Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

aka rufe ta don ita tasan ba komai ta kwanta, Hannu azmi tasa ta zame mata bargon ta yane shi gefe ɗaya, Ta tsorata da ganin yadda sehrish ta koma fuska tayi sumtun ido jawur ko magana bata iya yi, "Subhanallahi meyasa sameki haka sehrish"? Azmi ta faɗi hakan cikin yanayin tashin hankali a matsayin batasan meke faruwa ba, wani sabon kuka ne yazo ma sehrish cikin kukan take cewa "jiya baki nan fawan yasani tsallen kwaɗi saboda na 6arawa ayaan ruwan coffee mai zafi bansani ba, nasha wahala sosai aunty azmi har ciwo naji sosai tun jiya nake faman bleeding bansan me ya kawo hakan ba," ta ƙarasa maganan tare da sa ƙarfi cikin rashin jin kwarin jiki ta mike zaune, Cike da damuwa azmi tace " am sorry for that, I was not feeling well I ave told u about my headache it really pained me yesterday night tunda bacci ya dauke ni I no longer knew where my head was, now am listening to you tell me what happen to u ? nan sehrish ta shiga jero mata abunda ya faru hada labarin aljanin daren nan da kuma maganar jini da taga yana bleeding daga under ɗinta, bayan ta kammala bayanin ta shiga Nuna mata kayan da aljanin ya kawo mata sannan tace "Aunty azmi dama akwai aljani me mutunci irin haka ? nan sehrish ta shiga jero mata abunda ya faru hada labarin aljanin daren nan da kuma maganar jini da taga yana bleeding daga under ɗinta, bayan ta kammala bayanin ta shiga Nuna mata kayan da aljanin ya kawo mata sannan tace "Aunty azmi dama akwai aljani me mutunci irin haka ? data shoulder dinta azmo tayi tare da cewa " dukkan abun da kika gani jiya ba gaskiya bane ! you're just dreaming cos you were scared but am the one that brought all these stuffs to u, kuma ni ce na kawo ki dakin ki, bansan dai mai ya faru ba amma nafito around 10 na ganki while u were fainted on the floor sai nayi deciding na dauko ki na kawo ki bedroom dinki shine naga blood na zuba a jikin ki, dama already Ina da pad da panties shine na kawo miki wannan shine gaskiyan abunda ya faru,' Azmi ta karasa maganar tana kallon sehrish wadda tasaki baki galala don mamaki gashi azmi ta rikita ta ta canza mata tunanin ta, Azmi ta lura da yanayin da sehrish ta shiga sai taji tsoran karfa yarinyar ta rikice don haka ta kara da cewa "Nima na taba yin irin wannan mafarki just like u did, ba wani Abu bane, then maganar menstruation wato blood din da kika gani ba na cuta bane ko ciwo sakamakon punishing dinki da fawan yayi , wannan Jini ne na al'ada Wanda ko wace mace take yi shin baki taba sani ba kuma dama baki taba yi ba am just doubt abt it, Ta ƙare maganan tana kallon , ɗan shiru tayi tana nazari ita dai tasan kamar ta ta6a ji game dashi sai ynx take ɗan tuna wani abin husanna da jahad sun riga ta farawa tasan game dashi rashin kwanciyar hankali da rashin natsuwa yasa ta gaza fahimtar cewa na al'ada ne tabbas tsohuwa ta ta6a koya musu wannan , " nasani mantawa nayi amma aunty azmi wai dagske ba wani aljanin da yazo min ? kina nufi is not true amma fa har abu aka samin a pant na sanya kuma ni banga kowa nd i didnt see u a time ɗin ,' ganin ta fara ƙoƙarin gane ƙarya take mata ne yasa ta ce "pls forget about the past ! we'll talk about It later , Daganan azmi ta ƙara wayar mata da kai game da yadda zata tsarkake jikinta da sauran muhimman abubuwan, Duk ranar batayi aiki ba azmi ce tayi komai kuma har room ɗinta takai mata breakfast lafiyaye hada kayan marmari , sannan ta tunatar da ita akan tasha maganin da ta bata, Junaid yayi kewar ganin ta, ya kasa fita ko ball ya buga saboda tunanin ta , sai faman sintiri yake yi yaga ko zata fito amma shiru babu ita ji yake kamar yaje bedroom ɗin nata yayi mata magana, Gaza jurewa yayi cikin sauri ya sauko down jikinsa sanye da jeans da tshirt A kopar ɗakin ya tsaya tare da yin knocking , lokacin har tayi wanka ta shirya tsaf shigar da ta saba yi ta maza, ta canza kuma pad ɗin data sa, har ynx batayi tunanin wasu abubuwan ba kamar hankicif da taga an naɗe mata gashin bakinta da na jagirar ta duk ba tayi tunanin wani abu ba, sai ta sawa aranta cewa duk azmi ce tayi wannan, ta gyara komai daƙar tayi fixing ɗin gashin bakin saboda gam ɗinsa ya ɗan saki saboda jikinsa yayi wetting sakamakon kukan da tasha, Jin knockinga yasa ta yin gaggawar idasa kifa hular akanta, sannan ta ƙarasa gaban kofan ta buɗe, Lokacin da ya yi arba da kyakkyawar fuskar nan tata sai yaji natsuwa da kwanciyar hankali sun zo masa "am tukur dama nazo naji meke faruwa ne yau banganka ba,'; ɗan murmushi tayi jin yadda ya damu da ita tace" Zazza6i nayi amma ynx da sauƙi Alhmdllh,' ta ƙarasa maganar tana sunnar da kai, aransa ya ce "mai ƙarya ɗan wuta, amma a zahiri sai ya ce "Allah ƙaro sauƙi, "Ameen ngde" ta faɗa tana ƙara gyara tsayuwanta, Shiru su kayi na ɗan wani lokaci wani irin kallo yake binta dashi confidence ɗinta na bashi mamaki 🤔*🔥ABBAN SOJOJI🔥* _Writer Hafsat Bature_ ~Boss Lady~ Page 37 to 38 Shiru su kayi na ɗan wani lokaci wani irin kallo yake binta dashi confidence ɗinta na basa mamaki ita ala dole namiji ce, "Can u make a choculate cake for me,'? Ya tambaya yana kallonta ɗan zaro ido tayi hakan ba ƙaramin kyau tayi masa ba, Cikin en ina tace" choculate cake kuma ranka shi daɗe banda lafiya,' ta faɗi hakan tana ɗan dafe waist ɗinta alamar akwai ciwo wurin,. yar dariya yayi kafin ya ce "naso ace zaka iya haɗamin da nayi ko browsing ne a wayata sai na baka ka ga yarda akeyi saboda ina buƙatar cin.....' tun kan ya idasa ta katsesa "zan iya tsaf in ka ban wayr zan ga yadda ake yi sai nayi.... abun yaso yasa shi darawa dama dagangan yayi mata haka saboda ya gane cewa ita ce ke satar masa waya tana kiran yan uwanta, yayi hakan ne don ya haɗa ta da ƴan uwanta dake nemanta, tayi tunanin ita ce tayi masa wayau batasan cewa shine yayi mata wayau ba domin yasa recording da za'rar ta fara wayar recording ɗin zai soma yana so ya ji meke damun ƴan uwan nata, Bayan ya bata wayar ya fi ce daga gidan, jikinta har rawa yake yi ta samu nama,6oyewa tayi a wani corner ta danna wa su husanna kira, A lokacin jahad bata kusa sun fita amsar wani tallafi da ake rarrabawa a gidan wani ɗan majalissa ita da tsohuwa sun bar wayr a gida, wayau su kayi ma husanna don ta zauna suka bata wayar tayi game sannan suka datse ta a ɗaki da key gudun kar ta fita kar

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113