Chapter 103
Chapter 103
yace "wannan wane irin shashanci ne ace junaid yabar gidan nan batare da kun sani ba har yakai wannan time ɗin a waje baku lura ba,!"? Murya na rawa Su twins suka haɗa baki wurin cewa "Junaid fa baya zuwa ko'ina kowa yasani yana cikin gida kullum sai dae wani abun daban," "Nima a iya sani na kenan gsky akwai matsala* acewar fawan Jabeer da Irfan suka ce "mun fa lura baya cikin gidan nan, amma gaba ɗayanmu munyi tunanin yana ɗakin Abba yana bacci shiyasa mukayi shiru," Bin su da kallo kawai sgr yake yi suma kallon shi suke yi suna kora bayani, "Yakamata ajaraba kiran layinsa mana aji inda yake" acewar Khaleed, cikin sauri kanal yusif ya zaro wayarsa dake cikin aljihun wandon baccinsa, Contact ya shiga ya dubo numbar junaid wadda yayi saving da *Last Born* Ya danna masa kira ta soma ringing, Gaba ɗaya koya ya saurara yana jiran amsa kira daga junaid, 3 times tana ringing junaid bai ɗaga ba, Hakan yasa kanal yusif yin amfani da wayarsa wurin duba location ɗin Inda wayar take, Gaba ɗaya kowa na jiran tsammani, kanal yusif yace "kai ! Location ɗin fa ya nuna cewa wayar tana acikin gidan nan that means junaid yana acikin gidan kenan ko yabar wayar tashi a bedroom ɗinsa ne, cikin hanzari su fawan suka haye upstars shi da su twins domin su duba ɗakin junaid koyana nan, A tsiyace suka tura ƙopan ɗakin suka shiga cike da tsammanin ganinsa amma sai suka ga wayam, sae wayarsa dake ajiye saman Pillow bisa gadonsa, hakan na nufin gida yabarta, Duk basu ji daɗin hakan ba, jiki amace suka sauko down ɗin har haɗa baki suke keyi wurin tambayar Su ina junaid ɗin ? Suka amsa musu da cewa basu ganshi ba sai dae wayar shi kawai, "I know u will not see him cos i ave checked his bedroom already ya Ilahi," acewar Abbansu ya faɗi cikin tsananin damuwa, Hankalin kowa fa ya tashi, bazaman lpy ba Romeo ba junaid ba last born, ba shagwa6a boy Ba dole kowa ya rasa natsuwa, "nasan inda yake ni," Atare suka ɗago don suga wanene haroon ne wanda fitowarsa kenan daga shi sai gajeran wando ajikinsa, Har haɗa baki suke yi wurin cewa "Yana Ina!? "Abada cin hanci a ɗauko muku shi," kai kana ganinsa kasan yasha ya bugu idon nan sunyi jawur kamar na mujiya sai tangyaɗi yake yi, Tsoki suka ja atare, Abbansu ya daka mishi tsawa "Haroon kadaina mun wannan wasan kasan inda yake ne ko baka Sani ba _"!!! Haroon yace "Billahil Azeemu na tsarance da rabbus sama'wati wal'ard nasan inda junaid yake, in ku kayi haƙuri kuka sa salama azuciyarku yanzun nan zan ɗauko muku shi," gaba ɗaya mamaki ne ya kamasu su kace shikenan "Muna jira," Juyawa haroon yayi ya nufi hanyar ɗakinsa yana faɗin "saboda wannan ɗan shilan duk kun bi kun tashe mutane Fil laili.......... Shigewa bedroom ɗinsa yayi yana ƙunƙuni, Su kuwa zama su kayi suna ta faman jiran haroon ya fito musu da junaid," Jimmm kaɗan sai gashi ya fito hannun shi ruƙe da Pillow yana tangal tangal, Zuba ido su kayi suna kallon ikon Allah, haroon na ƙarasowa ya shiga ƙoƙarin tu6e rigar pillown yana cewa "Yawwwa ynx zaku ga shegen ya faɗo daga cikin pillown ae nan cikin ya 6uya ja'irin,' Rai a6ace har haɗa hannu suka yi Babban yaya da Abbansu suka sharara mashi zafafan maruka , daga shi har filon kowa yayi ƙasa baje, Ihu haroon yasaki tare da cewa "Eeeeeeee !!!huuu!!!huuuu !!! waman ƙadarallahu haƙƙa ƙadrihi yanzu abba daga abun arxiki zan nuna muku inda junaid ya 6oye sai kawai naji saukar maruka? Yaron nan fa akan idona ya shige cikin rigar filon nan ya 6uya amma shikenan bakomai,' Abun haushi abun takaici, banza kowa yayi dashi suka shiga tattauna yarda za'a yi a nemo junaid, Kanal yusif yace "ina ga bari naje na sanarwa Azmee wata'ƙil tasan inda yake, "A'a bana tunanin hakan, kwarama wannan mai aikin tukur raina yana bani cewa suna shiri sosai da junaid wata'ƙil shi yasan inda yake tunda kusan shine tsaransa," acewar Abban su yace hakan ne saboda abunda yagani wato da Junaid yyai ma sehrish magana ƙasa ƙasa lokacin da suna Cin abinci dama abbansu shine ya lura da hakan, Cikin sauri Fawan yace "Bari naje na tambayesa,' Yakama hanya da sauri ya nufi wurin ɗakin azmee don yana da tabbacin ɗakin tukur yana kusa dana Azmeee Sehrish na zaune idanu duk sun kumbura, taji bugun ƙopa da ƙarfi jiki na rawa tace "Wanene," a tsorace ta tambaya, Muryar fawan taji yana faɗin "Fawan ne, Fito maza ina son magana da kai," Cikin sauri sehrish ta kimtsa ta mayar da gashin bakinta, ta gyara ɗaurin kanta, Sannan ta taso ta buɗe ƙopan cike da mamakin ganin fawan tabbas kam akwai matsala, "Gani," ta faɗi a raunane, Fawan yace "Kana da masaniyar inda JUNAID ! Yaje !? Zaro ido tayi gabanta na faɗuwa aranta tace "Ina junaid yaje har daren ne bai dawo ba ake nemansa,' Cikin sauri tace "a'a gsky ban da masaniya akan hakan," "Ka tabbata'? "Eh wlh," ta bashi amsa jiki a mace fawan ya wuce izuwa falon, Shigewa cikin ɗakin tayi gabanta na faɗuwa sai lokacin ta tuno da cewa ɗazu junaid ya sanar mata da cewa su haɗu a garden After magrib, . "to kodai yana can ? May be ya jira ni ne yaji shiru banzo ba bacci ya kwashe shi Acan, kai anya kuwa !? taya ma zai zauna tun bayan magrib zaman jira na har yanzu kusan ƙarfe 1:00 na dare bai shigo ba, gsky bana tunanin hakan, Haka sehrish ta rinƙa tunane tunane aranta, har ta samu wuri gefen gadon ta tazauna zuciyarta ta saƙa mata cewa "Junaid fa rigimamme ne zai iya yiyuwa yana can ya dage akan in banzo ba ba zai bar garden ɗin ba, kai gsky fa haka nake tunani hankali na bazae kwanta ba har sai naje na duba garden ɗin can, tana faɗin hakan ta miƙe ................................................. Wannan kenan 🙌 Keep sharing it everywhere pls 🙏 Boss Lady 💝 Masu son yi mun Comment ba hali ga Phone no ɗina Only message kuma mata kaɗai (08103884440)*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* *🔥The Father Of Soldiers🔥* *Na* *Hafsat Bature Moh'd* ~BossLady~ 🔔🔔🔔 _nataƙaita littafin Abban sojoji yanzu yakoma part one and part two only duk mun yawansa zai ƙare a part 2, namai dashi yanzu muna a part 1 sai ya kai 100 pages cuf, sannan part 2 zai shiga, sannan kuma yanzu free pages ne_💔👌 Page 94-95 a hankali ta buɗe kopan ta fito cikin sanɗa, gabanta ne ya faɗi da ta hango su gaba ɗaya sun hallara a babban palorn cikin tashin hankalin rashin junaid, har sun fara yanke sha'warar fara kiran friends ɗinsa da sauran ƴan uwa aji koya je can, Dafe zuciya sehrish tayi tabbas kuwa in tabi ta entry ɗin main palor zasu tambaye ta jin ba'asin ina xataje, don haka tayi deciding ta canza hanya cos there's many doors acikin gidan da zaka iya fita compound ɗin gidan, Ja da baya tayi a hankali dama slippers ne a ƙafarta marasa sauti, cikin sanɗa ta lallaba, ta miƙi doguwar hanyar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113