Skip to content

Chapter 67

Chapter 67

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

ya za'ae yasan ta an Kawo masa dinner ɗinsa, ran ta ne ya bata cewa ta shiga cikin bedroom ɗin nasa tayi informing nasa, zuciyarta na ɗar ɗar ta tunkari cikin bedroom ɗin nasa, a hankali ta ɗanyi knocking door ɗinta, gabanta na faɗuwa, shiru tayi tana jira abata umarning shiga, sexy Voice ɗinsa ce ta ratsa kunnanta da cewa "Come In" Ajiyar zuciya sehrish tayi, tare da lumshe idonta, wani irin sanyi ne ni'imataccen gaske tare da ƙamshi su ka ziyarci hancin ta, a hankali ta idasa shiga ciki tana wurwur ga eyes ɗinsa can ta hangosa, daram taji wani irin bugu azuciyarta, daga shi sai ɗan pant na maza ajikinta, yana tsaye at the front of the mirror Allah yaso ya juya mata baya, ba ita ya ke fuskanta ba, da taga tashin hankali, Zuba wa surar jikin shi ido tayi cikin tsananin tsoro, dogo ne bana wasa ba, ga wannan ƙirar karfin tasa, idonta ta saukar akan zanen tattoo ɗinsa mai tsananin kyan gaske A farar fatarsa, bata ta6a lura dashi ba sai yau, sam tarasa buɗe baki ta faɗi abunda ya kawota sbd kallon Kyakkyawar surar Babban yayanmu, 💞 hannayensa na cikin sumar kansa, yana shasshafa mata mai, sai salƙi take kafin ya ɗaure ta yasa ke ta izuwa bayansa, mayar da hannunsa yayi acikin jerin tsadaddun turarukansa dake agaban mirror ya ɗauko kwalbar turaren (Imperial Majesty) haɗaɗɗen turare mai wani irin fragrance mai ratsa sassan jiki, sai wane da wane ke mallakar irinsa, Feshe jikinsa ya yi dashi ta ko'ina kafin ya mayar ya ajiye, Ya jima yana mamakin wanene ya shigo masa bedroom ɗinsa haka, ya ba da permission ɗin a shigo amma shiru ba aƙara magana ba, gyaran murya yayi alamar son jin bayani daga wurin wanda ya shigo masa ɗaki, gyaran muryar da yayi ne ya dawo da ita cikin hayyacin ta, cikin sauri murya na rawa tace "am...dama...dinner....ne ....na kawo......yana a parlor, "Its okay, wait 4 me there, am coming now," ya faɗi yana kai hannunsa saman bedmatress ɗinsa inda ya ajiye sleeping dress ɗinsa da zai sanya, Jiki a mace sehrish ta fice, tana cizon lips ɗinta, haƙiƙa tagama narkuwa cikin tsananin ƙaunarsa 💘 A parlor dinsa ta tsaya tana jiransa kamar yadda ya umarta, hannunta na a chest ɗinta dafe da saitin Zuciyarta, surarsa kawai idonta ke tariyo mata, Murmushi kawai take saki *Big bro* ya gama tafiya da ita, 😍 Sam bata ji fitowarsa ba, sai da ya ƙaraso ya zagayo inda royal sofa ɗin suke sannan ta ankara, Wani sabon kallon tabi shi dashi, sleeping dress ɗinsa sunyi matuƙar yi masa kyau, koda ya ke shine yayi musu kyau, irinsu Babban yaya sune suke wa kaya kyau, wato masu sa kyau tayo kyau ko bata da kyau 😇 Riga da wando ne ƴan ƙasar indonesia masu laushin gaske, irin wanda ko mutun baijin bacci yasa su dole yaji shi, maroon colour masu zanen flowers milk colour ajikinsu, daga sama rigar bata rufe ƙirjinsa ba, dama shi bai cika sa kaya waɗanda ke covering chest ɗinsa ba, bai sanya links na rigar ba, Cikin natsuwa ya zauna saman 3 seater, sam sehrish tagaza janye idonta akansa balle tafara saving ɗinsa har sai da taji voice ɗinsa a ears ɗinta yace "Ni zanyi saving kaina ne!? ya tambaya fuska a ɗaure, Cikin sauri sehrish ta ɗauke ɗan bowl tare da buɗe warmer ɗin dake ɗauke da Chicken pepper soup, tasanya saving spoon ta Shaƙe masa shi, wani irin aroma ne ke tashi daddaɗan gaske, ajiye masa tayi sannan ta zuba masa white rice acikin plate, bayan nan ta haɗa masa da drink mai sanyi, Natsuwa tayi bayan ta kammala zuba mashi duk abinda ya dace, ta ɗan ja baya zata juya ta fice sbd tuna mgnr azmee na cewa Bayason kallo, muryarsa tasake ji ya ce "In na kammala wazai kai kayan kitchen!"? tsananin mamaki sehrish kawae take yi, ashe yana magana har haka, acewarta, muryarsa ba ƙaramin daɗi take mata ba, tayi mamakin yadda yake furta yaren hausa duk da kana ji kasan bai saba da ita ba, in ka gansa bazaka ta6a tunanin cewa zai iya magana da hausa ba, saboda yanayinsa, Cikin hanzari tace "Ni" jinjina kansa yayi, ya ci gaba da cin kazar dake gabansa, murmushi ta ɗan saki tasamu wuri ta tsaya, da tazara tsakaninsu, amma komai yakai hannu zai ɗauko cikin sauri sehrish ke ɗauka ta zuba masa in na zubawa ne, in kuma nasha ne ta tsaiyaya masa, har ya kammala sam babban yaya baya wasa da cikinsa, yana basa haƙƙinsa yadda ya dace, Sehrish ta tsaiyaya masa ruwa ya wanke hannunsa acikin wani bowl, sannan ta ciri tissue ta miƙa masa ya goge mouth ɗinsa dashi, Haka tabi shi da ido harya tashi ya wuce cikin bedroom ɗinsa, ta lura bacci yake ji yadda taga yana lumshe idonsa, Sai daga bisani ta tattare kayan ta fice tana mai jin kewarsa atare da ita, kafin zuwa gobe ta kuma sashi a idonta, cikin kitchen tamayar da kayan sai da ta wawwanke dishes ɗin acikin daren sannan ta wuce nata room ɗin tana mai cike da shauƙinsa, Ta jima ba tayi bacci ba, su twins basu dawo cikin gidan nan ba sai around shabiyu na dare, Time ɗin ma kowa yayi bacci, cikin sanɗa su ka wuce room ɗinsu, a cikin ƴan kwanakin nan rayuwar sehrish ta canza sosai, wani irin azababben so take mashi, wanda har ya kai ga ko sallah take yi da tunaninsa aranta, daker take samu ta dai daita natsuwarta wani sa'in, Junaid kuwa sam ya gaza gaya mata abunda ya shirya zai sanar mata, ƙarshe azmee tace yabarta ita da kanta zata sanarwa sehrish ɗin, a yayin da sehrish ke wannan haukan sam Rafayet har yau bai ta6a ɗagowa da idonsa ba, yasa cikin nata, bae masan wanene ba ko wacece ba ke famar ɗawainiyar kai masa abinci da gyara masa part ɗinsa ba, abunda yasani shine yana samu kyakkyawar kula agurin kowanene ma 💋 *Hafsat Bature*.................................................................. .............._Katsina state_................ Zaune take ta haƙimce a saman 3 seater, ta ɗaura ƙafa ɗaya bisa ɗaya, hannun ta na riƙe da remote, ta ƙura ido tana kallon faskekiyar plasman dake manne jikin bango tana facing ɗinta, Ko kyaftawa batasan yi, dayake shirin ta ake yi, wato shirin daɗin kowa na Arewa 24, maimaici ne take kallo, sai faman washe baki take yi tana fadin "Oh koya za'a kaya tsakanin mlm na tala'a da hajiya fatima akwai bada ƙala a wurin nan,' ta faɗi tana jinjina kai, ita kadai abunta, acikin matsakaicin parlor ya hadu iya haduwarsa ba hayaniya, ga komai cike da tsafta kwal, Tsohuwa ce amma ba tukuf ɗin nan ba, tana da hasken fata, jikinta na sanye da riga da zani na atampa, ta coge ɗaurin dankwali, daga ganin ta kasan taji hutu ga kuma kwanciyar hankali da natsuwa, "Saude ! Saudee !! saudatu wai ina ki ka shiga ne? kin shanya ni ina ta faman jiran ki, da alama watan barin ki agidannan ya tsaya," 😡 tsohuwarce ta fadi tana murguda baki kamar wata yarinya, Cikin sauri wadda aka kira da sunan saude ta fito daga kitchen hannun ta ɗauke da plate wanda naman kaza ne acikinsa jar

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113