Chapter 99
Chapter 99
fito don ta wuce wurin haɗuwar tasu a hanyar fita kwatsam suka ci karo da Haroon wanda shigowarsa kenan, Ji tayi gabanta ya faɗi rass, murmushi yasakar mata tare da cewa "ta kwana gidan sauƙi, dama don ke nashigo ciki don haka ki haɗomon Tea ki kawomin yanzu a bedroom ɗina i wll be waiting," yana faɗin hakan ya wuce part ɗinsu, Hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, ga junaid tasan already now he is waiting for her and now ga haroon na jiran takai masa Tea, kuma batasan me yake son ce mata ba, Addu'a kawai takeyi acikin zuciyarta, juyawa tayi ta shiga kitchen ɗin, ta haɗo masa tea ɗin sannan ta fito ɗauke da cup ɗin a ɗan plate ɗinsa,' Tsayawa tayi a bakin door room ɗin nasa ta yi masa sallama muryarsa taji ta ciki yana cewa"Antayo kawai," Wato bama sai ya amsa sallamar ba, zuciyarta na ɗar ɗar ta shiga, yanayin da taganshi yasa hankalin ta tashi matuƙa, ya cire kayan jikin shi daga shi sai shorts, jikin nan nashi duk hairs fitowarsa kenan daga bathroom yana ganin ta ya tsaya yana bin ta da kallo, " Murya na rawa tace "Ga tea ɗin," da buɗar bakinsa sai cewa yayi "Ni ba tea nake buƙata ba wadda takawomin tea ɗin nake buƙata,' Baki asake sehrish ta tsaya tana kallonsa, bi yayi ta gefenta ya isa izuwa kopan ɗakin ya datse shi don kar wani ya faɗo ciki," Hankalin sehrish fa ba ƙaramin tashi yayi ba kallonsa kawai take yi jikinta na kerma, Dawowa yayi inda take yasanya hannun shi ya kar6i kayan tea ɗin ya ajiye su asaman bedside table ɗinshi, Sannan ya ɗago yana sakar mata wani irin shu'umin murmushi, matsawa yayi kusa da ita cikin tsananin tsoro sehrish ke ja da baya har sai da ya ƙure ta, Cikin tsananin tashin hankali tace "Wai me kake so ne !? Why u closed the door pls '? tamkar zatayi kuka tayi maganar, "So nake ki shayar dani that's what i want," Zaro ido sehrish tayi tana girgiza mishi kai tace "bangane ba nashiga uku !!!," dariya haroon yayi kafin ya ɗaure fuska yace " Feeding ɗina zakiyi kamar yarda uwa take shayar da jaririnta nono, shine abunda nakeso in kuma kika bijire mun, Hmmm kin shiga Uku !!! don kuwa zan tona miki asirine kowa yaji cewa ke maca ce, da zarar hakan ta faru kin mutu yarinya, Fashewa da kuka sehrish tayi lokaci guda, tsawa haroon ya daka mata tare da cewa "Ke!! Yi mun shiru, ko da yake ci gaba da kukan idan wani yaji ya tambayi jin ba'asi zan sanar mishi cewa ke macace !!. "Dan Allah ka yi hkr ka kyaleni in tafi, bazan iya aikata abunda kake so ba, meyasa zaka neme ni da fasikanci kaifa musulmi ne kaji tsoran Allah........... Tsawar da haroon ya daka mata ne yasata yin shiru, matsawa yayi ya matse ta jikin bango har numfashinsu na harhaɗuwa, Wata irin Zufa ce ke wanko mata mai zafin gaske ta jikinta, haroon ya matseta daker take numfashi, Cikin shesshekar kuka tace "dan Allah .......' bata ƙarasa ba taji shigar harshen shi acikin bakinta duk yadda taso ta kwace kanta ta buge haroon ta gudu amma hakan ya faskara, yadda yasa dukan hannayensa yana shafa jikinta, ƙoƙarin cire mata rigar jikinta yake yi ma, har time ɗin bai janye tongue ɗinshi daga nata ba sai faman sucking lips ɗinta yake yi, Kuka takeyi kamar ranta zai fita wani irin raɗaɗi mai ɗacin gaske take ji aranta, 😥 Ayayin da sehrish ke cikin wannan tashin hankalin, shi kuma junaid bawan Allah yana a garden yana jiran zuwanta, sai faman dube dube yake yi yana tunanin kota ina Sehrish ɗinsa xata 6ullo, amma shiru ga yunwa yana ji ssae, amma yayi alƙwarin bazai ta6a barin garden ɗin ba har sae sehrish tazo sun ga juna , 😥 Ringing ɗin wayarsa ne ya shigo da ƙarfin gaske hakan yasa yasaki sehrish da sauri domin dama there's important call da yake jira wanda baxae bari yayi missing ɗinshi ba, Cikin sauri ya isa inda wayar take saman gadonsa, hakan yaba sehrish damar watsa wa da gudun gaske daker tasamu ta buɗe kopan room ɗin nasa ta fuce tana shesshekar kuka, In da Allah yasota babu kowa a main palor ɗin , da gudun gaske ta wuce bedroom ɗinta kai tsaye ta faɗa saman gadonta, jikinta na wani irin kerma ga uwar zufa, wani irin ƙyanƙyamin tadinga ji wanda hakan ya haifar mata da jin amai, nan take tafara yunƙurin aman jiki na rawa ta miƙe daga kan gadon ta faɗa toilet haka ta rinƙa kwarara aman kamar kamar me, bayan ta kammala tasanya ruwa sosai ta korasa, sannan ta shiga wanke mouth ɗinta, ji take haroon najasa ya goga mata, Sai da tayi brush ta gurje bakinta har sae da le6enta ya fashe sannan tasamu salama azuciyarta, Tasha kuka kamar kamar me, taji tsananin tsanar Haroon a zuciyarta, domin duk namijin dayayi attempting touching some part of her body, tsanar shi take yi gaba ɗaya, Fitowa tayi jiki asanyaye ta haye saman gadon tayi covering jikinta da bargo tana ci gaba da kuka kamar ranta zai fita, sam ta manta da maganar gaɗuwarsu da Junaid, Haroon ko baiso kiran nan yayi interrupting ɗinsa ba, yaso ace ya idasa nufinsa ga yarinyar, sae faman huci yakeyi gaba ɗaya ya kwaɗaituwa da son kasancewa da yarinyar domin bai ta6a jin macen da lokaci ɗaya ta tayar mishi da sha'awarsa gaba ɗayaba ba irin yarinyar, yaci alwashin sai ya ci gaba da yi mata barazanar zai tona mata asiri in ba tayi masa abunda yake so ba , ___________________________________ Sam ya gaza manta fuskar twins ɗin, tsananin kewarsu ce ke ɗawainiya dashi, bakomai yake tunawa ba face yadda hosana ta faɗo mishi ajikinsa a asibitin nan, haƙiƙi wannan wani yanayi ne da bazai ta6a mantawa arayuwarshi ba, Bakowa bane yake wannan tunanin ba fa ce marshal omar, wanda ke a hakimce cikin haɗaɗɗiyar motarsa mai lumfashi ana driving ɗinsa, ya jima da shigowa abuja batare da yasanar da kowa ba, ya fara biya wa guest house ɗinshi ya huta ssae sannan ya shirya shigowa cikin gidan nasu, A dai dai time ɗin da motocin shi ke shiga cikin gidan, suka haɗe dana su Sgr, da su kanal yusif duka a lokaci ɗaya suka jero izuwa cikin gidan kowa ya dawon kenan, Kusan tare duk su kayi parking ɗin motocin nasu, fitowa Omar yayi fuskarshi ɗauke da murmushi ganin mutuminsa ɗan uwansa rabin ransa wato Rafayet, wanda shima fitowarshi kenan daga motarsa, gaba ɗaya su kanal yusif suka firfito shi da sauran dukansu fawan twins, Jabeer irfan da khaleed farin cikine ƙarara A fuskansu ganin Yayan nasu yadawo sunyi missing ɗinshi sosai, Ƙarasawa su kayi inda yake suka shiga rungumarsa ɗaya bayan ɗaya, Har haɗa baki suke yi wurin cewa "yaya Omar munyi kewarka ssai, bamusan yau zaka dawo ba kayi mana zuwan bazata," Murmushi Omar yasaki tare da cewa "I miss u 2 guys hope nasame ku lpy ? Suka amsa mishi da " muna lfy Alhamdulillah," "Good" ya faɗi tare da matsawa inda Sgr yake jikin mota jingine yana kallonsa, fushi yake dashi dama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113