Chapter 77
Chapter 77
armpit ɗinta da Shaving cream, dogon gashin kanta ma yasha wanki da shampoo, Zanso ku ga yadda jahad ta fito daga toilet ɗinnan, Fesss fesss kamar wadda tayi wanka da ruwan zam zam, da daurin gaba ta fito, towel tasanya ajikinta, hannunta kuma na riƙe da rigarta, cikin laundry basket tasanya rigar kamar yadda saude ta basu umarnin, Sakin baki jahad tayi ganin hosana nata faman sharar bacci a tsakiyar shimfidaɗen gadon saude, girgiza kai tayi tare da faɗin "basa ban ba, gida babu makwabta babu gidan miji ba tabbas" 😂 ( this reminds me our class mates Allah sarki, wannan sararsu ce, wato daga anyi abu sai suce gida babu makwabta babu gidan miji ba tabbas) Allah sarki hosana dole kiyi bacci baiwar Allah, munyi rayuwar ƙunci sosai, yanzu lokaci ne da Allah ya amshi addu'armu, zamuyi rayuwa ta jin daɗi da walwala," jahad ce tayi wannan maganar sannan ta ƙarasa, inda hosanar take, ta ɗan russina tare da sa hannu da bubbuga ta, " Get up hosana, bacci bazai yi maki daɗi ba, da datti ajikin ki, ki tashi pls," a hankali hosana ke buɗe dara daran idanuwanta, tana lullumshe su, cikin kasalalliyar murya tace " meyasa kika tashe ni dan Allah ! bakiji yadda nake ji ba, ' "Sorry hosana, nasan ba daɗi amma ki tashi kije ki cire dattin dake jikin ki, wlh zakiji wata irin ni'ima mai daɗin gaske na shigarki, ba ki ga yadda nayi fess ba"? tayi maganar tana jujjuya mata jikinta don tagani dakyau,' Murmushi hosana tayi daga kwancen da take tana kallonta, miƙa mata hannunta tayi tare da cewa "pls taimakamin na tashi kasala nake Ji 🤗 *Hafsat Bature* 😎*🪄🪄🪄ABBAN SOJOJI🪄🪄🪄* *Mallakin* *💋Hafsat Bature Moh'd💋* *❤🔥BossLady❤🔥* *Junaid was the heart beats of my story not because i loved him so much, zaku shaida hakan* ~page 76-~ Murmushi hosana tayi daga kwancen da take tana kallonta, miƙa mata hannunta tayi tare da cewa "pls taimakamin na tashi kasala nake ji ajiki," Ruƙo hannunta jahad tayi daker ta miƙar da ita tsaye, tana faɗin "wash Allah ba dole ki ji kasala ba, kinci uban abinci kin kuma zo kin kwanta," acewar Jahada, Wuce wa hosana tayi tare da shigewa toilet ɗin, tana jiyo muryar jahad tana cewa "Hosana akwai shampoo ciki pls ki wanke wannan mahaukacin gashin kan naki, mara tsari nasan ki da taurin kai, bakisan wanke sumar kan ki, ko nazo na taya ki wanke wa.."? ta tambaya tana jiran amsa, "Banso,' ta cikin toilet ɗin tabata amsa, dafe kai jahad tayi tare da cewa "Oh God!!" saboda tasan hosana bazata ta6a yarda ta wanke sumar kanta ba, kuma bata so wani ya wanke mata, shiyasa kullum gashin kanta a cukurkuɗe yake, gashi duk tafisu yawan gashi da cukowa, duk da kowa da yawan nasa, jahad na zaune saman stool gaban mirror tana shafa cream ajikinta, sai ga saude tashigo da sallama, da fara'a a face ɗinta tace "wow masha Allah, tubarkallah wannan dogon gashin fa kamar na larabawa," tayi maganar tana kallon sumar kan jahad wadda ta zubo mata har wurin waist ɗinta, Cikin jin kunya jahad ta sunnar dakai, saude taci gaba da cewa "duk da nake bafullatana, nima ina da gashi amma bai kai ko rabin naki ba, ke wata ƙabila ce ? Jahad tace "BUXUWA," Saude tace "No wonder, shiyasan ya, hakan na nufin cewa ku ƴan niger ne ko? "Mahaifiyar mu buzuwa ce ƴar niger, amma mahaifin mu bafullatani ne ɗan nan," saude tace "Wow wow!, haba ! ae dole kyau ya haɗu a wurin nan, dole kuyi kyau yara," murmushi kawai jahad ke saki, ganin yadda saude ke zuzuta su duk da itama ɗin kyakkyawa ce, Wuce wa ciki saude tayi ta buɗe wardrobe ɗinta, riguna ta ɗauko musu dogaye sun sha guga ninkakku, ta ajiye musu asaman gadon sannan tace "Gashi nan kusanya rigunana ne, duk da nasan sunyi muku tsayi sosai," "Mungode sosai aunty, Allah yasaka da alkairi," saude tace "mention not pls," sannan tafice don tabasu damar wataya wa, "Jahad kinji yadda iska ke shiga jikina, ga wani ƙamshi dake fitowa sako da lungu na hammata ta," hosana ce tayi maganar wadda fitowarta kenan daga toilet ɗin, A lokacin jahad ta kammala sanya doguwar rigar da saude ta fiddo masu, na materials ne pink colour masu kyalkyali, ba karamin kyau su kayi mata ba, cikin 6acin rai take kallon hosana "Meyasa wai baki da hankali ne, ke shashashar ina ce? Ba sai da nace miki ki wanke sumar kanki ba,"? ta tambaya a ƙule tana kallon hosanar, Da buɗar bakinta sai cewa tayi "Gashina ne ko Gashin ki"? Shiru jahad tayi don tasan ynx zata tada rigima har ajisu, "Gashin ki ne hosana, zo kisanya kaya gashi nan aunty ta fiddo mana mu sanya," wuto wa tayi daure itama da towel ajikinta, ta zura rigar materials ɗin, tayi kyau amma gashin kanta sai uban wari ya ke yi, babu yadda jahad ta iya da ita, bayan sun kammala shiryawa, atare suka haye saman gadon suna facing ceilling, "what are u thinking about jahad"? Hosana ce ta tambaye ta, cikin sanyin murya jahad tace "SEHRISH, ke fa me kike tunani? Murmushi hosana tayi kafin tace "Wannan kyakkyawan mutumin, mai ƙarfi wanda ya ceto rayuwarmu daga shiga haɗari, daga na rufe eyes ɗina shi nake gani, lokacin da na faɗa jikinsa, bakiji ƙamshi ba wlh ya haɗu" 😇 Jahad tace "shegiya ashe kina cikin hayyacin," 😂 dariya su kayi gaba ɗayansu ......................SEHRISH..................... Ta gyara komai tsaf na bedroom ɗinsa, tsayawa tayi tana kallon hoton dake jingine saman side drawer ɗinsa bayan bedside lamp, hannu takai ta ɗauki hoton tana kallo, wata mata ce acikin hoton fara tas baturiya, mai kyan gaske kai kace itace tayi kanta don kyau, jikinta sanye da uniform ɗin na sojoji, kakin ba ƙaramin kyau su kayi mata ba, tsaye take tayi saluting a cikin hoton, bin sumar kanta sehrish tayi da kallo, launin gashin matar yayi yellow mai tsayin gaske, kwayar idonta kuma blue colour ce, wannan ba kowa bace face*Alexandra* Ummu Rafayet, ummun Ayan da jahan kuma ummun micheal(makel) da ROMEO 💞 Murmushi sehrish tasaki matar ta burgeta, duk da batasan kowacece ba amma kamannin fuskarta sak irin na Babban yayansu, akwai kyau, daga ganinta wayayyiya ce ajin farko," Hannu sehrish tasanya tare da shafa hoton a fili tace "kowacece wannan matar amma ta haɗu kuma ta burge ni, gashi tana kama da Babban yaya sosae," ta karasa maganar tare da mayar da hoton inda yake ta ajiyesa, Sannan ta tura kopar toilet ɗinsa ta shige 😯 uhmmm hmmmmmm, tsayawa sehrish tayi tana tunanin anya ba kuskure tayi ba, wannan ae ba toilet bane, jimmmm tayi tana ƙarewa toilet ɗin kallo, lokaci guda ta dabarbace saboda haɗuwarsa, an raba shi biyu 6angaren toilet da kuma na bathroom wurin wanka kenan, ba ƙaramin girmane dashi ba, kamar a mafarki take bin komai da kallo, shiga ciki tayi ƙamshin wurin na dakar hancinta, ba komai yaja hankalinta ba face wurin wankansa, wato irin standing jacuzzi ɗin nan ne (kwamin wanka), wande ke zagaye cikin glass, sakin baki sehrish tayi galala tana kallon ikon Allah, mayar da eyes ɗinta tayi kan bathroom cabinet ɗinsa, jerun wasu matsiyatan Shampoo ne, mayuka iri
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113