Skip to content

Chapter 50

Chapter 50

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
Download Book

ɗinta, suyi flat tamkar babu, dama Allah yasa su 6ace muga yarda zata yi........ Shi kansa baisan dariya ta kubuce masa ba, har ya fetsar da cornflakes ɗin dake bakinsa, zuba mishi ido sehrish tayi gaban ta na faɗuwa tsoranta kada ace wani abu junaid ya ganu wanda zaisa ya gane cewa ita maca ce,😳 Sai faman tiƙar dariya ya ke yi ba kakkautawa, sam ya gaza stopping kansa, Tamkar tv haka ta ƙura wa junaid ido yana dariya, fararen hakoransa jere rass take kallo ga ƴar wushiryarsa siriri ya, ganin ya kasa controlling kansa ya sa ya miƙe ya kama hanyar fita yana ci gaba da dariyar, Abun ya bata mamaki, ganin ya tashi yana ta dariya gashi baici abun kirki ba, anya junaid yana da lafia kuwa? Ko dai yana da psycriatric disorder ne? daga bisa ni ta ta6e bakinta alamar i dont care taci gaba da shan abunta, Bedroom ɗin abbansu ya wuce directly, a hankali ya tura kopan ya shiga, samun shi yayi a tsakiyar gadon ya baje abunsa, ya warware, Murmushi ya saki ganin abban nasa, har cikin ransa yaji daɗi ganinsa ya dawo cikin ƙoshin lafia,... "Lallai abba abu yayi kyau, shine an dawo ko a neme ni, aiko yanzu baccin nan naka zai ƙare,' Ja da baya yayi sannan ya watsa a guje ya faɗa saman gadon sai ajikin abban nasu a firgice cikin magagin bacci abban ya rinƙa faɗin "a miko bindiga 6aro ya shigo ' fashe wa da dariya junaid ya yi, yana kallon abban nasu wanda idonsa ke a rufe yana ta faman sambatu,' tabbas yaji nauyin mutun akansa, amma sam ya gaza buɗe eyes ɗinsa sbd a gajiye ya ke, Cikin rashin imani junaid yasa hannunsa yana gwale masa idanu, sunyi ɗan ja, biji-biji yake ganin junaid sai faman zabga murmushi yake, Cikin nishaɗi ya ce "Abba its me your heart beat, i came here to disturb u, 🤣 a hankali abban ya idasa buɗe idanunsa, a firgice ya yunkura ya janye junaid gefe ɗaya, ba ƙaramin tsorata yayi ba, saboda idonsa wani farin aljani nuna masa sai da ga baya gane cewa she junaid ne, "Yanzu ka kyauta ? dama ina ji an hau saman jikina nasan cewa kaine, duk duniya babu maiyi mun haja sai kai,' "Cikin shagwa6a junaid yace "ka dawo baka neme ni ba abba,' ya ƙare maganar yana zumbura masa baki, yatsina fuska abban yayi yana kallonsa aransa yana cewa " ynx fa sai yace zaiyi mun kuka shi ala dole gabu auta, bari na jaraba shi nagani ya canza ko hanyarzu yana nan yadda na barsa, ɗaure fuska yayi tare da nuna ma junaid hanyar fit yace "kai tashi ka fice mun bana son takura jarababbe,' cikin yanayin mamaki junaid ya ce" abba Ni kake ce ma jarababbe? Kadawo baka neme ni ba kuma shine kake korata ? Abba yace "ka ga tashi ga fice mun tunkan nawaje suji mu,' ya faɗi yana kara tamke fuska, .ganin cewa dagske abban nasu yake yasa ahi tashi jiki a sanyaye ya sauka daga saman bed ɗin ya isa bakin kopa, bai bude kofan ba tsayawa yayi yana jiran abban ya bashi hakuri, ɗan juyawa yayi da kansa ya saci kallin abban nasu wanda ke zaune tsakiyar gadon, haɗa ido sukayi lokaci guda 👀 narai narai da ido junaid yayi alamar zai yi kuka, shi kam Abban abun ɗaure masa kai ya ke yi, har wani sa in tunani ya ke anya Junaid namiji ne ba mace ba? Ace har yau mutun jin kansa ya ke kamar jinjiri, ko don ba nonon fatima yasha ba ? Don tabbas yasan cewa da ace fatima ta shayar dashi da guyababbe zai zama ba susu ba, amma duk da hakan ƙara son yaron nasa ya ke fiye da sauran, zuba mishi ido ya ci gaba da yi, Junaid dake tsaye yana sum6ura baki, biji biji ya soma gani a idanunsa, lokaci guda ya soma sakin tari, hannu yasa tare da dafe saitin zuciyarsa, yana ambaton kalmatussha hada, Hankalin abban nasu a tashe a wani irin firgice, shi kansa baisan lkcn da ya wuntsilo daga saman gadon ba, sai wurin junaid wanda kafin isowar abban nasu ya zube ƙasa 😨 Cikin wani irin tashin hankali, abban ya dire guiwarsa a gaban junaid inda ya ke kwance ba numfashi, Muryarsa har rawa rawa take yi wurin furta "Innalallahi wa'inna ilaihirraji'un junaid !! Junaid!!! meke faru wane ! Ka tashi dan Allah nifa wasa nake ma, hannunsa yasa yana bubbuga ƙirjinsa, tuni idon abban nasu ya cicciko da kwalla "kai ka tashi bana son wasa ! ya kake so nayi da rayuwata in na rasa ka, Junaid bai buɗe ido ba sai da yaji dirar hawayen abban nasu a fuskarsa sannan ya buɗe su yana dariya, Aikuwa abban ya rufesa da duka, ta ko'ina, tashi ya yi ya watsa a guje suka shiga zagaye ɗakin suna yar guje guje "wlh junaid baka da mutunci, ko tausayina baka ji, ka rasa irin wasan da zakamin sai wannan, kasa shugan sojoji zubda hawaye, ' Yana biye dashi yana magana, haye wa saman gadon junaid yayi abban ya bisa, A tare suka kwanta sama suna facing ceilling, junaida yace "abba na gaji wlh" "nima na gaji junaid, dan Allah kada ka sake min irin wannan joke ɗin bana so, baka ji yadda hankali na ya tashi ba,' abba yayi maganar yana haɗiye yawu, Junaid ya ce "dama haka kake so na abba, tab dole na tsula tsiyata son raina, wlh abba ka ban mamaki hada yar hawaye,' 🤣 dariya abban yayi tare da cewa "ba dole ba, hmmm baka son yarda nake jin ka bane shiyasa, ynx dai tell me da bana nan waya ta6amin kai ? muɗaura ɗamarar yaƙi, ? 🤨 tashi zaune junaid yyi saman bedmattress ɗin yace "zan faɗa maka daddy but firstly tell me ka yi mun tsarabar da nace ? Abba yace "ya za'ae na manta babyna, ba traditional dress ka ce kana so ba ,na ƴan china? Ae na siyomaka abubuwa da dama ma, suna nan,' Wani irin murmushin jin daɗi junaid ya saki tare da cewa "abba kayima kanka ƙiyamul laili da ace baka siyamun ba ko, hmmm da kaga rigima, dariya abban yayi yana kallonsa har time ɗin yana daga kwance, junaid yaci gaba da cewa "amma abba baka haɗu da wata zazzafar ƴar budurwa haka ba acen? Nasan ka da farin jini , Cikin zolaya junaid yayi maganar, ɗan zaro ido abban nasu yayi tare da cewa "tab ! ae na gama wlh, Wa ? ni hussein la la la laa, waɗannan fararen basu da guarantee, yadda momynku ta gasa mun aya a hannu, wannan gasuwar ta ishe ni haka, na ɗauki darasi, Ae ko zan ƙara aure iya nan ne, bazan wuce hausa fulani ba, mata masu kunya, ga riƙo da al'ada ga girmama muji Allah sarki maryam 😢 dariyar junaid yayi tare da cewa "su Abba anji jiki, dama ance jiki magayi ne, ynx kaji jiki ko? sai yanzu ka gane cewa matan mu suna girmama muji ko amma ka tashi ka auro mana ....' bai bari ya idasa maganar ba ya yunkura ya janyosa jikinsa yana yi masa dundu a baya, yana cewa

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113