Chapter 91
Chapter 91
daga bayansu, mamaki ne ya kamashi ganin yadda sehrish ke ta faman kallon Babban yayan nasu ko kyaftawa batayi, sam bai kawo wa ransa komai ba game da kallon nata kawai yasanwa ransa cewa wata'ƙil respecting ne yasanya sehrish tsayawa abayan, kallonsa kuma da take yi may be burgeta yayi ne, amma yaso ace shi sehrish take ma wannan kallon dayaji daɗi, mayar da kansa yayi jikinsa a sanyaye yaci gaba da shan farfesun naman dake gabansa cikin plate, ◻ Sun jima suna ɗawainiyar zuba musu breakfast ɗinsu kafin daga bisani kowa ya fuce, banda junaid da haroon suna acikin gidan, Sgr sun fita tare da abbansu headquater _______________________________________________ A 6angaren su Hosana kuwa Tun da asuba da saude ta tashe su su kayi salla, suka koma tare da shimfiɗa wani sabon baccin kamar matattu haka suka dingi sharar bacci, dole kuyi bacci Allah, zaman cell ba daɗi anjima ana cikin tashin hankali, ga sauƙi yazo daga Lillahi, Koma wa kitchen saude tayi ta shiga harhaɗa kayan breakfast da zatayi amfani dashi, shaf shaf ta fere dankali turawa bayan ta kammala ta yanka shi slide sannan ta shiga soya shi a saman frying fan, Muryar goggo ce ta katse ta da cewa "umm agogo sarkin aiki nace ya akai banga yaran nan ba? Kodai mafarki nayi jiya? Fuska ɗauke da dariya saude tace "Su wa kike nufi kenan"? Watsa hannu tayi tare da cewa "Ƴa'ƴan Abusufyan mana? waɗannan tagwayen ? ta tambaya tana neman jin ƙarin bayani, Bin ta da kallo saude tayi jikinta na sanye da kayan baccin nan ƴan gado, sun yamutse sun tsufa riga da wando kwalar rigar ta sukurkuce, gasu Over size sun mata yawa kamar agwagwa haka ta koma acikinsu, taƙi ta janza wasu koda yaushe akayi mata magana akan ta sauya wasu kayan baccin sai tace tafi son waɗannan saboda ƴan ƙasar turƙiya ne irin wanda Zehra ke sanya abarmata abunta, wato ta cikin tarkon kauna, Abusufyan ne yayi mata tsarabar su tun last year dayazo nageria, Gashi ta ƙife ɗan kwalin atamfa akanta abundae ba'ace wa komai, "Saude kinyi shiru baki ce mun komai," daker saude ta iya cewa "Suna nan mana, ba mafarki kikayi ba goggo, suna can suna sharar bacci ɗakina, Washe baki goggon katsina tayi tare da cewa "Yawwa madalla har hankali na ya kwanta," ta faɗi tana shafa saitin zuciyarta, hakan ba ƙaramin sa saude dariya yyi ba, goggo taci gaba da cewa "Saude so nake ki shirya musu karin kumallonsu mai daɗin gaske, a shaƙe musu tray, sannan a hada musu farfesun kaji dan Allah naga ƙasusuwan wuyansu kamar an jera ƙarafuna suna fama da yunwa, so nake kafin Abusufyan yadawo daga ƙasar turƙiya ko ina na jikinsu ya cicciko suyi kyau ƴan dumur-mur,' tayi maganar tana kwatanta yadda take so su koma da hannunta, Dariya kawai saude ke saki jin abunda goggon tace wato ƙashin wuyansu kamar an jera ƙarafuna, har dafe ciki take yi, "Bansan iya shege wa kike wa dariya? Saude kin raina ni ko ina magana kina mun dariya, idan kika fusata ni, yau yau ɗinnan zakiyi fiffige ki koma rugarku acigaba da kiwon shanu," Tsuke fuska saude tayi jin abunda goggo tace rai abace tace"shikenan tun da haka kke so bari naje na shirya kayana yau dai na tafi na huta da gori," tayi maganar tare da kama hanya zata bar kitchen ɗin, . Da sauri goggo ta ruƙo hannunta fuska dauke da murmushi cikin lallami tace "haba ƴar saude ta ke ko bakisan wasa ba, in kika tafi wa zai haɗawa ƴa'ƴan abusufyan ɗina breakfast ɗinsu," Murmushi saude tasaki ganin yadda goggo ke lallashinta yau, ita tasan saboda twins ɗincan tasamu wannan kulawar, Koma cikin kitchen ɗin tayi tana cewa " shikenan na fasa, amma goggo gsky ki barni nayi aikina mana, kinzo sai katse ni kike yi," Juyawa goggo tayi ta fi ce tana cewa "To natafi Allah baki haƙuri, ayi aiki lafiya, Sai da goggon katsina ta wuce ɗakin saude ta tura kopan ɗakin ta hangi su Hosana da Jahad suna bacci sannan hankalinta ya kwanta hada jinjina kai da cewa "Masha Allah, ƴa'ƴan abusufyan ɗina kusha baccin ku ku more ƴan gatana abinci na nan yana jiran ku," ta kammala sambatun nata sannan ta koma falo ta kunna kallo ta samu wuri ta zauna saman 3 seater tana cewa "Oh ko yaushe suke maimaicin shirin Omaru da zahra, aiko bari waɗancan yaran su tashi daga bacci in nuna musu ƙasar da mahaifinsu ke zaune, ni nasan ma ba'a rasa ganin shi acikin film ɗin wata'kil ko yazo giftawa aciki Camera man ya hasko dashi," Haka ta runka sambatu ita kadae abunta, sam bakinta bai zama hakannan batare da tace wani abu, Bayan saude ta kammala breakfast ɗin, acikin katon tray ta jera warmers ɗin da sauran food stuffs ɗin ta shigo falon dasu, Tunkan ta karaso goggo tace "Yawwa saude na maza ajiye shi anan gabana, sannan kije ki tasomun ƴa'ƴan Abusufyan ɗina, bayin Allah suna can suna fama da yunwa, bacci bai da imani baisan in kana jin yunwa ba ya ƙyale ka ba," Fashewa da dariya saude tayi aranta tana cewa wato da ace goggo ƴar comedy ce ba ƙaramin nishaɗantarwa zatayi ba, Ajiye tray ɗin tayi asaman carpet ɗin geben ƙafar goggon kamar yadda tae commanding ɗinta, sannan ta wuce room.ɗin ta don ta tayar dasu Hosana da Jahad, Duk wannan abun dake faruwa Goggo da saude basusan cewa Omar da Babban likita suna cikin gidan ba, saboda dama jiya bayan sunyi bacci suka dawo, Su hosana ne kawai suka sani saboda sunyi magana dashi, duk in taga yaran wani farin ciki take ji aranta, sai faman sharar baccinsu suke, addu'arta Allah yasa Yaya Omar yabar musu twins ɗin su zauna agidan koba komai zata samu abokan fira, Ƙarasawa tayi gaban gadon ta sanya hannunta ta ɗan bubbugi ƙafafunsu a hankali kamar wadda zata tasar da Jarirai, Farkawa su kayi kowa na faman yin hamma, atare suka tashi zaune suna kallonta, lokacin da jahad ta shaida ta cikin sauri tace "ina kwana Aunty," murmushi saude tasaki tare da cewa "Lpy lou my sisters fatan kun tashi cikin ƙoshin lpy," Jahad tace "Alhamdulillah aunty, munji daɗi sosai da kulawarnan, "Aunty nidai Yunwa nake ji, da yunwa natashi kamar na cinye ƴan hanjin ciki na," hosana ce tayi maganar, fashewa da dariya saude tayi hada jahad ɗin, murya a ƙule Jahad tace "waike baki da kawaici ne? Ko gaishe ta bakiyi ba sai magana akan yunwa yunwa," Murmushi saude tayi tare da cewa"kwantar da hankalin ki, special breakfast na nan nayi maku reserving ɗinshi a palor, kuma goggonku na nan tana jiran ku, sai tambaya take ina ƴa'ƴan abusufyan ɗinta," Jin hakan yasa su yin murmushi tare da kallon juna, kafin jahad tace"Aunty saude dama ina so na faɗamiki jiya yaya Omar yazo munyi magana dashi har yace mana, mu shirya yau zai wuce damu kaduna gidan yayan shi, gsky mun fi so muzauna anan," ta ƙarasa magar tana kallon sauden, dafe ƙirji saude tayi tare da cewa "Wai dagaske abunda ya faɗamaku kenan ! Hakan na nufin bazai bar mana ku nan ba, mu zauna atare ya Allah,' sam bataji daɗin hakan ba, har cikin ranta, babban
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113