Chapter 32
Chapter 32
yayi "kai kana ina gayanan zamu fara ɗa'amin kashigo ciki," Murmushi ya saki tare da miƙewa ya shiga ciki samunsu yayi kowa ya hallara a dining table ɗin, zama yayi shima binsu yayi da kallo kowa ya shirya tsaf, twins nasanye da kimono robe ajikinsu, irfan da jabir nasanye da jallabiya fara, kanal yusif ya kimtsa cikin pyjamas ɗinsa haka khaleed da jabeer ma, Cikin girmamawa ya shiga gaishe su amsa wa suka shiga yi, kafin kowa ya soma jiran isowar tukur mai aiki don yayi serving ɗinsu, ɗagowa khaleed yayi ya kalli su twins ya ce "Oh shegentaka iri iri ynx ku wannan har abun sawa ce ƙirji a waje ,guiwowi a waje ,' yaƙarasa maganar yana jiran amsa " kai kuma ubansa ido naga cewa duk maza muke kaima in kaso u can wear ur shots nobody will disturbs u,' jabeer ne yayi maganar yana harararsa, shima khaleed ɗin harararsa yayi ya ce "am i talking to u stupid mind your own business if not u will see the rest,' dariya irfan yayi "kai kun cika faɗa kamar kaji," fawan yace " kaji fa kace ? Just like a women ina laifin kace kamar zakaru," dariya sukayi su duka sai lokacin kanal yusif ya tsoma baki "twins kunburge ni da baku sa baki ba, halin girma kenan,' ta6e baki fawan yayi "a ina girman ya ke a tanan, kalle su fa kamar mata Ayaan ya tara uban gashin kai gayanan ya sauka har kafaɗarsa kamar wata mace,' tsoki Jahan yaja jin an ta6a masa rabin ransa don haka ya ce"tubarkallah masha Allah aniyarka tabi ka, kuma yaje ya tara sumar kansa ne ko naka' cike da jin dariya fawan yace "nasa ne, amma kasani duk ranar da Babban yaya ya dawo wlh duk sai kun aske kawunanku,' ambatan sunansa yasa duk sauran jin bugun zuciya, murmushi junaid yayi tare da cewa " u ave to get ready cos he informs me about his coming very soon,' Shiru su kayi gaba ɗayansu kamar malam yaci shirwa ayaan ya ce "Are you serious about what are u saying !" cikin tashin hankali yayi maganar, Junaid ya ce "of course" Kallon juna suka yi shi da Jahan cikin rashin natsuwa, Adai dai nan sehrish ta ƙaraso dama bacci ne ya kwashe ta, bayan tagama sallar isha'e sai faman ƴan kame kame take, tayi tunanin zasuyi mata faɗa amma saita same su tsit kowa shiru tunda aka ambaci sunan babban yaya jikinsu yayi la'asar, gaishe su ta fara yi sannan ta jinkirta tana jira taji me zasu je, Yusif ne ya ce "ka zubamin farfesun naman nan asa mun romo sosai sai a haɗamin da slide bread a sama,' ta amsa da to tafara zuba masa ta miƙa masa, twins suka bada umarnin asa musu sakwara da miyar egusi wadda taji naman ganda 6aro 6aro, haka ta zuzzuba musu, sai ƙamshi ke faman tashi haka tabi sauran ta sassa musu wasu fatan doya da wake , shidai junaid farfesun kifi yace asamasa har fawan na jansa faɗa "karasa abunci sai farfesun kifi salon kaje kaita ƙarni,' murguɗa masa baki yayi tare da cewa"ina ruwanka,' bai ƙara cewa wani abu ba, binsu tayi ɗaya bayan ɗaya tana ajiye musu cup mai ɗauke da abunsha, Sun natsu suna turawa cikinsu abinci wayar junaid ta shiga ringing , tissue ya yago ya goge hannunsa sannan ya dauko wayar daga cikin aljihunsa, ganin numbar ɗazu yasa shi ɗaga wa saboda dama jiran kiran yake yi, "Amma kasan dai an hanamu picking calls while we're eating food so u break the rule now,'? Fawan ne yayi maganar yana kallonsa, harararsa junaid yayi baice komai ba saboda ya sanya waya a kunnansa, ji yayi kiran ya datse hakan na nufin flashing ne aka yo masa, bin kiran yayi tana fara ringing aka ɗaga, sa wayar yayi a handsfree yadda kowa zaiji me ake cewa, sallama yayi sannan ya saurara yana jiran mai wayar yayi maganar "Aslm yar uwa jahad ce muna ta jiran kiran ki tun kwanaki baki kiramu ba,meyasa ?' Saboda tsabagen ruɗin jin muryar jahad yasa sehrish sakin cup ɗin dake hannunta wanda ta zubawa Ayaan coffe cikinsa, nan take ruwan coffee ɗin ya 6arar masa a hannunsa har ƙirjinsa yayi tsalle ya ɗiga, tsananin zafi yasa shi fidda wani sound me ƙarfi, Hakan yasa junaid katse wayar da yake yi saboda ganin halin da Ayaan ya shiga , gaba ɗayansu sun raxa na musamman jahan wanda rai , a6ace ya yunkura ya mike ya sharara mata mari har sau uku at the same time, Cikin kunar rai yake cewa "wannan wane irin rashin hankali ne twin bro ɗin nawa kake so ka halakar, mutumin da ko sauro bai ta6a cizon fatarsa ba sai kai zaka illatar dashi, 👮🏻♂️ *ABBAN SOJOJI* 👮🏻♂️ ```The father Of Soldiers``` •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_Hafsat Bature_* ~(Boss Lady)~ Page 31-32 Ba ƙaramin zafin marin nan sehrish taji ba, don kuwa har hancinta sai da ya fashe cikin kuka take basu hakuri " kuyi hakuri bada sani na hakan ya faru ba bazan ƙara ba, tsawa fawan ya daka mata "hakuri fa ? A wannan babban laifin da ka aikata zamuyi maka hakuri dole ka ɗanɗani kuɗarka kasancewa agidan Abban sojoji kake aiki,!" duk sai junaid yaji jikinsa yayi sanyi ganin yadda mai aikin yake ta zubar da hawaye amma ba yadda zaiyi kuskurensa ne! cikin tsananin 6acin rai Jahan ya ruko hannun Ayaan suka shiga ciki saboda ya shafa masa magani don wurin har yayi jawur ya tattare, dukar da kai sehrish tayi tana jiran sauran hukuncin da zai biyo baya, Fawan ne yaso ma magana " ka fara tsallen kwaɗi daga nan har zuwa saman stair ka zakayo ta ɗayan stair ɗin ka kewaye falon gaba ɗaya haka zaga dinga yi har mu kammala cin dinner ɗin mu, bayan nan akwai wankin motoci kusan goma da sukayi ƙura sun jima a ajiye, a wanke su tsaf duk a cikin daran nan nakeson hakan, sannan ba shikenan ba gobe akwai wani horon,' ba ƙaramin tashin hankali ta shiga ba jin irin wannan muguntar da fawan ya tsara mata, ta razana sosai saboda girman wurin babban tashin hankalin shine tsallen kwaɗi a saman matattakalar bene har biyu ya abun zai kasance? muryarsa ce ta katse ta "Oya start frm now, we're watching you banda tsayawa if u do so you will see the trouble,' Zukunnawa tayi ta fara tsallen kwaɗin ta miki hanya ta tafi , idonta cike taf da hawaye damuwa iri iri, tasha wahala fiye da tunanin mutun tun tana yi cikin daɗin rai har kafafunta suka soma rirriƙewa ga wani irin raɗaɗi da suke yi mata, numfashin ta ne ya soma fita agalabaice amma haka ta jure ta daure taci gaba da yi , lokaci guda ta hada jini da majina a fuskarta hancin ta yasoma bleeding dama tana yi in taji wuya, babban tashin hankalin ma nan take period ta balle mata jini ya soma zuba ta ƙasan ta Subhanallahi , tana jin ɗiɗɗigar wani abu ta cikin pant ɗinta yana gangarowa amma batasan menene ba, Allah yaso wandon jikinta baƙi ne bazaiyi saurin bayyana ba, shi dama jinin al'ada sometime bakar wahala na kawo sa a time ɗin da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113