Chapter 65
Chapter 65
a hankali ya ɗago da sexy blue eyes ɗinsa ya aza akan abban nasu tare da cewa "Am all ears," Abba yace "Ina so kayi mun promise ɗin cewa har ka bar nigeria, bazaka ta6a kowa ba kayi shiru da bakin ka salin alin ka tafi cikin salama dan Allah,' wani irin kallo babban yayan ya ke wa abban nasu jin abunda yace, hannu ya kai tare da ajiye phone ɗinsa saman table ɗin da ke front ɗinsa, ya jingina bayansa jikin royal sofa ɗin, tare da aza ƙafa ɗaya bisa ɗaya, duk abban nasu na kallonsa burin sa ya ji amsar da zai basa, murmushi kawai kanal yusif ya ke yi wanda ke ta faman danna wayarsa, amma kunnansa nakan maganar da suke yi, ɗan ta6e small lips ɗinsa ya yi kafin yace "*IMPOSSIBLE*" atakaice, Sauke ajiyar zuciya abban yayi dama yasan amsar kenan, Cikin takaici yace "Oh sai kayi kenan"? "Eh" ya bashi amsa ba wasa, Jinjina kansa yayi tare da cewa "ni narasa gane tsakanin kai da Momynka Alexandra waya fi wani taurin kai, kafiya da ji da izza,' da buɗen bakin babban yaya sai cewa ya yi "Ita," Fashewa da dariya yusif yayi, tare da sa wayarsa a saitin mouth ɗinsa yana karewa, saboda gudun kar babban yayan yakai masa naushi, "Yi mai Isarka," Babban yayan ya faɗi yana shafa damtsen hannunsa da right hand ɗinsa alamar zaiyi bugu, yusif yace "Ai ni na wuce bugu ko Abba," ya faɗi yana kallon abban nasu wanda shima dariyar ya keyi, Da ƙarfin gaske babban yaya ya yunƙura zai kaiwa Yusif punch a face ɗinsa, jiki na rawa abbansu ya taso yayi saurin rikosa, duk da yasan wasa ya ke ba bugun nasa zaiyi na, yusif ihu yayi yana faɗin "Abba dont let him punch me," Dole yusif ya tsorata, shifa Babban yaya a ƙa'ida ya naushi mutun a cheeks ɗinsa, sai haƙori ya fita 😳 In kuwa yakai ma zazzafan naushi a saitin zuciyarka, sai dae uwar mutun ta haifi wani, bugu ɗaya sai lahira 😳😳😳 Murmushi kawai sehrish ke saki domin komai ke faruwa a idonta, duk da akwai tazara sosai amma tana hangensu ta cikin kitchen ɗin, bakomai ya burgeta ba, fa ce yanayin yadda Sgr ya ƴunƙura ya dunkule hannu zai kaiwa yusif naushi, sumar kansa da ta yarfo ta gefen forehead ɗinsa ba kamin tafiya yayi da ita ba, "Bari na shirya miki abunsha ki kai musu," muryar azmee ce ta katse ta daga kallon nasu, ɗan zaro ido tayi jin ance zata kai masu abunsha, ga tsoran tunkararsa ga kwaɗayin son ganinsa da take yi, A tray ta shirya mata cups masu ɗauke da coffee, ta miƙa mata jiki na kerma, sehrish tasa hannu ta kar6a, a hankali take tafiya zuciyarta cike da fargabarsa, Da sallama ta isa inda su ke, duk suka amsa, miƙa wa abbansu tafara yi, da fara'a fuskarsa yasa hannu ya ɗauki cup ɗin tare da cewa "Yawwa madallah sannu da ƙoƙari," murmushi ɗanyi tare da juyawa wurinsu heart ɗinta na beating, tsoro yasa tafara miƙa wa yusif cikin sauri yusif yayi mata alama da hannunsa tafara miƙawa babban yayan, Saboda ba'ayi masa haka sam, wato afara mika wa nakasa dashi abu kafin a bashi, hakan laifi ne a wurinsa, Ita kanta batasan tana da irin wannan natsuwar ba, sai da taje gabansa, ji ka ke tsit hatta zuciyarta sai da ta lafa da bugawa cikin sauri, daddaɗan ƙamshin turarensa ne ya gauraye hancinta, zuba mishi ido tayi tana kallonsa, Idonsa nakan screen ɗin wayarsa, jin alamar mutun ƙiƙam akansa yasa shi ɗan dagowa, tray ɗin hannunta yaci karo dashi, cire hannu yayi yasa a hankali ya ɗauki cup ɗin, bin hannusa tayi da kallo, wasu irin zira-ziran yatsun hannu, dogaye farare ƙal, ga fatar nan sai ɗaukar idon tsiya, mutun kamar ya lashe, agogon hannunsa tabi da kallo tazauna masa raɗau sai kyalli take, Mayar da idonta tayi akan sumar kansa mai ɗan bala,in kyau sam sehrish tagaza matsawa daga tsayen da take akansa, batasan bayason Kallo ba, a hankali yake kur6arsa a mouth ɗinsa, Abun ya daurewa abbansu da kanal yusif kai, ganin yadda mai aikin nasu Ya tsayawa Babban yayan akai kamar sai lashe sa, duk da sun cewa shi abun kallo ne, dole akallesa, "Miƙo mun mana,' kanal yusif ne yayi maganar don yayi saurin dakatar da mai aikin nasu daga kallon ƙurullan dayake wa Babban yayan nasu, kafin ya fusata, Lokacin da mgnr kanal yusif ta dira a ears ɗinta, jiki na rawa tadawo hayyacin ta, tare da matsawa ta miƙa masa shima ya ɗauka sannan jiki a matse ta koma kitchen, har ta shiga cikin ƙamshin turarensa ne ke ɗawainiya da ita, Sam tarasa sukuni, sai faman sauke ajiyar zuciya ta ke, kamar wadda tasha gudu, Muryar azmee ce ta katseta da cewa "tun da mun kammala, mu bari sai after magrib ayi arranging ɗinsu a dining," Sehrish ta amsa da "Toh aunty azmee," tana ganin lokacin da suka kammala firar tasu, su ka kuma fita atare, ........*Junaid*......................... Da tunanin sehrish ya yini, kasancewar ya fita gidan wani friend ɗinsa daya jima shima bai lpy, yaje duba sa, a can ya yini yana ta jansa da fira, hakan yasa ya jima, bashi ya dawo gida ba sai wuraren magrib ya shigo da motarsa, zuciyarsa cike da son ganin sehrish ɗinsa, da murmushi ya shiga ciki, bakowa duk sun je sallah da alama, Bedroom ɗinsa ya wuce, cikin sauri ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fito, shirt yasanya tare da dogon wando, kullum ya kalli kansa a mirror sai ya furta wannan kalmar wato "Mallakin sehrish," (Sai naji dama ni yakewa tanadin kansa da ban bari yasha wahala ba, dama ƙopa a buɗe take musamman ga irinsu Junaid masu kyawun hali) 😅 Jin takon takalminsa yasa sehrish ɗagowa, wadda ke tsaye tana ta faman jera abincin a dining, ita ta riga azmee fitowa bayan sun gudanar da sallar la'asar, zuba mishi ido tayi atlease tayi kewarsa sosai don tun safe rabon da tasa shi a idonta, Shima farin ciki ne ya dabaibayesa ganin muradin ransa, ƙarasawa yayi yaja kujera ya zauna yana kallonta, Cikin sauri tace "me zan zuba maka," "duk abunda yayi miki," kai tsaya ya faɗa, Jim sehrish tayi shiru ta tsaya da jeran da take yi, maimaita maganar da yayi yanzu acikin zuciyarta tayi wato daya ce "duk abunda yayi miki amaimakon yace duk abunda yayi maka tunda amatsayin namiji take," ɗan ɗagowa tayi ta saci kallansa, har ynx idonsa na akanta fuskarnan ɗauke da murmushi, Jiki a sanyaye ta zaro plate haɗaɗɗiyar jallop din taliya ta zuba masa, tare da haɗa masa da Cokali aciki ta miƙa masa, "Thanks" ya furta tare da soma cin abincin, ganin yana ɗiba da zafinta yasa tace "ka bi a hankali kana ka ƙone," ɗagowa yayi ya kalle ta da buɗen bakinsa sai cewa yayi "kada ki damu zan kula" daram taji gabanta ya ƙara faɗuwa, yau junaid yasaki layi sai kiranta ya ke da sunan macen ta, Jin ƙarar dirar motoci ya tabbatar mata da cewa sun dawo, nan da nan taji zuciyarta ta bada wani sound, saboda tasan hada mutumin ta aciki, Shigowa su kayi atare suna ta faman fira,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113