Skip to content

Chapter 71

Chapter 71

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
Download Book

wurin commissioner of police, cikin week ɗin nan ma muke shirin miƙa su court don gudanar da shari'a, rashin lpyr yarinyar ne ma ya dakatar da komai," inspector ɗinne ya kora masa bayani, "Ku bar komai a hannu na, zan yi magana da commissioner ɗin, zaku iya tafiya," ya basu umarni Yayi magana tare da amsar wayarsa daga hannunsa, ba musu ƴan sandar suka kama hanya tare da barin asibitin suna masu tsananin mamakin ƙarfin ikon Marshal Omar lallai shi ba ƙaramin jan wuya bane 💪💪💪 (Yanzu shikenan an kashe case ɗin su Hosana da jahad kurmus ya mutu) 😁😬 Mutanen wurin gaba ɗaya murmushi kawai suke saki, kamar a shirin film haka suke kallon lamarin, haƙiƙa marshal Omar ya gama tafiya dasu, Ajiyar zuciya kawai Jahad ke saki tarasa me zatayi don farin ciki, sam bakinta taƙi rufuwa (shin bana faɗa muku ba? Cewa dukkan tsanani yana tare da sauƙi? Sannan bawani yanayi na arayuwa da yake kasance wa na dundundun ba? this is an example) 💞😊 Murmushi kawai hosana ke saki, sam taƙi barin jikinsa har sai da yace "My hand" sannan ta janye jikinta, daga nasa tana zazzare masa waɗannan kyawawan idanuwan nata, sai faman murmushi take zabga mashi, shi kam binta kawai yake yi da kallo, "Kowa ya koma bakin aikinsa!!" Marshal Omar ya faɗi yana kallon jama'ar dake wurin, cikin sauri doctors ɗin dake wurin da nurses ɗin da other peoples ɗin suka watse, Ajiyar zuciya yasaki tare da mayar da eyes ɗinsa akan major ɗin dake bayansa yace "A tafi da twins ɗin nan, akai munsu gidan goggona, asanar da ita cewa zandawo later," Ya ƙare maganar da cewa "asan irin driving ɗin da za'ayi dasu," murmushi kawai major ɗin ke saki, aransa yace "Oga fa yayi kamu da alama, Allah yasa ayi da ran mu" 😇 A fili kuma yace "Consider it done Sir!!" Haka suka tasa ƙeyarsu hosana, waɗannan hot soldiers ɗin suka sasu agaba, har aka fice dasu marshal Omar bai dauke idonsa daga kan yarinyar ba, sai da yaji tashin motocinsu sannan, Haka motocin nan suka fice dasu, daga asibitin, 😊 Police ɗin nan yajima yana mamaki, daga cewa wanene marshal omar sai kawai yaga rundunar sojoji, sojojin ma bana nan ba tab, lallai ba ƙaramin Jan wuya bane, 💪 Murmushi kawai babban likita ke saki wanda ya rage a wurin tsaye, sai lokacin marshal omar ya lura dashi, cikin sauri ya ƙarasa tare da hugging ɗinsa yana cewa "Am sorry ban lura dakai ba wlh," Babban likita yajanye jikinsa tare da cewa "Shege Omar ! Mutanen U.S wlh yau ka bani mamaki, kayi matuƙar burgeni sai naga abun kamar ashirin film, shin wai ma ni dirar yaushe ? dama ka shigo garin kenan ? Ɗan ƙayataccen murmushi marshal omar yasaki tare da cewa "3 weeks kenan da zuwan mu, tare da Captain mu ka taho daga kd shi ya wuce zariya wurinsu ammi ni kuma na wuto nan kai tsaye, tomorrow insha Allah zan juya nima," Ruƙo hannunsa babban likita yayi suka tunkari office ɗinsa, domin samun damar tattaunawa dakyau, sai faman murmushi yake saki, Allah sarki ɗan uwa mai daɗi, yama rasa ina zai sa Marshal Omar saboda tsabar farin ciki, Yana lura da nurses ɗin dake ta faman leƙensa, wato sun ƙyasa koda yake dole ne abunda ya faru ya burge kowa, A office ɗinsa suka zauna, ga sanyin A.c komai tsaf tsaf, suka zauna suna facing juna, "Bari nasa akawo maka abunsha," acewar Babban likita, cikin sauri umar yace "A'a no need" "Wai ni kam ina SGR? wato shi bazai ajiye makaman yaƙin nan ba , yazo ya kawo mana ziyara ba ko"? ɗan murmushi omar yayi tare da cewa "rikicinsa da Ammi ne, kasan tace ita ƴa'ƴan fatima, ba jinin ta bane don haka bata buƙatar, waninsu ya sada zumunci da family ɗinta," . tsoki doctor yaja rai a6ace yace "wannan guyababban jarababbiyar tsohuwar bansan meke damunta ba, ƙiri~ƙiri ki tsani yara grand child ɗinki kuma? inace faɗanta da Aunty fatima ne ba da su ba, haba !!" ya ƙare mgnr cikin ƙunci Omar yace "Abun yana damuna nima, especially yadda take nunawa su junaid tsana batasan su ƙiri-ƙiri, yanzu ni ba wannan ba game da Twins ɗin can,' ya ɗan dakata da maganar, Murmushi big doctor yayi tare da cewa "me kake son sani game dasu"?. "Me ke faruwa dasu ne, kuma wacece bata lafiya acikinsu, sannan ina iyayensu ne "? Omar ya tambaya cike da son jin taƙaitaccen bayani, Gyara zama dr ɗin yayi tare da cewa" ita wadda ta faɗa maka ajikin ka, itace bata da lpy, she has a mental illness har aiki ma an ta6ayi mata, ina ji anan asibitin ne, sannan tana da asthma, bansan dae taƙamaiman labarinsu ba, amma ita ɗayar mai hankalin munyi magana da ita, ta gayamun cewa, basu da kowa a hannun wata tsohuwa suke, so tsohuwarce ta rasu kuma bincike ya nuna cewa poison aka bata, tace mun basu ne suka kashe ta ba, iya abunda nasani kenan," Shiru Omar yayi na ɗan wani lokaci kafin yace "zanyi binci ke akansu amma ba ynx ba, suna buƙatar kulawa ssae, ynx ita mara lafiyar, me take bukata," . "drugs ne kawai dama ake bata, ynx ma already na rubutamusu waɗanda zata yi amfani dashi, sannan suna buƙatar abinci mai gina jiki sosai tabbas, akwai yunwa atattare dasu,' babban likita ya kare jawabin yana kallonsa, Shiru yayi baice komai ba, yana wani tunani, " ynx ya zakayi da twins ɗin naji kace akaisu wurin goggonku," babban likita ya tambaye sa, . Ajiyar zuciya Omar yasaki tare da cewa "as frm now dukkan wani responsibilities ɗinsu ya dawo underneath ɗina ! ban damu da sanin su wanene parent ɗinsu ba ko family ɗinsu, saboda banga kowa atare dasu ba, that means anyi watsi dasu, don haka na mallakawa kaina su !!!!! Wani irin Murnushi babban likita yake saki yana kallonsa, wannan ƙarfin halin da ƙwarin guiwar Omar ba ƙaramin burgeshi su ke yi ba, . Sam bakinsa ya gaza rufuwa don murna cikin tsananin farin ciki yace"haƙiƙa Omar kai na dabanne ko acikin mutane, halin ka na musamman ne, ka cancanci fiye da komai ma, Allah yasa ka maka da mafificin alkhairi, ya ci gaba da ɗaukaka ka, sakamakon wannan ceton da kayi Allah yasa ka maka da gidan Aljanna first step," Murmushi kawai Omar ke saki, shikam babban likita ya gaza rufe baki addu'o'i kawai yake masa, a ƙarshe yashe "Allah yasa su zama Alkhairi agare ka," "Ameen" ya amsa mar, ....................SEHRISH...................... Tsaye take tana leƙen su junaid dake buga ball a cikin filin kwallon dake a gidan , ta cikin window take leƙensu, tana murmushi, tashin ta kenan bayan ta koma baccin da suka kammala breakfast, Jersey ɗin dake jikinsa ba ƙaramin kyau su kayi masa ba, abunka ga farar fata, yellow ne kayan kwallon sai faman tsalle tsalle ya keyi, dama shi indai wurin wasa ne da ci a nan yafi auki, Tare da wasu daga cikin sojojin dake tsaron gidan suke buga ball ɗin, dariya kawai take yi masa, ganin sai zura wa da gudu yake yana taro ball ɗin su kuma suna kwace ta, tunano wa tayi da farkon zuwanta gidan, lokacin

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113