Chapter 100
Chapter 100
bada son ranshi ba ya tafi, ganin ya tunkaro shi yasa shi dakatar dashi tare da cewa "kada ka kuskura kace zaka zomin nan, i don't wanna see u bansan ka ba," Da dariya a fuskar Omar ya ƙarasa yana faɗin "haba lion in nazo ka kashe ni, amma nikam sai na rungumi sanyin idaniyata," Yana faɗin hakan yasanya hannu zaiyi hugging ɗinsa, sgr yajanye jikinsa tare da kai masa punch a ƙirjinsa, aikuwa omar ya daddage shima yakai mashi naushi, Zuba ido su kanal yusif su kayi suna kallon ikon Allah dama haka suke da wasa da wasa su jibgi junansu abun ajininsu yake sun saba, kamar afilin dambe suka shiga kaiwa juna naushi a ƙarshe kuwa sgr ya janyoshi tare da rungume shi ajikinshi ssae yace "Tiger I missed u so much, ka tafi kabarni," dariya Omar yayi tare da cewa "Wato shiyasanya ka nannaushe ni saboda ka huce haushinka ko? "Eh mana," ya bashi amsa ayayin da Omar ke janye jikinshi daga na sgr yace "mu shiga ciki Har ynx akwai gajiya atare da ni, " .. Jerewa sukayi suna tafiya yayin da su yusif ke bayansu, "Abubuwa dayawa sun faru a tafiyar danayi, omar yafaɗi a lokacin da suke shugewa palor ɗin, "Haba kamar me"? Sgr ya tambaya, Omar yace "Idan na huta zuwa gobe zaka sha story bro," . Jinjina kai Sgr yayi tare da cewa "Okey," Sai da sgr yakai Omar har izuwa bedroom ɗinsa dake a upstairs sannan ya wuce nashi, Rage kayan jikinsa yayi sannan ya shiga towel yayi wanka ya fito ɗaure da towel a waist ɗinshi, gaba ɗaya jinsa yake cikin nishaɗi musamman da yaji shi acikin gidansu cikin ƴan uwansa, duk da tunanin twins ɗin nan na ɗawainiya dashi, yaso ya kira yaji ya suke bayan daya barsu amma yyi deciding ya bari sai da safe ya kira Aunty babba ta basu wayar, Dressing kan shi yyi cikin sleeping dress riga da wando masu kyan gaske milk colour zo kaga ruwan kyau, Omar fa na musamman ne, feshe jikinsa yayi da turare sannan yasa hannu ya ɗauki wayarsa da ya ajiye a gaban mirror, Missed call ya gani na Abban su murmushi yasaki tare da cewa "Abbana kenan baka mantawa da ƴaƴanka duk yawanmu," Zama yayi a bedside sannan ya danna wa Abban nasu kira bugu ɗaya yyi picking thats means jiransa yake ya kira dama, tunkan yayi sallama Abban yasoma magana "Omar ka shigo Abujan ne? nayi trying number ɗinka baka ɗaga ba why ' Cikin natsuwa yace "Abbana nasanya wayata silent so bansan ka kira ba am sorry for that, ynx haka ina a cikin gida, "Alhamdulillah Omar naji daɗi sosai, da Allah ya mai domin kai lafiya, kayi wanka ka ci abinci ko"? wannan magnar tasa Omar jin tsananin ƙaunar Abban tasu haka yake duk da girmansu in ya kirasu a phone sai ya tambayesu sun ci abinci sunyi wanka, Soyayyar mahaifi kenan "Abbana nayi abinci ne kawai zan nema yanzu, yaushe zaka shigo gida ne "? Omar ya tambaya, "Akwai abunda ya tsaida ni ne, amma insha Allah wurin ƙarfe 12 zan shigo," Omar yace "Allah ya shigo dakai lpy, my dad i will be waiting to ave ur hug," Sun jima suna waya, daga bisani omar ya ajiye wayar gefensa, da murmushi a face ɗinsa, kulawar da abbansu yake basu na matuƙar ƙara musu jinshi azuciyarsu ( Allah sarki yayin da wasu basu da Uban wasu kuma akwai uban amma baisan ya kula dasu koya damu dasu haka ba) Azmee ce kaɗai ta fito ta wuce kitchen domin shirya abincin, ita kanta tayi late wurin zuwa shirya musu dinner ɗin, hakan yasa bata tsaya neman sehrish ba, ta wuce kitchen ta shiga kwaso warmers ɗin acikin tray tana kaiwa saman dining table, tunkan ta idasa jerawa ma, suka fara fitowa kowa sae hamma yake a yunwace suke da alama, "Aunty azmee 2 times kenan ina leƙowa daga bedroom ɗina in ga in an shirya dinner amma ina ganin ba komai," fawan ne yayi maganar yana shafa ciki, Murmushi azmee tasaki tare da cewa "kuyi hkr dan Allah, wlh bacci ne ya ɗan kwashe ni," "Ai kina ma ƙoƙari Allah, girka wa ƙattai abinci, ɗawainiya da tazurai ae is not a simple ɗin wlh,' ɗagowa su kayi gaba ɗaya dan suka wanene me maganar haroon ne wanda shima fitowarsa kenan, kawar dakai kowa yyi cike da jin haushin maganarsa, zama kowannansu yayi, twins na kusa da junansu sai fawan, su irfan da jabeer da khaleed suna facing ɗinsu, Sai haroon daya iso shima yasamu wuri ya zauna yana faɗin "don ƙaniyarku bazaku gaishe ni ba? wai me kka maidani ne sai kace ba yayanku ba, yayi maganar yana kallonsu, banza su kayi dashi sai fawan ne yace "babu kyau ana cin abinci ana surutu," "To fitsararre iya magana dama ae ammi ta faɗi cewa bakujin magana kamar uwaku," Rai a6ace suke kallo shi abunda suka tsana kuma basa so, ganin sun ji haushi yasa shi ci gaba da cewa "Ƙarya nayi ne? Ammi tace ƴa'ƴan fatima fitsararru ne masu jan kunne ƙarya tayi ne"? ya tambaya yana kallonsu, Rai a6ace khaleed yace "yaya Haroon ka daina menene haka wai? taya zaka rinƙa cin mutuncin ƴan uwanmu agaban mu? Azmee dake a tsaye hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, gashi bata da ikon dakatar dasu ƙa'idar aikinta kenan, "Ta ina suka zama ƴan uwanku? uba kawai kuka haɗa dasu bayan nan sai me? uwa kowa da tashi, kun manta irin tsanar da Uwarsu take yi maku ? Ita batasan baƙar fata, A zafafe Jahan yace "Kai ya isa wlh, kabar ganinka yayanmu wlh zanci maka mutunci a wurin nan, "Dama ae baku da mutunci gashi ka faɗa da bakin ka, ae gadonsa kayi wurin uwarku," Ruƙe hannun jahan Ayaan yayi ganin yana ƙoƙarin tashi yakaiwa haroon bugu, shima fawan ƴunƙurin yayi amma irfan ya dakatar dashi, duk wannan maganganun na Haroon a kunnan Marshal Omar wanda ke tsaye saman stairs yana sauraronsu, babu wanda yasan cewa ya fito, Haroon yaci gaba da cewa "Ae da kunbarsu Allah jiki magayi in ma yara........' Shaƙar da Marshal yayi masa ce ta bayansa yasan shi dakatawa, da karfin gaske ya ruƙo kwalar rigar haroon gaba ɗaya ya wuntsilo dashi ta bayan daga saman kujerar sai gashi ƙasa baje Wani irin sanyi suka Ji aransu, dama ya hanasu sakat ya hanasu cin abincin ga yunwa suna ji, Wani irin biji biji haroon ya rinƙa gani murya na rawa yace "Ya Allah ka nuna min annabi kamar yadda naga wannan bawan naka zahiran a idona," Damƙoso Omar yayi tare da ɗagosa ya buga shi ƙasa da karfi sai ga haroon asusuce kamar wanda aka zarewa lakar jikinsa sam ya fita hayyacinsa agigice yake faɗin " Innalallahi wa'inna ilahirraji'un akashe ni kawai a huta," su fawan sai faman murmushi suka saki ita kanta azmee ba ƙaramin daɗi taji ba, ci gaba da saving ɗinsu tayi, ta zuzzubama kowannansu, cikin nishaɗi suke cin abincin nasu suna kallon yadda Yaya Omar ke jibgar haroon,' "Bazaka min shiru ba don ubanka," marshal ya faɗi a fusace "Ae wlh sai dae akashe ni," agalabaice haroon yayi maganar, Miƙar dashi tsaye Marshal yayi a lokacin so yayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113