Skip to content

Chapter 68

Chapter 68

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

suya Karasowa tayi tana faɗin "dan Allah goggo ayimun afwa, wlh bata ida soyu ba ne shiyasa,' hararar ta tayi tana yamutsa fuska tasa hannu ta kar6i plate din tana cewa "Last warning, in ki ka kara, zaki tattara kayanki ki koma can ƙauyenku aci gaba kiwon shanu baki ba ra6ar A.c ," Shiru saudatu tayi tana tamke fuska, ta tsani taji ance za'a maida ta ƙauyansu, gashi kullum tsohuwar cikin yi mata mita take bata gajiya, hannu tasa ta ɗauki tsokar naman ta tusa abaki, tana tauna tana yamutsa fuska, "Anya kuwa saude kinsa farin magi aciki kuwa," ta tambaya tana kallonta yayin da take lasar naki, A ƙule saude tace "bansanya ba, babban likita ya hana,! dagowa tayi baki asake tana kallonta "saudatu ! Rashin kunya ko? Ki kalli tsabar idona ki ce babban likita ya hana ! shiya haife ni koni na haife sa dazai hanani jin daɗin rayuwa!? Cikin ƙunkuni saudatu tace "Ke ki ka haifesa, amma ae don lafiyarki yayi hakan....' tunkan ta idasa magana, goggon ta jefe ta da ƙashin ciyar kaza a fuska,' Hannu saudatu tasa ta shafa wurin da ta jife ta, kafin ta kalle ta tana zumbura mata baki, "Ke ki kiyaye ni Allah ! wato ya daure maki gindi kina iya shegen da kika ga dama ko ? Cikin sauri saude ta dafe kai cikin jin kunya tace "dan Allah goggo wannan maganar ba daɗin ji Allah, gatsar ba sakayawaa, Baki asake goggo tace "ba shakka, yau yarinya zatayi fiffike ta koma gidan ubanta,' Kafin Saudatu ta bata amsa, sukaji dirar motoci a cikin gidan da jiniya, Kallon juna su kayi atare, saudatu tace "goggo meke faruwa ne, ko kinyi da wani zai zo ne ? ni naji kamar jiniyar motar ƴan sanda," Murmushi goggo tasaki tare da ajiye plate ɗin kazarta, kasa tana cewa "Kin manta muna da rundunar sojoji a family ɗin mu 😇 Shiyasa nake gargaɗinki kibi ni a hankali, kiyi mun biyayya ko kin gama da duniya lafiya, cikin zolaya tayi maganar, dariya saudatu tayi, adai~dai lokacin marshal omar ya shigo wanda dirarsa kenan, sanye yake cikin jeans da farar t shirt mai dogon hannu tabi shape din jikinsa, surar kirjinsa ta bayyana muraran, fuskarsa na sanye da face mask, ba karamin kyau yayi ba, koda yake dama jinin kyau ne su, tun da ya shigo baki asake saudatu ke kallonsa kamar ranar ta fara ganinsa, Cike da wannan tafiyar tasa ta nigogi majiya karfi yake tafiya, Tsananin farin ciki yasa goggon katsina harba plate ɗin kazarta ya watse ƙasan carpet ba tare da ta sani ba, kamar karamar yarinya haka ta watsa a guje ta rungumesa tana fadin "Wata sabon gani, mafarki nake ko gaske, Oh ni Omar, Sakin shi tayi tana ta faman zabga murmushin jin daɗi, a hankali yasa hannu ya ɗan zame facemask ɗinsa yana kallonsa fuskarsa da fara'a ya ce "Goggo na har ynz dama baki daina wannan tsalle tsallen ba sai kin 6alla ƙafa ? dariya tayi ta ruko hannusa tana fadin" wlh duk cikin farin ciki ne Omar, ji nake kamar in zuba ruwa a ƙasa in sha, zama su kayi atare, sai lokacin saudatu ta samu damar gaishe shi " sannu da zuwa ƴa'ƴa Omar,' "yawwa" ya bata amsa without looking at her, idonsa na akan goggonsa wadda ke ta faman binsa da kallo, hannu tasa ta shafa fuskarsa tana faɗin "Oh ni Omar haka ka zama, tukunna ma dai yaushe ku kazo daga U.s ɗin? kuma ya naganka kai kaɗai ina sauran suke ? tare da matarka ku ka zo ? ta haihu yanzu ko ? Zuru yayi yana kallonta, aransa yace mai hali bai ta6a canzawa in banda zafin ɗumi irin na goggon katsina Yaushe yayi budurwar balle akaiga maganar aure da ƴa'ƴa? ajiyar zuciya ya saki kafin yace "wacce amsa ki ke so na fara baki gaggona ? Murmushi ta dan saki tare da cewa "ni ba wannan ba ma, Oh ni Omar wai kai ne ka zama haka ! kazama kamar dodo, Ka tara ƙirar karfi ba mata, kyau ace akwai inda za'a rinƙa sauke nauyin nan,... Cikin jin kunya saudatu dake tsaye ta juya tayi cikin kitchen, domin kawo masa abun sha, dafe kansa yayi tare da cewa "Omg !! goggo shiyasa ba kowa ke son zuwa wurinki ba, sbd in ki ka fara zuba kamar radio mai jini,' ya faɗi yana yamutsa fuska saboda baisan hayaniya arayuwarsa, Hannu tasa tare da rufe bakinta tace "nayi shiru tom, ka da kace zaka daina zuwa wurina bari nayi shiru, dawowa saudatu tayi hannunta rike da tray da ta zuba masa snacks da abunsha a cup, ajiyewa tayi agabansa, hannu yakai ya dauki lemun domin ya kur6a, muryar goggon ce ta katse sa da cewa "dole nayi magana Omar, Oh ni Jibi yadda ka tara nonuwa a kirjinka sai kace dai za'a sa akwatin nono na mata a suturta......" ae baisan lkcn da ya ajiye cup din ba ya miƙe tare da cewa "Ni zan tafi, kunyartar ta isa haka," saude dake a wurin tuni ta sulale ta gudu,sbd tayu matukar kunya ta, da sakin layin da goggon take masa, Cikin lallami ta tashi itama tsayen tana cewa "haba ɗan shalelena, duk fa cikin murnar ganin ka ne,' ta6e bakinsa yayi tare da cewa " no goggo tafiya zanyi, dama bani kadai nazo ba akwai yara na dake a waje suna jira na," Sam bataji daɗi ba, jin zai tafi tayi tunanin zai tsaya ya kwanar mata ne, itama tasan cewa surutunta ne ya ja mata, sarai tasan cewa bayason ɗumi haka, Cikin sanyin murya goggo tace "toh baza ka tsaya ku gaisa da Babban likita ba ? kusan kullum sai yayi mgnr yaushe zaku zo daga America, marshal Omar ya ce " yana ina ne ? Ko yana on duty ne ? goggo tace "Eh tun da safe ya tafi asibiti aiki,' "Okey may be na leƙa masa bfr na wuce kaduna gobe da safe, ' "Yanzu omari tafiya zakayi daga zuwa,' ? tayi mgnr kamar zata yi kuka, "Calm down your mind gaggo na, Captain adam da su mg Osman na nan zuwa, duk zagi gansu, nima zan dawo insha Allah, ynz akwai mahimmin aiki a gabana ne shiyasa," Jin sunan waɗanda zasu zo dayawa yasa ta washe daga ɗaure fuskar da tayi, "Aiko da naji daɗi, in suka zo, zan masa a ayi musu fura, in suka zo suyi ta sha," Murmushi Omar yasaki ya fice yana faɗin "Zaki ga saƙona gaggo," Cikin jin daɗi tace "ina jira ɗan Albarka, ta ɗaga murya tana ci gaba da cewa "Allah ya haɗa ka da kaddarar ka acikin garin nan,' sarai yaji ta fita yayi yana ɗan murmushi, yarasa dalilin dayasa, tsofaffin nan suke disturbing ɗinsu akan aure aure 😏 tunkan ya ƙarasa inda motocinsu su ke, da sauri wani sergeant ya buɗe masa mota ya shiga A jere motocinsu suka fita, sai da ya tafi sannan saude ta fito tana cewa "wlh goggo sam bakya kyauta, shikenan daga tsufa ya fara kama mutun sai yaita ƴan sambatu yana sakin layi ynx abunda ki kayiwa ƴaƴa omar kin kyauta "? ta tambaya tana kallon goggon wadda ke zaune saman kujera, baki asake take kallon

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113