Chapter 66
Chapter 66
kamar ba'a tare suke ba, fawan da khaleed ne suka fara shigo wa tare da su Irfan da jabeer banda su twins, tayi tunanin shima zai shigo ne amma babu shi, haka abbansu ma, da kanal yusif, kai tsaye suma suka wuce izuwa dining ɗin suka ja kujera kowa ya zauna, "Sannun ku da dawowa" acewar junaid, Su ka amsa su duka, cikin sauri sehrish ta shiga yin saving ɗinsu, "Ina yaya Ayaan da Jahan su ke, banganku atare ba? Su basu dawo ba ne? Junaid ne yayi wannan tambayar, Fawan ne ya basu amsa da cewa "taya muma zamu sani? mun jima da rabuwa dasu, su sukansan inda suka je" Jabeer yace "ko tsoro basa ji, babban yaya ya neme su, su basusan su kame kansu ba, kamar yadda mukayi," "Ka rabu da shaggun jiki magayi," acewar irfan, ~Hafsat bature~ ✍️ Keep sharing 😘*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋* ~🔥the father of soldiers🔥~ _💞Romantic Love story between Hosana& Marshal Omar💞_ *💋HAFSAT BATURE BOSS LADY💋* *page 69&70* 💋 "Ka rabu da shaggun jiki magayi," acewar irfan, haka su kayi ta fira suna zuba abinci acikinsu, Bayan sun kammala sehrish ta kakkwashe dishes ɗin da sauransu duka tayi kitchen dasu, har time ɗin azmee bata fito ba har sai da ta kammala wanke komai da su kayi amfani dashi sannan tashigo agajiye tana faɗin"kin ji shiru ko wlh bacci ne yayi awon gaba dani shiyasa ban fito ba, "Babu komai aunty azmee kwarama da kika huta sbd kina aikatuwa ssae," Azmee tace" hmmmm nasaba ne, bana gajiya da aiki, shiru su ka ɗayin kafin rishi ta kuma cewa "Su babban yaya basu shigo ba, shi a part ɗinsa za'a kai masa abincinsa ko anan down ? murmushi azmee tayi tace " a can ake kai masa amma in yakasance dinner ne, wani time ɗin kuwa anan su ke haɗuwa suci gaba ɗaya, ke zaki kaimasa ? "Eh zan kai masa,' cikin zumuɗi sehrish ta bata amsa, "Shikenan amma akwai wani abu da zan faɗa miki u ave to know it," Sehrish ta ɗan yi jim kafin tace "menene shi"?. "Babban yaya fa, baya son kallo sai fa kin kiyaye, because in ana kallonsa yana ji ajikinsa, sannan in ya tambayi abu ko menene kawai ki ce akwai, karki kuskura ya ce yana buƙatar wani abu akawo masa ki ce bamu dashi, ya tsani wannan ki kiyaye ! Sannan baisan kwaratsi ko kaɗan, sannan shi mutun ne mai tsaftar gaske, ko da gigin wasa kada ki kuskura ki bar abun ƙazanta a part ɗinsa ko min ƙanƙantarsa ko da ajikin ki ne, ke ma ki ƙara tsaftarki abisa wadda ki ke yi don daga yanzu ke ce zaki rinƙa kula da part ɗinsa," Wani irin daɗi ne ya rufe sehrish, jin cewa itace zata rinƙa kula da part ɗinsa, koba komai zasu samu kusanci da juna, 😇 Azmee ta ci gaba cewa "and then he doesnt repeat words in yayi magana, dole yayi magana aji farat ɗaya, sannan in yana bacci ba'a tashin shi, don naushi ya ke kaiwa bana wasa ba......' Katse ta sehrish tayi da cewa "In time ɗin sallah ne fa? Shima ba'a tashin sa? ta tambaya tana kallon azmeen wadda ke daga tsaye, Azmee tace "Abun ajinin sa ya ke ! muddin lokacin sallah yayi dakansa ya ke farkawa, sometimes kuma alarm ke tashinsa, Jinjina kai sehrish tayi aranta tace"akwai matsala, Anya kuwa zan iya ? ta tambayi kanta, Muryar azmee ce ta dawo da ita "zaki iya mana, matukar ki kasa natsuwa," Wata tambayar sehrish ta ƙara jefa mata, "Aunty azmee wai babban yaya ɗan wrestling ne? "Meyasa ki ka tambaya"? sehrish tace "naga yanayin kirar jikinsa ne, wlh irin ta tasu ce," Hmmm azmee tace "shi da ya ke soja, sojan ma bana wasa ba, wanda ya amsa sunansa ae fiye da wresting ma yana yi," Murmushi sehrish tasaki Aranta tace "a shirye nake dana zama tamkar baiwarsa wurin yi masa biyayya sau da ƙafa, zan yi komai zan yi iya ƙware wata don naga yasan da zamana acikin gidan nan, tayi maganar atime ɗin da take jera dishes din da takammala wanke wa, a cikin shelves , Atare da azmee suka idasa gyara kitchen ɗin su kai mopping da komai," daga bisa azmee ta wuce ɗakinta bayan ta sanarwa sehrish cewa idan sun dawo ta tabbatar da ta kai musu dinner ɗinsu, Kasa bacci tayi burin ta, taji shigowar Babban yaya, domin takai masa dinner ɗinsa, Murmushi kawai ya ke saki ynx ya yanke shawarar zai sanar wa sehrish da cewa yasan ita mace ce ba namiji, rungume ya ke da pillow a ƙirjinsa, night dress ne ajikinsa riga ce ta wuce guiwa, ya baje a saman gadon abban nasu yana jiran dawowarsa, Ƴunkurawa yayi ya ɗan tashi zaune, yana tunanin taya zai sanar mata batare da ta tsorata ba, gyara murya yayi kamar yana agabanta ya ce "Sehrish na riga da nagane cewa ke maca ce, don haka ki kwantar da hankalinki, ni mai sauƙin kai ne bazan bari kowa yasani ba, i promise u, ni burina ki ɗauke ni tamkar ɗan uwanki na jininki, nima zan ɗauke ki amatsayin sister ɗita........' dariya ya saki bayan yagama tsara wannan maganar, ajiyar zuciya ya saki tare da cewa haka yafi dacewa na tunkare ta, na sanar mata, Allah yasa kada ta razana, ko taƙi accepting ɗinsa as her brother, Koma yayi tare da kwantawa idonsa na facing ceiling, fuskarnan da murmushi, har cikin ransa yarinyar ta kwanta masa luf~~~~~~~ Har bacci ya soma ɗaukarta, taji dirar motocinsi, cikin hanzari ta buɗe idonta, murmushin farin ciki tasaki, tashi tayi zaune tana jira su kammala shigowa kafin takai masu dinner ɗinsu, zuru tayi tana jiran shigowarsu, tana jiyo muryar abbansu da kanal yusif suna magana, amma bata jiyo tasa ba, tamasan baza taji tashi ba, saboda wata irin Voice ce dashi bata da sauti sosae, wata'ƙil sai ransa ya 6aci sannan Za'aji tsiwarsa, Sai da ba da kusan 30 mins, sannan ta tashi cikin sauri ta gyara kanta, kafin ta wuce kitchen, sai da tafara kaiwa kanal yusif nashi a room ɗinsa, sannan ta wuce kaiwa Abbansu nashi shima, Da sallama tashiga,atare da junaid suka amsa mata, cikin natsuwa ta shiga da tray ɗin mai ɗauke da food warmer tare da plates da spoon, sai jug da cup, Kwance suke atare shigowarta yasa su tasowa zaune, cikin girmamawa tagaishe da abbansu, da sakin fuska ya amsa mata, umarni ya bata da ta ajiye mashi anan ƙasa, ajiyewa tayi a hankali kafin ta tashi, suka haɗa ido da junaid ya kashe mata ido, gabanta ne taji ya faɗi, sai ta ga abun kamar a dream, tafiya take zata bar room ɗin nasu, tasake juyawa tare da kallonsa, again ya sake kashe mata idon, Cikin sauri ta fice tana mamakin wannan abun, amma tariga tasawa ranta cewa "Junaid yana da ta6in hankali," wasu ɗabi'un nasa yayi mata kama da na masu psychiatric disorder 😂 A ɗan kayataccen tray ta shirya mashi nasa, gabanta na faɗuwa ta tunkari upstairs apartment ɗinsa, A buɗe tasamu kopan parlor ɗinsa, haske everywhere, bata gajiya da kallon hadaɗɗen parlor dinsa, sallama tayi taji shiru idasa shiga ciki tayi, asaman table ta ajiye masa shi, tsayawa tayi tana tunanin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113