Skip to content

Chapter 59

Chapter 59

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

kallo jiki na rawa suka dawo ƙasa kowa ya lankwashe ƙafa yayi zaman cin tuwo, Haɗa baki su kayi wurin cewa "Sannu da zuwa babban yayanmu ya gajiyar tafiya,"? Suka tambaya suna kallonsa, shiru yayi baice komai ba, zuba musu ido yayi yana kallonsu, nan fa suka soma ƴan sunne-sunnen kai, "Is that how your mom taught u how to greet each other,!? (Haka mahaifiyarku ta koya muku yadda zaku gaisar da juna? Ya tambaya ayayin da yake tashi zaune daga kwanciyar da yayi, Cikin sauri suka miƙe zumbur, junaid ne ya fara ƙarasa inda yake zaune a side bed ɗin, hugging ɗinsa yayi tare da manna masa kiss a side face ɗinsa, lumshe idonsa yayi tare da jinjina kai, fawan ma ya karasa yayi masa kamar yadda junaid yayi, haka su ayaan da jahaan ma duk suka je suka rungumesa tare da manna masa kiss, Sannan suka koma daf dashi daga ƙasa saman carpet suna naɗe ƙafa suna jiran jin me zaice,' Shi dai junaid sai faman murmushi yake don murna, ba don komai ba sai don ya gama lissafin kuɗaɗen da zai samu a wurinsa, don yaci alwashin in ya amshi kuɗi wurin big bro ɗin nasu, sai ya yi wa Sehrish ɗinsa Siyayya saboda yasan tana buƙatar abubuwa da dama, 😥 "Listening to me !! Bana so ɗaya daga cikin ku yajamin abun magana a family ɗin mu har na koma US , just i don't wanna hear anyone saying this word again ƴa'ƴan fatima basu da kunya, if that happen you will see the trouble,' Jinjina kai su kayi tare da cewa "insha Allah babban yayanmu hakan bazai faru ba, zamu kiyaye,' "You can leave,' ya basu umarni tashi su kayi jiki ba ƙwari suka fice, banda junaid wanda ya zauna yana ta faman kallonsa," "What do you want from me junaid"?. Ya tambaya yana kallonsa, murmushi junaid yasaki cikin shagwabar nan tasa yace "akwai magana babban yaya, amma in ka huta zuwa gobe," wani irin kallo babban yayan yake masa, yana son yaron sosai, duk duniya in dai har za'a samu lagwansa toh ata6a junaid nan zakaga jijiyoyin wuya, yana ji dashi more than u think, "Ya jikin ka? kana shan maganinka akai akai,"? ya tambaya yana kallonsa, Junaid yace "yeah am getting well, kawai nayi missing ɗinka sosai," "Wow kayi missing ɗina kodai kuɗi na kayi missing, which one i have to know? Dariya junaid yayi sosai, wato ya karto sa, tsagaita dariyar yayi kafin yace "a'a kafi mun komai mahimmanci arayuwata, kai nayi missing sosai," "I miss u too junaid, sbd kai na ɗau hutu sbd inaso nabaka kulawa ta musamman game da athma ɗinka," Cikin jin daɗi suke firar tasu, abun gwanin ban sha'awa, sai naji kamar na tsoma baki, amma nasan naushi zansha, 😂 duk yinin ranar sehrish batasa ɗan tahalikin nan a idonta ba, saboda bai fito ba balle tagansa, in ma ya fito ɗin bata cin sa'a duk zumuɗin nan nata, A ranar wuraren ƙarfe 4 Aunty babba ta koma kaduna gidanta, bisa umarnin mijinta, yayin da Amani ma ta koma gidanta cike da zullumin abunda auntyn tata ta kitsa mata zasu aitawar, tsawon kwana 3 kennan Allah bai haɗa ta da Babban yayan ba, sai dai marshal omar da take gani da sauran da suka dawo, a yau aunty azeema ta koma lagos shima bg abuhaisam ya koma Jos inda yake da zama, Tara su abban nasu yayi a main palour ɗin, su 3 banda babban yayan saboda yasan maganar bata shafeshi ba, maganar zumunci ne da family ɗinsa, sam basa ga maciji da Ammi, jarababbiyar tsohuwar bata son farar fata, jinsi indai ya wuce hausa fulani ! tom sun raba jaha, har yau bata shiri da ƴa'ƴan fatima, daga abu ya faru sai tace "halan ƴa'ƴan fatima ne, ae ƴa'ƴan fatima basu da kunya, jinsin fitsararru masu jan kunne," wannan kalmar babban yayansu ya tsane ta, bai mata da wasa in suka haɗu, gashi shegen tsoransa take ji , saboda kwayar idonsa da take blue, muddin SGR na gari to bata zuwa Abuja,' duka suna zaune saman 3 seater wadda ke facing abbansu dake zaune yana kallonsu, gyaran murya yayi tare da cewa "Alhamdulillah nayi murnar dawowarku cikin koshin lpy , kun jima bakwa ƙasar, tun da Allah yasa kun dawo, sai ku shirya ku shiga dangi, asada zumunci ! Mg Osman ne ya fara magana "haka ya dace abba, ni inaji zan fara zuwa damaturu ne wurin modibbo da sauran relatives ɗinmu, kafin na dawo na ziyarci sauran," Abban yace "hakan yayi kyau kai fa Captain ? gyara zama yayi tare da cewa "ni zan wuce kaduna ne wurin yaya ishaq daga nan zan wuce zariya ne, wurin dangi, "Hakan yayi kyau, naji daɗi sosai amma fa yakamata asamu wanda zai je katsina wurin goggonku saboda kullum mu kayi waya sai ta tambaye ni ina, ƴa'ƴanta musamman kai Omar tafi tambayarka," ɗan kayataccen murmushi Omar yasaki kafin yace *I will think about it abba*, " *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ ﺭﺍﻓﻴﺖ💫🔥 *Mallakin* 🌹 *HAFSAT BATURE MOHD ~BossLady~🔥 *63 to 64* Cikin jin daɗi suka ci gaba da firarsu, sai da suka washe gajiyarsu na tsawon one week sannan kowa ya shirya tafiya, marshal omar tare da Captain suka je kaduna, daga nan zasu wuce zari'a a tare, daga nan Omar ya shirya ziyartar ƙanwar amminsu da suke kira da Goggon katsina 🌹 Yau da sassafe suna kitchen suna making breakfast, azmee na tsaye agaban gas tana making suya, yayin da sehrish ke wanke kayan lambu agaban kitchen sink, ta kunna tap sai ruwa ke zuba tana wanke wa, a kasalance take yin komai, gaba ɗaya hankalinta, nakan yadda zata haɗuwa da *BABBAN YAYA* she's so earger to see him, cos zuciyarta azalzalarta take akansa, gashi har yau batagansa ba, gashi acikin gidan amma Har yau Allah bai bata damar ganinsa ba, a ranar da suka dawo saboda ɗauki ko bacci ba tayi ba, da tunanin yadda zasu hadu ta kwana, Junaid ne ya shiga da kitchen ɗin da sallama, jikinsa na sanye da sleeping dress ne masu kyan gaske pink colour abun ba'a magana, Sai xabga murmushi yake saboda sehrish daya hango, ita kam hankalin ta baya atare da ita, ta kura wa cabbage ɗin dake hannunta ido sai shafa shi take yi da sunan wanke wa, Azmee ce tagansa ya kura wa sehrish ido, murmushi tasaki aranta tace " *ROMEO kenan shugaban ƴan soyayya* (Romiyo) Kafin tayi gyaran murya tace "junaid lpy kuwa ? Do u need something? firgit ya dawo da idonsa kan azmee wit smile on his face, yace "am...dama.....Big bro ne ke buƙatar Fresh fruits akai masa a part ɗinsa immediatly right now,' Sunan sa ne ya dawo da ita daga tunanin da ta tafi, sai lokacin ta ɗago tama lura da junaid daya shigo, duk maganar da suke yi bata tsinci komai ba, sai da akai mentioning sunan Babban yaya,' "Shikenan ynx zan sa sehrish ta kai masa," sai da junaid ya sake kallon sehrish itama a lkcn idonta na akansa sannan yace "Okey" ya juya ya fice, yaji sanyi aransa daya sata a idonsa, Zuru tayi tana kallon azmee, murmushi azmee tayi tare da cewa

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113