Skip to content

Chapter 40

Chapter 40

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

ya murda bathroom din ya shiga ya isa gabanta da sauri ya dago kanta taja zuciya ya miqar da ita ya dagata cak ya nufi waje da ita ya wankenta fuskarta yana girgiza mata kai yace “banyi tunanin nayi miki wani laifi a yau da zaisaki yimin asarar wannan tsaddaddun hawayen naki ba bama wannan ba meye dalilin kukan naki?" Dago idanunta tayi tana kallonsa tana shassheqa tace “ina gdy da halaccin babana mijina gareni na rasa da wanne irin halacci zan saka maka naka Baffa'am" lakace mata hanci yayi yace “zama da Amana kiyi hqr da yanayin mijinki Meenah niba mijin raguwar mace bane please kada ki taba gajiyawa dani kinji?" Dagansa kai tayi yaja numfashi ya miqe ya kama hannunta suka fito ya bude wardrobe ya dauko mata mayafi ya miqa mata yace “muje mu zaga gari" da murnarta tayi dariya yaji dadin yanda yaga ta saki jiki da fitar da sukayi tanata walwalarta lamarin yarinyar Yana basa mamaki tausayinta Yana kashe masa jiki komanta abin a tsaya a duba ne danginta basa qaunarta abinda ta sanar dashi daban da abinda suka sanar dashi lkcn daya nemesu domin dauransa aure da ita to Wai me hakan yake nufi?" Yayi nisa a tunanin yaji tana mgn baisan me tace ba ya juyo ya dubeta ta turo baki tace “tun dazun nake maka mgn ka shareni" lumshe idonsa yayi ya bude yace “am very sorry My Meenah" murmushi tayi tace “yaushe zaka koma aiki?" Numfashi ya sauke ya dubeta yace “kin gaji danine?" Zaro ido tayi tace “habadai da can ma ban gaji dakai ba balle yanzun nikam bana gajiya dakai kawai dai inason katafi danine banson ka rinqa barina ko Kuma idan zaka tafi ka kaini Daura gurinsu Ya'isha........ " Fuskarsa taga ta sauya tayi saurin gimtsewa yaja fasali yace “banson surutu" dolenta tayi shiru har suka isa wani shopping Mall bata Kuma cewa komai ba yana kallonta Yana dibanta kaya kamar Wanda zai hadanta lefe bayan ya gama sukaje ya biya suka Kuma shiga wani guri suka zauna aka kawo musu gurasa me zuma itakam bata iyaci shine yaci yasa aka kawo mata farfesun yan shilla to sune ma ta danci yayi musu take-away suka tafi. Tun a hanya ta lura da yanayinsa sai wani satar kallonta yakeyi itadai gabanta sai faduwa yakeyi gashi magrib ta fara kawo jiki suna zuwa ya fita masallaci ita Kuma ta nufi saman tayi sallah rashin aikinyi yasata daukar jakar kayansa ta bude ta fara jera masa kayan a wardrobe takai qarshen shirya kayan tana karkade jakar wani kwali ya fado takai hannu zata dauka yayi saurin daukewa ta dago suka hada ido ya qaqalo murmushi yace “sorry ci gaba da aikinki" bata samu damar ganin meye ba saboda ko rubutun batakai ga karantawa ba ya dauke itadai hankalinta bai kwanta ba ta dago tace. “Baffa'am mine wannan din?" Juyowa yayi ya zubanta ido tayi qasa da nata ya dade yana nazarin me zaice mata ta sake dagowa suka sake hada ido ya zaro wani kwalin a aljihunsa ya miqa mata tasa hannu ta karba ta duba tayi dariya tare da sauke ajiyar zuciya tace “nafa zata comdom ne ashe sweet ce bani daya" hadiye wani abu yayi yana fuskewa yace “haba me kuka zanyi da comdom" binsa tayi da kallo Yana fita ta bude kwalin ta dauki alewar daya ta jefa a bakinta taci gaba da shirya kayan bayan ta gama ta fada wanka ta fito ta shafa mai ta fesa turaruka tayi sallar Isha ta kwanta tana lallatsa wayarta ganin Ya'isha a online yasata gyara kwanciya ya shigo kwanta a bayanta ya rungumeta taja numfashi dumin jikinsa na sauke mata kasala tace “ka gama training din?" Daganta gira yayi yace “yanzun ma wani training din zanyi" juyawa tayi ta zubansa ido shima ita yake kallo sukayi murmushi tare tace “kuma a gado?" Daganta kai yayi kafin tayi mgn ya zare zip din wandonsa tayi saurin rufe idonta tace “Allah Ni kada ka cire waikai Baffa'am bakada kunya ne....." Bakinta ya rufe da nasa ya lumshe idonsa ya tura hannunsa cikin rigarta yana zagaye nononta da hannunsa taja ajiyar zuciya me qarfi saboda yanda taji tsigar jikinta na tashi Tanajin saqon nasa har cikin bargonta ta mirgina ra shige jikinsa ya matseta a faffadan qirjinsa tayi luf da ita tanajin wani yanayi game da mijin nata na ratsa zuciyarta bakinsa yasa cikin kunnenta yana lasa da harshensa tana qara shigewa jikinsa komansa a nutse yakeyinsa Yana lasar kunnen nata Yana shafa dogon gashinta zuwa bayanta har ya gangara ya zura hannunsa cikin wandonta ya fara matsa tattausan bombom dinta itadai tayi luf a jikinsa Yana shafeta ta lumshe idonta tana karbar saqon Yana shiganta bai bata damar miqewa ba ya tashi ya zarenta komai na jikinta ya kwanto ya dora harshensa ya kama nipples dinta taja numfashi yanda ya lashi nonon nata ba qaramin gigita duniyarta yayi ba tayi wata doguwar miqa hakan yabasa damar sanya tausasan lips dinsa ya cafki nipples din ta qanqameshi tace “ohhh Baffa'am so sweet...." Bata iya qarasawa ba yanda yake cafkar nonon nata Yana cakudasu a hannunsa da bakinsa yayi bala'in kidimata bata taba samun damar jin wannan yanayin ba sai yau gaskiyar mutane Shirin zaune yafi na tsaye..... Tura masa nonon takeyi Yana shafawa yanasha Yana sakin wani nishi me sanyi yana bude idonsa Yana lumshewa Yana sakin nipples din nata Yana Kiran sunanta sannan ya sake kamawa zare boobs din yayi daga bakinsa ya zubanta ido sannan ya sakeyin qasa ya Sanya bakinsa Yana lasar cibiyanta a hankali yayi qasa yasa harshensa yana lasar saman belinta ta zame tare da cewa “baf'am....." Bai kulata ba Kuma bai daina ba saima qara sanya hannunsa da yayi ya budata sosai yasa harshensa yana lasar gabanta zuwa saman ta lumshe idonta gabadaya jikinta rawa yakeyi tanajin saqon nasa over tace “ohhhhhhhh Baffa'am hmmmmm oh God!!!" Shiru tayi lkcn da jikinta ya sake daukar sabuwar rawa ta shiga yi masa release a bakinsa ya sake lumshe idonsa yaci gaba da zuqota Yana kasheta da dadinsa gabadaya ya rikita yar mutane da salonsa tun tana jurewa har hqrnta ya qare ta sa masa kuka ya tsaya ya zubanta ido ta bude idanunta ta dubashi cikin nasa gabadaya ya wani murde Building body dinsa tsokar jikinsa sai rawa take yace “why crying?" Cikin in.... Ina tace “ni kanata so ka haukatani don Allah kayi ka gama kaga fah 12:30am" Dagata yayi cak ya zata samansa yace “ok Amma banson raki ke kin cika nuna gajiya dazun ba wani abu nayi ba Amma kin kamamin kuka" batayi mgn ba taji ya sake dagata ya saitata a cinyarsa ya jingina bayansa jikin fuskar gadon ya kwantar da ita ya buda cinyoyinta ya saita dick dinsa Yana turawa a hankali da salonsa na dabarar kada tayi masa tallasa aikuwa yana wucce gejinta jikinta yadau rawa ta fara janyewa yayi saurin janyota ta saki qara lkcn daya janyota din saboda wani abu da taji ya zunguro mata a ciki ya sauke wata ajiyar zuciya me qarfi yaci gaba da lilata Yana lumshe ido tare da sakin nishi me qarfi saboda wani dadi da yakeji na fitar hayyaci itakam yanayin kwanciyar azaba kawai take

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82