Chapter 94
Chapter 94
alwala, sannan ta fito ta nufi wardrobe tayi dressing kanta cikin riga da wando, sannan ta ɗauki hijab ta sanya, ta janyo sallaya ɗinta dake a saman murfin wardrobe ɗin dama nan take hanging ɗinta sometimes hada hijabin sallanta, Shimfiɗawa tayi sannan ta kabbara sallah, a natse take yin ibadarta ta, bayan ta kammala sallar ta zauna saman carpet ɗin ta lankwashe ƙafarta, ta ɗaga hannayenta ta shiga jero addu'a, ta jima hada hawayenta domin tabbas tana ji aranta akwai wasu ƙalubalen da zata fuskanta acikin watan nan, tana roƙon Allah ya bata ikon cinye koma wata irin jarabawace sannan yabata damar tsallake duk wani ƙalubalen da zata fuskanta," 😥 Bayan ta kammala ta miƙe tare da naɗe sallayar ta ninke ta sannan ta cire hijabin ta ninke ta itama ta tura su cikin wardrobe dukansu, Hayaniya taji daga harabar gidan alamar ana buga ball daga wajen murmushi tasaki tabbas tasan su junaid ne ke wannan, wasan, Ji tayi tana marmarin itama ta kalli wasan ball ɗin nasu wataƙil ta rage ƙuncin da take ji a zuciyarta, Da azama ta ƙarasa jikin window ɗinta ta naɗe curtains ɗin sannan ta zuge glass ɗin ta tsaya tana leƙensu, Su 6 ne acikin ragar filin ball ɗin dake acikin gidan , shi da wasu daga cikin soldiers ɗin dake tsaren gidan, time ɗin da ta aza idonta akan junaid sai da taji zuciyar ta ta buga, sanye yake cikin kayan kallonsa riga da gajeran wando dai dai guiwarsa kana ganin waɗannan fararen ƙafafun nasa na rainon madara abun ba'ace wa komai, launin kayan nasa red colour ne, wayyo ruwan kyau white in red dress na pyjamas, abayan rigar tashi an rubuta (ROMEO) No 10, gaba ɗaya yazama tamkar tauraro acikin su sai faman tsalle tsalle yake ga kwantacciyar sumarnan tashi sai faman yarfo masa take saboda akwai Iska sosai a wurin, hakan ba ƙaramin kyau ta ƙara mashi ba, Natsuwa sehrish tayi tana kallonshi daga inda take tsananin tausayin shi take ji ganin sai faman cin shi suke, in yasha wahalar cafke ball ɗin su kwace, ji take kamar tayi fiffike taje ta shigar mishi duk da bata ta6a jaraba buga ball ba, Ransa ne ya basa cewa Sehrish na kallonsa saboda abun a jininsa yake muddin reeesh na a wurin sai yaji a heart ɗinsa sometimes heart beat ɗinsa ke canzawa, daga inda yake ya shiga waiwayon ta ina zai ganta aikuwa cikin sa'a ya hange ta jikin window ta leƙensu, murmushi ya saki na jin daɗi aransa yana cewa ashe sehrish tana kallonsa kenan may be ma ba yau ta fara ganinsu suna buga ball ba aiko dole ya ƙara himma wurin wasan nasa yasamu yaci don ya burgeta sosai, Bata lura da cewa junaid ya ganta ba saboda akwai tazara sosai a tsakaninsu, Da gudu junaid ya shige cikin su yasamu nasarar kwace ball ɗin cikin sa'a sai gashi yaci, aiko gaba ɗayansu suka sanya sowa suna jinjina mashi, yau yayi abun arziƙi, Ita kanta sehrish dake leƙensu kamar ta diro ta window ɗin taje inda suke ball ɗin don murnar junaid ɗinta yaci ball,. Abun ya matuƙar basu mamaki ganin yadda junaid ke ta cinsu ball har 5 times, alhalin bai ta6a cim nasara akansu ba even one time, yau kam kamar ansa masa battery haka yake abun nasa, fuskar nan tashi ɗauke da murmushin nasara don yasan dole sehrish taji daɗi ssae, A hankali motocin SGR suka shigo cikin gidan a jere dawowarsa kenan shi da wani abokinsu, Bayan motocin sun dakata da sauri wani black american army mafi kusanci dashi mai suna Armstrong ya buɗe masu mota, A natse ya zuro ƙafarsa masu sanye cikin haɗaɗɗun takalma na maza, yana sanye da Army trouser, sai t shirt fara, kyau kam ba'a magana, sun bi shape ɗin jikin shi ta ko'ina ya bada ma'ana kuma ya bada Citta, Sumar kannan kamar kullum tasha gyara ya daureta ta zubo mishi har gadon bayan shi, Sai faman lumshe shining blue eyes ɗinshi yake alamar agajiye yake da bacci a idonsa, Abokin nashi da suka zo tare shima yana sanye cikin army trouser da shirt, akwai kyau natsattse dashi ɗan giant ba fari bane yana da duhun fata amma ya haɗu, Murmushi kawai sehrish ke saki ganin shi, wani irin sanyi taji azuciyarta, sam batayi tsammanin zasu dawo yanzu ba, murna a wurinta ba'a magana, har tafara tunanin ta hanzarta taje kitchen ta shirya mishi abunda zai sama cikin shi," Murmushi adams yayi tare da cewa "Kamar junaid nake gani fa, dama junaid na wasan ball ne har haka"? ya tambaya yana kallon Sgr ayayin da suke ɗan tattakawa suna tafiya atare, "Shine mana," ya bashi amsa a takaice, Adams yace "kai gsky fa yaron nan yayi girma sosai zanyi wa daughter ɗina kamu," Sgr yace "So u get ready to pay for the price? Dariya adams yayi tare da cewa "In dae za'a mallaka mana Junaid ae ko nawa ne farashinsa zamu biya," Jinjina kai sgr yayi batare da yace komai ba, Junaid kam dake buga ball tun da ya hango babban yayan nasu yabar musu filin kwallon ya fito a guje kamar ƙaramin yaro bai tsaya ko'ina ba sai a bayan babban yayan nasu ya rungumeshi ƙam, tsayawa da tafiya sgr yayi jin yadda junaid ya rumgumoshi ta baya, "oh junaid ni baka ganni bane wato babban yayan naku kawai ka sani ko"? adams ya faɗi yana kallon shi, Janye jikin shi yayi daga na Sgr, cikin jin kunya yace "a'a yaya adams ba haka bane," ya faɗi tare da matsawa yayi hugging ɗinsa "ko kaifa yanzu naji bayani, nayi tunanin wariyar launin fata za'a nuna mini," dariya su kayi atare jin abunda yace, shi kanshi sgr sai da ya ɗan so yayi murmushi, "Yaya adams wane ni na isama, kafi ƙarfin wannan Allah, tukunna ma meyasa baka zuwa kawomun ziyara, ko dan Babban yaya baya ƙasar ne? Dama kullum ba'a ganin ka sai in Babban yayan mu yazo sannan kke zuwa ko? Ya tambaya yana kallon shi irin kallon na kama mai laifi ɗinnan, Adams yace "junaid ba haka bane aiyuka ne sun min yawa, nima ae bana ƙasar ban jima da dawo daga Norway ba," Junaid yace "tom shikenan ina tsarabata "? yayi maganar hada riqe ƙugunshi, hakan ba ƙaramin dariya ya ba Adams ba, hatta shi babban yayan nasu dake kallonsu abun ba ƙaramin nishaɗartar dashi yayi ba, especially yadda junaid ke magana, komai nasa burgeshi yake yi, junaid young bro ɗinshi ne kuma crush ɗinsa ne, "In dae kana son tsaraba to kazo gidana ka amsa da anjima," ɗan zaro ido junaid yayi tare da cewa "tab !!" sannan Ya kalli babban yayan nasu tare da cewa "zaka barni inje ?" Fashewa da dariya adams yayi yana kallon ikon Allah, wato sgr shine ke sarrafa shi, Sgr yace "Why not but not today zuwa tomorrow ko jibi zan sa akawo maka shi har gida," Ya ƙare maganar tare da cewa "am tired of standing, Lets go in," Atare suka jera junaid na tsakiyarsu ya ruƙo hannun kowannansu fuskar nan ɗauke da murmushi a haka suka shiga ciki, Wuce wa upstairs su kayi, a part ɗinsa adams ya zauna saman 3 seater, shi kuma sgr
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113