Skip to content

Chapter 26

Chapter 26

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

Ko waiwayen bayanta bata yi burin ta ta fice daga ɗakin before ya ankara, junaid kuwa dake maƙale da waya yana zabga wa yayan nasa shagwaba sam bai lura sai da yayi wani kwakkwarn juyi yana faɗin "just come back home i wanna see you serious..." bai ida maganar ba karaf idonsa suka sauka akan ɗan aikin nasu wanda ke tafiya cikin sanɗa yana rarrafawa zai fi ce, Ƙura ido 👀 junaid yayi yana kallon ikon Allah, acikin ransa yana cewa" lallaima wannan ɗan rainin hankalin wato raini ya fara shiga tsakanin mu, bari in tsara in ga ƙarshen game ɗin, sam batasan ya ganta ba,lokacin da ta isa ƙofan ɗakin ta saki wata irin ajiyar zuciya, maimakon ta fice ba tare da ta waiwaya ta kallesa ba, amma ina ranta ne ya bata ɗan juya mana ta kalle sa tun da ta tsira, juyawa tayi a hankali tana sauke ajiyar zuciya, karaf idonsu ya shiga na juna, ganin dagaske ita yake kallo ido cikin ido ya ganta asiri ya tonu, hannu ta shiga tafawa da yake ta kware wurin iya fauzewa sai kawai ta 6a66ake da dariya hhhhhhhh kamar mahaukaciya, Tsananin mamaki ne yasa junaid yin kasaƙai yana kallon ikon Allah, bata dakata da dariyarba cikin salon wayau da dabara ta fice tana tikar dariya, hada janyo masa kopa da rufe wa, tana ganin ta fito ta tsagaita da dariyar tare da aza hannunta a saitin zuciyarta tace"wai Allah na tsira" da gudu ta sauka kasa ta wuce kitchen, har ynx junaid bai dawo daga duniyar mamakin da ya tafi ba, tunda ya ke a rayuwarsa ba'a ta6a raina masa wayau irin na yau ba, ya ma rasa mai zaiyiwa ɗan aikin nan nasu, wane hukunci zaiyi masa, "Zamu haɗu" ya fada a fili, kafin ya tashi ya shiga cikin toilet, gaban wash basin ya tsaya, yakai hannu ya ɗauko toothbrush ɗinsa, ya matsa maclean a jikinsa, ya shiga goge hakoransa,a hankali yake komai saboda tunanin mai aikin nan nasu daya tsaya masa aransa, Bayan ya kammala ya kunna mixer tap ɗin ruwa ya soma zubo wa wanke mouth ɗinsa yayi sannan shima brush ɗin ya wanke sa ya mayar dashi cikin holder dinsa, wanka yayi shaf shaf ya dauro towel a west ɗinsa, ya fito yana matse sauran ruwan dake ɗiɗɗiga a sumar kansa da hand towel, a gabn mirror ya tsaya yana kallon zunzurutun kyansa, a nan ne idonsa yakai saman fatar wuyansa, wani dogon gashi ya gani siriri mai tsayin gaske, tsananin mamaki ne ya kamasa, a cikin ransa ya ke faɗin "ynx duk wankan danayi amma wannan gashin bai bar jikina ba kodai har yanzu ban iya wanka bane haba junaid be a big man mana kana abu sai ka ce na ƴara," hannunsa yasa a hankali ya tsafko gashin, ya ɗago sa izuwa saitin eyes ɗinsa yana kallo, sai lokacin ya lura cewa tabbas wannan gashin mai tsayi bana sa bane to na wanene !!!! 😱 Sannu da zuwa mlm tukr, acewar azmi wadda ke magana tana kallon sehrish dake shigowa cikin kitchen, ɗan murmushi tayi tare da cewa ........................ Page 23-24 Kin riga da kin gane cewa ni maca ce," ta faɗi hakan da ƴar shagwaba Azmi ta ce "Oh kin shirya asirinki ya tonu ko? muddin nakira ki da sunanki na ƴan gayunnan to zasu gane cewa mai aikinsa fa maca ce ba namiji ba, daganan zasu ɗauke shi izuwa barrack ɗinsu na sojoji a acanza masa halitta," azmi tayi maganar ne da zolaya, yayin da tsoro ya bayyana a fuskar sehrish hannu tasa tare da rufe baki alamar ta shiga uku, dariya azmi tayi tare da cewa" idasa shigowa mana, ina so zaki yanka mun wasu fruits nan zan hada fruit salad ne, ki duba cikin fridge ki dauko kayan marmarin kizo ki fara," karasa wa tayi inda refrigerator ɗin ya ke sai da ta fara daukar bowl ɗin da zata zuba su ciki sannan ta buɗe sa, kaya ne iri iri shaƙe acikinsa, dangin kayan marmari dasu vegitables, ga ɗanyen nama iri iri na dabbobi daban daban, Zubo su tayi da yawa ta fara wanko su sannan ta dawo ta aza saman table, ta dauko knife ta shiga gyarasu, yayin da azmi ke ta faman ƴan soye soye, Jin shirun yayi yawa yasa sehrish cewa" aunty azmi wai inaso in san wanene wannan babban yayan dasu junaid suke yawan faɗansa, wai shine babba a gidan nan ne,"? da ta ambaci sunan shi sai da azmi ta ɗan girgiza, tajima bata yi mata magana ba, sai da tasamu natsuwa ta kana face " idan na fara baki labarinsa to tabbas zamu kwana muna yi, bashi bane babba ba amma shakkarsa da suke ji yasa yazama babba, wani irin mutun ne mai zazzzafan zuciya, bai da sauki in dai akan aikinsa ne, baya ragawa kowa, baya sauraron kowa, yana da matukar karfi tun daga kan surar jikinsa zai tabbatar maki da cewa mugun karfi gare sa, idan yaga Mara gaskiya kuwa idonsa makancewa yake yi, in fara hukuntasa har sai ya ɗanɗani kuɗarsa, ko ni agabana kwanakin baya daya zo sai da ya kashe mutun 4 acikin gidan nan, ko kai ɗan ubanwaye kayi laifi, haka zaisa a kawo masa kai har cikin gidan nan ya yanke ma hukunci kuma ba uban da ya isa ya tanka, to wama ya isa? Jikan soja,ɗan shugaban sojoji mahaifiyarsa soja, yayyensa sojoji ƙannensa sojoji, shima kuma soja a bangaren kyau kuwa sai dai mu ce Tabarakallahu ahsanul khaliqin, wlh tunda nake a duniya ban taba ganin mutun mai zazzafan kyau irin nasa ba! irin kyan da sai Allah kawai ke tsare mutun saboda bakin mutane da masu kawo masa hari, wani irin miskilin mutun ne ke zan iya ce miki akwai lokacin daya jera kwana uku baiwa kowa magana ba hatta abbansu sai dai kawai yayi nuni da hannunsa ayi masa abu kaza, Isarsa da jin kansa ga izza dayake takama da abun sai addu'a, Jinjin kai sehrish tayi kafin ta ce "amma meyasa shi bazai dawo gida bane ya zauna cikin ƴan uwansa," Azmi tace "ya za'ae ya dawo nan bayan a can us ya taso tun yana yaro a can kuma yake aikinsa a matsayin surgeon general," maimata sunan sehrish tayi "Surgeon general meke nan," murmushi azmi tayi saboda ta lura sehrish so take su ƙare firar tasu akan babban yaya , "Matsayinsa ne na aiki na faɗa miki bari nayi miki a ware yadda zaki fahimta, he's a professional surgeon doctor kuma general ne na sojoji," Sakin baki sehrish tayi don mamaki wannan matsayi har haka ! surgeon general, tabɗijan can ta ambata tana jinjinawa lamarin ashe mutun inya karanci military surgery zai iya kuma zama general ɗin sojoji lallai iko sai ubangiji matsayi biyu, murmushi tasaki Cikin zumuɗi ta ce "zanso naganshi ga kyau ga class ga matsayi biyu gsky ba ƙaramin jarumi bane," a tunanin ta acikin zuciya tayi maganar sai ji tayi azmi tace"Insha Allah muna sa ran zuwansa nan kusa, amma kafin yazo ina tunanin Abbansu zai riga sa dawo wa domin shi ma yayi tafiya zuwa Qasar chaina, wani muhimmin taro ne yakaisu nasu na sojoji," wani irin daɗi ne ya rufe sehrish, saboda ta ƙosa tagansa,

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113