Chapter 27
Chapter 27
acikin zuciyarta tace "naso naga ranar da zanyi tozali dashi nagadai wanene wannan babban yayan wayyo daɗi.... Muryar azmi ce ta tsaida ta daga tunanin "meyasa baki tambaye ni sauran matansa da baki taba ganinsu ba sai babban yaya,"? tayi tambayar tare da juyowa tana kallonta, Sukuyar da kai sehrish tayi tace "saboda tun ranar da hajjaju ta kawo ni gidan nan da sunan sa na fara cin karo,shiyasa na kosa nasan wanene shi," Hmmmm azmi tace " akwai sauran zafafan ma irin su Captain duk wani matsayi da kika sani na soja agidan nan akwaishi, mutum goma ne sauran matasan da baki sani ba, ynx bamu da lokaci amma duk lokacin dana samu natsuwa sosai, zamu shiga garden ko muje swimming pool area akwai kujeru na shan iska awurin saina zauna na baki labarin gidan Abban sojoji," Cikin jin daɗi sehrish ta ce "zanji daɗin hakan sosai kinga saina san ta yadda zan zauna da kowa," Shiru su ka ɗanyi na wani lokaci kowa naci gaba da aikinsa, can da jimawa sehrish ta sake cewa "last question about babban yaya aunty azmi," dariya azmi tayi tace "ina sauraron ki," sehrish ta ce "wai bayan babban yaya menene sunansa ne na gaskiya,"? "Zan faɗa maki amma da sharaɗi daga wannan tambayar mun rufe babin babban yaya," acewar azmi a yayin da take sauke kasko daga saman gas, "Na yarda toh," sehrish ta ce tana ƴar dariya, azmi tace "Sunan shi......" shiru tayi ba ta ida ba, Sehrish data ƙosa ta ƙagara taji sunan cikin zumuɗi tace "pls aunty azmi ki ƙarasa mana," murmushi azmi tayi dama ita take jira don ta ga yadda take son taji sunan, gyaran murya azmi tayi sannan tace "Sunan shi RAFAYET!," 💋 kamar yadda sunan ya diro mata a kunnanta haka zuciyarta ma ta bata wani sauti na musamman, cikin sanyi murya ta maimaita sunan "RAFAYET suna mai daɗin gaske," daga nan firar tasu nasamata aya. suka shiga shirya breakfast ɗin sehrish ce ke kaiwa kamar kullum tana jerawa a dining, har lokacin maimaita sunan take acikin zuciyarta "rafayet,rafayet, tarasa dalilin hakan (dama in mutun ya kasance ƙaddarar ka hakan ce take faruwa) 😉 Sun kammala shirya komai tsaf, one by one suka soma fitowa, duk sun shirya tsaf cikin kakinsu, banda junaid wanda jallabiya ce milk colour a jikinsa, abun ba'a magana, Ynx sehrish ta daina bin ɗakinsu, tana tashe su, saboda sunce basa buƙatan hakan, taji dadin wannan saukin da ta samu, mutun ɗaya ne wani sa'in dole sai taje, wato junaid don nauyin bacci gare sa, bai cika tashi dakansa ba sai an tashe shi, gyaran ɗakunan su kawai ke kaita, sai kuma wani abun inya taso, Kowa yasamu wuri ya zauna ana jefa wa juna kallo, kafin su soma gaishe da junansu cikin so da ƙauna, Kowanne sai ya faɗi abunda yake so ya ci sannan saita zaro plate ta zuba masa, haka abun ke tafiya, cikin natsuwa suke cin abincin nasu, fawan ne yayi gyaran murya tare da cewa "Uhm AK47 yau ba magana,"? tuntsire wa suka yi da dariya su duka hatta shi kansa sai da ya yi murmushi, Ayaan yace "she's eating food thats why," nan ma wata dariyar ta tashi, ɗagowa jahan yayi ya saci kallon Ayaan tare da kashe mishi ido, dama suna facing ɗin juna, murmushi ayaan ya yi, Jabeer daya lura da su ya ce "toh ƴan iska kashe kashen idon me naga ana yi ne," dariya su kayi su biyun, khaleed yace "there's something behind they're trying to hide it," ganin za'ayi babu shi yasa shi tsoma baki "abun sirri ne atsakaninsu," acewar Irfan wanda ke ƙoƙarin ajiye spoon ɗin dake hannunsa saman plate ɗin gabansa, junaid ya ce "what ever it is, idan kero na yawo zabo na yawo wataran za'a haɗu," cikin sauri Ayaan yace "ubanka mai bakin ja6a insha Allah baza'a taba haɗuwa ba," wannan maganar tasa su fashewa da dariya, ita kanta sehrish dake tsaye akansu daurewa kawai take yi amma bakinta na ƙumshe da dariya , kanal yusif dai baice komai ba yau baya jin ƴ'an maganar sai dai in sunyi shiriritar tasu ya ɗan murmusa 😊 kallonsa khaleed yayi ganin yau yaƙi cewa komai don haka ya ɗanyi gyaran murya cikin zolaya ya ce "su yaya yusif ciki yana ta ɗauka ko magana babu," ɗagowa yayi tare da ɗan jefamar harara cikin sanyayyiyar muryarnan tasa yace"bana son shashanci fa, kar na sake jin wani yayi magana acikin ku" Shiru su kayi tsit kowa ya natsu yana zubawa cikinsa, Karar faɗuwar cokalin junaid ne yasa su dagowa suka kallesa, cikin sauri sehrish ta duka domin ta ɗauko masa, Zuƙunna wa tayi kasan table ɗin takai hannu zata ɗauko cokalin kenan ! Idonunta suka hango mata abunda su Twins ke yi, dayake suna facing ɗin juna shida jahaan, ƙafafunsu na maƙale dana juna sun harɗe su , girgiza kai tayi aranta tace"jaraba" ɗagowa tayi ta miƙa masa cokalin hararar ta yayi tare da cewa"change another spoon for me i can't use this one," mamaki ne ya kamata ganin inda cokalin ya faɗa a tsaftace yake, don ita ji take ko abinci za'a zuba mata a ƙasan wurin to tabbas zata sa harshe taci don ta shaida tsaftar wurin, giɗa kai kawai tayi, ta ɗauko wani a inda suke jere ta miƙa masa, yasa hannu ya karba, Sam ta gaza tsaida idanunta a kan wanda zata kalla cikinsu, kowa ta kalla kyau, shi dai kanal yusif wani irin sanyin kyau ne dashi ba fari bane tass wankan tarwaɗa ne, shi kuma khaleed tamkar ɗan kasar Ethiopia, launin fatarsa yayi irin choculate ɗin nan, da jabeer da irfan duk kalar fatarsu daya da yusif, Amma in akazo wurin junaid, Ayaan da jahan da fawan farare ne tass kamar ka ta6a jini ya fito, natural white ne a tattare da junaid su twins kuma sunyi jawur, fawan kuma bai kaisu haske ba nasa mai yellow ne, dukkansu masha Allah suna da dogon hanci, ga kyawawan idanu ga kuma launin lips ɗinsu ga dimples ga kwantacciyar suma, duka dai 😇 Idonta yafi tsayawa akan junaid kallonsa take amma zahiri tunanin wayarsa take yi, har ranta bata ji daɗi daya canza security code ɗinsa ba, yanzu yaya zatayi ta kira su tsohuwa ? ɗaya bayan ɗaya suka fara tashi kowa ya fi ce, wato wata irin motace jibgegiya ta sojoji idan suka hau ta, kowa sai yasan cewa ƴan gidan Abban sojoji ne suka fito Saboda da wata irin jiniya suke janta, Sehrish gyara wurin ta shiga yi, ta tattara komai da sukayi amfani dashi ta wuce dasu kitchen, sai da ta wawwanke komai tsaf ta mayar dasu cikin kitchen shelves, Sannan ta koma tana gyaggara dining table area ɗin, ta tsaftace wurin sosai, komawa tayi tana gyara babban falourn, ƴan goge-goge ƴan kakkabe kakkabe, da sauransu nan take wurin yayi tsaf, bakomai yake ƙara burgeta ba face komai nasu zaka ga launin sojoji ne (army colour) hatta teburin cin abincin da chairs ɗin dake zagaye dashi duk kafafunsu launin army ne, daga saman teble ɗin ne kawai glass, Hatta 2 sets na royal sofa ɗin dake a katafaren palourn suma army colour ne, haka sofa tables ɗin duk launi ɗaya, da sauran abubuwan,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113