Chapter 16
Chapter 16
zama ba taji ana buga qofar ta miqe ta bude da girmamawa qaramin sojan ya bata kayan hannunsa yace “Ogane yace akawo miki ki duba idan da wani abu da kike buqata ki fada" bude ledar tayi shirgin kayan zaqi ne sai ksyan tea tayi murmushin jin dadi tace “bana buqatar komai" juyawa yayi ya tafi ta kulle falon ta zauna tanashan sweet din da biscuits tana kallo bata tashi a falon ba sai 11:20pm taje ta kwanta. Sunci gaba da rayuwarsu da Baffa'am dinta a garin Maiduguri komai yagani ya rakito daughtersa duk Wanda yasansa a wannan ritsin to yasan yarsa Meenah a tsarin tahowar da sukayi daga Jos wata guda zaiyi a Maiduguri ya koma Amma yanayin aiki ya zaunar dasu gashi har sun tafi wata biyar a cikin wata biyar dinnan gabadayanta bai zauna a gida yakai na wata guda ba yau Yana can gobe Yana can, Fuskanta yayi yartasa tana shigs damuwar kadaici hakan yasa ya daukar mata malami take zuwa har gda yanayi mata lesson na boko dana addini, sunada maqota badon ransa naso ba yabata damar shiga maqotan dake sunada yarinya da bata wucce tsararta ba, daga lkcn data fara fitar ne abubuwa suka soma lalacewa sojojin sunga jar yarinya yar duma² kowa tambaya yakeyi itan wacece? Wadanda suka san gskyr lamarin sukan ce yar riqoce a wajensa wasu Kuma suce qarya ne satota yayi yayi Camping nata suke zaman zina wasu Kuma suce a barikinsa yayiwa wata ciki ta Haifa masa ita. Duk yanajin wannan hasashen na mutane baisa komai aransa ba balle ya dameshi iyakar saninsa shidai jinta yakeyi a cikin jininsa qauna yakeyi mata ta gskyr da da mahaifi duk da a mafi yawan lokuta shaidan yakan qawata masa surar yar tasa koda baya gari ya rinqa ganin tanayi masa gizo. Haka yake yaqarsa ya danni zuciyarsa a hankali wutar sha'awarta take ruruwa a zuciyarsa har ya kasance idan baiji ko ganta ba yakan rasa nutsuwarsa gabadaya akwai ranar da baya mantawa ya dawo Yana kwance a falo itakuma tana kitchen kasancewar yanzu batada aiki saidai tayi masa list na kayan girki wai ya siyo mata girkin yan gayu take koya gurin Maman Humaida to shima dake dan zuga gwaiwa ne ta hau qaya haka zaije ya lodo mata duk abinda ta buqata. To yau dinma hakance ta faru takanas saboda siyayyar ta ya dawo yana bata ta fice a gdan bata shigo ba sai gaf da magrib gabadaya hankalinta yayi gaba tama manta da Baffa'am din nata yana gidan tana shigowa ta yage hijjab din ta jefar daga ita sai towel din da bai rufe mata cinyoyinta ba wani shocked ne ya hadu a jijiyoyinsa lkcn data kunna hasken daya kashe na falon yabi santala² santalan cinyoyinta da kallo yanajin tsartsatsin wutar azabar feeling yana bijiro masa. Juyowar da zatayi suka hada ido taja baya da sauri tace “lah Baffa'am dama kananan" bai iya bata Amsa ba saboda yanayin da yake karba ya wucce tunani bin sassan jikinta kawai yakeyi da kallo abubuwa suna bijiro masa wawuyar kam bata gane komai ba tazo ta zauna kusa dashi tace “yau shinkafar zuma Mmn Humaida ta koyamin da miyar qwai Baffa'am in kawo maka zakaci?" Tana mgnr tana maida hankalinta garesa idanunsa daya jima da lumshewa tun zamanta ya bude akan qirjinta ya janyesu zuwa kan fuskarta suka shiga cikin nata sun wani qanqance sun kada sunyi jawur hakan yasata saurin zamewa takai hannunta cinyarsa tace “Baffa'am bakada lfy ne?" Janye hannunta yayi cikin yanayi na dimuwa da tashin hankali ya miqe zaune gabadaya tsigar jikinsa ta gama tashi tana jorner masa hannunta sai yaji kamar ta ninka masa yanayin da yake ciki idanunsa suka qara qanqancewa jikinsa har wata rawa yakeyi shi kansa idan ya shiga irin wannan yanayin tsoron kansa yakeji da sauri ya miqe yabar gurin zuwa dakinsa saboda saqar da zuciyarsa takeyi masa ba mai kyau bace, ci gaba da ganinta a haka zai iya janyo afkuwar komai, tunda Allah ya hadasa da ita yake addu'ar kada Allah ya kawo ranar da hankalinsa zaikai gareta harma yaji wani abu game da itan Amma Ina ya makara. Key yayiwa dakinsa ya fada katifarsa cikin yanayi na gushewar hankali ya rinqa miqa Yana shafa mararsa zuwa twins dinsa yana danna saman dick dinsa a hankali tare da mulmula kanta yana nishi Yana jan numfashi, ya dauka dogon lkc a haka kafin ya samu relief ya sake gyara kwanciyarsa rigingine Yana mayar da numfashi zuwa lkcn ya fara azabtuwa da feelings Yartasa tabbas idan yaci gaba da kadaicewa tsakaninsa da ita to kuwa zaayi abin kunya wanda baya fata burinsa bai wucce yaga ya samu damar aurar da ita da qimarta ba zaiji kunya zaiyi kaico ace shine ya zama silar lalata amanarsa da Allah ya dauka ya bashi. Juhud ta jima a tsugunne a gurin tana tunanin abinda damun Baffa'am din nata duk jikinta yayi sanyi ko kadan batason taganshi cikin yanayi daba na walwala ba, miqewa tayi ta shige dakinta ta Sanya rigarta ta zauna tayi tagumi tana tunanin halin da Baffanta yake ciki miqewa tayi ta fita ta nufi dakinsa ta qwanqwasa ta jima tana bugawa kafin taji an murda qofar an bude ganinta a tsaye yasashi furzar da iska yace mata. “Ya akayi? Yanayin da yayi mgnr yasata dagowa tayi saurin sunkuyar da kanta bazata iya kallon idanunsa ba yau bataga alamun rahama a tattare dashi ba, tsawa ya daka mata data sanyata ja baya da sauri tayi qwalqwal da ido hawaye ya balle mata ya cafki hannunta yace “ba mgn nakeyi miki bane?" Cikin in...Ina da rawar murya tace “bansan laifin da nayi maka ba Baffa'am am don Allah kayi hqr bazan qara ba banason ganinka da fushi bayayi maka kyau...." Yanda ya kafeta da idone yasata katse maganar ta zauna a gefen katifar ta kama shusshura qafa tana kuka, abin ya bashi dariya yarinyar kullum qara sangarcewa takeyi ya lura shagwabarta bata tashi sai taganshi cikin yanayi kawai ta mayar dashi wani qaramin yaro shima Kuma da sakarci sai biye mata yakeyi. Ganin da gaske takeyi ba shiru zatayi ba indai ba rarrashinta yayi ba yasashi zama yace “to me kikeso nace miki ne na fada miki banason kina zama tsirara ki rinqa suturce jikinki Meenah kinqi gani kikeyi kamar takura miki nakeyi haba don Allah kasheni kikeson yi ko?" Dagowa tayi da mugun sauri tace “kisa Baffa'am nidin?" Daga mata kai yayi da karsashi yace “Yeah indai kikaci gaba da nunamin kanki a yanayin da kika zomin yau zan hadiye zuciya na mutu ko Kuma naje nakai kaina gurin yan boko Haram su kasheni Kinga kin huta sai kiyi rayuwarki ke kadai......." Baiyi aune ba yajita a jikinsa ta maqalqaleshi tana kuka tana cewa “ka daina fada Baffa'am banason ka mutu ni ka daina Allah na daina kaji?" Sosai yaji yanayi a jikinsa tabbas lkc yayi daya kamata ya nisanta kansa da Meenah shaidan ya fara galaba ga zuciyarsa falsafa tana neman qwace masa dole ya nemi wata mafitar, janyeta yayi yace “shikenan na daina cewa kema ki daina tashi kije dakinki ki kwanta dare ya fara Saida safe" miqewa tayi har taje bakin qofar ta dawo tace “bazaka mutu ba ko?" Jinjina mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82