Skip to content

Chapter 52

Chapter 52

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,185 words 0 views Progress saved
Download Book

da murya tayi kafin tace "ke nifa wani target gare ni akan wasu cikin family ɗin nan, kuma ina mai tabbatar miki da cewa it will work,' Amani tace "me ke nan aunty"? wani shu'umin Murmushi aunty babba ta saki kafin tace "BABBAN YAYAN su ! da MARSHAL OMER, " zaro ido amani tayi tare da dafe kirji tace " aunty me kike nufi dan Allah, fahimtar dani, kaina ya ɗaure,' ƴar dariya Aunty babba tayi sannan tace "So nake na sama ma, ƙannan mu gurbi acikin gidan nan ! Kuma waɗannan shahararrun su nake hari ! ta ƙarfi ta tsiya 😳 cikin tsananin tashin hankali Amani tace " Aunty anya ba giya kika sha ba ? kinsan suwa ki ke magana akai kuwa ? Babban yaya fa da marshal omer ? Cikin jaddadawa Aunty babba tace "ƙwarai kuwa ! Su nake nufi kuma a shirye nake da nayi koma mai zanyi don na asirce su naja ra'ayinsu akan Hayaam da Abrah," Zuba wa juna ido su kayi suna kallon kallon, har ynx Amani ji take tamkar mafarki take yi ba gske ba, ƙarfin hali irin na auntynsu ya bata mamaki tarasa wa zata ce sai Rafayet da Omar ? Anya kuwa aunty bata sha wani abu ba? Katse mata tunanin ta tayi da cewa "na lura har ynx bakisan me nake hari ba, bari nayi miki dalla dalla, Rafayet da ki ke gani duk family ɗin Abban sojoji ba wanda yakama ƙafarsa wurin tarin dukiya, gashi matashi ga kyau, a binciken da nayi Rafayet ya mallaki billions of dollars nasa na kansa, bayan tarin gidajen dake gare sa a us da sauran countries ɗin da yake yawan zuwa, sannan kuma ya mallaki privet jet nasa nakansa, ga tsadaddun motoci dake gare sa ƙirar bugatti, ƙirar mercedes benz, ƙirar pagani da ferrari da sauransu, ke duk wani abu da kike sani mai tsada rafayet ya mallake sa, shi kanshi tsadar gare sa, ke nifa farko dana fara ganin shi wlh, sai da nayi danasanin auren ishaq, hmmm ke fa bakisan shi ba ko, ae zai zo ne, Amani ta gama rikice wa da jin irin dukiyar Babban yaya, cike da mamaki tace "wai dagaske kike auntyna ? Murmushi Aunty babba tayi "ƙwarai ma kuwa, Rafayet he's among the most richest men in the world, youngest billionaire ne, Kuma yana ɗaya daga cikin most handsome men saboda kyansa da structure ɗin jikinsa, Jin jina kai kawai Amani take yi ta jin jinawa lamarin, Murmushi aunty babba tayi kafin taci gaba da cewa "Bayan Babban yaya kuwa a wurin arziƙi cikin family ɗin nan sai Hajiya azeema, wannan matar da ki ke ganinta ƙuruwa ce wurin arziki,business ɗin golds take yi da diamonds, ina wannan agogon ta hannunta ? Kin ganta ae ko ? ta faɗi cikin son fahimtar da Amani, "Eh aunty na ganta mai kyau kamar na sace wlh,' "Hmmmm to wannan da ki ke gani ƙirar graff diamonds ce, $40 millions a us dollars, a naira kuwa sun kai 24 billions,' dafe ƙirji Amani tayi gaba ɗaya tabi ta susuce, jin abun take tamkar a mafarki, sakin baki kawai tayi galala jin wannan daular, Aunty babba taci gaba da cewa "daga ita kuwa sai marshal Omer wurin arziƙi, shima billionare ne duk wani abu da Babban yayansu ya mallaka shima ya mallaka, don dai ya wuce shi da wasu abubuwan, sune kawai nayi bincike akansu, sauran kuwa kowa attajirin kansa ne, ya ki ke gani idan Hayaam ta samu shiga Wurin Rafayet ita kuma Abrah muka kutsa ta wurin Omar ? Washe baki Amani tayi tare da cewa "ae shikenan kawai ba sauran magana, mun gama kwaɗaice wa," dariya su kayi gaba ɗayansu a dai dai lokacin Azmee tayi knocking kopan ɗakin, cikin sauri suka gyara natsuwarsu, Amani tace "Shigo ciki" tura kopan azmee tayi ta shigo da fara'a a fuskanta tace "dama an kammala dinner ne, naji shiru baku fito ba shine nace bari nazo na sanar daku," *Me zaku ce game da Aunty babba da Amani dake shirin mallake dukiyar da ba ubansu ya tara ba ?*😡*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* _written story by_ *HAFSAT BATURE* ~BossLady~ *Page 55 to 56* Yinin ranar jin jikinta take yi cikin wani irin yanayi mara misaltuwa, shi dai gayanan wata ni'ima ni'ima , ga wata irin kasala da ta mamaye ta, sai wani lalaci da take ji, saukin ma aunty Azmee ta sanar da ita cewa bata da aiki ta zauna ta huta kawai, yau ranar hutun ta ce , yini tayi tana safa da marwa frm wall to wall, zullumi iri iri agame da su HUSANNA da JAHAD, ga kuma wani irin bugu da zuciyarta take yi mata, ita dai tunkan ta sa wannan Babban yayan nasu a ido take jin feelings agame dashi (kina ruwa 😂) Har cikin bedroom dinta azmee ta shigo mata da dinner dinta, ba karamin dadi taji ba, kaunar azmi na kara shiga cikin zuciyarta, sbd tana kula da ita kamar yar cikinta, ta damu da ita sosai, Allah sarki, Zuba wa meatballs din dake shake cikin plate din dake ajiye saman bedside drawer dinta tayi, ga fresh milk acikin glash cup, shiru tayi tana kallonsu, jikinta a mace yake, ga kamshinsa ya cika ta, amma a kullum ji take kamar batayi wa yan uwanta adalci ba, tana cin irin wannan dadin yayin da suke ciki mawuyacin hali, Zugudum tayi a yayin da take zaune a saman gadon daga baki baki, ta lankwashe kafanta a sama, Azmi ce ta sake turo kopan ta shigo hannunta dauke da fresh fruit acikin dan plate, "Ya akai har yanzu baki fara ci ba? me kike jira ? ajiyar zuciya sehrish tasaki tare da cewa "Aunty azmee zuciyata bata mun dadi in na tuna da yan uwana, sai naji bana son cin komai, Cikin nuna damuwa azmi takarasa ta ajiye mata plate din a hannunta, sannan ta zauna gefenta cikin natsuwa tace " kin yi imani da Allah!? daga kai sehrish tayi tare da cewa"Eh" "Ina so aduk lokacin da zakiyi addu'a ki kasance mai cike da imani, kiyi imanin cewa addu'ar nan da kika yi Allah ya karbeta, don't doubt about it sbd karancin imanin kesa muna rasa wani abun, amma muddun ki kayi masu addu'a kina me cike da imanin cewa Allah ya karbeta, ba tare da kinsawa ranki kokwanton cewa Anya Allah ya karbi addu' a ta kuwa? Ko kuma kinji shiru har ynx ba ki ga sakamako ba, duk ba'a son wannan, kawai kisa ma ranki cewa duk in kikayi addu' a Allah ya amsa kuma tom insha Allah zaki ga sakamako mai kyau, kuma zakiji natsuwa acikin zuciyarki," Jinjina kai sehrsh tayi tare da cewa "ngde aunty azmee kuma insha Allah zanyi kamar yadda ki kace" Murmushi azmee tayi tare da cewa "yawwa rishi na, ko kefe yanzu dai ayimun wannan murmushin kashe zuciyar nagani" ta fadi cikin zolaya tana kallonta, Sunnar da kai sehrish tayi tana murmushi, itama azmeen murmushi take yi, hannu azmee tasa ta dauki yankakkiyar abarbar dake cikin plate din dake ajiye a saman hannun sehrish, A baki takai mata tare da cewa "Ha bakin nasa miki' Bude baki sehrish tayi tana yar dariya, zura mata abarbar tayi, sehrish ta taune, nan

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113