Chapter 95
Chapter 95
ya wuce bedroom ɗinsa don ya rage kayan jikinsa, "Bari nazo yaya adams," junaid ne ya faɗi tare da tashi ya fice cikin sauri don yaje ya shirya masu abunda zasu sha, Fitowa yayi sanye da shorts a jikinsa sai ƴar singlet fara, hannunsa ɗauke da phone ɗinsa ya ƙaraso ya zauna On royal sofa ɗin da Adams ke zaune amma akwai tazara a tsakaninsu saboda mai zaman mutun ukuce," Kallonshi adam yayi tare da cewa "Surgeon ka fa tara abubuwa da dama, ina so na tattauna wani abu dakai mana," Sgr yace "ina sauraron ka," Adams ya gyara zama tare da cewa "yanzu fisabilillahi kalli kanka da kyau," Cikin mamaki sgr yabi jikinshi da kallo kamar yadda Adams yace sannan ya ɗago ya kallesa yace "what u mean"? Murmushi adams yayi kafin yace "Haba sgr ka mallaki kowane abu da ake buƙata ajikin ɗa Namiji harma ka wuce, kalli fa in kyau ne da anzo gunka anzo ƙarshe kai kankat ne, in arziki ne da anzo gunka anzo ƙarshe, in Ilmi ne na addini dana zamani da anzo gun ka anzo ƙarshe, baiwa iri iri Allah ya baka to maiya rage maka a yanzu "? Tun da Adams yaso ma bayanin Sgr ya ke bin shi da wani irin kallo saboda ya gano inda ya dosa, Duk cikin friends ɗinshi babu mai mishi katsalandan irin adams, saboda kusan halinsu ɗaya, adams ne kawai ya ware daban acikinsu, Ci gaba da magana adams yayi " da ace ni na mallaki waɗannan abubuwan daka tara, wlh da yanzu na ajiye mata har 4 Cuf, yadda kke da farin jinin nan ta ko'ina binka ake don asamu shiga, Amma sam ka haramta ma kanka mace duk wannan Hadaɗɗiyar Surar taka sai dae suyi ta kallo suna haɗiye yawu' Shiru sgr yayi yana kallon fuskan adams daya daddage yana kora masa bayani, Jinjina kai adams yayi tare da cewa "ae dama nasani, u wll not say anything kabarni ina ta zuba kamar radion da bata da saiti," Lumshe ido sgr yayi tare da cewe "me kke so nace"? ta6e baki adams yayi tare da cewa "abunda ka iya kenan, nasha wahalar koro maka bayani amma u ar asking me me nakeso kace," yayi maganar hada ɗaure fuska yana kallonshi, hakan yasa sgr saki wani ɗan kayataccen murmushi batare da lips ɗinshi sun motsa ba, dimples ɗinsa ne kawai suka bayyana alamar murmushi yyi,' adams yace " ka ga wannan murmushin naka, wanda ko namiji ya kalla sai gabansa ya faɗi, duk in kayi shi nasan da wata manufa," sai lokacin sgr yace "ka kammala bayanin naka"? Adams yace "a'a ban idasa b a, i just start it now," yayi maganar yana tsuke fuska "Ok Go ahead in ka kammala zan baka amsa a dunƙule," sgr ya faɗi tare da ci gaba da dannar wayarsa kunnansa na akan Adams," Adams yace "haba jama'a kaga ƙato har ƙato amma ba zancen mace a ransa, zuciyarsa kaman ta dutse,' Aransa kuma yace "kwarama da ba macen aransa, tab yadda yake da ƙirar nan da kyawun nan da ace ɗan iskane shi da Allah kaɗai yasan matan da zaiyi disvirgin ɗinsu, mata fa zasu sallawanta sosai yadda suke haukanshi suna kawo mashi kansu, tun ranar da matata tayi arba dashi shegiyar har yau kullum sai tace mun ina friend ɗin nan naka mai blue eyes shi bazai kawo mana ziyara ba, Sam ya tafi tunani har sai da muryar sgr ta katse shi da cewa "are u gossiping me in your heart"? Dariya adams yayi tare da cewa "ya akai kasan ina gulmarka bayan acikin zuciyata nake magana," "Naji araina" ya faɗi yana ɗan harararsa, murmushi kawai adams yayi masa tare da cewa "nima bari na danni wayata, da na zauna naita zuba nikaɗae,' yana maganar yana sa hannunsa cikin aljihunsa ya zaro wayarsa yaci gaba da danna shima, falon yazama shiru, ___________________________________ Time ɗin da junaid yaje ƙopan kitchen ɗin domin ya shirya musu abunda zasu sha, Sehrish yasamu aciki ta kammala jera Fancy cups masu ɗauke da Coffee aciki sai plate mai ɗauke da snacks acikin tray, sam bata lura da junaid ba, shima tun da yazo ya tsaya yana ta faman kallonta fuskarnan ɗauke da murmushi har kullum ƙara burge shi tayi, Gyaran murya yayi, hakan yasanya Reesh ɗagowa a ɗan firgice a tunaninta Haroon ne ashe junaid ne, tana ganin sa ta sauke ajiyar zuciya tare da faɗin "junaid sannunka," "Yawwa sehrish na jima a tsaye ina kallon ki, wa kika shiryama wannan ne,' yayi maganar tare da idasa shiga ciki yana nuna tray ɗin dake saman table, Sehrish tace "babban yaya nagama hada abokinsa suka zo" Junaid yace "yawwa Good girl kin hutasshe ni, dama nima zuwa nayi na shirya musu sai naganki," Murmushi tasaki tana faman sunnar dakai, "Bari naje ciki inaso na yi wanka, sannan pls in kina da free time mu haɗu a garden mana"? ya tambaya yana kallonta, Cike da zumuɗi sehrish tace "Shikenan wurin ƙarfe nawa"? "After magrib prayer yyi maki"? "Eh" ta amsa mashi kafin yasa kai ya fice daga kitchen ɗin Izuwa br ɗinsa, dama a ƙagare yake daya cire kayan ball ɗinsa, bakomai yasa ta ɗoki ba fa ce tana tsananin son garden ɗin gidan ya haɗu sosai dama ita ma'abociyar son kayataccen wuri ce mai shufke shufken flowers da ruwa mai gudana, A hannu ta ɗauki tray ɗin ta fuce dashi izuwa upstairs part ɗin babban yaya, sai da ta ɗan jinkirta da ta iso ƙopan shiga, tasama ma kanta Calmness, Sannan tayi sallama a natse "Assalamu Alaikum," Ta jira aka amsa mata sannan ta shiga A hankali take tafiya kamar wadda ta ɗauko Kwai a hannunta, Kowannansu wayace a hands ɗinshi, sai da taje gabansu tace "ina wunin ku," sannan adams ya ɗago yana kallonta yace "yawwa fine boy, drinks ne aka kawo mana," yayi maganar tare da sa hannu ya ɗauki one cup, matsawa tayi ta miƙawa sgr tana kallon shi sam bai ɗago ba har sai da tace "ga shi," sannan yasa hannu ya ɗauka, ta ajiye musu tray ɗin a saman table, kamar karta fuce haka take ji, wani irin sanyi take ji in tana kallonsa, yayi wani fresh abunsa cikin singlet da shorts, "Ji mana," adams ne yayi mata magana cikin sauri ta juya ta kallesa tare da cewa "Na'am" "Amma kai sabon mai aiki ne ko? Ina aunty azmee ne? ya tambaya yana neman jin ƙarin bayani Sehrish tace "Eh sabone, aunty azmee tana nan," Jinjina kansa yayi kafin ya kuma cewa "Suna fa"? Rishi tace"Tukur," Abun mamaki sai taga yana mata dariya gashi kuma yana bin ƙafafunta da kallo abun ya ɗan bata tsoro, Tsagaitawa da dariyar yayi tare da cewa "Wow good wasan kwaikwayon fa yayi kyau sosai," sam Bata gane me yake nufi ba duk ta dabarbace, duk wannan maganganun nasu a kunnan sgr, "u can go mr Tukur," adams ya umarce ta yana mai ci gaba da ɗan murmusawa, Jiki asanyaye sehrish ta fuce tana mai mamakin wannan abokin na Sgr, komai yake nufi da dariyarsa Oho, ta faɗi tana yarfa hannayenta, Kurbar coffee ɗin yayi yana cewa "Sgr ina kuka samu ɗan aiki ne? "Don't know," ya bashi amsa, Adams yace "Wannan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113