Chapter 106
Chapter 106
bacci, amma sam tagaza runtsawa saboda fifitar da take yima Hosana, tana tsananin tausayinta ssae, tana jin son ƴar uwarta bazata so wani abu ya kuma cutar da ita ba, Tana Hamma tana yi mata fifita idonta na rurrufewa saboda bacci Amma haka ta jure ta tsayar da kanta don hosana tasamu isasshen bacci 😥 wani sa'in in tana gyangyaɗi har kusan faɗama Hosana take ta galabaita ssae, Rayuwa kenan wasu mutanen basu da ɗigon imani aransu, basa tuna dame aka haliccesu, basa tuna ta yadda suka zo duniya, Son zuciya kawai, Ynx duk girman gidan general ishaq a ƙalla ba'a rasa bedrooms sama da shida, ga palor Amma a rasa inda za'a ba rai ya kwanta don baƙar mugunta da zalunci sai Store ɗin ajiye tarkacen buhunhuna da jarkoki? Wasu mutanen dae ba tausayi aransu,😿 Masu gidan na can suna shan ra6ar a.c a haɗaɗɗun bedrooms ɗinsu yayin da sukuma suke nan suna fama da Uban zafi, haƙiƙa su hosana sunyi dana sanin zuwansu gidan nan , sai suka ji dama Yaya Omar ya barsu gidan Goggon katsina da aunty saude, Allah sarki ƙaddara ta riga fata 😖 _ku gyara zama domin kuwa yanzu hot pages suka fara, da zafi zafinsu hada hayaƙi ma🔥😅 Sannan kada maganar payment ta sagar muku da guiwa zanyi muku sauƙi ssae, kuma ku shaidane akan littafin nan in yayi daɗi ma kunsani ba asara zakuyi ba_ 🤝💋 *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* *🔥the father Of Soldiers🔥* *Na* *💞Hafsat Bature Moh'd*💞 ~BossLady~ *page 96-97* Free pages 💔 Zaune suke suna yin breakfast ga delicious nan kala kala, ƴan soye soye, ƴan lashe lashe cike asaman table ɗin gabansu, Jikinsu na sanye da dogayen riguna na larabawa,kwaunan ba kallabi bare mayafi sai dai gashi da suka zubo dashi, gyaran murya aunty babba tayi tare da ajiye cup of tea ɗin dake hannunta ta kalli hafsat cikin natsuwa tace "daughter me kike tunani game da twins ɗin can da Omar ya kawo mana su zauna tare damu"? ɗagowa hafsat tayi ta kalle ta da murmushi a fuskarta tace "Mommy ke baki fahimci komai ba kenan"? Aunty babba tace "Eh gaskiya a tunani na, Hafsat ta jinjina kai tare da cewa "Lallai kam Mommy ashe brain ɗita tafi taki ja? to bari na faɗa miki ma'anar waɗancan Twins ɗin, tayi maganar tare da ajiye spoon ɗin dake hannunta cikin plate sannan tace "Mommy Omar ya kawo waɗancan Twins ɗinne domin su samu kyakkyawan kulawa a wurinki suyi kyau su fito ɗas, daga nan kuma kinsan me zai faru"? ta tambaya tana kallon Aunty babba wadda tayi zugum tana kallonta tace "Har sai kin faɗa" Hafsat tace "waɗancan twins ɗin babban matsala ne agareki Mommy, domin kuwa sune Nakiyar da zata tarwatsa miki target ɗinki akan Sgr da Marshal," dafe ƙirji aunty babba tayi tare da faɗin "Kamarya kenan hafsat? Kaina fa ya shiga duhu i didnt understand u, dariya hafsat tayi kafin daga bisani taci gaba da cewa "Mommy kin shiga Uku domin kuwa a fahimtata Omar bakowa yake wa tanadin waɗancan kyawawan tagwayen ba face Shi Kansa Da BABBAN YAYA........' dakatawa da magana hafsat tayi ganin yadda aunty babba ta zabura tsaye tana zazzare ido tana cewa "Allah ka rabani da mugun ji da mugun gani! Nashiga uku Ni LAILA !! Dariya hafsat tayi tana cewa "Mommy Calm dowm ur mind,zauna mana," Hankali tashe aunty babba tace "taya zan kwantar da hankali na? Ni ina nan sake da baki sam ban lura da hakan ba, Eeeye!! Ni za'ae wa Iya shege, tayi maganar tana komawa mazauninta, sam fa ta razana da maganar Hafsat, Hafsat taci gaba da cewa "Mommy yanzu fa wuƙa da nama suna hannunki sai yadda kika so zakiyi," Cikin sanyin murya ta wanda ya ruɗe Aunty babba tace "Yanzu menene shawara hafsat? Don na lura kinfi ni kai," dariya hafsat tayi tana kallon mommynta ta, sannan taci gaba da cewa "Mafita ɗaya ce !! Koda gigin wasa mommy karki bari yaya Omar ya bar gidan nan da Twins ɗincan ! muddin hakan ta faru duk wani planing ɗinki akan Babban yaya da Marshal ya tarwatse, Jiki na rawa aunty babba tace "taya ma zanbar hakan ta faru? Ae in kinga sunbar gidan nan gawarsu aka fidda Allah, yanzu sune enemies ɗina tabbas zasu ci Ubansu Allah,amma hafsat yaya zamuyi ? ta tambaya tana kallonta "Abunyi shine kisa a 6atar dasu ! A jefar dasu nesa da gari can bayan gari,' hafsat ta faɗi tana murmushin mugunta, Aunty babba tace "to idan Omar yazo ya tuhume mu fa? What will be the solution of it? ɗan tsoki Hafsat taja tare da cewa "Kibarmin aikin kawai mommy, ni zan fitar dasu a moto ɗina da nufin zamuje wurin saloon, daga nan kawai sai in zubar miki dasu a nema arasa," Fashewa da dariya aunty babba tayi tare da cewa "Good Job, that's why am proud of having u as my daughter,yanzu abunda za'ai Dama Omar yace baya buƙatar kowa ya kashe kosisin shi akan yaran, komai suke buƙata ayi mashi list ya biya, don haka yanzu zan zuƙa mishi uban kuɗi ya biya, dama ina so nayi tanadin na ziyartar wurin bokana, "Hakan yayi Mommy, text kawai zaki tura mishi kice zan fita dasu Shopping za'a siya masu suturar sawa, sannan za'a kai su gyaran jiki da sauran abubuwa da mace ke buƙata, kawai mom kice mashi ya bada miliyan ɗaya da rabi, ina mai tabbatar maki da cewa sai ma ya ƙara wani abu akai," Murmushi kawai aunty babba ke saki tana kallon hafsat, tabbas kuwa takawo mata shawara mai kyau domin kuwa ba ƙaramin kuɗi zata samu ba, Miƙewa aunty babba tayi tare da cewa "Bari na ɗauko wayar na baro ta saman pillow, Wuce wa bedroom ɗinta tayi cike da zumuɗi tana tafiya jikin na rawa dama akwai ƙiba don dae tana da tsayi, Wayar ta ɗauko a hannunta tafito da ita tana faɗin "ashe Hajjaju ma tayimun missed calls ban gani ba,ƴar duniyar ae ina nan inajiranta, Komawa tayi ta zauna saman dining chairs ɗin tana facing Hafsat wadda taci gaba da cin breakfast ɗinta, "mommy bani wayar ki gani, ni zan masa text ɗin," Miƙa mata wayar aunty babba tayi, bayan hafsat ta kar6a ta shiga Messages ta zauna ta tsara komai na kuɗin da Omar zai turo hada account number, sannan ta tura masa, "Yana ganin message ɗin zakiji Alert," Aunty babba tace "Allah ko"? Hafsat tace "ae yadda kikasan Central bank haka suke shi da Babban yaya, basa jin wuyar fidda kuɗi a hannunsu," "Shiyasa nake so Hayaam da abrah su sami gurbi a zuciyoyinsu ta ƙarfi ta tsiya kin ga daganan zasu rinƙa tatso mana muma mu raya dangin namu koya kikace"? Dariya hafsat tayi tare da cewa "ki dai raya danginki mommy, domin kune talakawa donni Dangin Abban sojoji ce gaba da baya," "To iya magana, gori zakimin sauƙin ma ae daga cikina kika fito," Dariya suka yi gaba ɗayansu, Allah sarki su hosana kuwa tun da asussuba suke faman zagaye zagaye a cikin store ɗin, wata irin baƙar yunwa ke addabarsu gashi ko sallah basuyi ba tunda aunty babba ta garƙamesu acikin ɗakin, idanun jahad sun kumbura jawur saboda rashin bacci, ga wani irin matsanancin ciwon kai da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113