Chapter 109
Chapter 109
samu ba, kinsan Abba da son ƴa'ƴa gashi kuma bai da ya'ya mata toh Allah ina faɗa maki Omar nakai yaran nan can gida, Da mun shiga uku, zasu zo su samu matsayin da mu bamu samu bama,' "Gsky ne Mommy, muna nan sake da baki sai dae muji sun aure yaya Omar da Babban Yaya, "Ae wlh dana binne su da ransu" acewar aunty babba, Fashewa su kayi dariya, yayin da Hafsat tayi parking motar a parking space ɗinsu, Atare suka fito gowns ɗin ɗazune ajikinsu sai mayafi da suka yayyafa a kawunansu, Buɗe boot hafsat tayi tana sauko da wasu jigunannun akwatina kamar na lefe, manyan gaske guda biyu launinsu maroon colour, sai ɗan kit, Cikin sauri wani sergeant ya ƙaraso yana musu sannu da zuwa, sannan ya karbi akwatinan don yashigar musu dashi ciki, A palor ya ajiye masu akwati nan, sannan ya fuce, su kuma suka shigo hafsat na cewa "Mom ni zan shiga ciki na watsa ruwa, kuma yunwa nake ji, aunty babba tace "kai daughter harfa restaurant muka biya duk abunda kika ci, bai ishe ki ba? to Allah ba girkin da zan ɗaura, don agajiye nike nima,'' ta faɗi tana wuce Upstairs, ta6e baki hafsat tayi tare da wuce wa nata room ɗin dake anan down, Bayan aunty babba ta shiga, rage kayan jikinta tayi sannan ta shiga toilet tayo wanka, tafito ɗaure da towel, closet ɗinta ta buɗe ta ɗauko wata rigar kuma doguwa tasanya mara nauyi, tunkan ta idasa sanya rigar Wayarta dake acikin purse ɗinta take faman ringing, Cikin sauri ta idasa zura hannun rigar ta ƙarasa inda purse ɗin take saman gado inda tayi throwing ɗinta time ɗin da tashigo, Zama tayi saman gadon sannan ta sanya hannu ta ɗauki purse ɗin ta buɗe , kuɗaɗe ne aciki sabbi fal Bugun abuja, sauran wanda suka ciro a banki ne na siyayyar da sukayi, Wayar ta ciro ta duba mai kiran nata sunan *AMANI* ne ya bayanna akan screen ɗin, Murmushi tasaki domin dama tun jiya take son kiranta, ɗagawa tayi tare da karawa a kunnanta tana faɗin " Dama tun jira nake son na kira ki abubuwa sun min yawa,' On the other hand , Amani tace "Aunty laila kenan kin manta ni kin share ni,' Aunty babba tace "Ke dallah ba dole in manta ki ba, ke bakisan me ya faru ba, akwai labari zazzafa Cikin zumuɗi amani tace "Bani nasha, am so eager to hear it, Dariya aunty babba tayi tace "Idan ma a tsaye kike to ki zauna," Amani dake a tsaye gaban mirror, taja kujerar dake gabanta ta zauna tana faɗin "Na zauna Auntyna, Ina sauraron ki ' Nan aunty babba ta zayyana mata komai game da su Hosana da jahad da Omar ya kawo mata hada kuɗin da suka kar6a a wurinsa da purchasing ɗin da su kayi masu kaf ta faɗa mata,' Shiru Amani tayi jikinta yayi mugun sanyi, muguntar aunty babba ta razanata, bakomai ya tsaya mata arai ba, face da tace Yaran suna acikin store tun jiya ba abinci, tuni idonta sun ciko da kwalla saboda ita takasance mai tausayi ce sosai, aranta tana cewa meyasa Omar bai kawosu nan ba tabbas ya aikata babban kuskure domin kuwa tasan tabbas Aunty babba bazata ƙyale yaran nan ba, azabtar dasu zatayi............ Sam ta manta waya suke har sai da muryar aunty babba ta ratsa ta da cewa "Kinyi shiru baki ce komai ba....? Cikin sauri Amani tace "Ae daɗi ne ya hanani yin magana Auntyna, gsky naji daɗin labarin nan da kika bani kamar kamar me, kin ga yanzu wuƙa da nama suna hannin ki sai yadda kika so zakiyi da yaran, domin kuwa matsala ne a target ɗinmu, babban ma abun burgewar ta kuɗin da kika samu a wurinsa kin ga mun fara samun na ziyartar wurin bokan..........' murmushi aunty babba tasaki tare da cewa "aikuwa dae kuɗi fa sun fara samuwa, yanzu dae shawararki nake nema akan yaran nifa bazan bari sukai labari ba! Shiru amani tayi tana sauraranta aranta tace "baƙar muguwa, in sun tashi kai labarin ki hana su mu gani, mtssw haɗamammiyar banza,' A fili kuma tace "Auntyna kinsan me? "A'a saikin faɗa" acewar aunty babba, Amani tace "shawarar da zan baki shine, kada kice zakiyiwa yaran horon yunwa sam wannan bai ma taso ba, saboda kinsan Marshal Omar mutunne mai kaifin basira, wlh muddin yazo kallo guda zaiyi masu ya gane cewa akwai yunwa ajikinsu kuma zai tuhume ki akan hakan, sannan muddin kina so target ɗinmu ya tafi yarda muke so dole fa atlease ki jure ki ɗan basu kulawa ina nufin Kayan da kika ce anyi musu siyayyarsu arinƙa basu suna sanyawa, sannan ki rinƙa barinsu suna yin wanka ko sunyi haske............... dakatar da ita Aunty babba tayi tare da cewa "Amani me kke Nufi? Ni zan basu kulawa har haka, Allah yakiyaye wlh, ke nifa natsani yaran tun da nagansu, saboda raina nabani cewa nan gaba sune zasuyi sanadiyar tarwatsa mun plan ɗina," Cikin lallami Amani tace "Aunty na lura baki fahimce ni ba !! Abun da nake ji maki tsoro shine Omar zai iya yin zuwan bazata nan kaduna, kwatsam ya faɗo What will u do? Ajiyar zuciya amani tasaki ta wani 6angaren maganar Amani gaskiya ce don haka tace "Shikenan zan duba nagani, amma fa Allah saina sa an zubar da twins ɗin can,' "Dama wannan ae Wajibun ne Auntyna," acewar Amani acikin zuciyarta kuma tace "Muguwa in Allah ya yarda bazaki ta6a cin nasara akan hakan ba,' Sun jima suna fira kafin daga bisani su kayi sallama da juna," Bayan amani ta ajiye wayarta ta asaman mirror ɗin gabanta, tace" dama ni Omar ya kawowa twins ɗin tabbas da sun samu kulawa, iya kaci kuɗine nima zan kwasa, tunda nima Lashe Money ce, Ta miƙe tana Zagaye acikin ɗakin ta wani 6angaren taji daɗin ɗaukar shawararta da Aunty Laila tayi koba komai Yaran zasu samu salama, dama wayau tayi mata don ta taimaki yaran da taji tace tun jiya suke acikin store garƙame, haƙiƙa ta tausaya musu, _______________________________________ Ganin har la'asar tayi ba sehrish yasa hankalin azmee tashi baiwar Allah sai faman zirga² take yi tarasa inda sehrish ta shiga, fitowa tayi daga ɗakinta tana faɗin "Anya sehrish lafiya kuwa, karfa ace wani abu ya same ya zanyi nikam, tsayawa tayi riqe da qugu tana tunani can ta tuna cewa sehrish fa tunda ta shiga kaiwa Babban yaya breakfast a ɗakinsa bata dawo ba, Aikuwa cikin sauri Azmee ta wuce Upstairs ɗin jiki na rawa, aranta tana Allah Allah ta same ta acan kota huta da zullumi, time ɗin da tashiga part ɗin tunkan ta isa wurins sofas ɗin taga alamun mutun baje ƙasa, da hanzari Azmee ta ƙarasa zuciyarta na ɗar², tana isa hankali tashe take faɗin "Subhanallahi Sehrish kuma kwance a ƙasa? Meya faru ne? Cikin hanzari ta zukunna tana tatta6a jikin sehrish wani irin Sanyi taji ajikinta, jijjiga ta, ta shiga yi tana faɗin "Sehrish ! Sehrish !!! Ki tashi meya faru ne !? Shiru babu amsa cikin sauri azmee ta miƙe takai hannu saman table inda Sgr ya kammala breakfast yabar stuffs ɗin asama, Robar ruwa ta ɗauka mai sanyi, jiki na kerma duk ta ruɗe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113