Chapter 31
Chapter 31
zance da Ya Kareem da wacce siga zan fada masa yayansa shine ya karbi abinda na dade Ina masa tanadinsa" Juyawa tayi ta murda qofar tajita a rufe tace “idan hakan shine burinka tabbas kayi nasara bama zai qara ganina ba cikin rayuwarsa balle yaji a ransa zai aureni ya zauna dani na hqr da auren har abada tunda banida abin nunawa mijina ka zuba ruwa qasa ka shanye burinka ya cika Rasheed na gde da kulawarka ta farko na gde da kulawarka ta qarshe Kuma na gde da halaccin da danginka sukayi min........ Murmushi yayi mata daya sanyata katse kalamin nata ya matso gabanta ya miqa mata rigar ta karba ta Sanya ya shafa kansa yace “sune kalaman da zasu sanyayamin jiki? Ko kuwa sune zasusa nayi nadamar abinda na aikata? Bance bana nadama ba saidai Ni akanki bazanyi ba domin idan na barki kika auri Kareem tabbas na cika asararre wannan yasa na zabi daukar wannan matakin shawara daya zan baki ki iya bakinki wajen fallasa wannan sirrin babu inda zaki Ni zan mayar dake inda na daukoki na rantse da Allah ko Ya'isha kika fadawa abinda ya faru tsakaninmu saina fasa kanki da harsashi idan Kuma Kinga zaki gwada to ki fara" Bathroom ya juya ya shiga ta zube a qasa cikin kaduwa da kalamansa wannan shine duka hanin kokawa gashi ya rufe dakin bare ta fice daga dakin miqewa tayi ta janyo rigarsa ta dauki mukullin ta bude qofar ta fice daga dakin tana tafe tana faduwa jini da wani ruwa yanabin qafarta tana cije lebe tare da hawayen azaba da haka ta samu ta fice daga gdan ta samu napep ta fada masa inda zai kaita yaja suka tafi ta kifa kanta a cinyarta tanaci gaba da kukanta tabbas da tanada wani guri na zuwa da bazata koma Gdan sarautar ba har ciki ya shigar da ita ta bude bayan wayarta ta zari naira dubu ta bashi bata tsaya karbar canji ba ta shige ciki tanabin bango cikin saa kuwa data shiga babu kowa a babban falo hakan ya bata damar shigewa dakinsu ta zube a tsakar dakin tana hakin azaba. Daga Ya'isha har Amrah miqewa sukayi cikin tashin hankali suka nufota suka tsugunna gabanta sukace “ina kikaje tun dazu Mai Martaba yake nemanki" sai yanzu wani kuka da yake fita daga zuciyarta ya qwace mata tace “Innanillahi wa Inna ilaihir raji'un Allahumma ajirni fih musibati, Allah dama ka dauke rayuwata na huta wannan wacce irin masifa ce ni taketa fadowa rayuwata....." Rufe mats baki Amrah tayi sunabin qafarta da kallo dafe qirji sukayi Ya'isha tace “jin....jini Meenah jinin meye wannan yakebin qafarki?" Da sauri takai dubanta ga qafar tata sai yanzu ta ga jinin ta sake rushewa da kuka tana cewa Allah ka sakamin wlh bazan taba yafe maka ba ka cutar dani me nayi maka daka yankemin wannan mummunan hukuncin" “waye" suka hada baki suka fada a tare, “Baf....bansanshi ba" da sauri sukace “wht?" Baki saniba fah kikace fyade yayi miki kenan?" Miqewa tayi ta shige bathroom daqyar ta iya hada ruwan zafi ta shiga ta fito tana rawar sanyi zazzabi ya saukar mata me zafi, gabadayansu sukayi jingum² abin duniya ya damesu wajen uku Jikin yayi zafi sosai zazzabin ya sanyata sai amai takeyi Can Kuma ta fara qaqqafewa tana suma ganin abin yafi qarfinsu ne yasasu fita da gudu sukayi karo da Rasheed Yana shigowa gdan fuskar nan a daure Yana ganinsu ya zubansu ido Amrah tace “Ya ka kawo agaji Juhud ce keta suma tun dazun mun rasa meye yake....." Bata qarasa ba ya watsar da takardun hannunsa ya nufi dakin ya tararta sai jijjiga takeyi ya isa da sauri ya cacumota fargabarsa tana qaruwa ya rinqa Kiran sunanta daidai lkcn su Mom suka shigo suma sukayo kanta Adda ce ta Kira Mai Martaba ta sanar dashi abinda yake faruwa Yana zaman fada ya Kira likita suka shigo tare likitan ya dubata yayi mata Allurai ya rubuta mata magunguna har lkcn bata farka ba sai binta yakeyi da kallo Yana tunano haduwarsu ta dazu da yanda wasan ya tashi Yana sauke numfashi Dr Razaq ya juyo ya dubesu yace meye ya haddasa mata ciwon ne?" Kallon kallo suka rinqayi tsakaninsu baija mgnr ba yace “any way koma dai menene Allah ya sauqe Aminah batason mgn Mom a tsayar mata wajen shansa numfashinta ne take daukewa kamar akwai abinda ya faru da ita Wanda bata shirya masa ba koda yake ba lallai ya kasance abinda yake janyo hakan bane zai iya zama lalura ce kawai" da wannan suka hice daga dakin suka barshi tsaye ya zubanta ido duk jikinsa yayi sanyi bai zaci haka zata wahala ba da yabita a hankali murmushi yayi Yana shafa sajensa ya fice daga dakin ya nufi part dinsa ya kwanta cike da nishadi iskancinsa da neman matansa baitaba kaishi ya jiyo abinda ya jiyo yau ba bai taba bare budurwa dal a leda ba sai yau ashe haka gindin budurwa yake da maiqo?" Zuciyarsa ta karkata akan mataki na gaba da zai dauka saidai ya rasa ta hanyar da zai bullo mawa lamarin ya riga yayi rantsuwar ko Mai Martaba zai fitar dashi cikin yayansa bazai zauna da Zulaihat ba, kwananta biyu tanajin jiki sannan ta fara samun sauqi batada aikin daya wucce kuka komai ya sukurkuce mata jin duniyar takeyi duka ta daukar mata zafi ana haka wata sabuwar rigimar ta ballo tana daki tana kwance taji Mai Martaba Yana qwalanta Kira ta diro a gadon da sauri ta zari hijjab dinta tasa ta fito ta zube a gabansa ya shafa kanta yace. “Jiki yayi sauqi Ko Aminatuh?" Jinjina kai tayi yaja fasali yace “rikicin Kareem ya isheni yau ya kirani yake fadamin kwana biyu kin daina daga wayarsa kin daina sauraronsa meye yaja hakanne?" Sunkuyar da kanta ta qarayi yayi murmushi yace “haka rayuwar ta gada saidai hqr ya matsa min akan a hada bikinku dana Abdulrasheed saboda haka ga wannan ki fara shirye²nki kinsan saura sati hudu daga wannan satin ma zaa fara hidimar biki......" Da sauri ta dago idanunta ya ciko da hawaye tace “Mai Martaba Ni na fasa auren don Allah kuyi hqr ku qyaleni kada ku tambayeni dalili...." Tana fadin haka ta miqe ta zuba a guje ta shige daki Rasheed yabita da kallo tare da tabe baki ya miqe yabar gurin. Ba Mai Martaba ba hatta su Ya'isha sun girgiza da kalaminta waita fasa auren Kareem to meye ya janyo hakan duk wannan dokin da takeyi da shauqin qaunarsa da take nunawa lkc guda zatace ta fasa aurensa? Tambaya ce mara Amsa iyakar tambayarsu taqi furta komai sai kuka duk sanda aka tambayeta meye dalilinta na daina kula Kareem din saidai ta kama kuka harma sun hqr sun daina tambayarta Amma babu abinda aka fasa na shirye²n bikin. Sati biyu aka diba ana shagali a gdan sarautar Juhud yaqe kawai takeyi idan ta kebe tayi kukanta me isarta Baffa'am din nata ya matsanta lamba ta bam mamaki duk sanda yaso iskancinsa sai ya Kira Mom yace tace da Meenah ta kawo masa abinci hakanan Mom zata nemota duk inda take ta fada mata bataso haka zata dauki abincin takai masa yasata a gaba yayita kallo idan Kuma yan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82