Skip to content

Chapter 111

Chapter 111

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

Numbar nan dana ta6a sawa a wayarka ta ƴan uwana bansan ko za'a samu ba ynx," Shiru junaid yayi yana tunani can yace "baza a rasa ba, Last time if i can remember sun turo mun message Lemme check it for u, yayi maganar yana zura hannunsa na dama cikin trouser pocket ɗinsa yayin da right hand ɗinsa ke ruƙe da phone ɗin sehrish, Sehrish kuwa tunda taji cewa su hosana sun turo sako hankalinta ya tashi burinta taga me suka rubuta, Zaro phone ɗinsa yayi tare da kunna ta, yashiga cikin messages ɗinsa yana duddubawa, yayin da jikin Sehrish sai kerma Yake sbd fargabar me suka turo, "Yawwa Allah yaso banyi delete ɗinsa ba gashi ki gani," miƙa mata wayar yayi, hannunta na kerma ta amsa ta soma karantawa kamar haka *sister maganin hosana fa ya ƙare akwai matsala ta zama wata Xararriya ta hana mu sakat pls ki taimaka mana* Junaid na lura da halin da Sehrish ta shiga, lokacin da tazo ƙarshen sakon, zumbur ta miƙe tsaye cikin tashin hankali murya na rawa take faɗin"Innalallahi wa'innna ilaihirraji'un junaid tun yaushe saƙon nan yake ...? ta tambya a rikice, Miƙewa shima junaid yayi yana cewa "Am sorry sehrish wlh naso na taimaka musu tun lokacin ki duba message ɗin dake a ƙasan nasu ki gani na tura masu sako nace su turomin acct number nasu amma shiru i ave been trying their phone number but always switched off har na haƙura. ' Cikin shesshekar kuka Sehrish tace "Allah sarki hosana, nashiga ukuna bansan ya suka ƙare ba, hosana tana raye kota mutu nasan ba mai taimakon su....." Kuka ne yaci ƙarfinta sosai, Cikin sanyin Murya junaid yashiga lallashin ta, Cikin kuka tace "junaid bazaka gane bane...nasan suna cikin mawuyacin hali babu mai taimakonsu ina so naje wurinsu nagansu....' tayi maganar a kasalance, "Sehrsih in dai anan garin suke ni zan kaiki a mota ta ki gansu,' Girgixa mishi kai tayi tare da cewa "Ba'anan suke ba junaid" duk tabi ta susuce,.. Ajiyar zuciya junaid yasaki tare da cewa "kada Ki damu sehrish nayi maki alƙawarin cewa da kaina zan kai ki, ki gansu koma ina suke, amma sai Babban yayan mu ya koma U.s saboda in yana nan bazan samu hanyar da zan fita ba,' tsagaitawa tayi da kukan ta kalle shi tare da cewa "kayi Alƙawarin xaka kaini " "Eh insha Allah, amma ynx ki goge hawayen naki, ashe kin iya kuka har haka just like a new born baby,' yayi maganar da zolaya yana Imitating ɗinta, Ita kanta batasan sadda ta fashe da dariya ba, saboda yadda junaid yake kwaikwayon kukanta sai ya koma mata tamkar babyn, Hannu tasa ta share hawayenta, sannan yace "Kin natsu yanzu"? "Eh" ta bashi amsa, Komawa su kayi tare da zama, sannan junaid yashiga nuna mata yadda zatayi amfani da wayar, Sam hankalinta baya akan jawabin Junaid ta tafi can duniyar tunanin halin dasu hosana ke ciki, Apps ya tura mata kala kala a wayr masu amfani daga wayarsa, dayake akwai sim aciki mtn nan take ya buɗe mata whatsapp, Duka ya zuba mata numbers ɗin yan gidansu aciki, sannan yasanya ta a grps ɗinshi na friends,. Daga bisani ya bata wayar suka yi sallama ta koma bedroom ɗinta, ganin time ɗin Sallah yayi yasanya ta ajiye wayar saman side drawer ta wuce toilet tayo alwala tayi sallar la'asar, ______________________________________ Bayan Aunty Babba ta kammala waya da Amani Fitowa tayi ta sauko down anan tasamu hafsat ta buɗe akwatinan kayan da suka siyo tana duddubawa, Kayane masu kyan gaske, Cord laces, Materials atampha, dogayen riguna kala-kala, Sleeping dress, Inners ba abunda basu siyo ba,hada Shoes & bags na gayu, ga Ribboms , turarurruka , jewellery everthing fa sun sayo, "Gasky mommy na cha6a fa, kayan nan sunyi kyau saura a ware wanda za'a kai ɗinki,. Hafsat ce tayi maganar tana kallon Aunty babba wadda ke tunkaro ta,. Gefenta ta zauna saman 3 seater ɗin da take, sannan tace "Zamuyi magana akan wannan zuwa gobe, ynz nagama magana da Amani a waya,' ta6e baki Hafsat tayi tare da cewa "kin faɗa mata game da twins ɗin can? "Eh na faɗa mata har ta bani wata shawara,' "Me tace ita"? Hafsat ta tambaya yayin da take ajiye Veils ɗin dake hannunta cikin akwatin kayan data buɗe Nan Aunty babba ta kwashe komai da suka tattauna ta sanar mata, wani irin kallo hafsat tayi ma mommyn nata kafin tace "ke kuma sai kika ɗauki shawararta ko? Aunty babba tace "eh naɗauka saboda gsky ta faɗa Omar zai iyayin zuwan bazata kuma duk sanda yazo zai fahimci halin da suke ciki zai tuhume ni akan hakan, don haka zan basu kulawa ta wani lokaci kafin nasa a Zubar dasu,'. Rai a6ace hafsat tace "Yanzu mommy har shawarar Aunty Amani zata fi tawa mahimmancin a wurinki !? murmushi aunty babba tasaki tare da cewa "Ko kusa, kawai akwai abunda na hango ne shiyasanya," Jinjina kai hafsat tayi tare da cewa "Shikenan Mommy, amma koda za'a rinƙa basu abinci dole suyi mana bauta acikin gidan nan !!". "Wannan ae dolene, zasu aikatu kamar jakuna duk wani aiki na gidan nan kansu zai koma," aunty Babba ta bata amsa, Murmushi hafsat tasaki tare da cewa "daga yanzu na daina wanki da washing maching, Tun da Allah ya kawo mana sauki lallai ne zasu aikatu, "Kwarai kuwa, yanzu dae ki tattara akwatinan nan ki kaisu bedroom ɗinki, Ni bari naje wurinsu naga ya suka kwana, Allah yasa suna raye dae" ta faɗi tana dariya itama Hafsat ɗin dariyar take yi, ______________________________ Abban sojoji sashe na biyu wasu haryanzu basu fara payment ba, Free pages ne nake sanyawa yanzu don haka ku hanzarta biya tunkan su Ƙare saura pages kaɗan ma, idan kuka ce zaku naɗe hannu nima zan dakata ne🙅, inyi takaina dama ya lafiyar giwa, abun ya bani mamaki many of u sunyi shiru akan hakan, zamu ba juna mamaki ne insha Allah 😂 Boss Lady ce fa, Abban Sojoji akwai Nrml grp 300 Special grp 500 Vip (700) iya kuɗinka iya shagalin ka, ni nawa tsarin daban ne nasan yadda zanyi da kowa,🙌 Wanda suka shirya 08103884440, su tuntu6e ni, *sai naji sauƙi insha Allah zan ci gaba*🙏 Just keep praying for me don bani lfy😥, sannan waɗanda suka ga Pictures ɗina pls don't share it, ban bada Iznin ayimun share ba, sbd bansan bakin wasu ba,bansan me zasu ce ba,🙏😿*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* _🔥the Father Of Soldiers🔥_ ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ_ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ ﺭﺍﻓﻴﺖ💞😍 ﺣﻔﺼﺔ ﺑﺎﺗﻮﺭ✨ *Mallakin* *✨HAFSAT BATURE MOH'D✨* ~BossLady~💋 *Final Page In Part 1* *page 100*⚡ "Kwarai kuwa, yanzu dae ki tattara akwatinan nan ki kai su bedroom ɗinki, Ni bari naje wurinsu naga ya suka kwana, Allah yasa suna raye dae" ta faɗi tana dariya itama Hafsat ɗin dariyar take yi, tayi mamakin ganin ƙopan store ɗin abuɗe turowa tayi ta shiga samun su tayi a tsaitsaye sai faman zagaye zagaye suke yi sun jigata sosai,. Suna ganinta gabansu ya faɗi rass saboda tsoran matar suke ji sam sun gaza magana sai zare ido kawai, murmushi Aunty Babba tasaki tare da cewa "Ashe kuna raye, gsky kuna da taurin rai,' Jahad ce tayi ƙoƙarin gaishe ta bata amsa ba sai cewa tayi

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113