Chapter 89
Chapter 89
"Lafiya lou reesh, fatan kin tashi lpy," ◻ "Aunty azmee ai mun afwa ban fito da wuri ba," ◻ "Bakomai sehrish nifa da so samu ne ki koma kawai room ɗinki na kawo miki breakfast ɗinki ki ci acan ba sai kinyi wani aiki ba," ◻ murmushi sehrish tayi tare da cewa "hakan bazaiyiyu ba auntyna, nima bana so nabar miki aiki dayawa ke kaɗai, ◻ Sehrish tayi maganar tare da ƙarasawa ciki domin ta taya azmee shirya abincin da zasu jera, ◻ Kamar daga sama ya faɗo kitchen ɗin daga shi sai shorts ajikinsa ba riga, ◻ gaba ɗayansu sai da gabansu ya faɗi ganinsa kwatsam haka ba sallama, ◻ daker azmee ta iya cewa "wata sabon gani haroon yaushe ka dawo ne ? Amma dae saukar dare kayi ko,"? Ta tambaya tana kallon shi ◻ idasa shiga yayi yana sakin murmushi yace "Eh jiya da daddare na iso, nayi mamaki da banganki ba auntyna gaskiya i really missed u, nayi kewar delicious ɗinnan naki, ◻ da ƴar dariya a fuska azmee tace" ae yanzu tunda ka dawo sai ka dasa daga inda ka tsaya, halan yanzu ma yunwace ta koro ka,? ◻ "Eh auntyna fruits nake so da coffee haka ko tea, pls a shirya mun sannan abawa wannan mai aikin yakawo mun," yayi magana yana kallon sehrish wadda tunda ya shigo gabanta ke faɗuwa tarasa dalilin hakan, ◻ "Shikenan yanzu zan bashi ya kawo maka," ◻ Murmushi ya saki tare da juyawa ya fuce daga kitchen ɗin, ◻ "Wanene wannan aunty azmee"? Sehrish ta tambaya domin neman ƙarin bayani akansa, ◻ Azmee tace "Wannan haroon kenan, ki saki jiki dashi bai da wata matsala a iya sani na, shima ɗayane daga cikin matasan gidan nan," ◻ ɗan ta6e baki sehrish tayi tare da jinjina kai tace " Allah yasa bai da wata matsala," aranta kuma tace "sam ni baiyi mun kama da sauran ba, hasalima duk sun fishi kyau da natsuwa," ◻ Ba da son ranta ba azmee ta shirya mata fruit a tray da cup na coffee takai masa, ◻ sai da tabi kwatancen da azmee tayi mata sannan ta gano room ɗinsa a nan down yake kusa dana kanal yusif," ◻ a bude tasamu kopan sallama ta kwala masa daga ciki taji ance "Come in," ◻ Shiga ciki tayi gabanta na faɗuwa rass rass, daga kwance yake saman haɗaɗɗen gadonsa ya taso zaune yana ƙare mata kallo, ◻ Cike da girmamawa sehrish tace "Gm sir," ◻ bai amsa mata ba har ta ajiye masa fruits ɗin asaman table ɗin dake a front ɗinsa, ◻ Cikin sauri tajuya zata fita muryarsa ta katse ta"na sallame ka ne,"? Jiki a mace ta dawo ta tsaya daga tsaye tare da sunnar dakai tana kallon yatsun hanunta da take wasa dasu, ◻ Jin shiru yasa ta ɗan dago ta kallesa samun shi tayi yana bin jikinta da wani irin matsiyacin kallo tundaga kan yatsun ƙafarta har izuwa ƙirjinta, ◻ Hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, ita burinta ya sallame ta tawuce taje wurin dining don ta taya aunty azmee ga kuma son sanya Babban yaya da take yi a idonta, ◻ Ganin ya tsayar da idonsa a gaban wandon jikinta yasanya tsigar jikinta tashi, ◻ da buɗar bakinsa sai cewa yayi "ina Ak47 ɗinka take, don ni banga alamarta ba anan,"? ◻ Cike da rashin farintar me yake nufi sehrish tace "bangane me kke nufi ba," ◻ Wani shu'umin murnushi haroon ya saki tare da kai hannu cikin tray ɗin da takawo masa ya ɗauko damin Banana ya cire guda tare da sa hannu yana 6are bawon ayabar yace "Ina nufin wannan," yayi nuni da ayabar dake hannunsa,. ◻ Jigum sehrish tayi sam tagaza fahimtar me haroon ke nufi, ganin bata da niyar bashi amsa yasa shi cewa "ina nufin abu na maza wannan," yayi maganar yana ruƙo abunsa dake cikin shorts ɗin jikinsa,. ◻ Zaro ido sehrish tayi gabanta na faɗuwa zuciyarta tayi mugun tashi ganin abunda yake nuna mata sai lokacin ta gane me yake nufi ma, ◻ Shiru tayi idonta na kallon ƙasa gabanta na faɗuwa ◻ "A cire mun wando inaso nagani na shaida," ◻ Ya faɗi ayayin da yake kai ayabar hannunsaa cikin bakinsa yana gatsa yana ci, ◻ Ji tayi gaba ɗaya komai ya tsaya mata tsak, tabbas ta tsorata da haroon sosae tun da take aiki a gidan bawanda ya ta6a lura da hakan farat ɗaya sai shi, ◻ "Baza a cire ba,!? ya tambaya a fusace ◻ Cikin en ena sehrish tace "kayi hkr dan Allah ! amma baxan iya yin abunda kke so ba......," kafin ta idasa maganar tuni yasanya hanunshi yaja zariyar wandonta nan take wandon ya tafi suuuuuuuuuu zai sabule jiki na rawa ta cafko shi tayi saurin maidashi ta ɗaure abunta a yayin da zufa ke wanko mata, ◻ Dariya haroon yayi kafin ya tsagaita yace "Ke !!! nifa tun jiya dana ganki nasan cewa Ke maca ce ba namiji ba !!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!! ◻ ɗagowa da ido sehrish tayi a firgice tana kallonsa tamkar a mafarki take jin kalaman haroon . ◻ Ƙara jaddada mata yayi da cewa "Ke maca ce ba namiji ba !! ki faɗamin uban miyasa kikayi shigar namiji kika zo gidannan? Da kwai wata manufa aranki ko !!? ◻ Muryar na rawa sehrish tace "innalallahi wa'inna ilaihirraji'una!! taya akai ka gane cewa Ni maca ce farat ɗaya!? ◻ Dariya haroon yayi tare da cewa "saboda ni Shu'umi ne ! Kuma cikakken ɗan duniya wanda idonsa ya buɗe a harkar barikanci ! ba wani abu da mutun zai 6oye mun batare dana gano sa ba," ◻ "Shikenan nashiga ukuna !! dan Allah ka rufemun asiri karka ce zaka tona cewa ni maca ce pls!! ◻ Ajiye ayabar dake hannunsa yayi cikin tray ɗin sannan yace "Okey, i won't expose ur secret but under one condition!!?. ◻ Ya faɗi yana kallonta a raunane sehrish tace "koma meye zanyi nidai karka tona mun asiri," tuni idonta ya ciko tab da kwalla, ◻ Har wani lumshe ido haroon yake yi yana kallonta " share hawayenki baby, bani da matsala muddin za'a biyamun buƙatata,' ◻ shiru sehrish tayi tana sauraron shi ◻ "Zamuyi magana anjima yanzu zaki iya tafiya naga kuna cikin aiki ne," ◻ tunkan ya idasa mgnr sehrish ta fuce tana shasshekar kuka , ◻ sai da ta dakata bayan ta fita ta tsaya ta share hawayenta tare da dai dai ta natsuwarta sannan ta sauka ƙasa, anan ta samu ma Aunty azmeen tana jera musu breakfast ɗin a dining, ◻ Karasawa tayi suka ji gaba da jerawa atare, ◻ Kallonta azmee tayi tare da cewa "Naga kin jima ! Lapiya dae ko? ◻ "Eh," ta bata amsa atakaice, ita kaɗae tasan yadda take ji aranta, brain ɗinta ta gama shiga ruɗu tashiga tashin hankali mamakinta taya akai farat ɗaya haroon ya gane cewa ita maca ce !? how many days ta share a gidan amma ba wanda ya ta6a lura in aka cire junaid sai shi wanda jiya jiyan nan yazo da daddare, tabbas abun ya ɗaure mata kai, kuma tasa mishi alamar tambaya, (?) Anya ba Aljani bane ◻ gaba ɗaya ta tafi duniyar tunani har batasan cewa masu gidan duk sun fito ba, domin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113