Skip to content

Chapter 93

Chapter 93

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

da cewa "kai ni na manta da wasu magunguna, suna nan cikin kwandon shara nake zuba su, ai naji sauƙi ynx," dariya su kayi gaba ɗayansu hada su hosana, Omar yace "goggo ina fa sauƙi a nan? U need a medicine 4 ur health," "Ae narasa meke damun mommyna, magani mai tsada kike zubawa cikin dustbin, gsky bana jin daɗi," Tsuke fuska goggo tayi tare da cewa "nifa bansan Iya shege, lafiyata ce ko lafiyarku ? ta tambaya tana harararsu babban likita yace "lafiyarki ae tamuce mommyna, samun lafiyarki ae shine kwanciyar hankalin mu," Omar yace "maganarka gsky ne bro, goggonmu ataimaka adaina zuba magani a dustbin pls yakamata kina sha," Murmushi tasaki jin yadda suka damu da ita tace "shikenan, naji zan rinƙa sha daga ynx," Bayan sun ɗan tsagaita na wani lokaci Omar yace "goggo ina fata sun sanar dake cewa atare yau zan wuce dasu kaduna gidan yaya ishaq," Zumbur goggo tayi ta miƙe hankali atashe tace "bangane me kke nufi ba Omar? dama ba abusufyan bane yace akawo munsu nan ba su zauna wurina ? Bansan shegentaka fa ? Rabani zakuyi dasu ? shiru Omar yayi just speechless ya ma rasa amsar da zai bata, Babban likita ne yace "goggo go back to ur seat, lemme explain to u" tsoki taja tare da cewa "Nifa bana gane ko wane yare a yanzu, in zakayimun magana da hausa kamun," tayi maganar tare komawa ta zauna don sarai taji mai yace, tsohuwar ƴar boko ce ," ƴar dariya dr haris yayi kafin yace "mommyna kin gane, yaran nan school suke yi acan, kuma exam suke zana wa, shiyasan ya muke so mu maida su makaranta kar asamu matsala," juya masa ƙeya goggo tayi tare da cewa "In ansan exam sukeyi a makaranta maiyasa to aka kawo munsu ? Don aja mun rai ! I hate nonsense wlh,' Yadda tayi maganar ba ƙaramin dariya ta basu ba gaba ɗayansu, hatta saude dake tsaye a ƙopan kitchen tana sauraran firar tasu sai da ta dara, jikinta duk yayi sanyi Allah Allah take aranta Allah yasa kada goggo ta amince akai yaran nan kaduna gidan Aunty Babba," Atare da Omar suka shiga lallashinta don ta amince, sam taƙi yarda har sai da dr Haris babban likita yace "mommyna i promise u da sun samu hutun school zansa akawo mana su nan, su zauna wurinki ko ba haka ba Omar? Yayi maganar yana kallon omar, Marshal Omar yace "Yeah hakane, dakaina zansa akawo su goggona," jiki asanyaye gaggo tace "shikenan na amince amma karku sa6a Alƙwari da zarar ansamu hutu akawominsu in ba haka ba zan sanarwa Abusufyan ɗina," Murmushi suka saki atare kafin Omar yace "insha Allah, ' sannan ya kalli su hosana ganin sun kammala cin abincin harsun wanke hannayansu yasa shi cewa "Kuje ku shirya," Atare suka miƙe sam basu so zasu rabu da gaggon su da aunty saude, har sun fara tafiya jahad ta dawo zata ɗauki kayan abincin da suka ci Marshal Omar yace "just leave it, bari saude tazo ta kwashe," Juyawa tayi suka wuce bedroom ɗin saude suna shesshekar kuka, har cikin ransu basu son rabuwa da gaggonsu da aunty saude jiya izuwa yau sunji tsananin ƙaunar kasancewa dasu," Shaf shaf jahad ta fara yin wanka sannan hosana tayi, dukansu suna ɗaure da towel suna shafa mai ajikinsu," Hannu tasa da sauri jin hawaye a idonta, goge su tayi da sauri, sannan ta gyara natsuwarta, ta shirya musu breakfast ɗinsu ta shigo da shi palor, Bin ta kallo dr haris yayi tare da cewa "Omar ga fa future wife ɗina danake baka labari," . ɗan kallonta Omar yayi tare da cewa "Oh dama ita ce kenan, ni bansan ta ba," Dr haris yace "taya xa'ae kasanta, daga rugar fulani nazo da ita, amatsayin wadda zan aura don na nunawa goggonku amma goggo ta maida mun mata ƴar aiki, " murmushi omar yayi batare da cewa komai ba, goggon kam tuni ta wuce ɗakinta saboda rashin jin daɗi za'a tafi da ƴa'ƴan abusufyan ɗinta Saude jiki amace ta gaishe su, suka amsa sannan ta ajiye musu tray ɗin, sannan ta juya ta kwashe kayan abincin da su hosana suka kammala dashi ta zuba a tray ɗin ta wuce kitchen, bayan ta ajiye kayan ta koma ɗakinta wurin su hosana, ko ido batasan ta haɗa dasu saboda kukan da take ji, saboda turken wawa, Wardrobe ta buɗe ta ɗauko musu kayan da zasu sanya, jahad tabata riga da skirt na atampa da mayafi, sannan ita kuma hosana doguwar riga ce ta larabawa, baka sai ƴar guntuwar hijab fara, ba ƙaramin kyau su kayi ba, Bayan sun shirya tsaf, ta haɗasu duka ta rungume ajikinta, gaba ɗayansu sukaji kuka yazo.musu nan suka shiga yinsa, sun jima kafin su fito, daker aka samu goggon katsina tafito tayi musu sallama tasanya musu albarka idonta cike tab da hawaye, bayan sun kammala yi musu bankwana suka fito waje, a jere motocin marshal Omar suke a harabar gidan, dakanshi ya buɗe musu motar da zasu zauna ciki suka shiga atare, sannan shima ya shiga motar dake bayan tasu ya zauna, a natse ake driving ɗinsu har motocin suka fice daga gidan, suka miƙi hanya har suka fi ce daga welcome To katsina, (* New destiny has started), 😥*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* *page 88-89* wuce azmee tayi dakinta agajiye saboda ta samu ta huta, yayin da tabar sehrish tana faman kwashe dishes ɗin izuwa kitchen, bayan ta kammala wanke komai ta mayar dasu inda suke ta jera, Sannan ta kama hanyar futowa daga kitchen ɗin, sam bata lura dashi ba sai dae taganshi agabanta kamar Aljani, Tsorone ya kamata jikinta ya shiga kerma, dariya haroon yayi tare da cewa "Ina son ganinki baby da yaushe zamu haɗu ne,"? Ya tambaya yana kashe mata ido, Murya na rawa sehrish tace " Zuwa anjima yanzu agajiye nake, inaso na huta," Jinjina kai yayi tare da cewa "Okey, ki tabbatar kin kawomin kanki ɗakina, zan jira ki anjiman," "Insha Allah," ta faɗi tare da bi ta gefenshi ta wuce hankali atashe, tuni hawaye sun soma zarya a kuncin ta , tana shiga bedroom ɗinta ta shiga yarfa hannu tana safa da marwa, damuwa iri iri daga nan sai wancan, babban tashin hankalinta a yanzu batasan da wata manufa haroon ke nemanta ba, runtse ido tayi tare da faɗin "Ya Allah ka tsare ni daga sharrin wannan bawan naka, Ya ilahi ni ynx bansan ya zanyi ba, gashi yace nakai mashi kaina ɗakinsa," ta ƙare maganar tana mai jin bugun zuciya da fargabansa, Daker ta tsagaita da zagaye zagayen da take yi a ɗakin nata, gefen bed ɗinta ta hau ta ɗan kwanta eyes ɗinta na facing ceilling thinking abt many things, a haka har bacci 6arawo yayi awon gaba da ita, tasha bacci Ssae, dama ga weather ɗin is so comport, Ba ita tafarka ba sai around ƙarfe 2 da mintuna har time ɗin sallah ya haura, tashi tayi tana dafe ƙirji domin kuwa har mafarkin haroon sai da tayi wai yace zai tona mata asiri wurin babban yayansu, da ta tabbatar da cewa mafarkine sai ta sauke ajiye zuciya tare da furta "Thank God it was a dream," Da hanzari ta shiga toilet tayi wanka ta ɗauro

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113