Chapter 57
Chapter 57
shiga ciki ku huta, zuwa anjima, nima bari naje ciki,' Cikin sauri ya wuce room dinsa, da hanzari aunty azeema tabisa, Yana shiga ciki gaban mirror ya tsaya, idonsa sunyi jawur ransa yayi mugun baci, Shigowa tayi tana fadin "haba yaya Hussein meyasa ?, duk don sbd da abun da Rafayet yayi yasa ka shiga wannan halin," Juyowa yayi muryarsa na rawa tamkar zai yi kuka yace "meyasa zaimun haka ? gaba daya na kwallafa rai akansa, yaushe rabon dana sa shi a ido na? Amma yadawo shine ko kallona baiyi ba? meyasa yake son azabtar dani ne da soyayyarsa kamar yadda mahaifiyarsa tayi mun !? yayi mgnr ne tamkar zaiyi kuka, (Dama ko acikin gida dan banza yafi shiga rai 😂) Cikin sanyin murya Aunty azeema tace "Am sorry yaya na, kamar yadda kke son ganinsa shima haka yakeson ganin ka, ni na tabbata akwai dalilin hakan, u shouldn't worry ur seft abt him, " dagawo su kayi jin tura kopa, marshal omar ne ya shigo, yabiyo abbansu ne sbd shima ya lura da halin daya shiga, Karasawa yayi inda suke yana cewa "daddy duk akan rafayet ne wannan ? Amma kasancewa sarai ba haka yake maka ba, rafayet bfr mu shiga jirgi yayi ma kansa allura, sbd aikin dayasha kasan yadda yake kamar enjine baya gajiya da aiki, allurar ce bata sake shi ba, just calm dowm ur mind dakansa zai zo ya same ka,in ya samu natsuwa" ajiyar zuciya abban yasaki jin abunda omar ya sanar dashi, har yaji sanyi aransa, Murmushi aunty azeema tasaki tare da cewa "ynx hankali ya kwanta ko, zamu iya komawa ciki ko ? Murmushi shima yasaki atare suka fito, Yinin ranar gidan ya cika fam saboda zuwan SGR Da Marshal omar, mutane kamar kyankyasai sai bullowa suke yi abokanan arziki da kuma yan uwa, da sauransu hada su karare irinsu Hafsat bature yan shisshigi gayya soɗi, 😥 Duk wannan budurin da ake yi Babban yayan na can ciki a hakimce, yana sharar bacci cikin natsuwa, gashi kowa tambayarsa yake yi ina Babban yaya, Ina Sgr, ina rafayet amma shiru, ba wanda yayi attempting zuwa ya tashe shi saboda ba wanda ya isa ya tashe shi yana bacci, mutun yaji naushi alkur'an 😂 Dole fa sehrish ta fito aiki yayiwa azmee yawa, don haka tunkan ma azmeen ta buɗe ta, tayi gaggawar zura dogon wandonta, ta gyaggyara kanta da gashin bakinta, kamar barauniya haka ta fito, tana tafiya cikin sanɗa ta tsorata da yawan mutanen da tagani, gasu nan bakake da farare kowa dai masha Allah, Bama wanda ya lura da ita, direct kitchen ta wuce, abun ya bata mamaki ganin junaid tsaye aciki aunty azmee ta jera masa abunsha a tray cikin cups , alamar cewa hada shi ke taimaka mata wurin share ɗinsa wa bakin, saukin kan junaid na bata mamaki he'a so Special 😍 Jikinsa na sanye da t shirt red colour sai trouser black colour, abun ba'a magana, Sallama tayi ta shiga da murmushi a face dinsa ya dago yana kallonta, itama kawai saita tsinci kanta da sakar masa murmushi, "Sannunku da aiki aunty azmee, am so sorry ban samu fitowa da wuri ba, because of sleepless night shiyasan ya,' ta faɗi tana wasa da yatsun hannunta, "Babu komai ae, ga Junaid nan yana tayani, tun da ynx kin fito sai mu fara shirin lunch, tunkan time ya kure mana," karasawa tayi gaban junaid tare da kai hannu ta rike tray din dake a hannunsa tace "Bari naje na kai musu," "A'a ki barshi kawai, zan kai" ya bata amsa cikin sanyin murya, "A'a bai dace ace ɗan masu gida yana aikin daya dace ace ƴan aiki ke yi ba," ta faɗi tana kokarin janye tray din daga hannunsa, "Ae ni nace zan iya just leave me to do it ba wani aiki bane mai wahala kawai kaiwa zanyi," "A'a ni dai kabarshi pls zan yi tunda nazo" Zuba musu ido Aunty azmee tayi baƙaramin burgeta su kayi ba, "Kun ga ya isa haka, junaid ka bashi yakai musu kaje ciki nasan anata neman ka," kallon ta yayi suka haɗa ido, ya ɗan murguɗa mata baki kafin yabi ta side dinta ya wuce, ajiyar zuciya ta saki, Idasa jera mata drinks din azmi tayi sannan ta juya tashiga ciki zuciyarta na bugawa tsoranta kada ta ci karo da Babban yayan nasu, duk da har ynz bata shaida shi ba, Haka Sehrish ta shiga zarya cikin manyan bakin nan tana miƙa wa kowannansu abunsha, tun tana yi cikin daɗin rai har tafara fidda gumin gajiya, bayan ta kammala suka shiga aikace aikace a kitchen na preparing Lunch, Lokaci guda kamshi ya gauraye ko'ina, girki na musamman suka shiga yi, abinci iri iri, namu dana kasashen waje, musamman sbd Babban yaya bakowane kalar abinci yake ci ba, sai an tabbatar da tsaftar maiyinsa da kuma amfaninsa a lafiyar jikin mutun," Dama azmee ce ke masu girkin sun saba da delicious dinta, sbd sun shaida kwarewarta, da kuma tsaftarta da lafiyar abincin ta, tana lura da duk wani motsin sehrish wani murmushi data ga tana saki kamar gonar auduga, cikin nishaɗi take aikinta, zumudin son ganinsa take, mutane sun rage sosai ya raga saura mu na cikin gida kawai, su marshal omar sun samu damar shiga cikin rooms dinsu domin hutawa, Aunty babba da Amani sun shige cikin daki baki cike da gulma, tsaitsaye su kayi, "Wai dama haka Babban yayan yake ? Ya ilahi aunty ya hada komai da nake bukata ajikin ɗa namiji meyasa tun farko baki haɗa ni dashi ba sai Abbas"? Murmushi aunty babba tasaki kafin tace "idan kura na maganin zawo tafara yiwa kanta mana ! Kinsan irin haukan da nayi at the first day dana fara sashi a eyes ɗina, Allah sai da nayi regretting auran Ishaq, Rafayet shine irin namijin da nake kwaɗayin samu ! Amma kaddara ta riga fata," Jinjina kai Amani tayi tana kallon auntyn tata, acikin zuciyarta tana tunanin meyasa bata haɗa ta da babban yayan ba ko marshal omar, Amma take yi wa Hayaam tanadinsa, kodan ta kasance ita shakikiyarta ce? *Annoucement ba posting a weekends sbd nasamu damar typing friday ma sai ina hutu amma ko za'a samu ba da wuri ba,"*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ ﺭﺍﻓﻴﺖ Story by *HAFSAT BATURE* 🌹♥️ ~BossLady~ *page 61 to 62* "Yanzu buri na shine, mu fara haɗa kudin zuwa wurin bokan nan, Baba Iblis domin gudanar da target ɗinmu,' aunty babba ce ta katse ta da maganar," . Jiki a sanyaye Amani tace "yanzu me ake buƙata? Aunty babba tace "kuɗi nake so daga wurinki, nima kuma zan haɗa nawa don ziyartar wurinsa, Murmushin takaici Amani tayi tare da cewa "Ita hayaam ɗin baza ta bada komai bane? Ƴar dariya aunty babba tayi tare da cewa "amma dai kinsan hayaam da shegen maƙon tsiya, bazata bada ko sisi ba, kuɗin ta a gantali suke karewa, mu dai taimaka mata mu yayyenta, mu yi mata inyaso in tasamu shiga wurinsa ni nasa zata ru6anya mana abunda muka kashe,' Baki a sake Amani take kallonta, oh ashe tasan ma cewa Hayaam ɗin nada kuɗi, ita bazata bada ba sai dai ita gantalalliya, waye zai amfana acikinsu, "Yanzu nawa kke
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113