Chapter 29
Chapter 29
be he gets wound, Wurgi yayi da rigar saman bedmatress ɗinsa, hannu yasa yana shafa gefen cikinsa wurin yayi jawur abunka da kalar madara, ciwo ne wurin amma is not much, A gefen gadon ya zauna yana sauke ajiyar zuciya, Leƙo shi sehrish ta ƙarayi ganin sa zaune yasa taji sanyi aranta, zuba mishi na mazurin ta tayi tana kallonsa A wani irin yanayi yake lumshe kyawawan idanuwnsa, teeth ɗinsa ya ɗansa yayi biting red lips ɗinsa, kai ka ce wanda ke cikin shauƙi ne, hakan ba ƙaramin feelings ya sa sehrish ba, ita da ke leƙensa ta cikin toilet, Mayar da kanta ciki tayi tana tunanin dabarar da zata yi masa ta samu ta fice, ranta ne ya bata cewa kawai ta fauze tayi kamar wanke toilet ɗin take yi tunda ita house maid ce tana da damar shiga ko'ina, Murmushi tasaki tuna wannan dabarar, acikin zuciyarta ta ce ashe hakanan nake wahalar da kaina gaskiya kan kifi ne dani, bana gane komai cikin sauƙi wurga idonta rayi kan kayan da ta zubar, ji tayi bazata iya barin shaving cream ɗin nan ba, koda zata mayar masa da sauran, matsawa tayi wurinsu da ta zubar da kayan, ta zuƙunna ta kwashi robar shaving cream ɗin da shaver guda ɗaya, Cikin aljihunan wandon jikinta ta sanya su, amma robar tayi ɗan zumbuɗi tayi tayi amma taƙi idasa shiga haka tabarta, Sauran ta tattara su ta mayar masa a cikin bathroom cabinet ɗin, cikin sanɗa ta tura kofan ta fara zuwa kai tana leƙansa, ganin idonsa rufe ya tabbatar mata da cewa junaid fa bacci yayi awon gaba dashi don haka ta soma tafiya cikin sanɗa maimakon ta wuce ta fice cikin salama, Amma hango jerin turarurrukansa da tayi agaban mirror yasa ta tsayawa, koma wa tayi a hankali ta cafko kwalbar turare ɗaya, ƙiris ya rage kwalbar ta faɗi kasa saboda ta kusa ta zame daga hannunta, Wani irin bugun zuciya taji amma ganin ta same ta raɗau a hannunta ysa ta sauke ajiyar zuciya, "na tsira" ta faɗa alokacin da ta samu ta fice cikin sa'a , Sam sehrish batayi tunanin cewa yaya Qarfin ƙamshin turaren yake ajikin mutun ba ! Kunsan turaren maza da ƙamshi, cikin jin daɗi ta wuce bedroom ɗinta, jera su tayi agaban mirror ɗinsa, ran ta fal da farin ciki ganin itama yau ta fara jera abu a gaban mirror, junaid Bacci yayi na ɗan wani lokacin sai wuraren asr prayer ya farka, ƙarar shigowar message a wayarsa ne ya tayar da shi, a ɗan firgice ya tashi hannu yasa tare da shafa face ɗinsa yana sauke ajiyr zuciya, Idonsa yakai kan well clock ɗin dake manne, hadaddiyar gaske ƙarfe 3:59 dai dai time haryaso ya goce masa, Cikin kasala ya tashi kamar wanda ke shirin yin kuka, faɗawa cikin toilet yayi ya jagwalgwala wanka ya fito, Closet ɗinsa ya bude riga da wando ya dauko, t-shirt ɗin ja wandon black colour, Hannu ya kai ya dauki wayarsa dake gefen fillow ɗinsa, buɗe wayar ya yi tare da karawa a fuskarsa nan take security ɗin wayar ya buɗe, buɗewa yayi ya fito daga room nasa, a natse yake tafiya yana daddana wayarsa message ɗin ya buɗe ya soma karantawa kamar haka "Sister kwana biyu naji baki kira kin tambayi ya ya jikin mu ba, anyi mana aiki cikin nasara, naji sauƙi sosai husanna ma taji sauƙi sai dai hanyarzu akwai sauran mentel illness akanta, sunanki kawai take kira sehrish sehrish dan Allah ki kira mu muji voice ɗinki," tsayawa ya yi cike da tsananin mamakin ganin wannan saƙon a wayarsa a fili yace wacece kuma sehrish da husanna ! A wayata kuma !! me hakan yake nufi, wani namin amfani da wayata ne shin wai ma wanene wannan sehrish ɗin !!! Kansa ya gama ɗaure wa, a hankalin ya idasa saukowa daga saman stair ɗin, ransa ne ya basa cewa kawai wasu ne sukayi kuskuren hada numbarsa, don haka ya share lamarin da cewa in ya samu lokaci zai kira number ɗin ya sanar dasu cewa its a wrong number, tunda yaji maganar rashin lafiya ce tana da mahimmanci kwara su son cewa basu sa number dai dai ba. 😳 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·• *_Hafsat Bature_* ~(Boss Lady)~ Page 27-28 Fitowa ta yi tana leƙensa, lalla6awa tayi ta ƙaraso gabansa kamar wata munafuka tace "barka da fitowa yaya Junaid," ɗagowa yayi tare da kallonta ya ce "zan fita masallaci before na dawo pls a shirya min abinci bazan iya jurewa ba cos am starving," dariya ce ta kusa kubce mata hannu tasa a bakinta, harara ya jefa mata "dariyar uban me ka ke? hannun ta cire daga bakinta tare da cewa "dama....ran nan ka ce min baka iya cin abinci saboda tare da brothers ɗinka kke ce kun sa6a dole sai kun haɗu sannan kke ci atare shine...." tsayawa ta ɗan yi tana kallonsa sakin baki yayi yana kallon wannan ɗan rainin hankalin ɗan aikin nasu, rai abace ya ce "kai !! NI tsaran wasanka ne ? raini ya fara shiga tsakanin mu ko !" ya ƙarasa maganar yana kallon ta, Hankalin ta ba ƙaramin tashi tayi ba, bakin ta ya ja mata, Saboda bacin rai muryarsa har rawa yake yi wurin kwalawa azmi kira, Nan fa ta aza kai a saman ka tana faɗin "wayyo Allah na Sorry sir," duk a tunanin ta korarta zai sa ayi, jiki na rawa azmi ta fito baiwar Allah kana ganin ta kaga wadda bacci bai isheta ba, Ƙaraso wa tayi tana faɗin "meya faru junaid kke kwalamin kira," Mayar da idonsa ya yi akanta ya ce "wannan mai aikin so nake nabasa punishment, cos he distains me , Ya ƙarasa maganar tare da kallon sehrish ya ce " kasan yadda ake tsallen kwaɗi ko," cikin tsoro ta girgiza masa kai alamar bata sani ba, Jinjina kansa yayi tare da cewa "amma kasan yadda ake up and down," Zuru tayi da ido don batasan me ake nufi da up and down ba, juya wa tayi ta kalli azmi, da ido azmi tayi mata alamar tace masa batasani ba, Amma rashin fahimtar hakan yasa ta ce masa "eh na iya," cike da bada umarni ya ce "azmi inaso ki samun ido akansa, har nadawo daga masallaci nasame sa yana yi if not kowa zai gane kuransa," Yana gama faɗar hakan yasa kai ya fice, Kallonta azmi tayi tana murmushi tace "oya start ae ke kika ce masa kin iya, ke kinsan menene up and down kuwa? mugun punishment ne mai wahalar gaske," murya na rawa tace" i don't know how to do it ," Dariya azmi tayi , tare da gyara tsayuwarta, ta some yin ƙasa da sama tana nuna mata yadda zata yi, "Toh kin ga yadda zaki yi, maza ki fara kafin ya dawo sbd kowani lokaci zai iya faɗowa, ni zan koma ciki saboda haryanzu kaina ciwo ya ke min," tana gama faɗan haka ta shige ciki, zugudum sehrish tayi ganin ba kowa yasa ta lalla6a tasamu wuri saman 2 seater tazauna, daga taji motsi sai ta ɗan firgita in taga bakowa sai ta natsu, zaman zuru tayi ga fargabar karya zo yasame ta zaune batayi abinda yace ba, bacci ne ya ziyarce da kuma dama kowa yasan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113