Chapter 70
Chapter 70
rayuwarmu, duk inda mu ke bin mu suke yi, wlh ba mu bane muka kashe ta ba, mun faɗa musu sunki yarda, ni dai kace su rabu ni in ba haka wlh zuciya ta bugawa zatayi na mutu kowa ya huta.....' "Hosana !!! Ba ki da hankali ne !! Kinsan wanene shi ki !! meyasa ki ke tona mana asiri ne agaban mutane," jahad ce tayi maganar ranta a 6ace ta janyo hosanar da karfin gaske ta dawo gefenta, Su dae mutanen dake tsaye tare da police ɗin sun zuba ido suna sauraron su, Rai a 6ace hosana ta sake fisge hannunta daga na Jahad cikin ƙunar rai tace "ki rabu dani, ki ƙyale ni nace !!! meyasa kowa bai son mune !! Laifin me muka aikata, babu mai ƙaunar mu wlh Jahad ba zan koma cell ba sai dae a shigar da gawa ta, amma bani ba,' tana gama fadar hakan ta koma wurin mutumin nan dae dake a tsaye, ta zura hannunta cikin lallausan tafin hannunsa ta rike gam, ta marairaice masa da kyawawan idanuwanta tace "Dan Allah ka tafi dani,ka da kabarni anan, bana son ganin waɗannan masu fararen kayan (wato likitocin dake tsaye da nurses ɗin dake wurin) kuma bana son waɗannan masu bakaken kayan," ta faɗi tana nuna ƴan sandan dake tsaye baki asake suna kallonta, kwantar da kanta tayi a damtsen hannunsa, sannan tasanya dukkan hannayenta ta rungumo nashi, (mutu ka raba kenan) Lumshe idonsa yayi a hankali, sai lokacin kallon police men ɗin dake tsaye a wurin yace "wane irin shashanci ne yasa ku kabar yarinya harta kwaci bindiga daga wurinki!!"? Ya tambaya yana kallonsa, Rai a6ace wani inspector yace "kaga malam ka iya bakinka, mu jami'an ƴan sanda ne munsan me muke..." tunkan ya ƙarasa major ɗin dake bayansa wanda ya fusata rai a6ace yace "Ka iya bakin ka !! Kasan wanene shi!!!"? "maganar wanene shi bata shafe mu ba, mu dae a bakin aikin mu mu ke," wani inspector ne ya bashi amsa a yayn da ya fiddo da ankwa alamar zai sanya masu hosana, Itakam ƙara kanƙameshi take yi, gaba ɗaya ta gama kashe mishi jikinsa, daurewa kawai yakeyi, "Laifin me suka aikata"? Ya tambaya yana kallon ƴan sandar, Wannan copral ɗin ne yayi saurin cewa "ana suspecting ɗinsu da kisan wata tsohuwa wadda take riƙonsu," Shiru ya ɗanyi tare da jinjina kai, kafin yace "Cancel the case (akashe case ɗin)" ɗagowa su kayi jami'an ƴan sandan suna kallonsa cikin mamakin jin abunda yace, a fusace wannan inspector ɗin yace "malam wai wanene kai !! dame kake taƙama ne !! kaga ka kama gabanka kawai cikin salama, in ba haka ba, zamu haɗa dakai mu tafi police station.....' Jikin major ɗin dake bayansa har tsuma ya ke yi wurin cewa," Shut Up Stupid !!! ka iya bakin ka ƙaramin ƙwaro ko kuma nayi ƙasa ƙasa daku a wurin nan....' cikin hanzari ya dakatar dashi tare da cewa "i did not allow u to talk again, last warn,' Shuru major ɗin yayi sai faman huci yake yi tamkar zaki, rai a6ace ya wurgawa ƴan sandar bindigarsu ƙasa, Matsawa Inspector ɗin yayi da nufin yasanya wa hosana ankwar dake hannunsa, amma sai mutumin ya dakatar dashi da cewa "karka kuskura !!! domin ban bada izini atafi da yarinyar nan cell ba, kamar yadda ta roƙe ni cewa bataso ta koma, daga nan ba inda zata je," Mamaki ne ya rufe ƴan sandan, inspector ɗin yace "idan ka cika shisshigi zamu sa bindiga mu kashe ka !! A wurin nna," Jinjina kai mutumin yayi tare da cewa "idan kuka kashe ni, ba hukumarku kaɗai bace zata shiga haɗari ba, gaba ɗaya sai an tada nigeria saboda raina kawai," Kansu fa ya gama ɗaukar zafi kowa mamakin wannan mutumin ya keyi, ganin ya toge yaki bari su ta6a yarinyar dake kwance ajikinsa yasa inspector ɗin cewa "wai dan Allah wanene kai!!"? "Yanzu naji bayani" acewar mutumin bayan ya faɗi hakan ya zura hannunsa cikin aljihunsa ya zaro ƴar waya nokia, ya yi dialing wasu numbers da basu fi 5 digits ba ya miƙa wa, inspector ɗin wayar yace "Ka kira numbers ɗin dana sanya ka tambaye su*WANENE MARSHAL OMAR* za ka samu amsar da kake so," Jikin kowa yayi sanyi jin ance marshal, shi kansa inspector ɗin yana ɗan sauko, hannu yasanya ya kar6i wayar, ya danna call tare da karawa a kunnansa, one bugu on ɗauka, cike da kwarin guiwa ɗan sandar yace "WANENE MARSHAL OMAR, cikin harshen turanci yayi tambayar yana jiran amsa daga cikin wayar, tunkan ya cire wayar a kunnansa, wasu irin jibga jibgan motoci ne suka soma antayo wa cikin asibitin aguje masu ɗauke da fusatattun sojoji zafafan gaske, runduna guda kamar a filin yaƙi, zaro ido su kayi gaba ɗayansu cikin tsananin mamaki, kowa dake kallon wannan al'amar tsantsar mamaki ne a fuskarsa, Da gudun gaske sojojin nan suka shiga dirowa daga saman motocinsu kowanne riƙe da manyan bindigogii, da gudun gaske suka tunkaro inda Marshal omar yake sukayi masa ƙawanya, tare da buga ƙafa suka sara mashi sannan suka haɗa baki wurin cewa "We're waiting for your command Sir !" (Umarninka mu ke jira yalla6ai) 😳 Gaba ɗaya hankalin kowa yayi mugun tashi, sun tsorata ainin ganin sojojin ma ba na nan qasar bane, Black americans ne masu wata irin ƙira ta zakuna, kai kana ganinsu ba ɗigon Imani a fuskarsu, umarninsa kawai suke jira, koda hospital ɗinne su tada gaba ɗayansa 😳 Cikin rawar murya ɗan sandar nan wanda yaci ka zaƙe wa yace "Yalla6ai, dan Allah wanene kai"? "dan Allah ka miƙa masa wayarsa, salin alin mu tafi," acewar wannan copral ɗin daya gama tsorata, Hosana ta firgita sosai, amma maimakon ta cire hannunta daga nasa, sai ma ta ƙara ƙanƙamesa sosai, duk yana jin motsin hannun yarinyar acikin nasa, ita kuwa jahad ƙiris yarage tasaki fitsari don tsabagen tsoro, gashi tayi tayi da hosana ta janye hannunta daga nashi amma taƙiyi, Hankali fa ya tashi, kowa da ke wurin so yake yaga fuskar marshal Omar, sun jinjinawa ƙarfin ikonsa, . "Yalla6ai! dan Allah ka karbi wayarka, wlh zamuyi biyayya akan abunda kace," acewar wannan copral ɗin,' sai lokacin Marshal Omar yasanya hannu cikin natsuwa, a hankali tare da zame face mask ɗinsa, Wow zo ka ga ido Cikin wannan Cool voice ɗin tasa yace "Sunana Marshal Omar, U.s Army ni ɗane ga Chief of Army staff wato Abban sojoji,' tunkan ya idasa maganar tasa gaba ɗaya police ɗin dake wurin suka sara masa, hatta sauran mutanen dake tsaitsaye a wurin duk suka sara mashi jin sunan daya ambata, "Nayi muku uziri ne, saboda na lura bakusan koni wanene ba, duk da nayi mamakin hakan," Sauke hannayensu su kayi, Tabbas sai yanzu suka shaida shi, abunda yasa suka rikice sun san cewa Marshal Omar ɗin da su ka sani suke yawan gani tare da SGR ba anan suke zaune ba, kuma basu ta6a tunanin zasu ganshi ido da ido ba, sun saba ganinsa a kafafen sada zumunta, shiyasa su kayi tsammanin ko raina musu hankali zaiyi, gashi kuma yayi hiden face ɗinsa da mask sannan, babu uniform ajikinsa shiyasa komai ya shige musu, "Ynz yalla6ai ya zamuyi kenan? Domim Case ɗin yaran ya kai har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113