Chapter 58
Chapter 58
so kafin zuwa can ɗin"? Amani ta tambaya tana kallonta, cikin salon wayau Aunty babba tace "miliyan ɗaya da rabi nake so a wurinki da farko kafin abun ya nutsa," Wani irin kallo Amani take binta dashi, cikin rashin fahimta tace "aunty million ɗaya da rabi fa? daga wuri na kuma , gold ɗina kke so na siyar ne? girgiza kai Aunty babba tayi tare da cewa "to menene aciki ? Abbas ɗinnnan fa ya mutu akan ki, daga kin kashe masa murya buƙata zata biya," Ajiyar zuciya Amani tasaki kafi tace "I will think about it," murmushi aunty babba tasaki acikin zuciyarta tace "ki gama yi mun aikina, ke ma nakaiki ƙasa, ƴar kishiyar da ta azabtar da mahaifiyata, tasanya mahaifina tsanata, bazata ta6a zaba ƴar uwa awurina ba face maƙiyi ya !!!" A fili kuma tace "yawwa my sister shiyasa nake sonki, duk cikin ƙanne na cos you're so special," murmushi Amani tasaki tana kallonta, Wannan bokan da suke magana akansa Baba iblis, wani hatsabibin boka ne fasiƙin gaske, wanda ya sharaha, Asiri kala biyu yake yi, akwai Namijin asiri wanda ƙa'ida inzaiyi sa sai ya kwanta da namiji na tsawon kwana uku yana biyan buƙata, na biyu kuma Macen asiri, idan zaiyi wannan asirin dole sai an kawo masa matar Aure wadda bata ta6a haihuwa ba ya biya buƙatarsa na 3 days, shu'umi ne nagaske, muddin yayi asiri to fa sai yaci mutun, ko yayanene, in ba wani ikon na ubangiji ba, Kuma a haka zakaga mata na rubibun zuwa wurinsa saboda neman abin duniya, wa'iyazubillah 😥wanda kowa zai mutu yabarshi !!!! Around two ya farka, fito wa yayi yana saukowa down, duk sun hallara a palor ɗin suna fira, jin takon tafiyarsa yasa su ɗagowa suna kallonsa, bai bi takansu ba direct bedroom ɗin Abbansu ya shiga, saboda baigansa a cikinsu ba, Abun da ya faru Abban nacen ɗakinsa yana zarya, shi dai burinsa Babban yaya ya kawo kansa har bedroom ɗinsa ya miƙa masa gaisuwa, if not he will not be calm, safa da marwa yake ta faman yi, jin tura kopa yasa shi dakatawa ya juyo yana kallonsa, tsaye yake jikinsa sanye da jallabiya fara ƙafarsa cikin slippers, ya riƙe waist ɗinsa yana kallon Abban nasu, Ƙinyi masa magana yayi yana jira yaga iya gudun ruwansa, shi kam kewar abban nasa yayi sosai, yama rasa wani irin tarba zaiyi masa, Zuba mishi ido abba yayi ganin yana naɗe hannun jallabiyar dake jikinsa kamar wanda ke shirin yaƙi, yana ganin hakan ya gane mai zaiyi masa, Cikin sauri yace "wlh kada kace zaka ɗauke ni Rafayet, kar ka kuskura Allah, ka matso saina nannaushe ka...." bai ƙarasa maganar ba, rafayet ɗin ya ƙarasa caraf ya ɗaga abban nasu a hannunsa kamar wani yaro, dariya abban ya dinga yi yana faɗin "Ka sauke ni rafayet, kada ka balla ni fa, ynx in wani ya shigo ya ganni haka fa, ' "bazan bari hakan ta faru ba abbana" cikin wata irin sanyayyiyar murya mai daɗin gaske yayi maganar, Ko nauyi baiji sai da ya tabbatar da cewa yaci ka abban nasu da farin ciki sannan ya sauke shi, sai faman ajiyar zuciya abban ke saki yana kallonsa, ƴar harara abban ya watsa masa tare da cewa "duk ranar daka ƙara daukata haka, nima saina rama, kadaina ganinka da tsayi kamar fal waya , hakan bazai mun wuya ba, Matsawa babban yaya yayi gaf da abbansu yace"bismillah" yadda yayi masa tamkar zai rufe sa da duka, hannu abban yasa ya janyo chair ɗin dake gaban dressing mirrior , ya daddage ya hau samanta ya miƙe tsaye, yadda tsayinsa zai fi na Rafayet ɗin sosai, sbd yafi so in zaiyi masa magana yadinga ganin tsakiyar kansa, 😂 "Hmmm kayi kewata kuwa? Ni bana gane wa kullum fuska atamke ba fara'a,' abbansu ne yayi maganar yana kallonsa daga saman chair ɗin dayake tsaye, "Abba i really missed you just feels like to swallow you,' yayi maganar yana kallonsa, Shi kam abban sai murna yake yi, ba don komai ba sai don ganinsa, "amma dai zaka jima anan ko ? Bana so kana jimawa bakazo naganka ba," Lumshe idonsa yyi tare da buɗesu a hankali yace"duk yadda kke so haka za'ayi abba," murmushi abban yasaki, abun da ke ɗaure masa kai har ynx babu fara'a a fuskarsa ba alamar murmushi ko dariya, amma sanin cewa haka mood ɗinsa yake ne yasa baiji komai ba, "Yakamata mu fita, ku gaisa da aunty azeema da sauran ƴan uwa, kuma nasan kana buƙatar abunda zaka sawa cikin ka ko? Ya tambaya yana kallonsa, "No am not starve dad, and i will stay here in your bedroom, duk mai son gani na yazo nan ya same ni," yana gama faɗan hakan ya wuce saman bed ɗin abban nasu ya kwanta a hakimce, Saukowa abban yayi yana murmushi aransa yace "wannan shine ainihin jinin Alexendra (alekzendira)" Fita abban nasu yayi fuska asake duk sun hallara a main palour ɗin ana ta fira, "Abba ina Babban yayan yake, nagansa ya wuce part ɗinka, nayi tunanin zan ganku atare ne," aunty azeema ce tayi masa wannan maganar, "You knew him well, yace duk mai son ganinsa ya same shi acan room ɗina," jinjina kai su kayi, aunty azeema tace "to bari muje mai son ɗan tsuntsu ae shi ke binshi da jifa," dariya su kayi gaba ɗayansu, tashi tayi bg abuhaisam ma yabi ta tare da kanal yusif, da sauran banda su fawan, Sun gaisa dashi sosai, anyi kewar juna asake yayi magana da kowa, amma fa face ɗin nan tashi kamar an ɗinke ta saboda rashin fara'a, Bayan sun fito ne abba ya kora su fawan da twins wadanda suka samu damar fito wa, munafukan hada sa jallabiya brown colour hannunsa riƙe da cazbaha, gaba ɗaya suka tafi fawan, Ayaan da jahan dama sune basu je ba, tsayawa su kayi abakin door ɗin suka kasa shiga sbd shakkarsa, "Enter first pls fawan,' jahaan ne yace ma fawan, harararsa fawan yayi tare da cewa "kai ka fara shiga mana, ayaan yace "dan Allah fawan kafara shiga we'll follow ur back pls, kowa ya gaza shiga sai faman jayayya suke yi abakin kopan ɗakin, Duk wannan surutun da suke yi kaf a kunnan babban yayan nasu yana jinsu, sarai yasan cewa shaggun ne, ƙannensa ba, "Yawwa Alhamdulillah ga junaid nan shikenan ma, zo ka fara shiga,' ayaan ne yyi mgna with smile on his face, Binsu da kallo junaid yyi wanda ya ƙaraso shima zuwansa kenan don ya miƙa masa gaisuwa don ɗazu yaga mood ɗinsa basu samu damar mgn ba bayan ya bude masa ƙopa, shima abban ne yasanar dashi cewa yaje ya same shi a room ɗinsa, "Baku da gaskiya Allah, yanzu big bro ɗin namu ne kke tsoran zuwa wurinsa, maimakon kuyi kewarsa sosai, sai faman la6e la6e ku ke.....' Buge masa baki fawan yayi tare da cewa "parrot meye naka aciki, mu dallah zo ka fara shiga," Shigewa gaba Junaid yayi suka bi bayansu, sai faman ƴan kame kame suke yi, sai kace ba jininsu bane shi, Cikin natsuwa suka ƙarasa har sun naɗe riga zasu zauna a 3 seater ɗin dake facing bed ɗin abban nasu, ya buɗe idonsa tare da yi musu wani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113