Chapter 78
Chapter 78
iri masu kyau da tsadar gaske, duk na gyaran jiki ko mace albarka wannan, Jinjina kai kawai sehrish ke yi, haɗaɗɗen mirror ɗin dake cikin toilet ɗin mai girman gaske, ga wash basin agabansa, mai ɗauke da taps biyu na ruwa, daga gefe kuwa soap dispenser ce, gashi an ƙawata shi da vase a ajiye ƙasa, (Tukunyar flowers) Zuƙunnawa sehrish tayi ƙasan hadaɗɗen tiles ɗim mai walkiya, ta zabga tagumi, aranta tana mamakin cewa wai nan toilet ne ? Idan har nan toilet ne to mukuma irin namu toilet ɗin ya sunan shi ? (Nace ba kewaye ko ki ce banɗaki) 😂 ta jima tana shirita, domin ba abun da ke buƙatar gyara a toilet ɗinsa, komai tsaf, kallo kawai ta tsaya yi daga bisani ta ɗanyi goge goge kawae , Fitowa sehrish tayi ta sauko down tana ko zata ganshi, basa nan ba kowa duk sun fita, Wuce wa nata room ɗin tayi, tayo wanka, ta fito ta zura riga ta maza dai dai guiwa, ta zauna gefen gadon tana tunanin duniya, kallon sama tayi tana cewa "Oh ni yanzu wata rana nima zanyi saurayi, har nayi aure na haifi ƴa'ƴa,? When ? Ina so nima nayi shiga irin ta mata, na wataya nayi rayuwar ƴanci yaushen hakan zata faru ? 😥 Ajiyar xuciya tasaki tana tunane tunane, Kwankwasa kopan akayi, cikin sauri tace" wanene? Azmee tace "wa kika sani yake zuwa ɗakin ki in ba ni ba,"? Murmushi Sehrish ta saki tare da miƙewa ta buɗe mata kopan, sanye take da hijabi milk colour hannunta riƙe da Cazbaha, da murmushi a fuskarta tace "ƙanwata ina fata dae ba zaune kike hakanan ba kina tunane tunanen duniya? karfa ace bakiyin zikri? Ba istigfari da sauransu? Sunnar da kai sehrish tayi, don kuwa batayi, ae tun ran da tasanya SGR a idonta, ta rage duk wani abu da take yi, "Hmmm dama raina ya bani, gsky zamuyi faɗa dake muddin baxaki, daina zama hakannan ba kina sa damuwa aranki ba, "Insha Allah aunty azmee zan rinƙa ƴi," jinjina kai azmee tayi kafin tace "Albishirin ki,"? Cikin mamaki sehrish tace "Goro," Azmee tace " an bani sabuwar waya nabaki," Ɗan zaro ido sehrish tayi cikin mamaki tace "Who"? Murmushi azmee tayi tare da cewa, " i will let u know but not now, yanzu dae da anjima bayan magrib kina da baƙo," Waro ido sehrish tayi tare da cewa "baƙo kuma aunty azmee ? wurin wa zai zo? Tayi maganar cikin ruɗu, Azmee ta dafa kafadarta tare da cewa "bakowa bane , fa ce wanda nace miki, yasan cewa ke maca ce !! yau zaku haɗu, na shirya muku haɗuwa a Garden, ki same shi immediately after magrib prayer," Murmushi sehrish tasaki tana jujjuya ido, ta ɗan jinjina kai kafin tace "shikenan aunty azmee Allah yasa naga alkairi," yanayin yarda tayi maganar taba azmee dariya, "Ni zan wuce, maganar wayarki kuma, sai zuwa gobe zan baki ita, salon kuma in ga yarinya ta buɗe tiktok ko insta don na lura kan ƙanwar tawa rawa yake yi," ta ƙarasa maganar cikin zolaya da dariya a face ɗinta, Itama sehrish dariyar take yi, duk da batasan menene tiktok da insta ɗinba, sunan kawai ta ta6a ji ana faɗa," . Bayan azmee ta fita, sehrish ta daka wani uban tsalle sai saman gadonta, tsananin murna ne ya bayyana a fuskarta, rawa ta dinga yi tana tsalle tsalle asaman gadon jin an mallaka mata waya, gashi kuma zata haɗu da wanda yasan cewa ita maca ce acikin gidan, addu'a take yi Allah yasa koma wanene acikinsu yakasance mai sauƙin kai kamar hafsat bature, 😇😂 Yini tayi tana zullumi acikin ranta,wanene wannan dayasan cewa ita maca ce ba namiji ba, wayyo Allah yasa junaid ne don yafi su sauƙin kai, ko ba komai wannan wani mataki ne nasara arayuwata, ga kyautar waya kuma an bani, wayyo daɗi bisa daɗi yanzu ya'azayi na rinƙa waya da ƴan uwana? ta faɗi jiki a mace,. Zama tayi saman gadon ta janyo pillow tare da rungumesa jiki amace, taso ace lokacin da zata riƙe waya, ta rinƙa samun su Hosana da jahad, amma kash tun time ɗin da junaid ke ara mata wayarsa, ta daina jin ɗuriyarsu kullum switch off, sehrish ta jima tana tunanin menene yasa ba'a samun wayar tsohuwa ne ? What's happening wit them? 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞 ..............AMANI........................ tunda taji dirar motoci acikin gidanta, kuma dama Cg abbas ya sanar da ita cewa, Rafayet yace masa zai zo gidansa ya kawo masa ziyara, hakan yasa sai faman rawar kai take yi, shiri na musamman tayi, ta ɗauki wankar less maroon colour wanda akayiwa ado da stones doguwar riga ce tabi shape ɗin jikinta, ko mayafi bata sanya ba, ta zubo da gashin kanta har gadon bayanta, dama fa akwai kyau abun saiya bada Citta, kai kace ba matar aure ba, ƙanin miji zai zo an dage ana ta zabga uwar kwalliya," fitow tayi daga bedroom ɗinta, tana saukowa daga saman stair, cikin tafiyar rangwaɗa da yanga, dama legs ɗinta nasanye cikin highheels launin kayanta, ta fito fess abunta Balarabiya Ƙamshin turarenta ya gama gauraye falon, tunkan ta idasa isowa ta zuba mishi ido yana a zaune saman 3 seater, ya aza ƙafa ɗaya bisa ɗaya yana daddana wayar hannunsa cikin natsuwa, gaba ɗaya ya tafi da imanin Amani, saboda tagaza janye eyes ɗinta daga nashi, daker ta iya samun natsuwa har tace mashi "sannu da zuwa Babban yaya, ashe kaine nayi mamaki wlh, ban ta6a tunanin zan ganka ba agidan namu," tayi maganar tare da samun wuri itama tazauna suna facing ɗin juna, Ya jima bai bata amsa ba, kusan 5 minutes sannan yace "Yawwa ya nasame ku,"? Cikin kashe murya tace "lfy lou Alhamdulillah,' . shiru su kayi ba magana aranta tace "tabɗijan can ! Wai dama haka yake da miskilanci? Ko kallo babu balle magana,'? ta tambayi kanta acikin zuciyarta, Just managed ba editing, ~HafsatBatureBossLady~ In kina so ki gode mun kiyimun share na novel ɗina, shine first novel ɗina don haka ayimun share ɗinsa ko'ina 🪄🤗 *Page 77-76* *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* *🪄Hafsat Bature Moh'd Boss Lady*🪄 ~page 77-78~ *❤🔥Extraodinary Love❤🔥* (Don't forget to share it everywhere) 🪩 Miƙewa tayi tare da cewa"Bari na kawo maka snacks da abunsha," dakatar da ita yayi da hannunsa yace"No need thanks" Murmushi ta ɗan yi tare da komawa ta zauna, tana ci gaba da kallon fuskarshi, kafin ta mayar da idonta kan surar jikinsa tana haɗiyar yawu, "Banason Kallo," ya faɗi yana ci gaba da dannar wayarsa, cikin jin kunya Amani ta janye idonta, tana mai mamakin taya akai haryasan tana kallonsa, Cikin kashe murya tace " Babban yaya ae dole na kalle ka, kai fa abun kallo ne, kuma ni ban ta6a ganinka ba ido da ido, shiyasan ya,' ta ƙare maganar tana cizon pink lips ɗinta alamar ya cije ta, shi kuwa ba ta ita yake ba, burinsa yayansa Abbas ya ƙaraso, su ga juna, yayi kewarsu sosai, Muryarta ce ta ƙara ratsa shi "Babban yaya, ko dae baka farin ciki dani ne amatsayina na matar yayanku ishaq,'? ta yi maganar tana kallonsa, "Why'? ya tambaya har time ɗin bai ɗago ya kalleta ba, gyara zama tayi tare da cewa "to naga u don't even want to look at
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113