Skip to content

Chapter 104

Chapter 104

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

zata sada ta da backyard ɗin gidan, Taci sa'a akwai Key ajikin ƙopan jikinta na kerma tasanya hannu ta murɗa key ɗin kopan ta buɗe, ahankali ta zura ƙafa ta fuce, tsoranta kada security guard ɗin dake strolling acikin gidan su ganta a daren nan tana shawagi tabbas sai sun tuhume ta, gashi ko'ina na gidan Haske ne 6ayau kamar rana saboda fitilun kwan da aka ƙawata shi dasu masu hasken da kyan gaske kamar rana, A hankali sehrish ke tafiya kamar 6arauniya, har Allah ya shigar da ita cikin garden ɗin kai tsaye wurin da garden chairs ɗin suke ta tunkara, tunkan ta ƙarasa ta Hango mutun a ƙanƙame saman kujera ya kifa kansa saman table ɗin gabansa, gaba ɗaya jikinsa sai kermar sanyi yake na tashin hankali, Zaro ido sehrish tayi cikin tsananin tashin hankali ta watsa aguje inda yake gabanta na faɗuwa, tabbas kuwa Junaid ne, dafe kanta tayi tare da cewa "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un !!! Nashiga Ukuna ! Junaid meyasa !!!!! Cikin tashin hankali tayi maganar tuni hawaye sunzo mata shar a face ɗinta, Matsawa tayi dab dashi tasa hannu ta bubbuga table ɗin dake gabansa murya a mace take ambaton sunan shi "Junaid...junaid...,' Wani irin dogon numfashi yaja hatta yatsun hannayansa kerma suke yi, ko eyes ɗinsa bai iya buɗewa tabbas yaji Muryar sehrish amma sam yagaza bata amsa, so yake yayi mata magana taje ta sanar da wani daga cikin gidan yazo ya taimaka mishi ya tashi amma ya gaza, saboda sautin muryarsa baya fita, Lips ɗin ma nasa rawa suke yi kaf kaf, Bin ziraran yatsun hannun shi tayi da kallo ganin suna kerma kaf ! kaf !! Hakan ya tabbatar mata da cewa Junaid idonshi biyu, sanyi ne yakamashi ssae,. Cikin sauri sehrish ta cire mayafin da take naɗe gashin kanta dashi ta rufa ma junaid abayansa, duk da mayafin bai da wani kaurin da zai masa magani, Zubewa tayi saman guiwarta agaban table ɗin, saitin fuskarshi dake kwance saman table ɗin tace "Junaid meyasa? Why pls? meyasa zaka cutar da kanka har haka? dan Allah ka buɗe idonka junaid, ka tashi mu tafi,' Daker numfashinsa ke fita sam sehrish batayi tunanin tana 6ata lokaci ba wurin agaza masa, So yake ya buɗe idonsa ya kalle ta amma sam ya gaza, sai kerma eye lids ɗinsa suke yi, Hawaye ne kawae ke fita a idon Reesh, tana cikin wannan zuƙunnan karaf idonta suka sauka akan Hancinsa da Jini ke ɗigo wa, Waro ido tayi waje a firgice ta fashe da kuka tare da faɗin "Junaidd...!!! innalallahi wa'inna ilaihirraji'un nashiga ukuna Wayyo Allah !!! A zabure ta miƙe ta juya da gudu don taje ta sanarwa Aunty azmee wata'ƙil ta taimaka wurin sanar dasu halin da Romeo yake ciki don azo ataimake shi karya mutu, Har Tayi nisa da gudun nata muryar shi ta ratsa kunnan ta "Sehrishhhhhhhh," cikin wata irin matacciyar murya wadda ta galabaita yyi maganar, A razane ta dakata tare da juyo tana kallon shi, samun shi tayi ya buɗe idonshi waɗanda suka rune jawur daker yake ƴunƙurin tayar da jikinsa da dukkan sauran ƙarfinsa, Cikin tsananin tausayi sehrish ta koma da gudu wurinsa tana faɗin "junaid,' tashi yayi zaune yana fidda numfashi a hargitse muryarsa na rawa yace "ki taimaka mun numfashi na zai iya ɗauke wa, ki goyani ki kaini wurin Abbana,' ɗan zaro ido tayi tana kallonsa can kuma tayi tunanin ae junaid bazaiyi nauyi ba, ba wani girman jiki gare shi ba, duka nawa yake daddagewa sehrish tayi ta tsugunna masa tare da cewa "hau muje," daker junaid ya sauko ya faɗo bayanta tare da ƙanƙameta yana numfashi a sama sama, Jigumm sehrish tayi saboda wani abu da taji ya yi mata yawo ajikinta, "Ki tashi mana so kike na mutu ko," junaid ne yayi maganar daker cikin shagwa6a, bawan Allah, Da iya ƙarfinta na ƙarshe, daker sehrish ta miƙe tana tangal tangal zata faɗi amma ta hana hakan, ta dake ta cije ta miƙi hanyar fita daga garden ɗin da junaid goye abayanta kamar wani ƙaramin yaro, ya lafe abayan sehrish ɗinsa, tana jin numfashinsa a gefen wuyanta saboda nan hancinsa yake, tana jin yarda junaid ya ƙanƙame mata stomach ɗinta saboda ta nan ya zagayo da hannayensa, Cikin sa'a ta fuce dashi daga garden ɗin kuma ba wanda ya ganta har ta shige dashi cikin ƙopan da ta fito, yanzu tunaninta shine yarda za'ae ta haɗa junaid da ƴan uwansa batare da wani ya ganta ba, tsayawa tayi tana wannan tunanin aikuwa junaid ya fashe mata da kuka mai sautin gaske yana cewa "wai bazaki shiga dani ba so kike na mutu ko,' duk yarda sehrish taso ta hana junaid magana abun ya faskara sai ma ya ƙara sautin kukan wanda hakan ya janyo hankalin Mutanen gidan dake a falo, . gaba ɗayansu sunji kukan junaid da muryarsa, har haɗa baki suke yi wurin cewa "Kai wannan ae kukan junaid ne !!,' gaba ɗayansu suka nufi hanyar da suka jiyo muryar junaid yana kuka yana yima sehrish faɗa akan taƙi ta motsa takai shi ɗakinsu, Jin takon takalmansu alaman sun tunkaro wurin yasa sehrish shiga tashin hankalin, gashi ta cire mayafinta, hular kanta ta karkace dogon gashin kanta duk ya barbazo waje, ae kuwa a firgice ta saki Junaid ya faɗi ƙasa tumm !tayi saurin zame mayafinta dake jikinsa, kamar aljana tayi Wuff ta boye a wani saƙo hannunta dafe da saitin zuciyarta, Junaid kuwa ganin sehrish ta jefar dashi ƙasa ta gudu yasa shi ƙara sautin kukan nashi ya karaɗe ko'ina yadinga burgima a ƙasa yana faɗin "wayyo Allah na, ta jefar ni !! bazaki zo ki goyani ba ki maida ni wurin Abbana ba, Wlh saina tona miki asiri tunda kikai mun hakan.......' sam junaid fa baya cikin hayyacinsa yake waɗannan maganganun, sehrish kuwa saboda ruɗin abunda junaid yace, tuni futsari ya kufce mata ta cikin wandonta ya soma zuba zirrrrrrrrrr ! Mai zafin gaske cije le6enta tayi tare da runtse idanunta, Isowa su kayi gaba ɗayansu sunyi mamakin ganin junaid baje a ƙasa yana burgima sai faman sambatu yakeyi yana faɗin "wlh saina tona miki asiri kowa ma yasani Allah,' cikin kuka da shagwa6a yake maganar, Atare suka haɗa baki suna cewa "Junaid ! ina ka shiga muna ta nemanka? Kai da wanene ? Ta ina ka shigo,' Jin muryoyinsu yasa shi dakatawa yana kallonsu idonshi biji biji sam bai gane su wanene akanshi, Murya na kerma yace "ita ce ta shigo dani, ta goyani kuma ta jefar dani ƙasa ta boye acan wurin,' yayi maganar yana nuna inda sehrish ta 6oye, Tuni temperature ɗin jikin sehrish ya ɗau wani irin mahaukacin zafi, nan take wani futsarin ya sake zubo mata na tashin hankali, tuni zufa ta gama wanko mata sharkaf wandon jikinta kuwa ya jiƙe sharr, Babu abunda take furtawa Acikin zuciyarta fa ce "La'ila ha illah anta subhanaka inni kuntu minal Zalimin,' Gaba ɗaya idonsu ya kai inda junaid ya nuna musu, "Ah Wannan Fa aikin shaiɗanun aljanu ne kubarmin kawai A ya neh nayi maganin ƴan Iskan," acewar haroon Yana maganar ya nufin wurin, Sgr bai tsaya jin bayanansu ba, hannu kawai yasa ya ɗago junaid dake kwance, ya ɗauke sa kamar wani ƙaramin yaro ya aza shi

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113