Skip to content

Chapter 51

Chapter 51

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,185 words 0 views Progress saved
Download Book

"junaid wai tsaran wasanka ka maida ni ko ? na ta6a cire kaya agabanka ne ? Shiyasa ka raini ko,? dariya junaid ke ta faman 6a66akawa, shima abban dariyar ya yake yi, haka suke in suka haɗu suyi ta shiririta kai kace ba uba da ɗa bane, 💓 .............Sehrish..................... ta koma cikin ɗaki kasancewar babu wani aiki da zatayi, su aunty azmee da chef ummu da momina duk suke gyara komai, zarya take ta faman yi a room ɗin nata, zuciyarta husanna da jahad kawai take Calling, aranta tana cewa "meyasa duk cikin abunda bature ya ƙirƙira baiyo wings ba ? fika fiki, a shiriritar ta , da ace tana da fiffike da tuni tayi sama ba tare da sanin kowa ba ta ware sai wurinsu husanna 😢 ita ce har wurin sallar magriba tana tunanin abu ɗaya, Acan ciki kuwa abba , yasamu ya fito shida baby junaid, bayan sun gudanar da sallah kowa ya hallara a main palour ɗin mazan kawai suka zauna, suna kara gaisawa da abban su,*💫💫HAFSAT BATURE💫💫* ~BossLady~ *Novel writer of* *💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* *page 53-54* 😍 general ishaq na zaune a 3 seater shi da Captain najeeb da talal, Abuhaisam na tare da Abbas da kanal yusif atare suma a mazauni ɗaya, Fawan da khaleed da jabeer da irfan suma duk suna a tare, Yayin da abba ke zaune tare da junaid a side ɗinsa sai twins, gyran murya abban nasu yayi sannan yace " ina kara godiya ga Allah dayasa na dawo na same ku cikin ƙoshin lafiya, naji daɗin hakan sosai, naga wasu sunyi ƙiba, wasu sunyi haske wasu kuma fara ajiye tumbi 🤣 gaba daya suka fashe dariya, dama indai zolaya ce abban nasu ya saba, general ishaq yace "wannan dai dani ake, maganar masu ajiye tumbi, kuma na gode, murmushi abba yayi tare da cewa " Sorry first born ni na isa na sa dakai, kai fa na fara gani kafin sauran,' Abbas yace "ƙwarai mu aka fara gani kafin sauran, ƴan shisshigi da kutsu, ' yayi maganar yana kallon junaid wanda ya kwantar dakansa ajikin abbansu, "Ya fi kowa iyayi abba, kamar shi kaɗaine auta nima fa autan ne,' acewar talal, fawan yace " ae wani aikin ma sai in BABBAN YAYA ya dawo nan zaku ga shagwa6a da narkewa da yake mutuminsa ne, Abba yace "oh wai harynx kuna yiwa junaid irin wannan taron dangin, narasa me ya tsole maku, to bari kuji nan gani nan bari dukiyar uban wani ehe, ya faɗi yana kara janyosa ajikinsa, dariya su kayi abuhaisam yace "Abba kana sane kuwa da zuwan Lion da tiger? ɗan zaro ido abba yayi tare da cewa "kai haba ? Badai wannan uban ƴan ji dakan ba, ɗan wurin Alexandra kke cewa ba? Ka ce na tattara kayana na gudu ," Yayi mgnr ne cikin zolaya sai kace ba akan ɗansa ake magana ba, "Abba kana kiran sunan momynmu kai tsaye ko sakayawa baka yi, ina laifin kace ɗan wurin fatima a musulunce dai," Ayaan ne yayi maganar yana hura hanci, dakuwa Abbas yayi masa tare da maimaita sunan ance "alexandara ba sunan ta bane ? ita da kanta tace ko ƴa'ƴanta bataso su kira ta da mommy tafison sunanta Alexandra ko ƙarya nayi? Kanal yusif yace "aɗan sakaya dai yayanmu, saboda ƙannenmu," Abba yace "ynx don rashin kunya, abbas agaban idona kake faɗin sunan masoyiyata kai tsaye? gaban kuma shalelena ? Junaid ya ƙara rakwabe fuska, dariya su kayi cikin nishaɗi suke firar kowa na ɗan tsoma bakinsa, Azmi ce ta kawo musu abunsha kowa ya kar6a, dama ka'ida ne duk bayan ƴan minti na sai ansha tea ko coffee 😌 tura kopan ɗakin tayi ta shiga tana faɗin "Amani baki ga text ɗina bane nace ki same ni a ɗaki"? aunty babba ce ta shigo ɗakin da amani ta sauka tana mata magana, Amani dake kwance saman bed hannunta rike da waya tana daddanawa, jin muryar auntyn tata yasa ta tashi zaune, bakar jallabiya ce a jikinta, kanta ba ɗan kwali sai doguwar sumar kanta data zuba a shoulder ɗinta, "Sorry aunty na ban ankara ba, na dai ji shigowar message ban duba ba,' Ƙarasa wa tayi kusa da ita ta zauna a side bed din suna facing juna tace "hmmm amani kenan, wato tunda nayi miki hanyar arziƙi, ki kayi kyau kika ƙara haske, kwanciyar hankali ya samu ki ka daina tako wa kizo inda nake ko? Ko phone calls babu ? A whatsapp ma ina ganin ki online ba magana, wato naira ta zauna ko? Yar dariya amani tayi "haba aunty na, pls stop saying that, ke fa ce silar shigata wannan daular taya zan share ki ? Ae kullum ƙara gode miki nake, sbd ynx ko a mate ɗin mu ba wadda takama kafa ta wurin arziƙi, ynx fa takai ga ko taro za'a yi na class mate ɗinmu indai ban halacci taron ba to fasa shi akeyi, kowa burinsa na zo ba don komai ba sai don aga wanka leshin da zan ɗauka da zinaran da zan sanya,' jinjina kai Aunty babba tayi tana ƴar dariya "haka nake son ji my sister, nafi so naga kuna wuta ana binku da fetur, ku zama on top kai kuzama ma topic ɗin gaba ɗaya, inji kawai ana zancen ku a ko'ina, ta ƙarashe maganar da cewa "ina fata dai baki raga masa ko? Kina tatsarsa sosai kina matso sa sbd kinsan fa abunda ya kawo mu family ɗin nan dukiya muka zo mallaka domin mu raya namu family ɗin,' Zuru Amani ta ɗanyi tana kallon auntyn tata, cikin sanyin murya tace "Mallakar dukiya kuma aunty? banda kuɗaɗen da muke samu a hannun mazajen mu har wata dukiya zamu mallaka ? dariya aunty babba tayi tare da dafa kafaɗar Amani tace "ke fa matsala ta dake wani lokacin baki da lissafi, bakya gane wa, ae ynx kowa ta kansa ya ke yi, kuɗi kawai dole mu nemi kuɗi kamar hauka, saboda ynx mun shigo wani zamani da in baka dasu ba'ayi dakai, ka zama tamkar non living thing, masu kudi sune living thing, masu rai kenan,' Ta ƙare mgnr tana kallon Amani wadda ta ɗan dabarbarce sbd auntyn tata ta fara bata tsoro, Aunty babba taci gaba da cewa "Oh wai ke da soyayya kika zo kisha wurin ABBAS? Ae ni ban haɗa auranki da abbas ba don soyayya kawai, face don ki rinƙa tatsar mana shi, sannan naga haryanzu babu ciki a jikin ki, uban me kika tsaya jira !? Hankalin Amani fa ya tashi ganin yadda lokaci guda auntynta ta, ta bayyana mata mummunan ƙudirinta akan family ɗin Abban Sojoji, Ajiyar zuciya tasaki kafin tace "aunty ra'ayinmu ne yazo ɗaya, shima bayason haihuwa da wuri munyi planing sai nan da 5yrs, ynx soyayya kawai muke sha....... " Katse ta auntyn tayi da cewa "ko ba soyayya ba? Nabi soyayyar da gudu, ashe head fish gare ki sam bakya gane wa, to bari kiji in faɗa miki, ki aje wannan planing ɗin, ki ɗauki ciki kawai ! mun samu mai cin gado, nima nan da kike gani na, ba don lalurar da ta same ni ba, da tuni na jima da sauke wani, Jinjina kai Amani tayi tana kallonta cikin mamaki, ƙasa ƙasa

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113