Skip to content

Chapter 85

Chapter 85

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

daker yaja ƙafarsa izuwa cikin babban falon gidan babu kowa aciki wayam, ɗaga murya yayi yadda kowa zaiji sa yace "NADAWO !!!! Hhhhhhhhh Woooo !! Yaro ya dawo gidan Ubansa !!! Abba !! Gani fa nadawo !! ɗanka HAROON ya iso dira ta kenan na ƙaro sabon wulaƙanci buhu buhu hhhh, Gaba ɗaya hayaniyarsa ta cika musu kunne kamar zararre haka yadinga sambatu, Ba arziƙi suka soma fitowa kowa jikinsa sanye da kayan bacci kanal yousouf ne yafara fito wa yana buga tsoki sai Khaleed da jabeer da irfan kowa ido cike da jin bacci ya katse musu baccinsu, atare twins suka sauko daga upstairs hannunsu cikin na juna sai hamma suke yi,, Abba ma tare da junaid suka fito sanye cikin phyjamas hannunsu cikin na juna, kowa sai faman buga tsoki yake yi a ƙuntace, tun da suka ga Commender haroon gabansu ya faɗi hankalinsu ya tashi ainin, sam babu mai farin ciki da zuwanshi duk da kasancewarshi ɗan uwansu na jininsu amma munanan ɗabi'unsa da halayyarsa tasa sun tsane shi sbd mugune na bugawa ajarida, Cike da takaici suke kallonsa kwashewa ya sake yi da dariya tare da cewa" ƙananin ƴan iska sun bayyana ga kuma fararen balbelu," yayi maganar yana nuna su Twins da fawan da hannu ɗaure fuska su kayi har time ɗin ba wanda ya tanka masa binsa kawai suke da ido, "Kutmelisiiii! Ni kuka maida shashasha ina magana kowa ya zubamin ido wato ga zautacce ko?baku farin ciki da zuwana ne, ae nayi tunanin ina zuwa zaku watso aguje kamar karnuka ku rungumeni ku sunbace ni muuuaaah a baki na,' cike da futsara Haroon ke musu magana baya jin kunyar Abbansu, Gaba ɗaya duk wannan suratan da Haroon yake yi a kunnansa kaf ya gama fusata yagama hasala, aiko a harzuƙe ya ƴunkura tamkar zaki yabi ta gefen Sehrish ya wuce ita kanta ta tsorata sosai ganin yadda Sgr ya fusata, A wani irin slow sauri sauri yake tattakowa izuwa downstairs ɗin, yana idasa sauko wa kai tsaye inda haroon yake tsaye riqe da beer a hannunsa ya tunkara, Kanal yousouf ne kawai ya lura dashi wani shu'umin murmushi yasoma saki saboda yasan mai zai faru, Haroon na cikin wannan sambatun baiyi wani aune ba yaji saukar wasu zafafan maruka ajere saman kuncinsa, Sai gashi ƙasa baje saman tiles idonsa na facing sama, wato wasu irin black stars yagani a ƙwayar idonsa masu wutsiya, kowa dake wurin bakinsa kumshe da dariya, Sgr kuwa kara naɗe hannun rigarsa yake yi, daker haroon ke kallonsa muryarsa na rawa yace "Ya Allah ka yafemun in zunubi nayi ka haɗani da wannan Ifritun minal jinnin, wlh danasan cewa kana acikin gidan da ba abunda zai kawo ni, Abba mai yasa baka sanar dani cewa Babban yaya na cikin gidan nan ba...? Yayi tambaye agalabaice har lokacin bai samu ya miƙe ba yana daka kwancen yake sambatun nasa idonsa na kallon ceilling, mayar da hannu Sgr yayi ya damƙi wuyan rigar haroon da hannu guda ya ɗago shi tare da Buga shi ƙasa ya ƙife a susuce, shin wai ina kwalbar giyar dake hannun haroon ae tuni tayi gefe guda ta tarwatse, Ganin Sgr na ƙoƙarin sake kai hannu yakaiwa haroon wani naushin yasanya abban su cikin sauri ya riƙo hannusa yana cewa "Ya isa haka pls rabu dashi ae yaji jiki," Jinjina kai Babban yayan yayi yana cije lips ɗinsa da ace abba yabarsa wannan naushin da yaso yakaiwa haroon da to tabbas sai yayi jinya a gadon asibiti, ɗagowa haroon yayi ido luhu luhu yana kallon babban yayan nasu murya na rawa yace "Yanzu babban yayan mu don rashin imani ka daddage ka dunkule wannan hannun naka ƙirar samudawa da adawa bakaji komai ba ka jibge ni agaban ƙanne na,"? yayi maganar akasalance yana kallonsa, Wato bai daddara ba rae abace sgr yace "kai wai waye ya kawo wannan ɗan iskan acikin gidan nan !? "Da ƙafafuna nazo," haroon ya bashi amsa a raunane, mayar da idonsa yayi akan haroon yana huci in ya biyewa haroon to tabbas zai iya halaka shi a wurin nan, don shi bakinsa bai mutuwa ana bugunsa yana magana sai dae akashe shi, In kina so ki gode mun kiyimun share na novel ɗina 🪩 Kar a Manta da Comment 👍👏🤝*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ ﺭﺍﻓﻴﺖ❤️💋 *Episode 83-84* *Hafsat Bature Moh'd* Meaning of Name Rafayet, arabic name ne, kuma sunane na Mace da Namiji both suna amfani dashi, Ma'anarshi *Ur highness*👑,*sublimity*high rank*, *power*💪 Dariya kawai junaid ke saki bama shi kadae ba hadasu irfan da sauransu in ka cire Kanal yusif da fuskarsa ke adaure shida babban yayansu, duk wanda abun dake faruwa a kunnan sehrish tun da babban yayan nasu ya fito itama tabiyo bayansa, tana 6oye abayansa shi kansa baisan da mutun ba, sai dae ta leƙo ta saci kallon haroon dake baje yana sambatu ta takoma ta boye kanta, hakanan taji bai burgeta ba tunda taga fuskarsa taji bai kwanta mata arai ba, junaid ne kawai ya lura da ita, amma ita bata ganshi ba, sai yi mata alama yake yi da hannunsa alamar ta matsa daga bayan babban yayan nasu, saboda gudun idan zai juyo kar yayi wurgi da ita, amma ita sam bata lura ba, "Dad pls kabarni na koyawa bastard ɗinnan hankali," ya faɗi yana kallonsa a ƙule Haroon yace "hankali kuma na yaushe babban yayan mu ? ae tun ranar da ka fara aza tafin hannunka a kunci ne na zama cikakken mai hankali," ƙokari fa Rafayet yake na ya janye hannunsa daga na abbansu yakai wa haroon bugu, amma abban ya hana hakan saboda tsoran karya naƙasa shi, Sam bazai iya jure kallon haroon ba a fusace ya zame hannunsa daga na abbansu tunkan ya juya junaid yayi hanzarin riƙo hannun sehrish ya janye ta, ita kanta ta tsorata da ganin yadda sgr ya juyo tabbas da baƙaramin buguwa zatayi ba, cikin hanzari ya haye upstairs azazafe yake tattaka steps ɗin benen ya wuce part ɗinsa, "Kowa ya koma bedroom ɗinsa ya kwanta," kanal yusif ne ya basu umarni duk suka juya shima ya wuce nasa ɗakin, Ya rage daga Abbansu sai junaid sai sehrish dake gefe boye bayan junaid tunda ya janyota gabanta ke faɗuwa, Kallonsu yake fuskarsa kamar zai fashe da kuka yace "Abba akan idonka yaran nan duk sun raina ni, ba wanda yayimun tarbar arziki shikenan ba komai ni daga nan zan koma inda na fito," yayi maganar yana ƙoƙarin tashi cikin sauri junaid ya ƙarasa inda haroon ɗin yake gaba ɗaya yasa hannu ya rungumosa cikin sanyayyiyar muryarsa yace "Yaya haroon ni ina farinciki da zuwanka sosai, i missed u so much ka tambayi Abba kaji kullum saina ce mashi yaushe yaya haroon ɗina zai dawo, (Allah sarki junaid wato shi na musamman ne, kowa nasa ne baya gudun kowa, baya son ganin kowa cikin damuwa burinsa koda zai rasa nasa farin cikin indae hakan zai farantawa wani to tabbas zai rasa nashi,) hannu haroon yasa ya ƙara ƙanƙame Junaid tare da cewa "Dama nasani junaid kai kana sona sosai, kai kaɗae ne ka damu dani, Allah sarki ɗan uwa mai daɗi," "Nima ina farin ciki da zuwanka haroon, ka ta6a ganin inda uba

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113