Chapter 108
Chapter 108
ta wuce dining ɗin donta yi saving ɗin sauran, A hankali sehrish take tattaka steps na stairs ɗin hakanan take jin fargaba a zuciyarta, har ta isa part ɗinsa a ɗan tsorace take,a hankali tayi sallama babu kowa a palor ɗinsa sai uban ƙamshi dake bugowa mai ratsa hancin mutun kai tsaye, Ajiyar zuciya tasaki tare da ƙarasawa ta ajiye masa asaman table ɗinsa, sannan ta tsaya tana jiran fitowarsa, tana jikin tsayuwar ta hango phone ɗinsa daya bari saman sofa ɗin, cikin sanɗa ta matsa daga tsaye tana kallon wayar, hannu tasanya ta danna power ɗinta, sai ta kawo haske abun mamaki hotansa tare da junaid su dukansu sanye da kakin sojoji a tsaye sunyi saluting Cikin mamaki sehrish tace "Shin dama Junaid shima soja ne? kodai kawai kakin ne yasanya? tab aiko saina tambayesa Allah, amma fa sunyi kyau sosai,gaba ɗaya sehrish bata ji alamar mutun tsaye a bayanta ba,ya jima yana tunanin ta yarda zai damƙi mai aikin nan da akace masa namiji ne ba maca ba,laifi biyu gashi kuma yana leƙan wayansa, Anya wannan bai da ta6in hankali? Jikinsa na sanye da fararen kaya na likitoci domin yau ya shirya tsaf yana son ziyartar katafaren asibitin shi mallakin shi wato SGR HOSPITAL wasu kuma suna kiranshi da Asibitin Doctor Rafayet, dogon wandone fari sai lab coat fara, daga ciki kuwa farar vest ce, takalman kafarsa ma farare ne, masha Allah white in white dress kyau Iya kyau, idonsa na manne da farin glass ƙayatacce yafito ɗass abinshi,hannun nan nashi na sanye da diamond wrist watch sumar nan tasha gyara ya ɗaure abunsa ta baya, sai ƙamshin turaren nan nasa na Imperial majesty ke tashi, Ya jima a tsaye yana kallon ikon Allah, sehrish kuwa tamkar zatasa hannu ta ɗauki wayar haka take ji, tayi uban ruku'i tana leƙar masa wayarsa, Murmushi tasaki tare da cewa "wai Allah na bari dae na koma kan aikina kada ya fito ya yaganni ina leƙar masa wayar," tayi maganar ne tare da yin wani irin kwakkwaran juyi karaf idonta suka sauka akan nashi, Zaro ido tayi cikin tsananin mamaki da Al'ajabi a tsananin tsorace take kallonsa abun kamar a mafarki,Kuma shima bai janye idonsa ba akanta Sai ma hannu dayasa ya cire glass ɗin dake a fuskarshi don yasamu damar kallonta da kyau,ya tabbatarwa kansa da abunda Adams ya sanar dashi na cewa maca ce ba namiji ba, Ganin irin launin kwayar idon sgr tayi matuƙar firgita sehrish domin eye balls ɗin nashi har wani shining suke blue shar dasu, tunkan ya buɗe baki yayi magana sehrish ta aza hannu akai tana faɗin "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un....' tana ƙarasa maganar zuciyarta tayi wani irin bugu ta sulale ƙasa a sume.....................................❤ Abun ya ɗaure masa kai, tun kafin yace wani abu mai aikin ya sume tabbas bashi da gaskiya maganar adams ta tabbata kenan, tsallake ta yayi yasamu wuri ya zauna saman Sofa ɗin, dakan shi yashiga saving ɗin abincinsa, yana ci yana korawa da Cool milk, lokaci zuwa lokaci yana kai idonsa kan mai aikin dake sume ƙasa a baje, Bayan ya kammala ya wanke hannunsa ya cire tissue ya goge bakinsa, Sannan ya miƙe bayan ya ɗauki wayarsa dake ringing, picking yayi tare da ƙarawa yana faɗim "Alhamdulillah,Am coming down now, Gogan naka fa sam ya manta da mai aikin daya sume masa a palor,tun da ya ɗauki wayarnan tasa yasa a kunnansa ya fice daga palor ɗin, Down stairs ya sauka anan sukan haɗe da Omar suka fice atare, Abu kamar wasa har ƙarfe biyu na rana yayi ba sehrish ba alamarta, Azmee sai faman nemanta takeyi saboda ta bata new phone ɗin da aka bata, Data shiga bedroom ɗinta taga wayau sai ta ajiye mata wayar cikin kwalinta ƙirar Tecno Camon 18, Room ɗinta ta koma cike da mamakin ina Reesh taje ne, sam tagaza zama ganin har ƙarfe uku na rana tayi, ta duba ko'ina har bedrooms ɗin sauran amma bata nan, suma duk sun fita bayan sun kammala breakfast ɗinsu hatta junaid bayanan, Sam ba tayi tunanin ta duba part ɗin Sgr ba, ƙarshe har garden azmee taje da sauran sassa na gidan ta duba amma reeshi bata nan, da tagaji da neman nata sai ta koma ɗaki cike da zullumin ina Sehrish taje, addu'arta shine Allah yasa kada wani abu ya same ta, ______________________________________ Har wannan lokacin su hosana da jahad na'a store an garƙamesu kamar dabbobi ba sallah ba abinci, yunwa tamkar zata kashe su, hosana duk ta firgice tuni idonta sun juye ta zube ƙasa tana birgima, hakan yasa jahad fashewa da kuka hankali tashe taje bakin ƙopan store ɗin tana faɗin "Dan Allah ku buɗe mana ƙofa !! idan so kuke ku kashe mu kawai ku kashe mu !! laifin me muka aikata ne ? ku fidda mu daga gidan mana wannan wane irin zalunci ne ? Cikin kuka take maganar duk tafita hayyacinta saboda ganin halin da hosana ke ciki, Amma shiru ba alaman za'a buɗe masu kopa ko motsin mutun babu, domin kuwa aunty babba sun fice da Hafsat izuwa kasuwa don suyi siyayya da kuɗin da Omar ya turo Masu hosana, Rai a6ace jahad ke dakar ƙopar tana kuka tsoronta kar hosana ta mutu saboda tana kwance ƙasa tana juyi, tana cikin wannan bugun taji kopar ta buɗe, key ɗin yasaki ,. ɗagowa jahad tayi da kanta daga jikin ƙopan tana kallonta cikin mamakin ganin ta buɗe, Cikin hanzarin ta juya ta kalli hosana dake kwance ƙasa tace "hosana kopa ta buɗe ki tashi mu gudu, Wannan matar kashe mu zata yi kwara mu gudu' da buɗar bakin hosana sai cewa tayi "YaYa Omar Fa"? *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* _🔥the father of soldiers🔥_ Free pages *98-99* *Hafsat Bature Boss Lady* *naɗauki hutu saboda bani da lafiya ko typing din ma bana iya zaman yin shi, Am srry 4 that😔amma insha Allah da zarar naji sauƙi zan ci gaba*🙏 Jiki a mace jahad ta zauna yaraff !! agefen hosana tana cewa "babu ma hanyar da zamu gudu wlh na tuna sojoji ne ke tsaron gidan Ya Salam ya zamuyi yanzu, Itama hosanar tashi tayi zaunen ido luhu luhu ga jirwayen hawaye a kumatunta sun galabaita sosai, "Jahad meyasa har yanzu mutuwa bata zo ta ɗauke mu ba? Jiran me take yi ne? "Hosana lokacin mu ne baiyi ba, kuma ni bana so in mutu ynx, Ina so naga Sehrish........ta ƙarasa maganar tana shesshekar kuka, "Nima inaso naganta jahad, amma kina tunanin zamu ƙara ganinta a rayuwarmu ? Yaushe zamu isa gare ta ? tayi maganar tana kallon jahad gaba ɗaya hawaye sun zuzzubo musu "Nima bansani ba.....bansan yaushe ba, jahad ta bata amsa, . shiru su kayi zugudun ba mai magana, A dai dai time ɗin motarsu Aunty babba ta shigo gidan Ash colour ƙirar vibe, hafsat ce ke driving ɗin yayin da aunty babba ke gefenta, sai fira suke suna kwasar dariya, "Gsky mommy da abun dariya kke, amma kinsa me mom? Yaran nan fa sun ga samu sun ga rashi Allah, kalli fa uban kayan da mu kayi purchasing kai kace na Amarya ne,' Dariya aunty babba tayi tana cewa"Hmmm ke dae bari, ae baki sani ba da ace Abuja direct Omar yakai yaran nan wlh ba ƙaramin gata zasu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113