Chapter 24
Chapter 24
kai ka sani duk ranar da aka gane cewa muna aikata homo sai kashin mu ya bushe a hannun babban yaya, don haka i warn u this is last time dont repeat it again stupid !," ya ƙarasa maganar yana mayar da kwalbar cikin drawer chest ya janyo ya zura ta ya mayar, Zama ayaaan yayi abed side ransa a bace jin sweet heart ɗin nasa ya kira sa da stupid akan ƙaramin laifi, Satar kallonsa jahan yayi ganin yadda idonsa suka ciko da kwalla, sam baisan 6acin ransa don haka, ya dawo ya zauna tare da riko hannayensa yace cikin sanyin murya "am sorry my honey nayi laifi ko? ya faɗi hakan yana kallonsa, Cikin fushi ayaan ya fisge hannunsa daga na jahan, ya kwantar da kansa jikin fillow, binsa jahan yayi ya hau saman jikinsa ya kai bakinsa saitin kunnan sa ya ce "I love u so much i dont wanna see u in angry fushi ba ya yi maka kyau honey," A hankali ayaan ya fara washe fuskarsa daga daure war da yayi mata, kiss jahan ya soma manna masa a side face ɗinsa har izuwa wuyansa tamkar zai cinye sa, dawo wa yayi ya sa harshen sa a kunnan ayaan yana ɗan taunarsa, hakan yasa ya fara jin sha'awarsa na tashi, (to fah) Sehrish Cike da jin daɗi ta koma bedroom ɗinta, don murna hada ƴar rawa ta taka, yanzu abu ɗaya ne ya rage mata shine jiran sakamakon aikin jahaad musamman husanna ita da tafi shiga hatsari, taci alwashin hana kanta bacci domin yi musu addu'a ta roƙa masu sauki a wurin Allah, (Ya Allah kabarmu da beloved sisters ɗinmu masu son mu, ka ƙara zumunci a tsakanin mu tare da ƙara hada kawunanmu much love 😇) _HafsatBature_ _Boss Lady_ After isha prayer, kowannan su ya hallara domin gudanar da dinner ɗinsu, amma banda mutun biyu, Ayaan da Jahaan wato twins, duk sunyi dressing cikin pyjamas ɗinsu gwanin kyau, abunka ga mazajen novel ga haske ga tsari ga kwantacciyar suma 😉. (Allahumma arzukni 😂) Kowannansu yaja kujera ya zauna suna fuskantar junansu, a tsaye dogon dining table ɗin ya ke, mai 12 seats ne "Abinci ya riga masu cin shi hallara ikon Allah," acewar jabeer, fawan ya ce "gasu aci ci mala'ikun tauna suma sun hallara " ya ƙare maganar cikin zolaya yana kallon junaid fuskarsa da murmushi, tsoki junaid ya ja baice masa komai ba don bayasan hayaniya wani lokacin, Khaleed ya ce "zaku fara disturbing ɗin mutane ko"? ya ambaci hakan yana kallonsu, kanal yusif ya ce "barsu su fara mai rabon shan duka baya jin bari sai ya sha sa," dariya irfan yayi tare da cewa"Zanso naga ana dukan junaid wai waya ga shagwa6a haka zai dinga ihu yana buga ƙafa a ƙasa kamar ƙaramin yaro yana cewa mommy daddy babban yaya ," jin wannan maganar ta irfan yasa sauran tuntsirewa da dariya, hakan ba ƙaramin ƙulesa yayi ba, "Ae naga yaron ya girma ! Jin ya ke we're equal wit him, wuyansa ya isa yanka, bansan dalili ba, " acewar jabeer Fawan ya ƙarbe da cewa "ah ba dole ba tunda Ak47 ɗinsa ta yi girman tamu," gaba ɗayansu suka tuntsire da dariya, adai~dai lokacin sehrish ta karaso domin yin serving dinsu abincin taji suna wannan maganar ba abunda ya dira a kunnanta sai kalmar (Ak47), sam batasan mai hakan yake nufi ba, iya ƙuluwa junaid ya yi shiru kawai ya yi bai tanka musu ba, ya rasa maiyasa suke masa haka, Shi kansa kanal yusif saida ya murmusa amma bai bari sun gani ba, gudun kar raini ya fara shiga tsakaninsa da younger brothers ɗinsa, Jin jina kai fawan ya yi ya ce "haba no wonder ! no wonder! thats y naga y'an mata sun fara bin layi, kai ka ga followers ɗinsa a insta da tiktok, ka ce ashe Ak47 ce ke ruɗarsu ....." dariya ce ta ci ƙarfinsa ya kasa idasa maganar, haka sauran ma dariya suke yi, ran junaid ba karamin 6aci yayi ba, kiris yake jira ya fara kuka, duk wannan firar da suke a kunnan sehrish wadda ke zuzzuba musu abinci a plates da abin sha, sam batasan inda suka dosa ba, Kanal yusif ne ya yi gyaran murya tare da cewa "Is enough ! Stop teasing him, kuna bata wa bro ɗina rai, " dakatawa yayi da maganar yana kallon junaid wanda ya ci ka ya batse, tuni ruwan hawaye sun kwanta a idonsa, cikin sauri kanal yusif yace "karka kuskura ka bari wannan expensive tears ɗin naka su zuba, kai in banda abunka ae yabonka su kayi, AK47 abun so ce ynx mata sun fi son namiji mai wannan size ɗin, kuma wannan alama ce da ke nuna cewa ƙanin namu ya ƙosa aure yake so," wata irin dariya ce ta 6alle wa sehrish ita kanta batasan ta sake ta ba, gaba ɗaya suka dago suna kallon ɗan aikin nasu a matsayin shashasha, cikin jin kunya sehrish tasa hannu ta toshe bakin ta tana sunnar da kai kasa, Harara khaleed ya wurga mata tare da cewa "ƙaramin ɗan iska nifa nasan wannan mai aikin namu kwarto ne, ƙurun ɗan duniya ne, rikakken ɗan tasha, in ba haka ba menene abun dariya a nan? ya tamabaya yana hararar ta, ita dai shiru tayi bata ce komai ba, a tare sauran suka ja tsoki, Har sun soma cin abincin kanal yusif ya lura cewa babu twins a wurin don haka ya ɗago ya kalli tukur tare da cewa "jira kake sai an baka umarnin ka kira twins?wai kai wane irin sullu6iyo ne am just doubting abt u," Jiki na rawa sehrish ta ce "am sorry sir," sannan ta kama hanayr bedroom din nasu, "wai ku baku lura da wani abu ba"? jabeer ya tambaya yana kallonsu, fawan ya ce "me kenan," jabeer ya ce gaba da cewa "wlh wannan ɗan aikin namu tukur sam ni banga abunsa ba babu alamarsa," bin shi sukayi da kallo a yayin da suke ƙoƙarin fahimtar me yake so yace musu, Junaida ya ce "which thing are u talking abt"? yayi maganar ne a lokacin da yake ƙoƙarin tura dambun nama a bakinsa, jabeer ya ce "hmm kada ku ce naci ka sa ido amma Allah ku lura da gaban wandonsa sam babu alamar abun namiji a wurin," sakin baki su kayi suna kallonsa , kafin fawan ya ce "maganarka gsky wlh, nima najima ina tunanin hakan, cos duk yadda namiji yasa trouser sai ka alamun abun nan amma shi shafe ko dai ba mutun bane"? Ya tambaya cikin mamaki, dariya junaid ya yi tare da cewa "may be it is small like atom," gaba daya suka dara Kafin kanal yusif ya dakatar dasu da cewa "shame on u guys, kuna maza , mazan ma sojoji kuna gulma, u have to stop it bana so mai aikin nan ya ji wannan maganar a barta anan, kowa ya mayar da hankalinsa ya ci abincin sa," A bangaren sehrish kuwa time ɗin da ta isa dakin su twins, gabanta faduwa kawai yake yi gudun abunda zata taras, tana sa hannu a ƙofar ta 6uɗe, sun mata da kofar a buɗe, sallama ta kwaɗa musu jin ba amsa ya sa ta tura kai,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113