Chapter 110
Chapter 110
tsoranta karta rasa Ɗan Tukur ɗinta 😂 Da sauri take murɗa murfin roban, tayi wurgi dashi cikin hanzari ta ƙarasa inda sehrish take ta zauna ƙasan, sannan ta ɗebo a hannunta ta yayyafa mata shi a face ɗinta, aikuwa arazane sehrish ta farka firgit ta tashi zaune tana faɗin "La'ila ha'illallah muhammadur rasulillah.......' sai faman zazzare eyes ɗinta take cike da tsoro, "sehrish ki natsu Aunty azmee ce, meya faru ne," sai lokacin sehrish ta kalli Aunty azmee wadda ke zaune tana fuskantarta, wani sanyi taji aranta murya na rawa tace "Aunty Azmee babban yaya fa? shine....shine...ya firgitar dani bansan me ya faru dani ba...' a rarrabe take magana duk ta tsorata, Dariya azmee tayi tunkan sehrish ta faɗa mata tasan cewa yau Sehrish taci karo da Sarkin Dawa wato zaki, "Wani abu yayi maki ne"? ta tambaya bayan ta tsagaita da dariyar, "A'a aunty azmee, kawai ina leƙen wayarsa ashe ya fito bansani ba, kwatsam ina juyowa haka mukayi Ido biyu dashi, nan take naji zuciyata ta buga daga nan bansan me ya faru ba...amma aunty azmee babban yaya cikakken mutun ne ? Fashewa da dariya azmee tayi dakyar ta tsagaita tace "Me kika gani"? Sehrish tace "Aunty azmee idonsa irin na Horrrow ne, kuma ko acikin film ɗin Shu'uma na Aman Junaid khan in zasu koma Aljanu idansu ke komawa Blue......' wata irin dariya azmee ke 6a66akawa sam tagaza tsayar da kanta, shiriritar sehrish tafi ƙarfinta, ita kuwa sehrish bil'haƙƙi dagaske take bama azmee bayani, Ganin yarda azmee ke ta dariya yasa sehrish cewa "Aunty azmee meyasa kike mun dariya? nafaɗa miki gsky ne fa,' Ruko hannunta azmee tayi tare da cewa "wlh sehrish shiriritar ki tafi ƙarfinki, wato tunda suma eyes ɗinsu na komawa blue in zasu koma Aljanu shima kenan Jinsinsu ne koma ki ce shine Aman junaid Khan ɗin ke kuma sai ki zama AYYANARSa , tayi maganar ne yayin da suka miƙe atare, jin abunda azmee tace yasa sehrish yin murmushi wato zata zama Ayyanar Babban yaya 😂 acikin zuciyarta tace "Kowaye zai zama Aljani kaliya in hakan tafaru"? "Sehrish bari na gyara masa part ɗin ki kwashe tray ɗin abincin ki kai kitchen sannan nasan kina jin yunwa sosai tun safe baki ci komai ba, ki tabbatar kinci abinci sannan kiyi sallah hada bath ma," azmee ce tayi mata bayanin tare da sakin hannunta data ruƙe, Wucewa sehrish tayi ta ɗauki tray ɗin har takai bakin ƙopa Azmee tace "Gift na nan na ajiye maki,' Murmushi sehrish tasaki tare da cewa "Toh aunty azmeee zan duba," Futowa tayi tana tafiya amma sam tagaza rufe bakinta saboda ance zata zama Ayyanar Babban yaya wato mai basa kariya daga Maƙiyansa masu kawo masa Hari, har ta sauko down stairs tana wannan tunanin aranta tana fatan Allah yasa ta zama Ayyanarsa ta gaske ❤😍 Kitchen ta shiga ta ajiye tray ɗin, sannan ta zuba ma kanta breakfast ta zauna anan taci tayi hani'an (Allah sarki su Hosana) 😥 Bayan ta kammala tashiga bedroom ɗinta, sai da tafara yin alwala tayi sallar azhar da batayi ba sannan tayo wanka ta kimtsa cikin kayanta na gado, Sai da tazo gaban Mirror Don ta kalli fuskarta sai lokacin ta lura da Kwalin wayar da Azmee ta ajiye mata, Zaro ido tayi in Amazing ɗin nan hada sa hannu abaki don mamaki,daga bisa ni tasa hannu ta ɗauki wayar, jiki na rawa ta buɗe kwalin ta ciro wayar sabuwa Ƙal da ita, ga charger ɗinta da sauran abubuwa, Wani irin ihu sehrish tasaki na farin ciki, ita kanta batasan lokacin da tayi tsalle tahaye saman gado tana rawa ba, daga bisani kuma ta koma takwanta saman gadon, jiki na rawa ta kunna wayar sai faman murmushi take saki, haske ta kawo sehrish ta ƙura ido tana kallon screen ɗin wayar, nan fa tashiga dannarta ba Arziƙi can ta tunano dasu hosana jikinta yayi mugun sanyi aranta tace "Allah sarki su hosana,da ace wayar tsohuwa na shiga dana kira ku mungaisa, bansan meyasa ba'a samun su ba, wane hali suke ciki inaso in sani, itama tsohuwa bansan meyasa ba'a samunta ba,' Hawaye ne taji sun zubo mata jikinta yayi mugun sanyi, ajiye wayar tayi gefenta, ta yi uban tagumi cikin takaici ada tana farin ciki da wayar amma yanzu farin cikin ya ragu sosai, dama duk ɗokinta akan waya saboda su Hosana da Jahad ne,😥 Shiru tayi tana tunanin ya zatayi, ƙarshe ta yanke shawarar zata amshi numbarsu wurin Junaid baza'a rasa ba may be~~~~~~~~~~~~ Tana cikin wannan zaman azmee ta kwankwasa kopan cikin sauri ta share hawayenta sannan ta tashi ta buɗe mata, "Sannu da aiki aunty azmee," Da murmushi a fuska azmee tace "Yawwa Ayyanar Babban yaya dama inaso nace kin ga wayar ko? Cikin jin kunya sehrish tace "Eh naganta bansan da wane baki zan gode ba, Azmee tace "Nasan yau wata daƙer zata iya bacci don ɗoki," tayi maganar cikin Zolaya,. Kafin daga basani tace "In akwai abun da baki gane ba game da wayar, kiyi ma junaid magana ya koya maki, nagama ya shigo yanzun nan" "To shikenan aunty azmee i will talk to him," Juyawa azmee tayi ta wuce room ɗinta, Dawo wa tayi ta ciki ta shirya tsaf ta ɗauki wayar sannan ta fuce, a babban falon suka ci karo da Haroon wanda shigowarsa kenan, ji tayi gabanta ya faɗi shi kuwa washe baki yayi yana faɗin "ƴar shila wato guduna kike yi naso ace jiya na Cafkeki da kin gane baki da wayau.. Shiru tayi batace masa komai ba, ci gaba da cewa yayi "kisa me ni a bedroom ɗina yanzun nan ina jiranki, ki taho mun da fresh fruits, in kuma kika ƙi zuwa hmmmmmmm kinsan sauran, Yana faɗin hakan ya wuce yana sakin murmushi,. Jikin sehrish yyi mugun sanyi,tsananin tsoron haroon takeji saboda gudun karya tona mata asiri, bakowa tafi ji ma tsoro ba face Babban yaya, batasan wane hukunci zasu mata ba, gashi ta tsorata dashi daga kallon kwayar idonsa ta zube inaga ya damƙe ta 😳 Tana cikin wannan tunanin Muryar junaid ta sauka a kunnanta "Ƴan mata sannu fa,' firgit ta ɗago tana kallonsa, saukowa yake yi daga upstairs yana murmushi jikinsa sane da riga da wando, A hankali ta furta "junaid" Ƙarasowa inda take yayi yana cewa "ya kke? Ya nagan ki a tsaye nan"? Yayi maganar yana kallon fuskarta, "Dama wurin ka zanzo Aunty azmee tace nayi maka magana akan wayar nan" tayi maganar tare da nuna masa wayar dake hannunta, Murmushi ya saki tare dasa hannu ya karba yana cewa "me kike son sani game da ita? Tace "Komai ma sannan akwai abunda nake so na tambaye ka ma," "Ok, bazan iya jure tsayuwa ba, biyo ni musa mu wuri mu zauna ya faɗi tare da kama hanyar zuwa bedroom ɗinsa bin shi tayi zuciyarta na bugawa saboda tsoran Abun haroon zai yi mata wato yace taje taƙi zuwa, Ashe haroon na nan yana kallonsu ita da junaid abun ya baƙanta masa rai kuma yaci alwashin sai ya ƙuntata mata, Shiga ciki su kayi atare wuri yasamu ya zauna gefen gadonsa tare da bata Umarnin ta zauna, Da ɗan tazara kaɗan a tsakaninsu,bayan sun natsu sehrish tace "junaid dama inaso na tambaye ka game da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113