Chapter 112
Chapter 112
"ku biyo ni" Sannan ta juya ta fice suka bi bayanta aransu suna Allah Allah gudun karta yi masu wani abun, A wani bedroom ta tsaya ta turo door ɗin sannan tashiga, suma suka bi ta ciki, ɗumemiyar katifa ce a ɗakin sai wardrobe ta bango, da ƴar drawer, "Kada kuyi tunanin a ɗakin nan zan barku, tsohon store ɗin can shine wurin baccinku in dare yayi, na kawo ku nan ne domin kuyi wanka ku samu kuyi sallah, sannan zan baku abinci duk rana plate ɗaya, amma ku sani zaku Aikatu sosai, don Gwamnati bata aikin banza,' aunty babba ce ke kora masu bayanin nan ba mutunci a fuskarta, a daga tsayen da suke, Kallon juna su kayi jiki asanyaye koba komai sun samu sauƙi atlease, Jin sunyi shiru yasa ta daka masu tsawa da cewa "Baku ji ina magana bane, kun wani tsayamin kamar ƙerarrun gumaka,'. Murya na rawa suka haɗa baki wurin cewa "Zamuyi komai kke so insha Allah," ta6e baki tayi tana kallonsu tace "kada kuyi tunanin sauƙi kuka samu a wurina, sam ba haka bane don yanzu uƙubar tafara," Jahad tace "Laifin me muka yi maki ?. dariya aunty Babba tayi tare da kallonta ita da tayi magana tace "bakuyi mun laifin komai ba, kawai kun shiga tsakani na da abun Hari na ne shiyasanya,' tana faɗin hakan ta fuce daga ɗakin, Shiru su kayi suna kallon juna bakomai ya tayar masu da hankali ba face abunda Aunty babba tace wato kada suyi tunanin sun samu sauƙi yanzu uƙubar tafara, me hakan ke nufi !?!? ajiyar zuciya Suka saki atare wuce wa Jahad tayi toilet domin ita damuwarta Sallah, Hosana kuwa saman katifar tahau ta zauna idonta cike tab da kwalla luhu luhu Yunwa take ji Over, Wuce wa kitchen Aunty babba tayi lokacin har hafsat ta koma bedroom ɗinta ta kwashe kaf kayan da aka suyo masu hosana da Jahad ta shige dasu (uwar Son banza) Sai faman yamutsa fuska take kamar uban wani ya matsa mata ta haɗa musu abinci,.. Duddubawa tayi Cikin kitchen ɗin tana jin bazata Iya girkawa yaran Abinci da hannunta ba, Akwai sauran breakfast ɗinsu na safe da suka rage duk yayi sanyi abincin, Tsayawa tayi tana tunani aranta kawai ta daure Just for today ta dafa musu ko Indomie ce, Nan da nan ta kunna gas ta aza pot ta zuba ruwa ciki, shaf shaf ta haɗa kayan haɗi aciki ta zuba musu Indomie ɗin aciki, Bayan ta kammala dafuwa, ta ɗauko plate mai ɗan faɗi ta baza musu Ita aciki da zafi zafinta sai ƙamshi take yi, A tray ta ajiye musu ita sannan ta haɗa musu da sauran kayan breakfast ɗinda suka rage na safe, tare da drinks,. Sai gata tafito ɗauke da tray ɗin ta wuce dashi ɗakin lokacin da ta shiga Jahad har ta fito Tayo wanka tare da Alwala ta maida kayan jikinta, tana a tsaye tana tunanin me zata sa tayi sallah, Sai gata tashigo ba sallama ajiye musu tayi a ƙasa batare da tace komai ba sannan ta fuce, Jikin hosana har kerma yakeyi ganin abinci jiki na rawa tasa hannu ta janyo tray ɗin, saboda zumuɗi ta buɗe plate ɗin dake ɗauke da taliyar, a gaggauce ta tsoma hannunta sam bata lura da hayaƙin dake fita ba saboda a makance take da yunwa nan take hannunta yayi jawur, zare hannun tayi tana kuka, Hankali tashe jahad ta ƙaraso tana faɗin "Hosana meke damunki ne baki ga taliyar tana huci ba ne? Cikin kuka tace "Yunwa nake ji sosai ne" "Nasani ae," jahad ta faɗi tare da zama gaban tray ɗin, hannu tasa ta buɗe ƙaramar warmer ɗin dake ajiye cikin tray ɗin,soyayyen dankalin turawa ne da doya da kwai duk ta haɗe masu sunyi mugun sanyi, Cikin sanyin murya Jahad tace "Ki ci wannan hosana ba zafi duk da yayi sanyi sosai, ruwan kashe gobara ba dole sai da mai kyau ba," Hannu suka sa atare suna ci daker suke tura shi cikin baki musamman yam ɗin data sanƙare, sai da suka rinƙa haɗawa da Coke ɗin data kawo masu, bayan sun cinye ne suka koma kan taliyar lokacin ta ɗan gare zafi,sunji daɗinta sosai, Ba laifi sun ɗan cika cikinsu, Shiga toilet jahad tayi ta kuskure bakinta sannan tafito ta bude wardrobe ɗin data gani a ɗakin, wasu tsofaffin kayane aciki dama ita Sallaya take nema kuma tasamu,. ɗaukowa tayi ta shimfiɗa don tayi sallah, Kamar daga sama ta faɗo musu hannunta ɗauke da kaya, watsa su tayi saman katifar dake ɗakin tana cewa "Gasu nan in kunyi wanka ku sanya," sannan ta ɗauki tray ɗin da suka kammala cin abinci dashi ta fuce dashi tana murmushin mugunta ita kaɗai tasan me take ƙissawa aranta, duba kayan su kayi kala bibbiyu ne dogayen riguna masu kyan gaske, sai jalbaba guda biyu da takalmi silifas shima biyu, shine abunda suka samu, Jahad tace "ina ji araina yaya Omar ya turo da kuɗi asiya mana kaya shiyasa ta bamu wannan hosana ki tashi kiyi wanka kizo ki canza kayan jikin ki," tayi maganar tare da cire rigar jikinta, ta ɗauki wanda Aunty babba ta kawo musu ta zura ajikinta doguwace mai dogon hannu tayi mata kyau sosai launin rigar Pink colour ce, daker hosana tayi wanka itama ta canza kaya daga nan kuma Aunty Babba ta zo tafita dasu domin nuna musu aikinsu ___________Ataƙaitace________________ A kwana a tashi yau wata ɗaya kenan da zamansu Hosana da jahad a gidan general Ishaq haƙiƙa sun fuskanci matsanancin tashin hankai kullum cikin tsoro suke da fargabar me zai je ya dawo, sam Aunty Babba da Hafsat basa raga masu sun mayar dasu Tamkar Jakuna marasa Ƴanci, kullum cikin ƙuntata musu suke, gashi duk wani aiki na gidan duka akansu yake ƙarewa, tun da asussuba Aunty Babba ke tashin su daga bacci tasa su fara aikace aikace, sune wanke wanke, sune shara, sune goge tiles tunda ga ƙasa har saman Bango duk girman gidan nan sai tasa sun goge ko'ina, ga Uban wanki hada na barguna, in sukayi mata kuskure kuwa har bugu take kai musu, ta tsane su kamar mutuwarta, tabbas su hosana da jahad suna cikin masifa kullum cikin kuka suke idan baka samu jiƙaƙƙun hawaye a idonsu ba to zaka samu busassu ne, duk wannan uban wahalar a rana plate ɗaya take basu na abinci su biyu don tsabagen mugunta irin nata, wani lokacin ma sai dae Jahad ta bar ma Hosana saboda tausayi ita kuwa kamar zata mutu da yunwa haka zata jure, dai dai da minti ɗaya basu samu na hutu, in ba ƙarfe sha biyu na dare ba take barinsu su kwanta, kuma acikin wannan tsohon store ɗin nan take garƙamesu sai da asuba ta buɗe su atashi ayi aiki, Wani lokacin idan yunwar dare ta addabesu Dankalin hausar nan dake acikin store ɗin suke ɗauka suna 6arewa suna Ci 😭 Duk dare sai sunci dankalin hausar sannan cikinsu ke ɗan cika, 😔 Duk wannan abun dake faruwa Marshal Omar sam bai sani ba, domin kuwa duk lokacin daya kira waya ya tambaye su sai ta shirga mashi ƙarya, in kuwa yace tabasu yayi magana dasu, sai ta fara Ja musu kunne ta buga musu warning akan karsu kuskura
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113