Chapter 36
Chapter 36
in kina so ki tsira daga faɗawa daga tarkon bakin aljani dole ki rinƙa sanya wannan abun da muka aje maki in ba haka ba zaki fuskanci matsala .....hhhhhhhh,' Cikin sauri tace " zan....zanyi komai kuka ce," sannan ya ce"Sharaɗi na ƙarshe ! Hhhhhhh yanzu ki hau saman gado ki kwanta da safe zamu kawo miki saƙo hhhhhhh," Cikin gaggawa ta haye saman gadon, har ta kai hannu zata ɗauki bedsheet ɗinta ta tuna cewa ya 6ace don haka dole ta hakura, ta ƙudundune kanta, tayi lamo tana jiran bacci yazo ya ɗauke ta, Ajiyar zuciya junaid ya saki don shima ya gaji ga bacci dake damunsa shida ya saba bacci da wuri, Jin shirunta ko shesshekar nan ta kuka ta daina yi hakan ya tabbatar masa cewa she's sleeping , don haka ya lallaba ya tura ƙofar ya zuwa hannu jikin bangon ya kashe mata hasken ɗakin sannan ya tafi, Tabbas taji ƙarar kashe mata ƙwan ɗaki da akayi amma bata kawo komai aranta ba, don haka tace acikin zuciyarta "daga gani waɗannan aljanun masu imani ne basu cutar dani ba, sun taimake ni, Ya Allah na gode maka Da wannan tunanin bacci yayi awon gaba da ita, A bangaren junaid kuwa hmmm ina sam bacci ya ƙauracewa idonsa daga ya runtse ido fuskar Yarinyar yake gani, sam ya gaza sukuni sai fama juyi yake yana rungume fillow a ƙirjinsa ya gaza mantawa da wannan beautiful face ɗin mai cike da annuri ga sanyin kyau launin fatarta ba ƙaramin burgesa tayi ba ya jima baiga mace me qualities irin na yarinyar ba, (to dama ai macen novel ce 😂) Asubar fari kowannensu ya farka domin shirin tafiya gabatar da sallar asba banda wasu daga cikinsu, Kamar junaid wanda bai samu bacci ba Daren jiy, ya ƙudundune cikin lallausan blanket ɗinsa kamar wani jinjiri ga fillow ya yi hugging ɗinsa tightly a chest ɗinsa, Fawan ne ya shiga bubbuga kopan ɗakin nasa ƙwan! Ƙwan !! shiru ba alamar zai zo ya buɗe, ƙara knocking yayi bai taso ya buɗe kofan ba, Tsayawa bakin kofan yayi yana kiransa "Junaid ! Junaiiiid !!! Wake up bro its time to pray oh shirt ! am tired pls open the door," ya ƙasa maganar cike da ƙagara, jabeer, irfan ,khaleed da kanal yusif suna ata down stairs suna jiran su, saboda atare suke tafiya sai sun harhaɗu duka sannan, tsoki yusif ya saki tare da cewa "ni fa bana son wasting time, nauyin baccin nan nasu junaid da twins abun yayi yawa don haka daga ynx ƙarfe 9 kowa zai rinƙa bacci wannan umarni na ne,' Amsa wa sukayi da "toh insha Allah zamu kiyaye hakan, Khaleed ya ce "bari naje na tada su twins , yana faɗan hakan ya kama hanyar ɗakinsu, time ɗin daya isa ya tsaya a bakin kofan yana knocking da ƙarfin gaske, Suna cikin manne da juna kamar chew gum, sautin bugun ƙopan da khaleed ke yi musu ne yasa jahan farka wa, fuska a kumbure alamar anyi disturbing ɗinsa cikin ƙuƙuni yace" who is that pls," Khaleed dake waje ya ce "ubanka ne in hakan bai ishe ka ba ka fito ka gane wa Idonka stupid,' turo baki yayi kamar yana gabansa, hannu yasa yasha fa sumar Ayaan tare da kai bakinsa saitin kunnan sa ya ce "wake up honey its time to pray ! Shiru bai motsa ba zubawa fuskansa ido jahan yayi yarasa dalilin dayasa a duk time ɗin daya kalli ayaan sai yaji ya koma mesa mace sak, kodan yana da kyau sosai ne oho, hannu yasa tare da jan dogon hancinsa cikin zolaya ya ce"ko dai kafarka ko kuma in sa ma cool water a face ɗinka," Murmushi ayaan ya saki dama yana jinsa shiru kawai yayi, cikin muryar shagwa6a ya ce" i know u can do that cos u love me so much u dont wanna hurts me," murmushi jahan yayi "now its ok ga yaya khaleed can yana buga ƙopa, time ɗin sallah yayi ka tashi muje toilet mu tsarkake jjikinsu saboda jiya mun 6ata shi da sperm,' ƙasa ƙasa su ke magana saboda sun son khaleed na tsaye a kofan door ɗin yana jiransu, "Ni bazan iya tashi ba sweetheart kasala nake ji, jiya duk ka kashe mun jikina... Cikin shagwa6a ayaan ya faɗi hakan, Ba ƙaramin yanayi yasa jahan ba ganin yadda ya ke magana cikin kwarkwasa, Sauka daga gadon jahan yayi ya zuƙunna at d egde of the bed ɗin ya juya masa bayansa ya ce " ina fatan hakan yayi maka,' yar dariya Ayaan yayi tare da janye bargon jikinsa ya sauko ya haye bayan jahan tare da ƙanƙame sa, a haka suka shiga cikin toilet ɗin Shaf shaf suka sakarwa kansu shower suka ɗauro Alwala, suka fito cikin sauri kowa ya cire kimono robe ɗin dake jikinsa suka sanye jallabiya don tsabagen yaudara hada riƙe cazbaha a hannunsu kamar wasu larabawa haka suka fito hmmmm Fawan kuwa har ya gaji da buga kofan junaid ƙarshe yasa ƙafarsa da ƙarfi ya harba kopan ta buɗe, sakin baki yayi ganin sa ya faɗo daga saman bed ɗin bargon lulluban yayi gefe ga fillow daya ƙanƙame a ƙirjinsa, to fah fawan ya faɗa tare da ƙarasa wa inda yake baje , samun fuskarnan tasa yayi ɗauke da wani irin matashin murmushi dimples ɗinsa sunyi matuƙar lotsa wa kai kace ba bacci yake ba, russinawa yayi tare da kai hannunsa ya cafki fillow dake ƙirjinsa yana ƙoƙarin ciresa, nan fa junaid ya damƙe fillow gam cikin magagin bacci yake faɗin "kyakkyawa ce ! ita ta musamman ce meyasa bazata bayyana min komai ba , Tsananin mamaki ne ya kama fawan , ganin zai bata masu lokaci yasa Shi sa ƙarfi wurin cire filon aikuwa junaid ya haɗa dashi duka ya rungumo a jikinsa ya ƙanƙame yana faɗin "naji daɗin kasance wa tare da ke a daren jiya zanso na sake ganin wannan kyakkyawar surar,' Tsananin haushi ne yasa fawan ya gartsa masa cizo a kunnansa, A firgice ya farka tare da sakin fawan da filon ya tashi zaune idonsa sunyi ja alamar bai samu enough sleep ba, cike da ƙululu yake kallon fawan "dama nasan kaine bakin mugu laifin me na maka ka cizar mun Kunne na saboda rashin tsoron Allah,' Ya faɗa yana kallon fawan wanda ke zabga masa harara "dan Allah malam tashi kaje ka ɗauro Alwala kai kaɗai muke jira,' rai abace junaid ya tashi yana faɗin "dole sai munje tare ne, kuyi gaba sai na biyo ku abaya,' Ya idasa faɗan hakan yana turo kopan toilet ya shige yana ci gaba da ƙuƙuni, Sun kammala harhaɗuwa don haka suka kama hanya domin zuwa gabatar da sallah. Comment and share.*🔥ABBAN SOJOJI🔥* _WRITER_ *HAFSAT BATURE* ~BOSS LADY~ page 35~36 SEHRISH ❤ baiwar Allah tana ƙudundune gwanin ban tausayi ta farka da wani irin matsanancin ciwon kai, ga zazza6i ga ciwon ciki duk ita kaɗai ga fuska a kum6ure saboda kukan da tasha, Ko kakkwaran motsi ta gaza yi tarasa yaya zatayi da rayuwarta, jikinta sai kerma yake hatta haƙoranta game wa suke da juna suna bada wani sauti kaf kaf, tayi matuƙar galabaita tana so taje ta sanarwa azmi amma tagaza ko tashi sai faman nuƙurƙusa take yi, ......hmmmm
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113