Skip to content

Chapter 113

Chapter 113

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 697 words 0 views Progress saved
Download Book

su sanar dashi halin da suke ciki sannan ta basu wayar, kuma agabanta suke yin wayar suna yi suna kallonta tana galla musu harara tana ƙara gargaɗinsu, lokacin da Omar Ya shirya ziyartarsu ya kira Aunty babba ya sanar da ita zaizo, Jiki na rawa ta gyara su tsaf kamar basu ba hada kwalliya tayi musu, sannan taja musu kunne da barazanar zata kashe in suka kuskura suka tona mata asiri a wurinsa ko kuma suka yi yunƙurin cewa zasu bishi, tsananin tsoranta yasa har Omar yazo yini guda ya tafi basu ce masa uffan fa, duk da yatafi da mamakin meyasa yaran Basa Dariya? Musamman mai ta6in hankalin saboda yasanta kullum cikin murmushi take, amma zuwan nan nasa harya tafi ko kallonsa basa son yi ba don komai ba sai don gudun kada hawaye su kufce musu yagani ya tuhumi Aunty babba, ƙarshe abun kansu zai ƙare, Wannan shi ake kira da Rana Zafi Inuwa ƙuna 😥😥😥 ______________________________________ A 6angaren sehrish kuwa ta shiga halin ha'ula'i, domin kuwa Haroon Ya addabi rayuwarta, ya takura mata over, sam bai mata da sauƙi, ya gama firgitar da ita ya tsoratar da ita da yi mata barazana akan zai tona mata asiri in bata biya masa buƙatarsa ba, kullum cikin kuka take tarasa wa zata kai ma kukanta akan haroon, saboda matsa matan dayake sai ta same shi aɗaki kuma ba yadda ta iya dole taje saboda gudun karya tona mata asiri, in taje kuwa haka zai matse ta abango yana shafa jikinta kamar maraye daker take kwace kanta, in jaraba tayi jaraba har bedroom ɗinta yake biyo ta, saboda wani lokacin tana mantawa bata rufe ɗaki ba, saboda tasan ba mai shigo mata in ba Aunty Azmee ba , kamar daga sama yake faɗo mata wani sa'in sai dai taji mutun ya faɗo mata saman gado ya tsoratar da ita, sehrish tasha kuka fiye da tunanin mai tunani duk da haryanzu haroon bai ida tarwatsa mata rayuwa ba, Allah na taimakonta tana kwace wa daga hannunsa ta faɗa toilet ta datse, tasha kuka iya kuka, taso ta sanarwa aunty azmee amma ranta na bata cewa Aunty azmee ba abunda zata iya saboda ƴar aiki ce ita, haka zalika taso ko Junaid ne ta sanar mishi amma sai take ganin tonawa kanta asiri zatayi ƙarshe ma tayiwa kanta sanadiyar barin gidan gaba ɗaya 😥 a 6angaren sgr Sam bai sake tunanin ya tuhumi mai aikin nasu ba, ba don komai ba sai don wasu dalilai, tun ranar da suka haɗa ido ta sume, ya tabbatarwa kansa cewa koma wacece muguwar matsoraciya ce, Muddin yace zai yi mata tsawa to tabbas zuciyarta zata iya bugawa ta mutu, Saboda irin hakan tasha faruwa dashi, akwai masu laifin da tsawa kawai yake daka musu zuciyarsu ta buga don tsoro, shiyasa ya zubawa lamarin ido zuwa wani lokaci, 👀👀👀👀👀 ~~~~~~~~~~~~~~~~ A 6angaren Junaid kuwa soyayyar sehrish a kullum ƙara ninkuwa take yi, bawan Allah bai da tunani daya wuce na sehrish sometimes ko isasshen bacci bai samu saboda tunanin ta, yaso ace ko chat su nayi don ya ɗebe kewarta sai dai kash a halin da ake ciki ita kanta sehrish batasan inda ta wurga wayarta ba, Saboda tsananin damuwar da take ciki yasa ta manta da wata waya ma, Aunty azmee ta lura da yanayin sehrish domin ko aiki suke wani lokacin tana firgita ita kaɗae, har tambayarta take yi ko akwai wata damuwa, amma sai tace ba komai sai in ta koma ɗaki taita kuka kamar ranta zai fita, duk ta fige ta ram_____ Ataƙaice kenan abubuwan dake faruwa acikin rayuwar waɗan nan bayin Allah, shin me zai faru nan gaba ? kuna ganin Aunty babba zata kyale su hosana ? Mai zai faru in ta sa aka zubar dasu kamar yadda tace? Wane hannu kuma kke tunanin zasu faɗa? Yaya rayuwarsu zata kasance? 😥😥😥 Shin me zai faru da sehrish in haroon ya cimma burinsa? Yaya rayuwar junaid zata kasance aranar da ya gane cewa Sehrish babban yayansu take so bashi ba?😖 ALHAMDULILLAH END OF PART 1 ______________________________________ DOMIN SAMUN CIGABAN LITTAFIN ABBAN SOJOJI PART 2, MUTUM ZAI BIYA 300 NE, VIP KUMA 700, WANDA YA SHIRYA BIYA SAI YA TUNTU6I NUMBER TA, 08103884440 KADA KU BARI ABAKU LABARI WLH 👏👏👏

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113