Chapter 101
Chapter 101
ko hannunsa ne ya gota masa wata'ƙil yashiga taitayinsa, cikin sauri kanal yusif ya iso yana faɗin "Yaya Omar ae masa afwa ya jibgu ae," Tsoki Omar yaja tare da yin wurgi da haroon kamar kayan wanki haka ya gangara saman tiles ɗin yana faɗin " sakayya na wurin ubangiji, sai mun haɗe a ƙiyama kowa zaiyi bayani," Fashewa da dariya su fawan su kayi, shikansa marshal abun yaso ya bashi dariya, wato shi bakinsa bai ta6a mutuwa sai dae akashe shi kamar yadda ya faɗa, Wuce wa Omar yayi shida Kanal yusif suka zauna, Cikin girmamawa ya gaishe da azmeee, murmushi tasaki tare da cewa "Omar saukar yaushe? ashe ka dawo, "Ban jima da shigowa ba," ya bata amsa, "Ya gajiyar tafiya "? ta tambaya tana kallonsa, "Alhamdulillah gajiya tabi jiki," ya faɗi ayayin da yake kai kofin Tea ɗin da azmee ta zuba mishi abakinsa yana sha, Muryar haroon suka ji yana cewa "ae dole gajiya tabi jiki yaya omar tun da anjibgi ƙato kamata agaban ƙanne na,' Yyi mgnr tare da miƙewa yana harararsu Su twins da fawan saboda jin haushinsu da yake yi, yana baƙin ciki dasu, kullum gani yake yi Abbansu yafi son su ƴa'ƴan Mommy alexandra akansu, kullum da wannan baƙin cikin yake kwana, kuma yaci alwashin in bai yi sanadiyar Mutuwarsu ba saiya naƙasa su !!!!!!!!!!! Fasa cin abincin yayi ya wuce bedroom ɗinsa yana huci, Natsuwa su kayi suna cin abinci kowannansu ya lura babu junaid amma sai ransu yabasu cewa yana a bedroom ɗinsa yana bacci, hakan yasa basu damu ba, Bayan sun kammala kowa ya wuce ɗakinsa domin baccin da suke ji ssae, Junaid fa har time ɗin yana a garden ƙanƙame da jikinsa saboda sanyi, ko' Ina Na jikinsa rawa yake yi amma yagaza tashi yabar garden ɗin saboda sunyi da sehrish zata same shi acan, bawan Allah gashi athmatic, That's the secrets Of true Love Sehrish kuwa kamar matatta haka take kwance idonta luhu luhu, wasu siraran hawaye ne masu xafi ke saukar mata daga eyes ɗinta, haroon ya ƙuntata mata yasa ta tsani jikinta, ko'ina ƙyanƙyaminsa take ji, Ga wani matsanancin ciwon kai da take fama dashi saboda kukan da tasha, ga zazza6i duk ita ɗaya, duk wannan bai hanata tunanin Sgr ba, shin yaci dinner ɗinsa kuwa, so take ta tashi taje ta dubasa amma tsoran karta haɗuwa da haroon ya hana ta fita, Aunty azmee itace takai masa dinner ɗinsa a part ɗinsa, har ɗagowa yayi ya kalleta a tunaninsa mai aikin nan ne da akace masa maca ne, wanda yake so yakama hannu dumu dumu, Wannan ke nan 👍 Keeep sharing everywhere, kar a manta da comment 🤨*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* ~🔥Father Of soldiers🔥~ *Page 92-93* ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ ﺭﺍﻓﻴﺖ💞😍 *✨Hafsat Bature*✨ ~BossLady~ *Na canza days na sanya littafin abban sojoji, Ya koma Monday Tuesday da kuma friday*👏🤝 🔔🔔🔔 _This novel part 2 will be paid book, a next post zan faɗi nawa ne payment ɗin_🤨 ______ A 6angaren su Hosana kuwa, tun da suka samu su kayi wanka suka yi alwala da sallah, basu yi kuskuren fitowa daga ɗakin ba, tsoransu kar wannan matar ta shigo basu son dame zata fara musu ba, Yinin ranar cikin fargaba su kayi shi, suna ta faman zagaye zagaye a ɗakin, sallah ce kawai ke tsaida su, Daga bisa ni bayan sallar Magrib ne bacci ya kwashe su a saman shimfiɗeɗen gadon dake ɗakin, sun sha gajiyar tafiya hakan yasa sukai ta sharar bacci kamar matattu, A tsiyace Ta shigo da motarta acikin gidan, tayi parking ɗinta a wurin ajiye motocinsu, sannan ta harba murfin motar da ƙafarta don bala'i ta bude sannan ta fito, Jikinta na sanye da less tsadadden gaske blue colour yasha adon duwatsu, less mai tsada amma an wulakanta shi wurin ɗinkinsa, Riga da skirt ne rigar ta matse ta ƙam kamar zata tsage, wuyan rigar yayi girma sosai tamkar boob ɗinta zasu fito dukansu, Skirt ɗin kuwa ya ɗameta over, ga wata uwar tsaga da akayi mashi tun daga guiwarta tsagar ta fara har ƙasan ƙafarta, kuma daga ciki batasa komai ba, Hannunta na sanye da knuckle rings, mai kyan gaske Hancinta ma nasanye da Nose ring, tana riƙe da purse A hannunta launin kayanta, fuskarnan na sanye da Makeup hada eye lashes tasa na kanti tayi fixing, bakin nan nata yasha uban jan baki red colour Sai faman taunar cingam take yi a tsiyace, ɗaurin ɗan kwalin kanta kadae ya isa ya tabbatar maka da cewa bata da sauƙi, Cike da yauƙi tashiga tafiya kwas kwas saboda ƙafarta na sanye da wasu matsiyatan high heels masu tsinin gaske, Kai tsaye ta wuce bedroom ɗinta, hannu tasa ta turo kopan tana faɗin "am so tired ina buƙatar watsa ruwa naci abinci nayi wan........' Bata idasa ba saboda abunda tagani kamar a mafarki Yan mata saman gadonta suna bacci, Hannunta tasa ta murza idonta donta tabbatarwa kanta abunda take gani aikuwa ta sheda hakan A fili tace "Bura'ubancan !!! Yau akeyin ta wlh," Wurga purse ɗinta tayi saman gadon sannan ta fuce waje a tsiyace take kwalawa Aunty Babba kira "Mom!! Mom!! Mommyyyyyy !! A razane aunty babba ta fito daga bedroom ɗinta ta sauko down tana faɗin "Hafsat meya faru haka kke kwalamun kira haka ? yaushe kika shigo ne? ta tambaya tana kallonta, Uban tsoki taja tare da cewa "Mom duk ba wannan ba! Suwanene waɗancan yaran isassu dana gani kwance asaman bed ɗina? a faɗace tayi maganar tana riƙe qugu, Aunty babba ta yatsina fuska tare da cewa "ni wlh sam nama manta dasu, wlh Omar ne ya kawomana tsintattun yara tagwaye wai su zauna tare damu acikin gidan nan na wani lokaci..........' Zaro ido hafsat tayi tare da cewa "Jakar uban can kayyasa !! sai kika amince ke kuma !? Babu respect hafsat take magana da mahaifiyarta koda yake dama ance magaji mafiyi, Yarfa hannu aunty babba tayi tare da cewa "To ya kike so nayi !? Omar fa ne ! Na isa na hana shi yin iko da gidan yayansa ? Jinjina kai hafsat tayi tare da cewa "aiko zasu ci ubansu wlh ! they'll regret being here in this home ! "Ae bama sai kin faɗa ba, ynx dai am sorry my daughter nakai miki su bedroom ɗinki, nayi hakan saboda Omar yana nan ne shiyasa nayi musu amma ynx wancan Tsohon Store ɗin zan maidasu da zama ciki," Jinjina kai hafsat tayi tare dace "Can yafi dacewa dasu yanzu dae muje a fitar mun dasu daga bedroom ɗina, ni saina ma Canza bedsheet Allah, sannan ina jin yunwa hope kin shiryamin abinci na Mommy," tayi maganar tana shafa ciki Aunty babba tace "dolena ne wannan, yanzu muje ɗakin mu fitar dasu, kisamu kiyi wanka na shirya miki abinci kici, Atare da aunty babba suka shiga cikin ɗakin, su hosana bayin Allah na kwance suna sharar bacci hafsat tace "Eyyehh !! Banza tasamu an haye mun gadona ana sharar bacci, wlh nasan maganinsu,' Tana faɗin hakan ta juya ta fita daga ɗakin izuwa parlor in da freezer take, Murmushi aunty babba tayi don tasan me hafsat zata ɗauko, Aikuwa sai gata hannunta ɗauke da Cool water har yasoma ice acikinsa cikin ƙatuwar bottle, Dariya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113