Skip to content

Chapter 11

Chapter 11

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

ko?" Warmer din kawai ya karba ya fita ya nufi asibitin lkcn ta shiga wankan da Nurse Karima ta takura mata tayi kasancewar an kwance bandejin saura dinkin ta Nina mata yanda zatayi wankan sannan ta barta koda ta gama wankan ta dauki riqarta ta mayar ta fito riqe da towel din da Nurse Karima ta bata domin daurowa. Da sauri tayi baya jikinta ya kama tsuma tana ganinsa ta tuna da dukan da yayi mata dazun ya kuwa daure fuska yace “kici abinci na kaiki gda na gaji da yawon asibitin nan ba Mai martaba ne babu lfy ba ba Mom ba" ajiyar zuciya tayi ta rinqa takowa da sanda dariya kecin Karima babu halin yi, a haka harta iso ta karbi doguwar riga ta rinqa juyata a hannunta tana kallon duwatsun jikinta sai ta ajiye ta Kuma daukar wata taga har tafi ta farko kyau a haka Saida ta gama qarewa kayan kallo duk ta ajiye ta dauki rigarta ta Fulani zata mayar Karima tayi saurin riqewa tace “meyesa bazaki Sanya wadannan ba?" Turo baki tayi tace “dagawa da almubazzaranci niba yar kowa ba haka kawai nasa kayan sarakai salon asani a wutar jahannama ........ Kallon da ta dago taga yanayi matane yasata rufe bakinta da hannunta yayi Alama da yatsansa Karima ta dauki wata milk ta miqa mata ya kafeta da idanu babu yanda ta iya hakansn ta karba tasa tana qunquni tana hawaye ita a dole anyi mata laifi ansata almubazzaranci.🤣 Flat ya dauka ya zuba mata tuwon shinkafar da miyar agusi da tantaqwashi da qashin rago ya aje mata a qasa ta ya sake kafeta da idanunsa tayi qasa da nata tare da zama a qasan ta Sanya hannu tana jajjagula tuwon tana gutsurar gaya tanaci idan ta dauki saita goge miyar sannan takai bakinta, Karima ce taga abin yayi yawa tace “meyesa bakicin miyar" kamar me jiran kadan kuwa ta fashe tace “bayan mun fada muku kudaina cinye kaza da shanuwa da tumaki Amma kunqi ku Kadawan nan bakuda Imani nikam bazanci nama ba idan naci sai Allah yayi Mana hisabi" Ba Karima ba shi kansa Saida ya murmusa ya zubanta ido yanda take tsakurar abincin take karkade miyar abin yaso bashi dariya saidai bazaiyi ba ta samu fuskar rainashi haka ya tsaya akanta Saida ta cinye tuwon sannan ya zauna yana karkada qafa yace “uhum maza cinye naman ki shanye miyar...." Yanda ta zaro ido yaso yasa dariya ta kubce masa ya maze yace “idan kinqi" hannu yasa Yana qoqarin zare belt dinsa tayi saurin daukar kwanon ta kafa baki ta shanye miyar tas sannan ta rinqa yagar naman kamar tana yagar jikinta har Saida ta cinye ya miqe ya dubi Nurse din yace “tayata fito da kayan nan zata koma gda ta rinqa zuwa ganin likitan kafin ta qarasa warkewa" ficewa yayi Karima ta debi kayan ta fita ta miqe tabita da sauri ai tana zuwa jikin motar ta cake taqi gaba taqi baya tsoro ya kamata ta janye ta koma gefe ta rakube bayan sun gama zuba kayan ya juyo ya kalleta tayi wani kalar tausayi ta sakeyin raurau da fuska yar fara'ar da yakeyi ya daina yace “kizo ki shiga mu wucce malama" girgiza masa kai tayi ya cije lebe a fili yace “ciwon kai wannan yarinyar zatayi taurin kan tsiya" itadai bataji me take cewa ba Kuma bata bar inda take ba Saida ya daka mata tsawa tayi saurin nufar motar tana zuwa gabansa ta zube cikin in...Ina tace “ka rantse bazaka saidani ba Baffa'am yace masu sulluwa suke sace mutane suna kaiwa burnin Kano da Lagus suna saidawa anayin fate²nsu............. *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/15, 7:34 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE SEVEN 7* *SANARWA* Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci. *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ *CIGABA* Wani takaici ne ya cikawa Rasheed ciki ya sanya hannu ya dagota ya cillata a motar yana mita Yana cewa “wata wawuya dake to ke ko Ina Saida mutane tsada zakiyi da zanyi wahalar kashenki kudi a asibiti ki warke na kaiki kasuwa" figar motar yayi ya nufi gidansa parking yayi ya bude motar tun kafin ya bata izinin fita tayi wuf ta fita ta kama kwara amai ya tsaya jikin motar yana kallonta harta gama yaja qwafa ya shige gda, komawa tayi jikin motar ta tsaya tana jiran yazo ya tafi da ita amma shiru Saida taga abin bana qare bane sannan ta Sanya kai a gidan tana kalle² batakai da shiga cikin falon ba ta tsaya gurin wata fulawar roba me hoton tumatur ta kuwa zame a gurin tana kallon flower tana dariya tana cewa Allah na gde maka yau zansha tumaturi na qoshi dama rannan dana sato na gonar Mal Yusha'u bansha ba akace yayi gyewayar qur'ani" Hannu takai zata balli tumatur din Rasheed dake fitowa a daki ya dakanta tsawa ta miqe zunbur jikinta na rawa ta koma gefe ta maqale hanya ya nuna mata yace “oya zoki shige ciki banson hauka fah" sumsum ta kama hanya ta shigo falon tare da sakin baki tana kallon ginin karo na farko a rayuwarta data taba shiga gini irin na qasa daga kai tayi sama taga fanka na wulwulawa aikuwa tayi tsalle ta maqaleshi tana ihu tana cewa “zai fillemin kai wannan abun don Allah a taimakeni kada ya filleni" daqyar ya bambareta a jikinsa ya figeta ya wullata dakin daya gyara mata ya juya ya fice nan dinma rintse idanunta tayi ta maqale jikin bango ta qudundune tanata tsuma qarar fankar na qara razanata tsayin lkc tana a haka sannan Allah ya jefo Christy ta tsaya ta zubanta ido tare dayin qwafa tace “dan kauye meye aka din" bude idonta tayi kadan tana nuna mata fankar tace “zata filleni ki hanata....." Dariya abin yabawa Christy ta Sanya hannu ta kashe fankar sana ta qarasa shiga ta bude wardrobe din kayane shimqim. Cije lebe tayi tare da girgiza kai ta dubeta tace “dallah yar qauye ki tashi kije Yana nemanki" harararta tayi ta miqe tsaye tana dafe qirjinta ta nufi qofar ds taga itama tabi suka fito suka iskeshi a falo yana latse²nsa da waya zama Christy tayi kusa dashi ta kwantar da kanta a cinyarsa inda Juhud tayi saurin kawar dakanta tare da zamnawa nesa dasu kadan, ya bata kusan 20 minutes kafin ya dago idanunsa kasassu ya dubeta sosai Yana nazarinta. Can yayi gyaran murya yace “daga wacce rugar kika fito?" Idanunta ne ya ciko da ruwa ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsunta har Saida ya qosa yayi mgn da qaraji yace “wato ke yar iskace naga alama bana mgn biyu sau daya nakeyi Amma kina neman mayar dani wani playing man dinki tambayarki nake daga wacce rugar kika fito Kuma meye dalilin barowarki gda?" Cikin rawar murya ta tsoro tace “rugar Wandu" zubanta ido yayi kafin ya Kuma cewa

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82