Skip to content

Chapter 69

Chapter 69

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,184 words 0 views Progress saved
Download Book

sauden, Jinjina kai tayi tare da cewa "ba shakka raini ya shiga tsakanin mu, gobe goben nan zaki koma ƙyauyenku ni nagaji dama liƙamin ke akayi aka manna bin ba don naso ba,' ta faɗi tana hararar ta, Riƙe ƙugu saude tayi tare da cewa "to kisa ni ba inda zani je, koma tafiyar zanyi ƙafa ta ƙafar Babban likita ,' "Saboda ke ki ka haife shi"? goggon ta tambaya, Saude tace "bani na haifeshi ba, amma zaki ga yadda soyayya ke aiki......' bata idasa ba goggo tabi ta aguje itama ta tashige ciki da sauri, dama sun saba, _Husannsa & Jahad_ A 6angaren husanna dake kwance rai hannun Allah magashiyan, ba'a son inda kanta ya ke ba, Likito ci sun gaza gane, menene matslarta, iya abunda suka sani tana da mental ilness sai asthma, bayan nan binciken su bai nuna masu komai ba, Rashin kwanciyar hankali ne ya hana, jahad ta yi masu bayanin cewa tana da Iska, sam ta manta da wannan sbd ba natsuwa kullum cikin kuka take asibitin, Atare suka shigo inda aka kwantar da ita, suna tattauna wa akan ciwonta, su biyu ne professional doctor ne wanda su ke kira da Babban likita (big doctor) tare da wani jami'in ɗan sanda, dr ɗin na koƙarin yi masa bayani akan yarinyar, Sam basu lura da husanna wadda ke kwance, magashiyan sai faman fisge fisge take tana nishi, hannu tasa ta cire roban oxygen ɗin da suka sa mata, tari wurgi da shi, tana wani irin huci kamar zakanya, idanunta sun juye sun canza launi, A haukace ta ƴunkura da ƙwarin gaske takai hannu ta zare bingidar dake soke ƙugun police man ɗin da suke magana da big doctor ba tare da saninsa ba, sai da ta zare sannan likitan ya lura cikin tashin hankali yace "Innalallahi wa'inna ilahirrraji'un !!" A firgice ɗan sandan ya shafa waist ɗinsa yaji ba gun ɗinsa, gaba ɗaya hankalinsu ya tashi ganin tayi sai ta su da ita, kuma ta rike maɗalllin, nan fa ido ya raina fata, lallashin ta suka shiga yi don ta ajiye bindigar amma ina, sai ma ta fisgi hanya da gudun gaske tana harba bindigar a duk inda ta samu ji ka ke daram!! Daram !! , zo ka ga yanda mutane ke gudu ba likitocin ba, ba nurses ɗin ba hatta marasa lafiyan dake kwance magashiyan neman hanyar gudu wa su ke yi, a tunanin su, ƴan bindiga daɗi ne suka kawo masu ziyara ta musamman 😂🤣😂 Jama'a gawa na tsoran rami, 😂🤣 Husanna fa ta haukace, misbehaving take yi kamar ƴar mahaukaciya, Gashi dama ba hijabi ajikinta sun cire mata, da za'a kwantar da ita, Wannan mahaukacin gashin, nata mai yawan gaske da tsayi ya bazo mata ta ko'ina har gaban fuskanta, tana gudu yana kara rufe mata ido ko gabanta ma bata kallo, "Jama'a kowa ya watse, kowa ya gudu yayi takansa an samu matsala, mahaukaci ta gudo daga psychiatric hannunta riƙe da bindiga kowa yayi takansa," 😆 Wani copral ne ke bada wannan annoucement ɗin, don asamu kowa ya kare kansa, Bin ta police men ɗin suke da gudu suna rokon tabasu bindigar nan, amma ina Husanna tayi nisan da bata jin kira, Jahad ta gama rikicewa ganin bala'in da husanna ke ƙoƙarin ja, musu a guje itama take binta tana faɗin "Husanna dan Allah ki daina, kada ki kashe wani kija mana bala'i, dan Allah ki basu bindigarsu, innalallahi wa'inna ilaihirraji'un Asibiti fa ya harmutse, kowa gudu yake yi , gashi ita husannar sai yawo take musu da hankali sai zagaye cikin asibitin suke, duk inda tabi mutane sai su watse, sai ihu ake ana zabga salati kai ka ce zombies ne suka bayyana, Ƴan sandar sun fusata sosai ransu yayi mugun 6aci, kiris ya rage su harbe ta gudun kada tasa ayi asarar rayu ka, sbd ko'ina tasamu harbi take yi, Abunda basu sani ba wannan ihun da ake yi shi ke ƙara haukatar da ita, bata cika son ƙara ba, Sannan ita kanta husannar a tsorace take sbd police ɗin dake bin ta, Tana cikin gudun nan hankalin ta atashe , gudu take amma tana waiwayon su cike da tsoronsu, cikin rashin sani kwatsam taji ta faɗa ajikin mutun, Gam ta faɗa a faffaɗan ƙirjinsa, ta ƙankamesa, ta rungumosa sosai, a tsananin tsorace, Nan take komai ya dakata, ji ka ke tsit kamar mutuwa ta gifta, babu mai kwakkwaran motsi acikinsu, Gaba ɗaya duk suna tsaitsaye likitocin da nurses ɗin da wasu daga cikin marasa lpy masu ƙwarin jiki da ƴan dubiya, ga ƴan sanda , kowa dai Saukar ajiyar zuciya kowa yake saki, ita kam jahad ta tsorata, da ganin mutumin da Husanna ta faɗama wa, duk da yasa face mask a fuskanshi, amma ƙirar karfin nan tasa, dole tasa hankali tashi, Tsoranta karya ce zai hukunta Husanna da ta faɗa masa bagatatan, A tare zuciyoyinsu ke bugawa, bugu bana wasa ba, ta kwanta luf ajikinsa, wato wata irin ni'ima ce atattare dashi wadda tasanya husanna dawo wa cikin hayyacinta lokaci guda, sam tagaza tashi daga jikinsa, ƙamshin turarensa ya gama kashe mata dukkan wani ƙwari na jikinta, 😌 Sai faman ajiyar zuciya take saki, hannunta ta ƙarasawa ta zagaye waist ɗinsa so tightly, Ganin hakan yasa Soja dake bayansa mai riƙe da mukamin major, yasa hannu ya zare gun ɗin dake hannunta , saboda ta zagayo da hannun nata a ƙugunsa ga bindigar a fili, _NOT EDITED_ Keep sharing everywhere🫶 ❤️ Alhamdulillah ynx sai monday *BossLady* 💋*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* *🌹🌹🌹Romantic Love story🌹🌹🌹* Writer *HAFSAT BATURE* 💋 ~Boss Lady~💋💋💋 *frm today, na dakata da rubutu har sai naji sauƙi insha Allah zan ci gaba, seriously bani lpy so i won't kill my self* 😔👍 ~page 71 to 72~ ✨ ✨✨✨✨✨✨✨✨ Not edited, 👏 At same time heart ɗinsu ke beating da karfi, ya jima yana mamakin wata zararriya ce wannan ta faɗo masa a ƙirjinsa haka, this is d first time da mace ta faɗa masa a jikinsa, wadda ba muharramarsa ba, babban abunda ya ɗaure masa kai yadda yarinyar ta ƙanƙamesa bama Alamar zata sake shi, yana jin duk wani moving ɗinta ajikinsa, hatta numfashi ta dake fita cikin sauri sauri, kamar jinjira haka ta kwanta masa luf tana sauke ajiyar zuciya, Mutanen dake wurin kowa yayi zuru yana kallon ikon Allah, wasu kam sai godiya suke wa Allah daya kawo masu sauƙi, har aka amshe gun ɗin dake hands ɗinta, Jahad kam wadda ke cikin matsanancin tashin hankali, ganin bala'en da hosana ke ƙoƙarin ja musu, cikin yanayi na firgici ta ƙarasa inda hosana ke jikin bawan Allahn nan ta ruƙo hannunta da ƙarfi ta fisge ta daga jikinsa tana cewa "Dan Allah kayi Haƙuri bawan Allah, ba da sanin ta tayi hakan ba, she did it unintentionally, tana da ta6in hankali ne.....' muryar na rawa Jahad ke kora masa bayani, Har time ɗim bai cire face mask ɗinsa ba, kuma bai janye idonsa daga na Yarinyar ba, "Ki rabu dani !!!!" honasa ta faɗi tare da cire hannunta daga na Jahad ta matsa wurin mutumin nan, da ta faɗa mawa ta sa hannunta cikin nasa ta riƙe kam tana kallonsa cikin muryar kuka tace "dan Allah ka rabamu da waɗannan masu baƙaƙen kayan wlh sun takurawa

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113