Chapter 31
Chapter 31
nishi alamar kai ya fara ɗaukan chargy, A hakan da suke a tsaye manne da juna, jahan yasa hannunsa agaban wandon ayaan ya zame masa belt ɗin jikinsa, shima ayaan ya cire masa nasa kamar wasu mayu haka suka koma, ba sallah ba salati ba neman na ɗan caka "Tell me how did you feel it '? Jahan ya faɗa cikin wani irin salo a lokacin da yake bin jikin ayaan yana licking ɗinsa kamar yasamu Sweet Zamewa ƙasa yayi agaban ayaan yayi kneel down cikin wani irin salo, yasa hannu ya idasa zame masa trouser ɗinsa, Tuni ayaan ya gigita tajin abunda jahan ke masa nan fa suka fita hayyacinsu, Sai bayan sallar isha'e sannan sauran suka dawao kowa agajiye ya wuce bedroom ɗinsa, A time ɗin Junaid ya koma bakin swimming pool saman ɗaya daga cikin chairs guda biyu dake kewaye da ɗan table, wayarsa na ajiye a saman table ɗin, bakomai ya ke tunani ba fa ce babban yayansu rafayet yayi kewarsa sosai, gashi ba kullum ake samun sa a waya ba sai in shi ya kira mutun, idonsa yakai yana kallon tsaftaccen ruwan dake malale a cikin faffaɗan pool ɗin launin sa yayi blue sky gwanin burgewa ga wata irin sanyayyiyar iska wacce kai tsaye take ratsa sassan jikin mutun, natsuwa da kwanciyar hankali ne suka zo masa loka ci guda har ya soma tunanin ya ɗauki wayarsa ya bibiyi numbar nan da aka turo masa message da ita ɗazu, ɗaukar wayar yayi ya shiga laluban number cikin contact ɗinsa, dakyar ya gano ta , danna wa numbar kira yayi ta soma shiga ba'a ɗaga ba. *_Hafsat Bature_* ~(Boss Lady)~ Page 29-30 *Katsina State* Kwana 3 kenan da sallamo su daga asibiti, an basu magungu nan da zasu rinƙa sha na tsawon wasu kwanan ki, sun dawo gidan tsohuwa dama wurinta suke zaune a wani tsohon gida wanda ya jima da fita hayyacinsa saboda tsaban talauci , babban matsalar da suke fuskanta rashin abinci gashi doctor yace suna buƙatar su samu abinci mai gina jiki sosai ,duk sun rame bayin Allah ita kanta tsohuwar ta rasa yaya zatayi da su ita ke fafutukar yadda zata samu abunda zata ciyar dasu, dama ƙosai da kokko take yi da safe shine sana'arta toh sakamakon rashin lafiyar su komai ya ƙare mata jarinta ma ya karye komai ya ƙare musu ƙarƙaf, A wani ƙuƙuƙun ɗaki suke kwana gidan ɗaki biyu ne tabasu ɗaya suke kwana ita kuma a ɗayan, Sam babu komai a ɗakin kamar kango haka yake, yar jakar kayansu ce sai wata guiguyayyaiyar katifa wadda ko kyauta akan ban ita banaso sai dai na kwana a ƙasa, Husanna na kwance a samanta idonta a rufe, ga busassun hayawe a fuskarta, kana ganin ta kasan taji jiki har ynx akwai wasu raunukan a jikinta, Shigowa jahad tayi da lemar ruwa ajikinta alamar alwala tayo, cikin jakar kayansu ta ɗauko wata tsohuwar hijabi ta sanya ta shimfiɗa wankakken ɗankwalinta a ƙasa kasancewar basu da abun sallah, kabbara sallah tayi ta shiga karanta fatiha sbd sallar isha'e ce karatu a bayyane ake yinsa, takai raka'a ta biyu kenan taji muryar Husanna tana faɗin "sehrish sehrish ina so naje wurinta ina so naganta, nidai akaini wurinta bazan zauna a nan ba, Sallah take amma hankalinta atashe yake saboda sanin cewa husanna nada ciwon hauka in ta fara ba wanda ya isa ya dakatarta da ita, a firgice ta farka tana kiran sunanta tashi tayi a fujajen ta nufi hanyar fita ɗakin cikin sauri jahad ta katse sallar saboda gidan da suke ciki bai da kofa buhu ne akayi kofar dashi in kuma husanna tafita hanya zata miƙa, ruƙo ta tayi da ƙarfi ta janyo ta nan fa suka kacame da faɗa dama haka ake fama da ita, ga wani irin ƙarfi dake gare ta saboda ba ita kaɗai bace, cikin kuka jahad ke cewa "dan Allah kidaina ya kike so nayi da kaina ne! nima jiran kiranta nake yi kiyi hakuri kizauna,' muryarta har rawa take yi wurin faɗin "ni ita nake son gani, ki kaini wurinta ko ki ce mata tazo yanzun nan husanna nason ganin ta,' ganin dagaske husanna fita zatayi yasa ta ƙara ƙanƙame ta, aiko batayi wani aune ba taji tayi wurgi da ita sai gata baje a ƙasa, nan take kuma goshin ta da hancinta suka fashe jini ya soma fito wa, a guje husanna ta fita jikinta daga ita sai ɗaurin gaba kanta ba ɗankwali, sai tarin uban gashin dake gare ta mai yawan gaske ga tsari irin mai buzu-buzun nan mai kanan naɗar indomie , ya zubo mata har side by side ɗin fuskanta, tana gab da zata fita tsohuwa tashigo cikin gidan hannunta ɗauke da kwano ta samo musu abincin da zasu ci, Aikuwa karaf suka ci karo da husanna tuni kwanon hannun tsohuwa yayi sama ya faɗo kasa wainar dake ciki ta zube cikin ƙasa, saboda tsabagen takaici yasa tsohuwa tafashe da kuka cikin kuka tace" kinsan wahalar nada sha kafin nasamo muku wannan wainar, sai da akayimun wulaƙanci da girma na da shekaruna kafin akaban ita bashi, amma kalki yadda kika zubar da ita kasa....' kasa idasa maganar tayi cikin kunar rai , tsayawa husanna tayi jikinta yayi mugun sanyi saboda ita ba a cikin hayyacinta tayi ba, hasalima ta manta meya faru ita dai kawai taga tsohuwa na kuka agabanta, nan ta shiga tambayarta meya faru meyasa take kuka, fitowa jahad tayi itama tana shesshekar kukan, juyawa husanna tayi tana kallonta cikin mamaki tace "wai meya faru meyasa kuke kuka pls tell me ? Ƙarasa wa jahad tayi gaban tsohuwa cikin lallami tace" kiyi haƙuri dan Allah, kin sha wahala sosai akanmu duk da baki da wata alaƙa damu, akanmu ba irin wulaƙancin da ba'ayi miki ba amma ki kara jure insha Allah wahalarki baxata tafi abanza ba, Allah zai kawo mana mafita, tana gama faɗan hakan takarasa inda kwanon wainar ya ƙife cikin ƙasa, zukunnawa tayi ta kwaso ta saman guda uku ce ƙasar bata shiga sosai ba, kwaso wa tayi ta zuba cikin kwanon ta miƙe da nufin taje ta wanko ta, cikin sauri tsohuwa ta ruƙo hannunta tare da cewa" kin manta lalurar da ta same ki, idan har kikaci wannan wainar ciwonki zai iya dawo wa, ki aje kawai zanje na sake samo wani bashi tunda bazan barku da yunwa ba,' gaba ɗaya jikinsu yayi sanyi tsananin tausayin kansu ne ya kamasu, juya wa tsohuwa tayi zata fita jahad tace "dan Allah ki aramana wayarki mu kira sehrish dama saboda ita ne haukan Husanna ya tashi," Tsohuwa tasa hannu a ha6ar zaninta ta zaro yar nokia ɗinta wadda ake kira da rakani toilet ta miƙa wa jahad tare da cewa "na manta in faɗa miki naga kiran wannan numbar da sehrish ke kira da ita ban ɗauka ba ynx sai ku kira ta,' Wani irin farin ciki ne ya baibaye su, jin cewa sehrish takira su kara su , karbar wayar jahad Tayi tare da riƙe hannun husanna tace mu shiga ciki mukira ta, sam husanna takasa rufe bakinta burinta taji muryar ƴar uwarta akwai abubuwa dayawa da take so ta faɗa mata waɗanda ke damunta, Abuja city........ message ɗin Fawan ne ya shigo wayrsa karantawa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113