Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

Abban Sojoji Book One Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

kuma wani ya shigo ya cutar da ita tun da ba kofa a gidan buhu ne kamar labule, da tagama buga game ɗin taji shiru gidan ba kowa ta kwakkwala masu kira kawai sai ta kama rera kuka tayi mai isarta ta koma ta kama bacci, Ringing ɗin wayar ne ya tayar da ita har sai da ta tsorata saboda ta ajiye wayar a saitin kunnan ta, Cikin sauri tasa hannu ta ɗaga wayar tana sauraran jin muryar wanene, Sehrish ta gyara murya tare da cewa"assalamu alaikum yar uwa ni ce pls kiyi mgna da sauri ya jikin naku ya husanna taji sauƙi ko har ynx da haukan nan akanta ? ta tambaya tana jiran amsa Sautin kuka taji tunda taji hakan ya tabbatar mata da cewa husanna ce ta ɗauki wayr saboda ta tsani ace mata tana hauka ita bata yarda ba har yau ! "Subhanallahi kash ! husanna ke ce..? ta tambaya kamar tana a gabanta, Cikin muryar kuka tace "ni ce! shine kika tafi ki ka barmu ko ? cikin wahala da bakin talauci kullum ba abinci sai mu jera kwana 5 muna cin ɗumamen tuwa....' Jin wannan maganar yasa kwalla ta taru a idon sehrish ci gaba da sauraronta tayi "ni nagaji dan Allah ki dawo ko kizo ki dauke ni wlh bana jin daɗi, ko isasshen bacci bana samu ga sauro ga yunwa ko kayan sawa babu kullum wasu tsummo karai tsohuwa take bamu muna sawa ni nagaji gsky,' Sehrish batasan lokacin da kuka ya 6arke mata ba, sam tagaza magana tuni jikinta ya soma jijjiga kamar wadda sanyi ya buga "Kinyi shiru baki ce komai ba ? kin manta oumman mu tace duk runtsi duk wuya karmu rabu da juna amma kika tafi ko ? baki sona ko ? So kike na mutu ko, to shikenan zan je na kashe kai....' tsawa sehrish ta daka mata wanda hakan ya dakatar da ita daga magana " ya isa ! Ya isa! ya kike so nayi? saboda ku nake zaune a nan husanna, bashi ne na dubu ɗari tara akaina how can i pay it ? i dont ave anything dole na tsaya nayi musu aiki na tsawon shekara ɗaya da rabi,saboda ku ! daker ta ƙarasa maganar tana share kwalla, Jin yadda sehrish ke faman shesshekar kuka yasa jikin husanna yin sanyi ta ce "kiyi hakuri in na 6ata miki rai bansan ran ki zai 6ace ba,' dakyar sehrish ta tsaida hawayen ta gyara wayar a kunnanta tace" rai na be baci ba ina kuka ne saboda ku halin da kuke ciki, amma karki damu kinji ƙanwa ta in na samu kuɗi zan tura muku insha Allah ki tayani da addu'a,' cikin sanyin murya husanna tace" ina miki addu'a kullum bana mantawa,' Murmushi sehrish tasaki kamar suna kusa da juna tace"I love u so much shashasha,' tana jiyo muryar husanna ta cikin wayar tana tiƙar dariyar saboda ta tuna mata da wani abu, daga nan sehrish tace "zan ajiye waya send my regards to jahad & tsohuwa,' husanna tace"insha Allah zasu ji" daga nan ta katse wayar ranta fal saboda taji muryar husanna, cikin koshin lafiya, nan fa ta soma tunanin yadda zata haɗa masa chocolate cake ita hasalima a suna kawai tasan cake ɗin, Wuri ta samu saman ta zuƙunna ta shiga lalubar masa waya instead taje tayi aikin daya sata, Gallery ɗinsa ta shiga madaddalar hotuna, na fa ta fara ganin haɗaɗɗunan pictures ɗin samarin familƴ ɗinsu hada waɗanda su kayi a ƙasashen waje, A nan ne taga hotonan wannan haɗaɗɗen matashin saurayin mai shegen kyan nan, shi da junaid su kayi hoton a cikin jirgi da alama privet jet ne mallakinsu saboda su biyu ne acikinsa, sunyi hugging ɗin junansu fuskarsu ɗauke da murmushi, wuce wa gaba tayi next picture nan fa ta ƙara ganin hotonsa cikin dandazon sojoji suna sara masa, Ƙasa tayi ta shiga videos nan fa ta gane wa kanta zahiri, Videos ɗinsa tagani kamar hauka da alama junaid na yinsa sosai, ran ta yana bata cewa wannan ba kowa bane face BABBAN YAYA wato surgeon general RAFAYET, ta jinjina wa matsayinsa ganin kowane video zakaga dubban sojoji ne turawa kewaye da shi suna taka masa baya, ko suna sara masa , tana cikin wannan laluban wayar ta soma ringing bin hoton da ya bayyana a calling ɗin tayi , zaro ido waje tayi tare da buɗe baki alamar mamaki, mutumin da take bibiya ynx haka shine ke kiransa a waya, tunani ta soma yi ta yi ɗaga ko kar ta ɗaga ? katse wa kiran yayi wani kuma ya sake antayo wa wayr ta ci gaba da ringing, Cikin tsananin tsoro da jin fargaba ta ɗaga tare da karawa a kunnanta bata ce komai ba, tayi shiru tana sauraronsa abun da ya ɗaure mata kai shima bai ce komai ba ! hasalima alamu sun nuna cewa ya manta daya danna kiran saboda tajiyo hayaniya mutane ta cikin wayar alamar tattauna wa ake, katsewa kiran yayi, janye wayar tayi daga kunnan ta ta zuba ma number ido da sunan da aka a jiki "My everything" ta jima wurin zugudun tana kallo kamar daga sama taji muryar junaid "An kammala haɗa min cake ɗin" A firgice ta tashi zaune tana kallonsa tayi wuri wuri da ido tana mazurai, Murmushi ya saki tare da miƙa mata hannu ya ce "Gimme my phone," cikin rawar murya tace"am..umm..dama ynx nake am..: hannu yasa yayi mata alamar tayi shiru kafin yace its ok ba damu zan sa a kawo min ne kawai,' ya faɗi hakan tare karban wayar ya shige ciki binsa da kallo tabi shi har ya 6ace wa ganin ta, A cikin waɗannan kwanakin wata irin shakuwace ta shiga tsakaninta da junaid tarasa dalilin dayasa yake kyautatamata sannan abunda ke ɗaure mata kai ynx baya bari ta shigo ɗakinsa musamman inda ga shi sai shorts (gajeran wando) a jikinsa, abunda bata sani ba shine ya gane cewa ita macece da cen abunda yasa yake sakin jiki bai kunyar yin komai a gabanta saboda a tunaninsa namiji ce, ga shi kullum sai ya bata aron wayarsa ya ce ta buga game, waɗannan abubuwan na matuƙar ɗaure mata head, Ba ƙaramin daɗin hakan taji ba, kullum sai sunyi waya dasu jahad da husanna, kullum sai tayi mata complain akan ta turo musu kuɗi sun gaji da talauci, tai ta faman basu hakauri akan su bata lokaci, bata samun matsala da kowa ynx, tana taka tsantsan akan duk wani abu da zai sa a kore ta daga gidan, Mutunci tsakanin ta da azmi sai ƙara habbaka yake abun ba'a magana ta maida ta kamar auntyn ta ita ma haka azmi ta maida ta kamar yar cikinta ko nace ƙanwarta komai na tafiya dai dai, A 6angaren su husanna kuwa dake cikin mawuyacin halin kamar kansu farau talauci, suna buƙatar agajin gaggawa domin maganungunan da doctor ya ba ta sun ƙare dole sai an samu ƙuɗi an siya mata wani, don haka jahad ta yanke shawarar turama sehrish saƙo, a lokacin da message ɗin ya shiga wayar na hannun junaid, Karantawa yayi kamar haka" sister maganin husanna fa sun ƙare akwai matsala tazama wata zararriya ta hana mu sakat pls ki taimaka mana," Koda junaid ya

Table of Contents

Chapters

113 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113