Skip to content

Chapter 60

Chapter 60

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

"Finally sehrish wants meet Babban yaya today insha Allah," Tsananin farin ciki ne ya bayyana a fine face ɗinta, murya na rawa tace "aunty azmee pls, ni zan kai masa, ni wlh tsoron haɗuwa nake da shi," ta faɗi tana sunnar da kai, ƴar dariya azmee tayi tana faɗin "whether u like it or not, u don't Ave choice, aje akaiwa big bro fruit, salon kiyi hauka, kisha mari," Shirya mata tayi acikin wani ƙayataccen tray tare da knife ta yankawa ta hada mata, Hannunta har kerma yake yi wurin amsa, sai faman mazurai take yi, har takusa fita tajuyo jiki a mace tace "Aunty azmee i don't know Where to find his bedroom,' dariya azmee tayi don ta lura cewa sehrish fa a tsorace take da babban yaya, ga zumuɗin son ganinsa ga tsoransa kuwa, " a uptairs ne, part ɗinsa ya ke in ki ka miƙa gaba da room din junaid ba nisa," jin jina kai sehrish tayi, tana tafiya zuciyarta na bugu, Just feeling nervous ta riga ta tsorata dashi, ta sama kanta tsoransa since bfr she saws him, a hankali take taka steps din benen, hannunta riƙe da tray din, time din da ta isa neman part dinsa ta shiga yi, sai da ta wuce room din junaid daga gaba can, ta hango wata haɗaɗɗiyar kofa, tana gani ranta ya bata cewa tabbas nan ne, a hankali ta yi tura door din ta shiga ciki tana wurwurga ido, lokaci guda ta rikice da ganin haɗuwarsa, wato aljannar duniya ce aka zuba aciki, parlor ne hamshaƙin gaske yaji hadaɗɗun furnitures komai na cikinsa Golden color ne , ko'ina sehrish ta wurga ido kyalli kawai take gani saboda haɗuwarsa, ga wasu windows na glass masu ɗaukar ido, wasu haɗaɗɗun royal sofa ne aciki L shape, ga jerin pillows asaman su, bin ceilling ɗin tayi da kallo wani kwan fitila ne na zamani (chandelier) mai girman gaske sai kyalli yake kamar zai faɗo mata akai haka take ji, mutun zai iya 6ata 15 mins yana kallonsa Don kyau , daga ƙasa kuwa wasu kayattun floor lamps ne acikin glass suke masu bama wurin haske, mayar da idonta tayi, a saman ƙayataccen table ɗin dake a middle ɗin kujerun Container ce mai ɗauke da furanni kyawawan gaske masu tsayi sai ɗaujar ido suke, Shiru tayi jugun sanyin a.c ne ke ta faman karaɗe ko'ina, tambayar kanta take yi ko nawa aka kashe wurin ƙawata wurin nan? Wuce wa tayi ciki a hankali mamaki bai ƙare mata ba sai da ta hango wata ƙofar acikin palourn, shiga ciki tayi to fa, zamu tsaya bata baki ne, Bedroom ne ƙayataccen gaske, baki sake sehrish ke bin komai da kallo kamar a mafarki take ganin lamarin, ƙamshin ne kawai ke shiga hancin ta, ganin ba alamun mutun ne yasa ta juya wa domin ta fice, jin alamar an buɗe kopan bathroom yasa ta juyawa taga wanene ne ? Karaf idonta suka sauka a kansa sbd tsabar firgita tasaki tray ɗin hannunta mai ɗauke da kayan marmarin suka watse a ƙasa, zaro ido tayi waje saboda tsabagen tsoro a ruɗe take, jikinsa na sanye da bathrobe (rigar wanka) fara mai laushin gaske, wadda ta tsaya masa dai dai guiwarsa, ya ɗaure igiyoyinta guda biyu a tsakiyar stomach ɗinsa, daga sama kana ganin wide chest ɗinsa, Hannunsa na ruƙe da hand towel yana matse doguwar suman kansa a natse, sam bai juyo ya kalle ta ba, amma tabbas ransa ya basa cewa wani ya shigo kuma anyi masa 6arin fruits a room ɗinsa tunda ga Apples nan guda uku ƙasan ƙafafunsa sun gangaro, ya jima yana mamakin wani isasshen ne wannan mai walkin sa, 😡 Ita kam sehrish da ke tsaye kamar gunki tarasa makama, tsantsar tsoro ne a fuskanta, dukkan ilahirin jikinta rawa yake yi sbd tsoran hukuncin da zata fuskanta, tabbas ranta ya gama yadda da cewa wannan shine Big Bro (Babban yaya) lips ɗintaa sai rawa suke yi hakika ta tsorata da ganin ƙirar ƙarfinsa, wannan yayiwa mutun naushi ɗaya sai dai uwarsa ta haifi wani, So take ta duka ta kwashe fruits ɗin da ta zubar masa a ƙasa, amma babban tashin hankalinta yadda zata ɗauko 3 apples ɗinnan da suka gangara wurin ƙafarsa 😳😳😳😳 In ka ga fuskarta sai ka tausaya mata, miyau kawai take haɗiya kut kut, yayinda zuciyarta ke buga wa da sauti mai ƙarfi, Har time ɗin babban yayan bai juyo ba, yana tsaye yana matse sumarsa da towel ɗin hannunsa, gaban dressing mirrow ya ƙarasa ya tsaya cak, ɗagowa yayi da sexy blue eyes ɗinsa ta cikin mirror yana kallon yaron dake tsaye jiki na kerma, Allah yaso bata ɗago ta kalli cikin mirror ɗin ba, da tabbas sai tayi fitsari a wando, in tayi arba da kwayar idonsa me rikitarwa, gaba ɗaya komai ya tsaya cak, jiki ba ƙwari sehrish ta duƙa a hankali tana tattare abunda ta zubar, cikin gaggawa take tsince bananar da ta zubar da tufan da lemun 6awo sai tsintarsu take tana jerawa a tray ɗin, zufa na ɗiga a face ɗinta sunan Allah kawai take ambato, Abunda bata sani ba, jira yake kawai ta ƙaraso zata ɗauki apples ɗin dake wurin ƙafarsa yayi mata Kyakkyawan riƙo, itama ba hauka take ba a hankali take bin tufan dake wurin ƙafarsa da kallo so take takai hannu ta ɗauka, amma zuciyarta nace mata "Karki kuskura" hawaye har sun soma wanko mata a fuska, cije wa tayi ta daure zata ɗauka har takai hannu, Junaid ya turo door ɗin yana faɗin "Am back babban yayanmu," Jinsa yasa tasaki ajiyar zuciya, shima ganin sehrish ga kuma halin da take ciki yasa shi ƙarasawa da sauri yana faɗin "Let me help" .shiya sa hannu ya tattaro mata apples ɗin, yasa mata a tray ɗin yana kallonta duk ta firgice, Cikin rawar murya tace "Nasa ne aunty azmee tace na kawo masa," Ƙarba junaid ya yi tare da cewa "ok ki je kawai," tana miƙa masa ko waiwaye batayi ba, ta fice jiki na rawa wato tagama rikice wa, wai a hakan ma bata ga fuskarsa da kyau ba, Kamar wata zararriya haka ta koma kitchen din, duk tabi ta ruɗe she was amazed by his beauty, Kallo guda azmee tayi mata tagane cewa ba lafiya, cikin mamaki tace "Sehrish lafiyarki kuwa"? da budar bakinta sai cewa tayi "Babban yaya aunty azmee,' wuce wa tayi gaban kitchen sink ɗin in da tabar vegetables din da take wanke wa, Bin ta da kallo azmee tayi tana sakin murmushi aranta tace "kaɗan kenan," "Sehrish ni zan je nafara jere breakfast din a dining pls ki kular mun da farfesun dana ɗaura,sannan na manta bansanya salt ba ki zuba mun," A cikin wasu haɗaɗɗun food warmers ta shirya su, ta jerasu a saman faffaɗan tray ta fice don tafara jerawa, sehrish sam bata farimtar komai still she's out of sense , ita dai taji kamar tace ta zuba gishiri, Cikin rashin sani tasanya Hannu ta ɗauki Ledar detergent, bil'haƙki da gaske taje ta bude murfin sauce pot (tukunyar miya) dake a saman gas, ta zazzage sa duka kaf Aciki , ta kuma ɗauki turner tana motsawa, gaba ɗaya hankalinta nakan surar babban yaya da ta gani, ta mutukar jan

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113