Chapter 75
Chapter 75
plate nasa, ga fresh fruits ya acikin hadadden plate ya ajiye masa ga sauran delicious," Junaid ne yazauna yana saving nashi, bayan ya tsagaita ya zuba msihi ido yana murmushi, ɗagowa sgr yyi suka haɗa ido yace "what" "Kyau nake kallo fuskar babban yayana," junaid ya basa amsa, "Duk kyau na, nakai ka junaid,"? Ya tambaya yana kallonsa, ɗan sunnar da kai junaid yayi tare da cewa "kai na musamman ne yayana, komai naka na musamman ne, haka kyan ka ma," dan ta6e baki sgr yayi yana kallonsa ayayin da yake mika hannu ya dauki cool milk ɗin dake acikin cup ya kurba sosai tare da mayar wa ya jiye, Sannan cikin natsuwa yace "Ni kam tunda nake aduniyar nan, tun da Allah ya halicce ni a duniyar nan , ban ta6a ganin yaro mai shiga rai mai sace zuciya ba irin ka! junaid u are so special to me i don't know how to explain it but I really really love u so much, just tell me whatever u want am ready to do it for u," daɗi kamar zai kashe junaid jin yadda babban yayan nasu ke yabonsa, sam ya gaza rufe bakinsa har sai da sgr ya maimaita cewa "ka faɗamin komai kake so nayi maka insha Allah," Cikin sanyin murya junaid yace "babban yaya murmushinka kawai nake so, dan Allah kayimun koda yaushe face ɗinka a daure..." ya ƙare maganar cikin shagwa6a hada ɗan bubbuga ƙafa, Shiru sgr yayi yana tunanin wai ma ya ake murmushi aduniya, ae shi yama manta when last yayi murmushi aduniyar nan, muryar junaid ce ta ƙara katse shi"smile 4 me plsssssss.." shiru su kayi gaba ɗayansu, zuba mishi ido junaid yayi yana jiran yaga murmushin babban yayan nasu, ɗagowa rafayet ya ɗanyi ya kalli junaid wanda ya ƙura masa iso yana jiransa, mayar da idonsa yayi kan plate ɗin dake gabansa mai dauke da farfesun da junaid ya zuba masa, wa'iyazubillah , A natse a hankali wani irin ƙayataccen murmushi na side face yafara bayyana a kyakkyawar fuskar sgr, Subhanallahi tabarakallahu ahsanul qalikin, wato wasu irin lotsattsun dimples ne suka bayyana a fuskarsa masu shegen kyau, dole babban yaya ya dinga rowar murmushin sa wato wani irin ruwan kyau, madarar kyau yake badawa, irin murmushin kashe zuciyar nan, irin wanda kai tsaye namiji yayiwa Mace shi duk min ji da izzarta sai ta susuce, A susuce junaid yadinga yarfa hannu yana fadin "wow!!wow !! Oh my God yaya rafayet am just speechless wannan heart killing smile ɗin naka ya tafi dani," Lokaci guda kuma ya mayar da face ɗinsa yadda take, kai kace murmushi bai ta6a wanzuwa a fuskarsa ba, sannan yace "Junaid sa hannu muci abinci atare," cikin sauri junaid ya zura hannu suka shiga ci atare abun gawanin burgewa, 💋•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•· *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* _❤🔥Extraordianary Love❤🔥_ *Writer* *©️Hafsat Bature Boss Lady✍️✍️✍️* End of chapter one ~page 75~ daga inda ku ka ga na sanya part 2, to daganan Labarin ya soma da zafi zafinsa 🔥🔥🔥 ...........Sehrish................... Idonta na facing ceilling a yayin da take kwance tsakiyar bed ɗinta, cike da tsananin shauƙin babban yaya, tabbas ta tsorata da fusatar shi, amma hakan ba ƙaramin burgeta yayi ba, musamman yadda ya hauro da doguwar ƙafarsa yayi wurgi da tray ɗin hannunta, lumshe idonta tayi cikin wani irin yanayi mara misaltuwa, ita dai sgr yayi mata ya kwanta mata aranta (nace ba Allah ya bar ƙauna) ta jima tana juyi a saman bed ɗin nata, har sai da ta tabbatar cewa sgr ya isa ya fita ynx sannan ta tashi domin zuwa gyara masa bedroom ɗinsa, A time ɗin junaid ya fita daga part ɗinsa ya koma nasa room ɗin, sai faman zullumi yake, tun da azmee ta sanar dashi cewa zata faɗawa sehrish cewa yasan cewa ita maca ce, zama yayi saman bedmattress ɗinsa ya lankwashe kafarsa, sae faman smilling yake yi, burinsa sehrish ta amince dashi a matsayin ɗan uwanta na jininta suyi shiri sosai, murmushi yasaki tare da yunƙura yakai hannu daga gefe Jikin gadon akwai side drawers ajikinsa, janyo wa yayi wato bakomai yake ajiyewa ciki ba face Chocolates,biscuits, sweet da sauransu, junaid baya rabuwa da shan zaƙi, ajinin sa yake, ledar dairy milk ya ɗauko guda biyu da snickers, ya zauna yana gatsa yana turawa a mouth ɗinsa sai faman lasar baki ya ke yana tunanin Sehrish ɗinsa 😥 Gabanta har faɗuwa yake yi addu'arta Allah yasa sgr ya fita daga part ɗinsa, tafiya take yi cikin sanɗa, ta wuce parlor ɗinsa, adai dai kopan shiga bedroom ɗinsa suka ci karo dashi ƙiris ya rage su gabji juna, Waro ido tayi tana kallonsa cikin tsananin tsoro, ya shirya tsaf da alama fita zaiyi, ya ɗau wankan jeans da t shirt irin na jikin junaid, ga wannan haɗaɗɗiyar sumar tasa, gyara na musamman tasha, ya daure ta abayansa, yayin da ya saki wata daga ƙasa ta ɗan zubo masa, hakan ba ƙaramin kyau yayi masa ba, Ƙamshin turarensa sai wankar mata hanci yake yi, kai kace da ruwan turare yake wanka, gyaran murya yayi alamar abashi hanya ya wuce, da sauri ta ɗan ja gefe, ya bi ta side ɗinta ya wuce da wannan tafiyar tashi mai jan hankali, sam tagaza ɗauke idonta akansa, wani tunanine ya faɗo mata aranta, cikin sauri tace "adawo lpy" "yawwa" ya amsa mata a time ɗin da yake idasa fita daga falonsa, . Saboda murna yasa sehrish ta ɗan yi tsallen farin ciki, tare da sakin murmushi koba komai, wannan wani mataki ne, na narasa tunda yana amsa magana in akai masa, 😇 Shiga bedroom ɗinsa tayi har time ɗin tana ayyana muryarsa da yadda ya bata amsa, taci alwashin daga ynx zata dinga yi masa magana, tunda yana amsawa, Ajiyar zuciya tasaki tare da mayar da hankalinta ga abunda ya kawo ta, bin ɗakin nasa tayi da kallo, Aljannar duniya komai tsaf a gyare, sae ƙamshi ke tashi kamar, koda yaushe tana jinjinawa haɗuwarsa da kuma dollars ɗin da aka kashe masa, nan gaba sehrish zata zayyana mana ya haɗuwarsa yake 😘 A hankali take shafa lallausan blanket ɗinsa, ta janye sa daga saman gadon ta ninke sa, tare da hugging ɗinsa a chest ɗinta tana shaƙar kamshinsa, ta jima tana lalaci a ɗakin nasa kafin ta shiga gyarasa, .............Hosana .............Jahad ............... a hankali motocin nan suka shiga dasu a katafaren gidan goggonsu, yadda motocin nan na sojojin nan suka zagaye motar da suke ciki ko shugaban ƙasa albarka, Sunyi shiru acikin motar,ni'imtaccen sanyin a.c ne kawae ke ratsa, sassan jikinsu, tsantsar farin ciki ne a fuskarsa, ita dai jahad sai godiya take ma Allah daya kawo musu ƙarshen wahalarsu acikin zuciyarta, yayin da hosana ke ta faman zabga murmushi kamar zautacciya, A tsakiyar gidan suka tsaida motocin, da sauri major ɗin nan dake driving ɗinsu, ya fito tare da buɗe musu kopa, riƙe da hannun juna suka fito, suna bin gidan da kallo ya haɗu masha Allah, Major ɗinne ya shiga dasu cikin babban falon, saude ce ke ta faman goge goge, tana kakka6e kujeru, ɗagowa tayi jin anyi sallama, Zuba ma yaran ido tayi tana kallonsu, cikin mamaki ganin tagwaye kyawawan gaske, sam ta gaza magana, Sai da taji muryar major ɗin yana cewa "Marshal Omar ne yace akawo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113