Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,207 words 0 views Progress saved
Download Book

iyaye Baffa'am kada ka zabeni saman mahaifanka don Allah kabarni da qaddarata......" Bakinsa yasa ya rufe nata a hankali suka zube a qasa Yana hura mata iska ya zare bakin nasa yasa saman hawayenta Yana lashewa Saida ya tsotsesu tsaf sannan yace “zan tayaki jigila da qaddararki bakin rai bakin fama yanzu ne wasan zai fara Meenah ko kowa zai gujeki Ni zan rayu dake" hannu yasa a aljihunsa ya zaro wata baqar leda ya kunce ta zubansa ido ya tasheta zaune ya zaro abin wuyan dake ciki sai walwali yakeyi ya dubeta itama shi take kallo tace “lahh Baffa'am Ina kasamu wadannan?" Murmushi yayi yace “tun ranar farko dana tsinceki na cire miki shi a qugunki na adana maki su ke Ina kika sameshi?" Sunkuyar da kanta tayi tace “Innatu tacemin na kakata ne da Babanta yabata lkcn aurenta shine data rasu baffana yaci gado shikuma yaketa ajiyarsu gareni har zuwa lkcn da ajalinsa ya riskesa ya samqawa Innatu itama ana gobe zata rasu tabani su Ni nama manta dasu badan yanzun ba"............... *Oum Hairan* [7/28, 8:26 PM] Oum Hairan: *JH0021 Bonus* *Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566* *Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde* Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Bazm4gobWZH8v1KnZDzmBk _Ina kuke manyan Hajiyoyi masu ji da kansu, shin kunason siyayya a qasashen duniya cikin sauqi arha da rahusa kayanku suzo ba jeka ka dawo ba mgnr nayi order wata biyar taqi zuwa? To albishirinku ga dama ta samu ga masu siyan daya ko sari wannan group kawai zaki shiga domin kashe qwarqwatar idonki._ _Komai kike nema akwai musamman dangin kayan kitchen domin amare da iyayen gda kunfi amare jakankuna na alfarma sa uwar wani kuka da takalma irin na shiga Villa, kedai kada ki Bari abarki a baya yi maza antaya sanqama domin samun naki rabon albarkar wannan janun ne babu bogi cikinsa domin yarda da aminci yasa na aminta da kawowa masoyana shi domin suma su qaru kamar yanda na qaru_ _Mun gode _ _Sai mun jiku_ Jinjina kai yayi ya karbi Diamond stone din ya zubansu idanu sosai yaja numfashi ya sake miqa mata ta girgiza kai tace “zasufi samun tsaro idan suna gurinka" lumshe idonsa yayi ya budesu akanta yace “me kikaci yau?" Qasa tayi da kanta yasa hannu yaja dogon hancinta yace “kinsani banason zama da yunwa ko?" Dagansa kai tayi ya lashi lips dinsa yace “to meye yasa kika zauna da ita?" A kasalce tace “banma jita bane ji nayi na qoshi sosai yau" Murmushi yayi tare da miqewa ya fice daga dakin daga qasan taji Yana kiranta ta fito ta tararsa zaune da daron kaji a gabansa ta kalli agogo goma na dare harta gota ta dago ta dubesa tace “fita kayi?" Murmushi yayi mata yace “kina mamaki ne?" Akanki babu abinda bazan iyaba" shafa sumarta tayi ya janyota jikinsa ya zaunar da ita ya soma bata Naman tanaci Yana tuno farkon haduwarsu yana dariya ta dubesa tace meye kakewa dariya?" Lakace mata hanci yayi yace “lkcn da kike tausayin kaza na tuna" kanta ta tura a qirjinsa tana dariya shima dariyar yakeyi ya sanya hannunsa Yana shafa bayanta yanayinsa na sauyawa daga normal zuwa wani daban a hankali taji ya sauke hannunsa a saman bombom dinta ta dago da sauri gabanta ya fadi lkcn da suka hada idanu ya kanne mata ido daya ya kwantar da kansa a kafadarta Yana shaqar qamshinta. Janyewa tayi zata miqe ya rigata miqewa ya sabeta kamar wata babe ya nufi saman da ita ya azata a gadon ya fice ya hade kayan abincin yasa na sawa a freezer ya nufi saman, a bathroom yaji motsinta alamar da take nuna wanka takeyi ya bude bayin ya zubanta ido tana kwance cikin komin wankan ta baje gashinta abin yayi mugum daukar hankalinsa. Takawa yayi da sanda bataji shigowar tasa ba kasancewar a zahiri ne take wanka Amma kacokan hankalinta yanaga tunanin makomar wannan murdadden lamari daya tunkaro rayuwarta to waima shin Ina yaje ya qwaqulo su Baffa Ribado har ya nemi aurenta a gurinsu Kuma suka bashi meye yasa bai sanar da Mai Martaba burinsa ba ya yanke hukunci babu shawara? Da wannan tunanin tajishi cikin ruwan ta bude idanunta akansa shima ita yake kallo lkcn da yake saita zamansa cikin ruwan yasa hannunsa ya kama boobs dinta suka saki ajiyar zuciya lkc daya Yana shafa boobs dinta yana tsotsar bakinta da yanayin gusarwa da abokin harqalla hankali taja numfashi shima ya sauke ajiyar zuciya ya Sanya hannunsa Yana shafo mararta yanayin qasa dashi da nufin turawa a gabanta ta riqensa hannu ya dago idanunsa da suka canza kala sosai ya saukesu cikin nata cikin in...Ina tace “Bai...bai tsaya ba...." Wata wawuyar matsa yayima nononta data sata sakin qaramar qara ya hade bakinsu yanaci gaba da matsa nonon a hankali har yayi qasa ya kama da harshensa da bakinsa yanasha salon yanda yake tsotson nonon ya kidimanta yanayi matuqa sai shafa kansa takeyi zuwa bayansa tana tura masa nonon a bakinsa shikuma Yana qara narkewa a jikinta. Sunfi awa guda a bayin sunan Wai wanka akeyi Saida yasan yanda yayi ya samawa kansa nutsuwa sannan sukayi wankan suka fito yayi sallar Isha itakuma ta kwanta tanajinsa yanata kwararo addu'o'insa bayan ya idar ya kashe fitilar dakin shima ya hauro ya kwanta tana manne a jikinsa har yanzun ya fahimci akwai sauran tsoronsa a tare da ita so yake ya mantar da ita duk wani nau'i na tsoronsa ta sake jiki dashi suyi rayuwa me dadi, jin Yana neman takura mata ne yasata lumshe idonta a dole tayi bacci yasan ba baccin tayi ba so baison takura mata duk da cewa zuciyarsa har yanzun tana cike da jin radadin asarar da tayi masa ta cikinsa to Amma yaya zaiyi da abinda yafi qarfinsa iyakar bala'insa mugun ragone shi akan abinda ya shafeta baya iya daukan mataki akanta akan abubuwa da yawa. Da wannan tunanin bacci ya daukesa cike da tunanin halin da ya riski kansa kawai don ya zabi farin cikinsa saman farin cikin kowansa, baccin nasu na yau na musamman ne Basu farka ba sai asuba shine ya tasheta tayi miqa da salati ta bude idonta Yana tsaye akanta ta miqe ta wucce ta gefensa zata shiga bathroom ya riqota ta baya ya kwanto jikinta Yana shaqar qamshin sumarta yace “ina cikin yanayi wifey nikam don Allah ki taimakeni kiyi ki wanke abinnan" Saida gabanta ya fadi ta fara tuhumar kanta ya akayi ya san ya tsaya? Numfashi taja ya fara shigewa jikinta ta janye da sauri ta fada bayin ta rufe yayi murmushi ya fahimci Meenah muguwar lazy ce a wannan harkar batada kuzari. Wanka tayi ta tsaftace jikinta ta fito lkcn ya idar da sallah yana azkhar ta raba gefensa ta tayar da sallah yaji dadi sosai a ransa ya miqe ya koma ya kwanta tana idar da sallar tayi wuf ta fice daga dakin ta fada kitchen tana duba abinda ya dace tayi doya ta dauka

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82