Skip to content

Chapter 42

Chapter 42

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

a WhatsApp wato wannan._ 👇🏼 _09013718241_ _Indai kika tura kudi a akasinta to ke kikaso su damfareki sannan littafin Juhud ba 100 bane 300 ne VIP 600 idan kinada ra'ayin biya ki tura ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin waya MTN ta number dake sama vtu Kuma ta wannan 09031307566 saiki tura screenshot na biyanki a wannan number_ _09013718241_ _Na gde_ _Taku_ *_Oum Hairan_* [7/31, 8:47 PM] Oum Hairan: *JH0023* Dafe kansa yayi a fili yace “oh God ciwon kai Meenah naji tashi muje kiji fah ni bama abinda kike tunani bane" daqyar ya samu ya lallabata suka shiga ciki ta qofar baya suka shiga quarters din Yana riqe da hannunta suka shiga ciki ya rufe qofar ya saki hannunta ta fada kujera ta kwanta yayi murmushi yace “Meenah kishinki yayi yawa bansan meye kike kishin ba kullum cikin tuhumata kike meye yasa kike zargina ne?" Lumshe idonta tayi taba banza ajiyarsa yasan tunda tayi haka bazai samu arziqin mgn ba dole ya haye sama ya cire kayansa ya watsa ruwa ya dawo ya dauketa cak suka haura saman har yanzu a sama take dashi bata bashi fuska ba Ganin hakan yasashi shima ya qyaleta da asuba kuwa Yana shafawa yaji Babu ita ya bude idonsa yaganta saman sallaya ya miqe yayi miqa yayo alwala yazo ya tada sallah. Kitchen ta shiga ta dora tea yanzun bata jure yunwa jikinta har rawa yakeyi ta dafa Indomie ta fito. Jerawa tayi a dinning ta zauna tanacin Indomien ya sauko sanye da doguwar riga bata dagoba balle yasaran zata kallesa yaji babu dadi sosai hakanan ya zauna ya zubanta ido sun hada ido yakai sau biyar sannan tace masa morning" zuciya yaja yace “kin tashi lfy" bata bashi Amsa ba ta hada tea dinta ta fara Sha ta miqe zatabar gurin ya riqota ta juyo ta zuba masa manyan idanunta baisan sanda ya saketa ba tabar gurin. Duk jikinsa yayi sanyi baison ganinta cikin damuwa miqewa yayi yabi bayanta tana tsaye a tsakiyar dakin sai kaiwa da kawowa takeyi ya jingina jikin qofar ya kira sunanta ta tsaya Amma bata juyo ba takowa yayi ya tsaya a bayanta suna kallon juna ta madubi ya shafa gemunsa ya nemi guri ya zauna yace “bawai fushinki ne yake damuna ba not akan abinda kike fushin shine yake damuna nifa ba abin da kike tunani ne yasa....." Dagansa hannu tayi tace “na tsani qarya a rayuwata wlh bazan iya hanaka ba domin bani na dora maka ba kaine ka dorawa kanka kawai abinda nakeso ka fitarni a lissafinka ka qyaleni nayi rayuwata kayi taka. Da sauri ya dubeta kamar zaiyi mgn sai Kuma ya miqe yace “ok" daga haka wata kalma bata kuma shiga tsakaninsu ba har ya gama shirinsa ta hada masa kayansa ya dauki jakarsa yace “zan tafi" batare da wani basa muhimmaci ba tace “Allah ya tsare ya taimaka" kudi ya zaro ya aje mata ya juya Yana tafe Yana cewa banida isassun kudi a hannuna ki riqe wadannan ba dadewa zanyi ba kafin bikin su Ya'isha zan dawo" Yana fadin haka ya fice da sauri saboda karyar masa da zuciya take neman yi itama jikinta yayi sanyi sosai tabisa da kallo tana hangensa har ya fice daga quarters din ta zauna tana saqawa da warwarewa can dai taga bazai kaita ba ta shiga daki ta kwanta. Kasancewar ita kadai ce bata tashi a bacci ba sai yamma tayi wanka ta tafasa taliyarta da bushasshen kifi taci ta kora da lemo ta miqe ta lalubo wayarta zaro ido tayi 7 missed nasa tana Shirin kiransa ya sake Kira ta Kara a kunnenta yace “kina bacci ko?" Murmushi tayi tace “eh na tashi naga missed naka Ina fatan ka sauka lfy" Amsa mata yayi sukayi shiru na dogon lkc can yace “fushinki gareni Yana azabtar dani Meenah kiyi hqr don Allah" a kasalance tace “yafa wucce Baffa'am kawai dai Raina baya dadi ne idan na tuna kana raba Mana Abu mafi daraja da wasu wadanda basu cancanta ba. Yaji dadi sosai sukaci gaba da hirarsu har zuwa wani lkc sannan sukayi sallama cike da kewar juna tana kashe wayar wayar Amrah ta shigo ta daga shigo ta dauka daga yanayin yanda suke gaisawar tasan da wani saqo a zuciyarta Amma ta maze taja numfashi tace “burinki ya cika hankalinki ya kwanta kin yaudareshi kin Sanya masa ciwon zuciya kawai saboda wani quduri naki Meenah Ya Kareem bai cancanci wannan sakayyar daga gareki ba yasoki lkcn da bakisan komai ba shine yanzu dan kin zama komai kika gujeshi......" Dakatar da ita tayi da cewa “kina mgn da yaen da bana ganewa Amrah meye ma laifina ne cikin zarginki nima kamar yanda kowa yaji sama taka hakanan naji bansan wani abu bayan abinda kuka sani ba nidai na wayi gari naganni matsayin matar Baffa'am dina Kuma na yarda da abinda Allah ya tsara na karbeshi to meyece tawa a ciki?" Wata dariya Amrah tayi tace “bawai inayi miki mgn don kaina bane domin ni da eh dinki da aarki babu abinda zata qaramin Amma dai ki sani baki auri mijin daya dace dake ba domin kuwa ya rainanki hankali ne kawai saboda sha'awa ya aureki Kuma bazai taba canza hali saboda ke ba ke mufa a qarshe ma godiya mukayiwa Allah da Allah baisa mun dauko Kara da kiyashi ba maita ai bala'i ce a qarshe dai Ina Mai farin cikin sanar dake Ya Kareem zaiyi aure zai auri wacce tafiki asali nasaba da nagarta kinsan dama rayuwar duniya qwarya tabi qwarya akeyi" Dukkannin kalaman Amrah babu Wanda ya daki zuciyar Juhud kamar Wanda tace Allah ne ya taimakesu Basu dauki Kara da kiyashi ba maita ai bala'i ce....." Kashe wayar tayi cikin dimuwa tayi tagumi itadai tana ganin jarabawa Wai ya akayi ta zama mayya ne? Tana tsaka da tunanin nan Kiran Mom ya shigo ta daga a sanyaye cikin rawar murya tace “Mom.... Momy Ina yini" zuciya Mom taja tace “me Amrah tace miki?" Saita muryarta tayi cikin kuka tace “babu komai Mom" shiru Mom tayi sannan ta kashe wayarta ta miqe ta shige daki ta fada gado ta rushe da kuka yau ce Rana ta farko data fara jin shauqi da tunanin Ina zata Sami wani dazai zame mata abokin shawara dazai bata mafita cikin matsalarta maita? Maita? Ta maimata yakai sau goma sannan ta iya miqewa ta shiga bathroom tayi wanka tayi magrib ta dauki qur'ani tana karantawa har akayi Isha tayi ta haye gado zazzabin dare ya aurenta ga kadaici hakanan tayita juyi da missing din Baffa'am dinta bacci ya fara daukarta taji wayarsa ta dauko ta gyara kwanciyarta ta Kara wayar a kunnenta tace “tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci zuciya biyu makusantan juna" numfashi ya sauke yace “Same to ur my Meenah meye ya hanaki bacci 11:40pm" kasa tayi da muryanta tace “kewa da tunanin mijina gami da missing lallausar fatarsa" dariya abin yabashi yace. “Au haba dama kina jina a zuciyarki haka" Murmushi tayi ta shafa saman kanta tace “komai na duniya hawa yake Yana sauka nikam sonka baitaba sauka a zuciyata ba Baffa'am tunda ya riga ya hauhawa don Allah ka riqemin amanar kanka kaji" qaramar ajiyar zuciya yayi yace

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82